Sashe 44
Alkalamin Kaddara ta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wani turaran ya karra fesawa ya ajiye ya dauki wayarsa ta cikin dakin dake kafe a jikin bango ya danna kira wajen ma'aikatansa dake kula da gidansa
Ana dagawa bai tsaya ya ji komai ba a takaice ya ce" ka cenza komai na dakin nan, yau 3 days sun isheni!"
Daga haka ya katse ya soke sannan ya juya a nutse ya fice a dakin
Tunda ya farra saukowa yake dan sake baza jinsa dan sake tabatarwa kansa cewa kunnensa hayaniyar muryar mace yake ji ba na namiji ba har kamar taku ake ana kai kawo haka sannan a dawo a ci gaba da magana
Tashin hankali, ko yace abin mamakin da ya gani ne ya saka shi farra tunnanin anya safiyar nan tashi ta yau ba da boom zai farra haduwa ba kuwa? To taratsu na raini da gigin wulanci ke ta kawo masa farmaki ba ji ba gani tamkar ana neman ransa da ihu
A gabansu ta sake tsayawa da doguwar rigarta ta kanti mai lafewa a jiki mai shegen kyau domin baka ce mai ratsin blu wanda ya ciza sosai an yi shar shar da shi har kasa, sannan rigar tun daga sama har kasa ta bi jikinta ta yadda ta matukar bayanar da wace flower mai shegen kyau da kira mai fuzgarwa da Allah ya wadatata da su
Hannayenta ta tafa ta sake nuna su tana fadin" Karti? Dankara dankaran karti goma sha bakwai a cikin gidana? A cikin falona wasu na shara wasu na guga? Innalilahi wa inna ilaihi raj'une to ku yan daudu ne ko me? Wannan ai wulakanci ne da wulakanta darajar mata!, To bari ku ji daga yau sai yau kar na kuma ganninku a wannan sashen, na maku iyaka dan a gaskiya sanadiyar kunna yawo a bakbalin falona ba zai hannani saukowa da gefto idan halin hakan ta kama ba, ko shi uban gidan naku ba tsoronsa nake ji ba ba kuma na tunanin zan ji tsoronsa a gidan duniya, ina fata kun fahimci bayanina?"
Da yawansu sun dan dago da mamakin furucinta a kan ogansu ne idannuwansu suka sauka a kansa ya jinginar da bayansa ya harde hannayensa duka biyu yana kallon ikon Allah gannin idannuwansa ba a TV ba, ba a kannin labaru ba, gashi dai ra'ayne da ayne hakan ke faruwa, yarinyar nan dan neman fitina bata tunanin a cinye sai su cinyeta rumus su nemi abinci dan bata ishesu ba ne ta tsaya a gaban sojoji take yanka masu kashedi haka?
Su kuma lokaci daya du suka sarra sunna kamewa hadi da sake sada idannuwansu a kanta domin basa so sanadiyar kureta da ido su jazawa kansu balaki
Mamaki ne ya kumeta gannin sai wani sara mata suke dan tsohon munafurci bayan sun gama kiranta da Madame da gaisheta kai a kasa kamar ita din sarakuwarsu ce, a kule ta ce" Kai kai wai ku ba zaku yi hankali ku san ciwon kanku ba? Kun ga ku ajiye hannayenku kamar kunna shirin tayar da kabara ku fice min a falona, na dai gama magana bana son ganninku a cikin gidana kawai, ina dalili da kun san cewa ina fama da allergic du idan na ga kakin jikinku da kun taimakeni kun nisantar da ni da kallon kayan jikinku walahi!"
Idannuwansa ya lumshe yana girgiza kansa a hankali ya idasa saukowa yana yin dan gyaran murya hadi da yi masu alamun sunna iya sauke hannayensu sannan ya zo ya ratsa ya gitata ya nufi hanyar ficewa yana kallon wanda ya haye sama da sauri dan dauko jakarsa ta office
Taku daya biyu ta yi tana kallon yadda du sukka juya da niyar ci gaba da aikin da suke yi tana kunce ribom din da ta kame kanta a tsakiyar kan nata tana kallonsa ta ce" Ehem malan ina magana"
Dan turus ya yi domin ko shi kurma ne ya fahimci da shi take dan ga madubin dake haskata ta bayansa
Juyowa ya yi yana kallonta hakan ya sa idannuwansa sauka a kan lumbukeken Gashin kanta mai duhu da yawa sosai yana walwalin gyaran da ya ringa samu na mamaki
Hannayenta ta harde ta dan zazarro idannuwanta tana kallon gefe hakan ya sa manyan idannuwanta masu dauke da kwali yi masa wal wal sannan jajayen lebunnanta suka hade waje guda suka kuma bude ta ce" ina magana ne a kan gardaye da aka zuba kin a cikin gidana a falona, shine na ce a dakatar da su sannan a zuba min mata masu yawon gaske dan gaskiya ni musulma ce ba zan ci tuwon dan daudu ba"
Gaba daya ji yayi yana ta amsar tayin balakin da take yi masa a tsaye a gabansa
Ya sani ne idan cewa ya yi zai dunkuleta waje daya tsaf zai aikata hakan ba tare da ya wahala ba ya yi wurjin ball da ita ta yadda zata je nesa sosai ta bace batt da gannin masu hangenta
Sai dai ya samu kansa da sake kallonta yana tunanin to wannan ai idan ua yi mata haka zai raunanata ta yadda ba zata kuma anfanuwa ba, bayan wannan aiki ne na mahaukaci ke dawainiya da ita, idan ya taba lafiyarta gaskiya ya taka dokarsa da kansa
Kai ya girgiza ya juya ya saka kafarsa daya da niyar ficewa a falon, sai dai wani uban ihu da SHUWWA ta saka a lokacin da ta fahimci a gaban yarensa ne fa yake shirin nunawa cewar ita din ba komai kowa bace sannan bata isa ta saka ko ta hanna ba, uwa uba ya tafi ya barta da su bayan ta gama kiransu da yan daudu su rufe gidan nan su yi dakan sakwara da ita kowama ya huta?
