← Book details Alkalamin Kaddara ta Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 128 OF 138

Sashe 128

Alkalamin Kaddara ta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

A hankali ya janye kansa daga kofar tunda haske ya bayana ta kasan kofar alamun wadda ya jinginu ya matsa, sannan ya gama gane muryar ko wanene sai ya dawo wajen Nahidht ya sauke mata kallon dake cikin zuciyarsa mai fauke da tsantsar tarin tausayinta ga kuma gudurinsa da ya yiwa Kansa dan sake birge abokiyar zamansa cewa lalle zai mata amfani da kayan yakinsa ya haketa son ransa dan koda ta san waninsa kafin shi idan bai fishi da komai ba to fa su zo daya, ba zai so ta ringa begen waninsa ba, gata a matse, shi da za'a barshi da ba dan lamarin d ata aikata sanane ne ga kowa ba sai ya buga cewar budurwa ya dauko yanar budurci ne kawai babu
Da tarin bukatar hakan da tarin bakon yannayin da ya yi raf da shi ya ringa aikata aikinsa
Karshe dai hannayen nasa dake ririke da ita ya saki ya ringa dora hannu daya a saman kai yana saukewa yana kuma dafeta idan zata kauce yana rikota, Hakan ya sa iface ifacen dake fita daga bakunnansu idan kunne ya ji ko aka ji ta kwatance abin zai iya rufe ji, gwara mu tatara mu bar Malan da bidirinsa domin ya dauki niya ba dai awa daya ko biyu ba sai yadda hali ya kama a kan NAHIDt, (🥺Sorry NAHIDt).............

Summa ne kawai bata yi ba a hannun malan, malan din nan dai malan, malan mai rawani mai hula malan, malan da take kirtawa rashin kunya idan yana salo salo ta kebe baki ta ayana an ji jiki mutun kamar wata yar budurwa? Malan dai uban Shuwwa wanda idan yana mata nasiha take turo masa dan kwali gaban goshi ta kuma nuno masa keya ta ce an yi din idan ta zauna shi zai nemo masu abinda zasu ci ne?, Yau gata tana bambance ta bariki da ta halal, yau gata a hannu an mata riko mai sunnan riko, domin malan na sauka ya taimaka mata suka shige bayi a tare ya kuma taimaka mata ta kimtsa jikinta da kyar aman abin mamakin malan na like da ita tamkar cingam, haka suka gama tsaftace jikinsu suka dawo cike da tausayin da digon jinnin da ya zuba sanadiyar matsewa da kuma yadda ya haki wajen ya tatare kayan shinfidar yaa ciro wasu ya fice da wadicen din , kafin ya dawo har ta cenza shinfidar ta haye ta dukunkunne tana kikifta ido tamkar an jijiga bera a kwano har ya dawo ya rufo ya sake feshe jikinsa da turare sannan ya haye ya ja bargon nata ya shige ciki ya janyota jikinsa a hankali yana mamakin barcin da yake ta fuzgarta
A sanyaye ya furta" Allah ya maki albarka matar Aban SHUWWA, Allah ya karra maki lafiya auntyn shuwwa......"
Nesa take jinsa domin barcin kamar an sauko mata da shi gaba dayansa ne, ko dan ta dauki gajiya mai sunnan gajiya? Ga kuma murza irin ta Aban shuwwa? Sai kawai ta idasa dauke wuta a lokacin da kanshin turarensa ya sake kawo mata hari ya shige hancinta yana bata niimar nutsuwa irin ta kanshi
Shi dinma sai ya yi ta sauke ajiyar zuciyar samun nutsuwa ya ci gaba da gadinta, domin so yake kadan barcin ya dan saketa su yi nafilar tsakiyar dare, aman ga dukkan alamu ba za'a samu haka ba domin yana ta kwatanta damunta barcin ya fi karfinta, shi kuma jiki ya saba komai dare komai gajiya sai ya gabatar da nafilar nan yake iya samun barci, shi yasa yawancin lokuta yakan yi barcin bayan karfe tara ne zuwa sha biyu , to da zarar ya farka ya kimtsa kuma sai ya fice shima nema irin na kowani dan Adam, daga nan kuma ya dawo masalacinsa ya bada sallah, ya kuma komawa nemansa sai yamma ya dawo gidansa dan samun wadatacen lokaci da iyalinsa da mutanen dake karkashinsa, ta haka yake samun bakinsa harma idan zasu kai ziyara su je su sada zumunci a cikin isashen lokaci, a dole ya mike ya je dan gabatar da abinda jikinsa ya saba, a cikin adu'arsa kuwa ya nema mata gafarar ubangijinta har sai da yan yatsunsa suka fara yi masa zafi, sanann ya shiga neman Allah ya saka mata soyayarsa a zuciyarta ta yadda zata rayu da shi, Allah ya sa kar rashin haihuwarsa ya sa ta guje shi, Allah idan da rabon zai ga kwonsa a duniya ne Allah ya nuna masa ya tabatar masa da mai albarka
Da wannan ya gama ya sake komawa ya kwonta a jikinta yana jin yadda fatar jikinta ke dan daukan dumi, sai ya ajiye haka a matsayin bargon da ta shige ta yi lumbuk a ciki ne, dan haka sai dan sasauta mata rufar sannan ya samu barcin

Cen cikin barcinta ta ringa jin ana ta faman damuka mata mama, tun abin baya hawa kanta har ya zamto ta bude nanauyin idannuwanta ta sauke dubanta a saman Aban shuwwa

Ido ta zarro tana neman tashi da son yin magana a dan rikice ta ce" Habiby mene zaka yi haka kuma?"

