Sashe 124
Alkalamin Kaddara ta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
PAGE:. 7️⃣1️⃣
*P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽*
*S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ*
*S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞*
*T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻*
1 *yar mahaukaciya*
2 *Banida zabi*
3 *Duk karyar kada*
4 *Baka ce*
5 *Daga tafiya daukar soja*
6 *Kutkale*
7 *Makauniya ce*
8 *Mage mai kwanciyar daukar rai*
9 *Duk nisan jifa*
10 *Dutse*
11 *Idan Ka Raina Inda Kake*.
12 *Neman Na Kaina*
13 *WATA KOKOWAR*
*The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA*
*WANNAN BOOK NA KUDI NE BA FREE BANE, IDAN KINA DA RA'AYIN KARANTASHI KI GARZAYO KI BIYA KUDINKI YAR UWA ZAKI SAMU BONUS NA DUKAN LITATAFAINA CIKI HARDA NA KUDIN DA NA GAMA KWANAN NAN, KI GANE................ALKALAMI NA DORA, NA ZUBA RUBUTU......IN SHA ALLAH ZAKI NISHADANTU SANNAN KI KARU💓💓💓*
Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748
Amina Maikudi Abdullahi
GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi.
Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar
08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo.
Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618
Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta dala DARI ne ( 500 francs cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din
Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰
Da wannan tarin taron farin cikin aka kusan wuni ana tarbar baku ta ko wani bangare, domin auren ba na Nahidt kadai bane aka daura, kowa daga bangarensa yana abinda zai gyara shi har lokacin tafiyarsu ya yi
A lokacin da akai masu rakiya aéroport ya kasance sun cike filin jirgin ne, domin Aba da yan rakiyarsa ciki harda su Dad da Mama, domin sai Mama ta mika Nahidt dakinta zata dawo,
A daidai lokacin da zasu daga ne Shuwwa ta fashe da kuka, da kyar aka rarasheta domin tunda take bata taba rabuwa da yar uwarta na kasa da kasa ba sai yau sanadiyar darajar aure, ita kanta Nahidt din kukan take yi kamar ranta zai fita domin ta fi tausayawa kanwarta a kan kanta, sai dai yaya zata yi, dole zata tafi, idanma ta yi hakuri ai Shuwwa din ta ce Zasu dawo suma tare
Da wannan suka dawo wajen da zasunna hangen tashin jirgin duba da ba'a bari a matse waje idan baka cikin masi dagawa, danma sojan dake tare da ita ne ta yi rakiyar ciki
Tana jingine a kirjinsa har jirgin ya fara tafiya a doguwar hanyarsa , sunna hangensa har ya cida ya tashi, hakan ya saka ta fashe da wani kukan tana rungume tahi a jikinta hadi da fadin" Ta tafihhhhhhhhhh"
Ajiyar Zuciya ya sauke a sanyaye ya ce" Zan fa taya ki kukan nan, kuma kin san za'a shiga tashin hankalin kallo a wajen nan, ke na kula bama kukan su Aba sun tafi kike ba, na wancen y'ar kike, kuma ni du a banza ko?"
Kanta ta dago tana ta shashekar kukan ta kalle shi ta ce" Nahidt ce fa, Nahidt dina ce fa"
Fuskar ya kurawa ido yana ayana' Na shiga uku, wabilahilazi shagwababiya ce ta karshe, yanzun rarashi fa zan yi dole fa, ko ta ringa tale bakin nan har kartin cen su kalla'
A bayane kuwa sai ya riko hannayenta yana fadin" Kin ga in yauma kike so mu bisu kawai sai mu bisu, saima mu je mu yi waya da Aban naki tunda dai bangaren na Nahidht din dakunna hudu ne kawai a gyara mana daya gamunan zuwa ko? Share hawayen mana haba anmatana"
Yana maganar yana janta ne suka nufi cen balbalin da ake ajiyar motocin ya bude mata da kansa ta shiga ya rufe ya zagaya yana karra muzurai da gannin sojojin sun wani zuba masa ido da tarin mamakinsa
A hade ya ce" Kowa ya tafi gidansa ya huta tunda kun ga karshe"
Sumui sumui kowa ya nufi motar da ya zo da ita ya shiga kowane na kunshe dariyar rigimar rigimamensu a gaban hajia babarsa, wai dama haka ya iya kula da Matarsa ne?
Bayan ya shige da aka bude masa ya sake janyota jikinsa ya kwontar , da gudu bodyguard din nasa ya zagaya da direban suka shiga jan motar
Shashekar kukan da take yake ta sauraro yana sake shafa bayanta
Sunna isawa tun kafin Bodyguard din ya iya bude masa motar ya bude sannan ya duka ya taimaka mata ta fito
Dauketa ya yi cimak a hannunsa ya juya ya shige ciki bakinsa daidai kunnenta yana fadin" Kukan nan kam saura kiris na saki nawa, saura kiris Ibtinah"
IBTISAM kam ta jima da dangana, ta dore da shagwabar ne dan ta ga ta karbu, shagwabar tata na sakata nishadi ita da kankin kanta, inda masu bashi tsaron suka sake mutuwa da mamaki kafin General Almustapha ya furta" Alhmdulilah, yanzu barikin sojoji ta yi Uwa, Allah ya sa ta kasance mai kwontarwa oga hankali, dan kar ta ringa tada masa mu kuma yana jijiga mu!"