Wani tartsatsin ihun ta sake sakawa lokaci daya ta tatara doguwar rigarta ta haudata saman cinyarta ta wara kafafuwanta ta yadda rigar zata tsaya a nan sannan ta sake barbaza gashin kanta ta kwala wani ihun da ya saka shi sakin kofar ya juyo da dubansa da mugun mamakin hali irin na giya kamar yadda ya gama yin waje ya ajiyeta ya sauke dubansa a kanta a daidai lokacin da ta daka tsale ta rufta ta baya tana ala ala kar ta fada saman abinda zai cutar da ita ta zube a kasa kafin ta aniya gangarawa tamkar an ajiye taya ana garata tana nufar du inda ta ji jikinta zai iya wucewa hakan ya sa da sauri suke matsawa da zarar ta yo wajensu sunna bata fili da sarari dan gannin ikon Allahn da ya fi karfinsu, haka shima idannuwansa sai suka zama tamkar ana yawo da ball a duk inda ta yk uwa uba rigarta kara yin sama take yi daf take da karasawa ta bude cinyoyinta harma ta idasa da wajen pant dinta, wanda Hakan ya matukar dimauta bacin ransa da gannin tsantsar tsagwaron raini na aljannun yarinyar nan da suka rasa wajen faduwa sai a cikin yarensa suke neman yiwa matar da take amsa sunnan tasa zirrr a gaban yarensa? A matsayinsa na musulmin da ya san cewar namijin da baya kishin iyalinsa ba zai taba shiga aljanna bane take neman karya masa karra a ido? Rai bace ya dakatar da sergent da ya nemi da su kamata su kaita sama yana kallonsu ya shiga takowa ciki a zazafe yana fadin"💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥
*ALK'ALAMIN K'ADDARA TA*
💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥
*The Hero writer*
*SAJIDA*
_Bismillahir rahamanir rahim_
PAGE:. 2️⃣3️⃣
*P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽*
*S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ*
*S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞*
*T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻*
1 *yar mahaukaciya*
2 *Banida zabi*
3 *Duk karyar kada*
4 *Baka ce*
5 *Daga tafiya daukar soja*
6 *Kutkale*
7 *Makauniya ce*
8 *Mage mai kwanciyar daukar rai*
9 *Duk nisan jifa*
10 *Dutse*
11 *Idan Ka Raina Inda Kake*.
12 *Neman Na Kaina*
13 *WATA KOKOWAR*
*The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA*
*WANNAN BOOK NA KUDI NE BA FREE BANE, IDAN KINA DA RA'AYIN KARANTASHI KI GARZAYO KI BIYA KUDINKI YAR UWA ZAKI SAMU BONUS NA DUKAN LITATAFAINA CIKI HARDA NA KUDIN DA NA GAMA KWANAN NAN, KI GANE................ALKALAMI NA DORA, NA ZUBA RUBUTU......IN SHA ALLAH ZAKI NISHADANTU SANNAN KI KARU💓💓💓*
Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748
Amina Maikudi Abdullahi
GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi.
Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar
08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo.
Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618
Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta dala DARI ne ( 500 francs cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din
Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰
Rai bace ya dakatar da shi ta hanyar daka masa tsawa a lokacin da ya yi niyar dukawa dan fara talafawa matar ogansu dake iskokai
Da idannuwansa da suka fara rikidewa ya masu nuni alamun su fice a falon gaba dayansu
Ai kam zo ka ga sauri da gudu gudu wajen fita a falon
Bai yi wata wata ba ya rage tsayinsa ya sungumeta a hannunsa ya shiga haurawa sama da ita ba tare da ya tsaya ya gane alamun ta fa rike shi daf dan kar ta fado haka kuma idannuwanta sai rawa suke tamkar an jijiga bera a cikin kwano tsabar tsoro da ya kamata na daukotan da ya yi kar dai dukanta zai yi ne
Walahi tsananin firgicewa da bacin rai da ya yi kwata kwata sai ya rasa wane nasa dakin bale nata, watau MUHYIDEEN ya kasance baya daukan abin bacin rai da sauki a rayuwarsa ta duniya, hakan ya sa ya murda kofar dakinsa wanda ko AC din bai kashe ba bale ace ya kwakwashe wasu kayan da ya anfana da su ciki harda gajeran wandonsa da ya cire ya karasa ya jefata saman bed dinsa sannan ya dafe gaban goshinsa ya shiga kai kawo a lokaci daya ita kuma ta mike zaune tana jan rigarta kasa tana wiki wikitu da idannuwanta tamkar tana shirin yin gudun ceton rai