Dan dagowa ya yi da idannuwansa da suka masa nauyi yana ta lumshe su a hankali ya ce" Zan kashe kishirwa ne Khalby, banma so na tasheki ba har na yi na gama"

Da mamaki take kallonsa, wai baima so ya tasheta ba har ya yi ya gama, da wani abin ne zai yi ya gama bai tasheta ba? Sai kuma ta sake rike hannunsa raf tana shagwabe fuska ta ce" Na fa ji ciwo Allah"

Ido ya kikifta kafin a sanyaye ya ce" Baki san wajen nan dole sai da sabo yake sabawa ba?"

Bakin ta shagwabe zata kuma yin magana Idannuwanta suka sauka saman agogo
Wata boyayiyar ajiyar zuciya ta sauke ta saki jikinta dan ta tabata du inda kiran sallaah yake yanzu an fara,
Ai kam ba'a saka minti da yawa ba aka fara kiraye kiraye a masalatai

Ido ya zarro yana dagowa da sauri ya kalli Agogo, sai kuma ya kalli wandonsa
A tare suka fashe da dariya ya rukunkumeta yana mata cakulkuli da fadin" Ga dukkan alamu ke ta fadi a kan kari ko?"

Itama dariyar take ta ce" in ba Muhammad ba abu kamar tuwo?"

Bakin nata ya dan dale yana fadin" Dama tuwon zai dawo min wannan ni kam da na ji dadina na ci da safe , da rana, da kuma dare, kin san me?"

Ta girgiza kanta bayan zarro idon da ta yi na jin ashe bakinsa bashi da birki?
Ya dora da fadin" Idan na tuna aka ce na aljannahma wani sha'ani sai na karra hima wajen kai goshina kasa, ya Allah ka saka mu a layin yan aljannah, Nahidht da idan na labe sai kuma yadda hali ya bada"

Baki ta fara turowa sannan ta coje yatsarsa da yake ta faman mata yawo da ita a saman lebenta ta ce" Ga dukkan alamu kai dai bawan Allahn nan ka san mutuncin abin nan!"

Murmushi ya yi shima yana kallonta ya ce" Ga dukkan alamu ke kuma matar malamin nan zaki yi kishin abinki?"

Idannuwanta ta juya tana yin fari farrrrrrrr da su ta ce" wannan kuma halal ne"

"Nima jin kina jin hakan nutsuwata ne yah Mar'atusalihahhhhhh" ya karashe yana sake hade bakinsa da nata du kuwa da yadda take kauce kauce duba da farkawarta kennan daga barci ai ba wani wanke baki ta yi ba aman shi a nanau ya nane mata yana mata manau da asusubar nan,

Yana fita itama ta ware ta shiga kimtsa kanta cikin nutsuwa
Akwatinta ta bude ta ciro rantsatsen dinkin leshhh dinta ta watsa bayan ta gama sallah, sannan ta sake zama gaban madubi ta kuma tsatsara kwaliya hadi da kashe daurin dan kwalinta
Turare ta wanka da shi sannan ta maida komai ta sake kimtsa dakin da suka kwanan ta fito tana ta neme nemen abun turaren wuta domin da turarenta a akwatinta da garwashi irin na kwali wa'inda Shuwwa sarkin kanshi ce ta saka su kan ko a ina ta samu kanta ko a marfin kwano ne sai ta saka turaren wutar ya baje ko'ina

Ai kam ta kunna ta saka ta sake kakabe falon shima ta kimtsa komai sanann ta shiga tunanin yaya harkar girkin gidan? Dan su ba wani jira suke yi ba bale kai da aka kawoka haka zikau?
Ai kuwa kwonkwasawar da aka yi ya sakata dagowa tana kallo dan ta tabata koma waye ya san kan gidan ai

Budewa sukai suka ringa shigowa bayan jagorancin hajia da salama
Yannayin jikinsu sanye da kaya irin na gidan sarautar gidansu, hakan ya saka ta fahimci daga gida suke wadinnan

Manyan kulolin da aka ringa jerawa take bi da kallo bayan sun gaisa da Hajia da tambayarta kwanan amarci ta sada kanta bata ce komai ba dan tana matukar jin kunyar matar nan da gannin darajarta

Sake dawowa suka yi suka zube suka sake gaisheta da yi mata sai an jima, sai babar cikinsu ce ta zauna kanta a kasa ta ce" Allah ya taimakeki adalin uba na gaishe ki, sarauniya tanai maki fatan alkhairi"

Gaba daya sai ta rasa me zata ce mata domin ita dai abin nan ba wani sanninsa ta yi ba, sai ta samu kanta da yin murmushi tana ayana' Kan uba, dama Shuwwa na nan da ta baki amsa '

Hajia ce ta yi murmushin itana ta ce" Idan kin je ki ce gimbiya na amsa gaisuwa sannan tana gaishe suda fatan alkhairi, sannan ki ce Hajia ta ce tana neman alfarmar a yi hakuri a daina yiwa Nahidt abincin sati, domin a Yanzu haka na gama gyara komai, in sha Allah na amsa ina nufin na amsa....."

Jakadiyar kanta ta ji dadin maganar dan haka ta yi mata jingina da tabatar mata sakonta zai je inda ya dace

Ita dai NAHIDt tana kallonsu ne, ga hammar da take ta faman yi wace ta rasa ta wani balakin ce, ita dai ba yau ta fara shan wahala da daukan gajiya ba, aman gaba daya yau din abin na damunta sosai ga wani barci kamar ana like mata ido

Tana zaune a falon nan sai walwali irin na amare take har Malan ya dawo
Chapter 128 · 0% Book details