Du da amen suka amsa sannan kowa ya koma bakin aikinsa, bi ma'ana masu hawa suka hau , masu sauka kuma suka sauka
Kasancewar cikinsu du a cike yake, haka kuma sun yi sallah sunna shiga da kansa ya yi bayi da ita yana cire mata dukkan abinda yake jikinta
Ita dinma sai langwabe masa take yi a jikinsa, domin hanyar ce dama da bata budu ba bata gane irin nauyin mara da minsininta da ake shi ake nema ido rufe ba, a yanzu da ta gane tsoro ke dakatar da ita, a yau kuma yan uwanta sun sake ja mata kunne ta yadda gaskiya tsoron sai dai ta ce Allah ya karra cire mata ya bata ikon juriya da daukan nauyin mijinta ko yayane
Haka jikinsa ke rawa a wajen wankan , ya shige da ita ne dan ya wankota ya nadota, karshe sai ita ce ta wanko shin domin katabus ya kasa sai binta da ido tamkar wanda ya sha wani abu sun masa luhu luhu sun rine
Kasancewar tsakanin Magariba da isha'i ne sunna fitowa jiki ba karfi ya saka jalabiyarsa ya wuce masalaci, ya rigayi kowa zuwa ya zauna jiran sallar domin ita kadai zai yi ya koma ga iyalinsa wace ga dukkan alamu a yau zata bashi hadin kai ya maimaita irin abinda ya faru ranan, da kyar da adu'a ya iya cire tunanin ya ci gaba da salatil annabi yana kuma jiran Liman
____________________________________
A lokacin da suka sauka ba wani tsaye tsaye motocin da suka zo daukarsu aka ware wa'inda zasu nufi gidan amarya da ita, inda Malan ya wuce tuni da abokanansa abokannan arziki suka fara yin gaba, Furera ta wuce ta dauki taxi ba tare da kowama ya kula da ita ba, domin taron ya yi taro, talakawa sun zo tarban sarkinsu, ga masu bada tsaro sun zagaye an tatare ana ta kafa kafa, shi yasama suka yanke hukuncin a sadata da gidanta tun kafin a shige masarauta da ita fitowa kuma ta zama aiki, idan gidan ne zata zo tunda nasu yake yanzun
Ita kam a hankali ta dora kanta a gefen kafadar Mama dake ta yi mata nasiha, nasihar da akai masu a cenma ita ce ake sake jadada mata a cikin motar, nuna mata ake a duniya bata da masoyi irin Muhamadu, an nuna mata wannan bawan Allah da anaiwa mutun sujada da zata yi masa tsabar darajar da ya samu a yanzu a rayuwarta, ga rabuwa da kanwarta, gashi ita maganama basu samu sun yi da Muhammad din ba har yanzun, wannan ya hadasa mata kasalanda mutuwar jiki da sake dulmiya a halin tunani, bata taba sannin cewa wai irin ranar nan haka zata samu kanta a irin wannan halin, ashe dai shi aure ko na bazawara ce sunnansa aure? Ko nata ita NAHIDt sunnansa Aure?
Haka aka shige tafkeken get din da shi kansa an cenza kalarsa an saka sabo mai sabon yannayi, kafin ake karasawa wajen ajiye motoci
Kamar yadda aka yi umarni, dogarai suka iyakantar da jama'ar anguwar da suka zo dan wanke kwalkwatar idannuwansu, iya matan nan hudu yan rakiya ne suka idasa shigewa baban falon da Uwar gidan malan ta shaida masu nanne falon Malan din cen ZA'A fara kaita a cen zai tara su ya masu nasiha kamar yadda yayi da Furera, suka bar mutanen da Furera ta gayata da budaden baki da hanci da tunanin me ya hada amaryar malan din da aka ce yarinyar nan ce da ta gama yawon ta zubar da dogaren gidan sabon sarkinsu mai daraja da mutunci sarkinsu wanda suke fatan ya kamanta halaya irin na mahaifinsa na adalci da tausayin talaka
A hakimtaciyar kujera Uwar gidan Malan ta yi masu jagora suka hakimtar da jinnin sarauta, y'arsa baba, y'arsa ta farko NAHIDHT UMAR ABDULAHI BINE MUTALAB
Bayan ta tabatar an gama wadatasu da dukkan abubuwan motsa baki ta nemi su bata dan lokaci kan tana zuwa
Tana fita bangaren Furera ta sake zuwa ta kuma fada mata cewar ta zo iyayen Nahidht zasu juya, kuma ta san du inda malan yake yanzu zai shigo domin baya zarce wannan lokacin bai shigo gidansa ba tunda an yi sallar isha'i
Rai bace Furera dake zaune da kanwarta sunna kitae kitsensu ta bata amsa kamar haka" Kar ki ce dan ya saba, ki dai ce dan yana zumudin zuwa ya idasa shanye sauran romon karti, ke kuma kai na rawa dan a samu gindin zama a gidan sarauta kina kai kawo tamkar ba kishiya akai maki ba, Allah ya tsareni da nuna fuska biyu ko a gaban waye!"
Murmushi ta yi ta dubeta da kyau ta ce" Haka ne, Allah ya tsaremu baki daya, aure dai an riga an yi an gama sai hakuri da fatan zaman lafiya, idan baki manta ba a lokacin da Laure kishiyar babarku ta rako ki i warhaka Malan na gida, haka na amshe ki, shi kishi ai ba hauka bane, ki huta lafiya!"
Tana gama fada ta juya ta yi tafiyarta , ita kuma ta ringa gunduma magangannu kunduma kunduma har sai da ta gaji dan kanta kanwarta na tirata sannan ta sake caka mata dauri tana fadin ta je ta jadada masa bata karbi amanar karuwa ba, idan ta masa ciwo ya dauki mataki