← Book details Alkalamin Kaddara ta Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 115 OF 138

Sashe 115

Alkalamin Kaddara ta Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Shi dai yana kallonta har ta tatare rigar tata ta yi sama da ita sosai gadi da janje ta cikinma ta wara kafafuwanta ta bude katuwar takardar dake musmusmus da tarin albasar dake nuni cewar dadin iya dadi kennan

Hankali kwonce ta yaga takardar gida biyu, ta dibar masa mai dama sosai ta zuba masa sannan ta bude dayar mai dauke da tataciyar madarar nonon Shannu watau bridel ta saki dan murmushin dake nuni na mun hade sai kuma yadda Allah ya yi, ta ajiye masa a gabansa sannan ta ja nata gabanta tana fadin" Bismillah "

Har ga Allah idan yana kallonta tana irin haka sha'awa take bashi, watau ita fa ba ruwanta fa da tauye kai, gashi dai da kudinsa ya siyo abinsa aman kuma an dibar masa, to Allah shi anfana
Shima bai tauye kansa ba, domin bashi da gauro na cin abinci ko daya, a nutse ya ringa yaga yana ci yana kuma kallonta tana dadage a yaji yajin da jajagagen taruhun ta aha ta taune ras ta kora da danyar madarar nan mai sanyin gaske sannan ta dan dago ta gyada kai ta yanko wani yanki na labarinsu a saudiya da irin dadin da suke ci, har ta kusan gama kaza guda ta a sake mulmula murmushi tana sakara karan gyara hakori ta ce" Bama kamar kazar saudiya, da ka je da ka santa, dunkuleliya ce ta kuwa girman kan kato, kuma nake fada maka su larabawan sun fi son yan kananun nan, aman mu an koya mana kilaceta, adanata a cikinmi, domin idan ta sha spice walahi ba'a ba yaro mai kiwya....wai yalabai gashin nan na ina ne kuwa?"

Dan murmushin ya sake yi , bai taba tunanin cin abinci da ita zai yi dadi haka ba sai yau
A hankali ya kuma bata amsa ta hanhar fadin" Bata isheki bane?"

Yar yatsarta ta dago tana girgizawa sannan ta dage gaba daya cikinta da ya dan tasa kadan wai a nan ta kwareshi ne ta ce" Ai wajibinema na yi taku arba'in kar ya dawo min ta hanci, dan dai ka san shi abu mai dadi sai an yi barci an farka ake jin dandanon na sake yankar harshe, da hakan zai samu da safe ai da na zazafa mana mun yi karin sasafe, ka san abincin siyarwa ya fi dadi sosai da sosai"

Wannan karron a bayane ya yi murmushin nasa sosai, har sai da ta dan sake kure fukarsa da kallo sai kuma ta girgiza kai tana mikewa ta shiga tatarewa tana fadin" Allah na yin halita , kai dai Allah raya ka kawai, bara na kauda wadinnan na kwonta dan samun sallar asuba a kan kari in sha Allahu"

Kaza take yiwa kallon kaza, shi kuma yanai mata kallon naman da ya fi kazar nam dandano

A lokacin da ta kakauda komai ta yi bayi ta kuskure bakinta ta dawo ta bude ta ciro filulukan nan na jiya ta jerasu yadda suka kasance a jiyan nan ta cire hijab din nata ta kuma kashe shi da murmushi tana fadin" Idan ka gama ka tasheni na kwashe , Allah burina na murji gumina na shinfidar nan da na maka, Allah bani ladan"ALK'ALAMIN KADARATAH

Na

*Sajida*

Page

6️⃣6️⃣

A lokacin da ta kakauda komai ta yi bayi ta kuskure bakinta ta dawo ta bude ta ciro filulukan nan na jiya ta jerasu yadda suka kasance a jiyan nan sannan ta cire hijab din nata ta kuma kashe shi da murmushin da ya saka shi sake zuba mata na mujiya tana fadin" Idan ka gama yalabai ka tasheni na kwashe kayan abincin nan na kauda, na adanawa na adana a frij, Allah yanzun burina na murji gumina na baje a shinfidar nan da na bata lokaci ina yi, Allah dai ya bani ladan abin amen ya Allah"
Ta idasa tana shafawar dake kashe shi ta haye saman gadon kuwa ta yi daya daya abinta

Wata ajiyar zuciyar ya kuma saukewa sannan ya sake maida kansa ya idasa abinda yake hannunsa a nutse ya dauke komai ya je da kansa ya ajiye na ajiyewar ya zubar da na zubarwar

Sai da ya sake duba gidan da dukan mamsu tsaron da suka yi hawan daren sauran suka sauka, ya sake gaisawa da su sosai sannan ya fada masu ya basu damar idan da wani abin da basu yarda da shi ba a cikin daren sunna iya kiransa ta waya, sannan ya koma ya kakashe komai, ya rufo mata dakinta kafin ya nufi dakin gabansa na dan dokawa

