← Book details Alkalamin Kaddara ta Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 18 OF 138

Sashe 18

Alkalamin Kaddara ta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Bakin nasa da yace yauma din ta kure da kallo da dan haushi haushi ta ce" To bikin naka fa?"

Da son convaincre dinta ya ce" Mama ba sai ku yi bikin ba, sai ta zauna satin gaba idan na dawo in sha Allah sai mu gaisa"

Yar daria CHIEF OF ARMY yake yi na zumudin yaron nasa ya ce" Ka ga, ba yau yau ba, ka manta sai ka salami na kasa da kai? Ka bari gobe in sha Allah sai ka yiwa garin shigar yama idan muka gama tsaida komai, aure kuwa da kana nan, da baka nan daura shi za'a yi lafiar Allah in sha Allah"

Ita kam yanzun zama da soja ya daina bata mamaki, tana aure da soja, ta haifi soja, sai ya zamto idan sun kwaba kwabarsu take barinsu da halinsu

Zumudin da ya kasa boyuwa a fuskar yaron nata kuwa sai ya hadasa mata farin ciki itama, maganar aurensa kuwa ta fi kowa son ya dauko wata a waje, domin kaf y'ayan mai gidan nata su uku da suka nuna sunna sonsa bata so a yi da dayama, ita ta san wa ta haifa, dan an bashi Y'ar SHIEF OF ARMY ba zai hanna idan kadarar karan zamansu ta biyo ta kanta itama ya maka mata takardar sakinta la'ada waje ba, shi yasa ta bari ya samo ya nuna da kansa shi ya dauko, har mamaki take mahaifin yarinyar da zai saje aure yadda yake zumudi a kan maganar, bayan sake saken MUHYIDEEN bayanane ne ba boyaye ba!

💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥
*ALK'ALAMIN K'ADDARA TA*
‍💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥

*The Hero writer*

*SAJIDA*

_Bismillahir rahamanir rahim_

PAGE:. 1️⃣1️⃣

*P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽*

*S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ*

*S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞*

*T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻*

1 *yar mahaukaciya*
2 *Banida zabi*
3 *Duk karyar kada*
4 *Baka ce*
5 *Daga tafiya daukar soja*
6 *Kutkale*
7 *Makauniya ce*
8 *Mage mai kwanciyar daukar rai*
9 *Duk nisan jifa*
10 *Dutse*
11 *Idan Ka Raina Inda Kake*.
12 *Neman Na Kaina*
13 *WATA KOKOWAR*

*The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA*

Idan ana dara fidda uwa ake ina gwanin wata ga nawa, duk inda kaji wane ba banza ba, Shin kunsan banbancin zaƙin suger dana zuma kuwa? idan baku sani ba kuzo na banbance muku, shi sugar zaƙi ne cau dashi bashi da ɗanɗanon zuma domin kuwa ita zuma tana wanke ƙwaƙwalwa, misalin Zaƙin hannun Rubutun wannan fasihiyar marubuciyar taku, Duk wanda yasan labaranta ya karanta littattafanta ba sai na basa labari ba, domin kuwa bata rubutun shirme rubutu take mai cike da nutsuwa da kuma fasaha, ingantaccen labari ne mai cike da ƙalubalen rayuwa, tsantsar Soyayya yaudara cin amana munafurci, ƙulla ƙulla, gami da Izza, *ALKALAMIN KADARRATA* labarine mai cike da sarƙaƙiya gami da wahalar warwara, zaren labarin a duƙunƙune yake gashi da kaifin gaske kaifin yankan zaren munafuki yafi kaifin reza da almakashi muni, zarene na zana mai yankar mutuwa, shin kun fahimci zaurencen kuwa? Idan baku fahimta ba ku kasance da ni *SAJIDA NIGER* a cikin wannan sarƙaƙƙen labarin mai cike da ƘIYAYYA labari ne mai jan hankali gami da nishaɗantarwa kun san alƙalamina baya rubuta shirme, ku biyoni cikin wannan labarin domin jin ya ɗanɗanon yake.

*Wannan labarin ba Free bane na kuɗi ne zaku samesa a cikin farashi mai sauƙi, Yar uwa karki sake a baki labari Hajia da abaki gara ki bayar karki manta da marubuciyar BAƘA CE, MAGE MAI KWANCIYAR ƊAUKAR RAI, KUTKALE, WATA KOKOWAR nasan kun san waɗannan littattafan da daɗin su, ku hanzarta biya ko da kuɗinka sai da rabon ka.*

Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748
Amina Maikudi Abdullahi
GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi.

Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar
08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo.

Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618

Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta dala DARI ne ( 500 francs cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din

Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰

Numfashi ta sauke ta fuskaceshi a nutse ta shiga yi masa nasiha, Nasiha take yi masa a yanzu da take gabansa take cikin rai da lafia, nasiha take masa a duk lokacin da ta samu zama da shi koda na minti daya ne
Shekarunta arba'in da hudu a duniya, tun tana da kananun shekaru ta same shi take kuma alfahari da shi, ko a yanzu ta samu haihuwa tana so, zata kuma haihu abinta domin ta tashi da burin samun y'aya masu yawa sai dai Allah ya bata daya ta kuma gode, a sanyaye ta ci gaba da fadin" Kar ka yarda giyar mulkin dake hannunka ta saka ka cin amana, cin mutuncin talaka ko amsar cin hanci dan cutama mai gaskiya, MUHYIDEEN aikinka kar ya baka damar da zaka wulakanta mutun, idan bashi da gaskiya ne ka yi kokarin bin aikinka yadda ya koyar da kai ka hora shi domin wani lokacin da gaskiyarka a kan aikin naka zaka kai kanka ka baro , ka kiyaye haye a kan dan Adam, fuskarsa kake kallo baka san waye shi ba, wanin yana da baiwar da yake iya hadaka da wahala a bisa zannen ALK'ALAMIN K'ADARRARKA, MUHYIDEEN ba kowa ake takawa a zauna lafia ba, wanin Kadararsa ce zata kaishi hannunku ka kasance mai tausasawa, MUHYIDEEN ba kowa akew birgewa a duniya ba, bale ku aikinku kunna tare da majiyansa fiye da masoyansa, wanin zai tsane ku ne dan ra'ayi, wani kuma da dalili, kar ka yi wasa da adu'a, kar ka yi wasa da ambaton Allah, ta haka zaka fi karfin magauta, sannan ka kyautata mu'amalarka ka ji?, Allah ya tsare, ya yi maka albarka ya kare ka, ya karra daukaka ka ya sa ka gama da duniya lafia sannan ya sa aljannah ta zamto makomarka"

A bayane mijinta ke amsawa yana cike da mangarin soyayar da take nunawa yaronta cikin hikima, a bayane ya furta" Uwa kennan, mutun baya tsufa da muradin uwa a gefensa, Allah ya jikan mahaifanmu"

Da amen suka sake amsawa su dukansu ukun sannan ya mike yana masu salama ya fita a falon

A lokacin da ya karaso kusa da motarsa ya ga yarinyar nan da ta gama baza rashin kunyarta a kansa a zaune a saman daya daga cikin motocin gidan ga Bodyguard dinta a gefe yana tsaye ita kuma ta harde hannayenta tana kallon waje daya

Da hannunsa ya yiwa Bodyguard din nata alamun yana iya ajiye hannunsa sannan ya bude motar ya shiga ya tada
A razane ta kallo wajen motar tana sauke dubanta a kan fuskarsa
Da sauri ta sada kanta sakamakon wani kakausan kallo da ya maka mata wanda sai da ta ji hanjin cikinta ya kule waje daya
Ba ita ta dago kanta ba sai da ya bar wajen da motarsa sannan ta dago tana bin sawun motar da kallo duda farin sawu ne a saman Wajen
A hankali ta furta" Kasancewarka bamban da sauran maza ya sa nake so ka zamo mallakina LIEUTENANT GANARAL MUHYIDEEN"

__________________________________

*Bayan sati daya da kwana hudu*

Turaran wutar dake ajiye ta kunna bayan ta gama moping din falon , hakan ya sa dakin daukan kamshi na musaman wanda ya sakata sauke ajiyar zuciya duda irin yadda zuciyar tataa ke cinkushe da matsalar da take fuskanta tunda ta yi auren nan

Bata san shigowarsa ba, bata ji shigowarsa ba, hasalima sai da ta juyo ta ganshi a tsaye a jikin garu ya kafeta da kallon da ba zata iya fasarashi kai tsaye cewar kallon harare ne duba da ita ya dace ta harare shi ba shi ya dace ya harareta ba

"SHUWWAR ashe dama kin taba yin aure?" Ya fada a kausashe yana sake kureta da kallo hakan ya sa gabanta kwonci kwonci ya fadi

A hankali ta idasa zuwa wajen kujera ta zauna tana sake fuskantarsa ba tare da ta furta masa kalma daya ba

Karasowa ya yi yana zama yana kallonta a birkice ya ce" Magana fa nake yi maki, ashe dama ba budurwa na dauka ba!?"

SHUWWAR ta dube shi tana hadiye bacin ranta ta ce" Kana nufin baka san na taba yin aure ba ka aureni? Ko kana nufin wannan dalilin ne ya sa runda aka kawoni gidan nan yau sati biyu aka yadani sai dai na hangoka tare da matar mahaifinka ka zo ka wuce?"

" Wannan itace amsar da zaki bani bayan ina matsayin mijinki na tuhumeki da magana mai mahinmanci wada aka fada min tun ranar da aka kawo ki ta dakeni ta hanna ni zuwa dakinki dan ciwon da nake ji a zuciyata aka kuma fada min fitar da yayarki take yi ba komau bane sai yawon bariki na zo maku da tambayar dan ki gaskata min aman shune zaki nemi yi min amsa ta rashin tarbiya?" Ya fada da fada fada hakan ya sakata kikifta ido tana kallonsa

Watau tunda aka kawota gidan nan aka nuna mata dakinta rabonta da wani abun mutunci ya hadata da mutanen gidan
Wanu gani gani suke yi mata a bayane kuma sukan yada mata magangannun da ta ajiye haka aa matsayin dama tana iya fuskantar irin haka ko yayane, ta share kowa ta ringa farin cikin gannin ta waye a gidan miji itama
A hankali awani dake shigewa ya saka ta fara damuwa da rashin gannin mijin nata a bangarenta
Ba dan ta saba ko ta matsu da wani abu ya shiga tsakaninta da SUDAIS ba, ko daya , hasalima ita ba taba yi ta yi ba sannan bata cikin jinsin yan matan dake kwalafa ransu da abin nan , kai tanama iya cewa ita halitarta ba ta d'a namiji bace sam, aman kuma sai ta ringa jin ya dace ace mijin nata ya zo inda take ko dan ya ji yaya ta kwana yaya ta tashi
Chapter 18 · 0% Book details