A hankali ya tura ya bude ya shige sannan ya maida ya rufe da ky ya barshi a jiki

Shi dinma bayin ya sake komawa ya kuskure bakinsa ya dawo ya sake fesa turare a jikinsa tamkar zai yi wanka da shi sannan ya koma wajen fitilar ya kashe ya karasa wajen gadon da lalube ya kunna wutar gefen gadon ya haye ya kwonta da Bismillah yana dan murmushin shinfidar da ake ta karra fada masa ana karrawa harda su masa habaicin idan bai ce Allah bata lada ba ita ta fada

A hankali yake kallon filow din dake jere, sai dan abin pink color din doguwar rigar barcinta da yake dan hange ta sama

A sanyaye ya dan sake matsawa, sannan ya saka hannunsa ya ringa cire filow din da daidaya yana saukewa kasa har ya dauke wanda hannunta daya ke sama, hakan ya sa ta dago da matatun idannuwanta da barci suka fara kamawa tana kallonsa sannan ta bi wajen da ba fillon da ido ta kuma kallonsa

A hankali ya furta" Sun matse ni, wajen ya mana kadan da su"

Da dan mamaki ta masa kallon nan na me kake nufi...... Ta dan daga kanta bayansa ta ga wajen da ya bari a bayan nasa, sai kuma ta tabe baki ta sakar masa shi kuma ya janye ya yar da shi dinma ya kasance ba komai a tsakaninsu a yanzun

Yana ta sauke ajiyar zuciya ya sake matsawa kusa da ita sosai ta yadda ya sake matse mata waje sosai, tana kuma dago kanta da tambaya ta dago kamar haka" Yaya dai?"

Dan rintse ido ya yi sai kuma ya bude yana aro ta maza ya ce" Irin na dazu ne nake so mu yi........."

Gaban goshinta ta dafe da jin maganar gatsau biya ba dan sirkawa
Aman kuma a kasan zuciyarta munafukar zuciyar sai tsale take yi tana tunanin to a yi mana abinda banda dadi ba komai? In dan wannan ne kawai a yi ta yi, hakan ya saka ta masa likimo ta dan ajiye kai tana sauraronsa a lokacin da ya dan fara shafa bayanta yana sake kusanta kansa da ita

Idan ana maganar barje gumima ai wasa ne, guminsu suke barjewa a tashin farko wa junnansu a lokacin da suka saki jiki suke romancin din junna har ya kasance rigunnan dake jikinsu sun yar ya rage ita daga ita sai pant shi kuma sai gajeran wandon da ya daga sosai dan amsa tayin jarumar

Lumtsuma lumtsuman dake masa hi ya kafa lebensa a sama a hankali bayan ya janyo da leben nasa tun daga bayan kunnenta ya shiha dan zagaye a kansu a lokaci daya kuma ta gantsaro kirjinta sannan ta koma ta dira bayanta a saman gadon ta kawo hannayenta duka biyu ta nitsa a dan gashin dake kansa ta ringa shafa kan tana mai bashi damar idasa haukace mata a nata salon na dandano ba haramun bane ba kuma ila bane bayan an ci kaza kuma ai ba laifi bane (🥺)

Jikinsa na rawa ya ringa yawo da hannunsa a jikinta har ya janye dan pant din nata ya kaishi har wajen cinyoyinta kafin ya ringa kara yin kasa kasa ya damke shi da bakinsa ya idasa cire shi a jikinta gaba daya ya yar
Ya zamana ne lamarin mutun biyu a yannayi na muzurai, domin yana dagowa kafafuwan ya wara ya kuma nuna mata da kansa zai kai nan
Da farko ta dan zarro idannuwan nata da suka idasa zama tamkar na mashayiya, sai dai ina dalili wai shishigin da take son yi masa ne? Me zai hanna ta bar soja ya hade da dukan wani mai laifi ne ya bashi horo? Rashin hakuri shi ke hanna da yawa cin ribar zaman duniya, dan haka sai ta ja hakurin nan ta kuma kori sakaryar kunyar nan ta baje iya bajewa ta amshi lebe a daidai lokacin da ya dace a wajen da ya dace

Daga ita har shi sun tsinci abu mai yaukin balaki, mai kuma kanshi kanshi duba da tsaftar wajen, a hankali ya ringa kamanta fahimtarsa a sannin da ya nema aka bashi ta hanyar kama abinda ya fi dan tauri tauri ya shiga lailaya ba ji ba gani
Ihu ta aniya neman yi, domin bata taba sannin ana iya saka mutun yin fitsarin da bai shirya ba sai a wanann rana
Muryarta na rawa ta ringa ture kansa da dan karfi karfi kuma tana fadin" Wayo Allahna fitsari, Ya Allahu ya Allahu zan yo fitsari da girmana Innalilahi tawa ta sameni..............."
Chapter 115 · 0% Book details