Sashe 134
Alkalamin Kaddara ta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sunna shiga tafkeken falon idannuwantsma suka fara sauka a saman Shuwwa da mamansu,
Da sasarfa ta idasa shiga tana cire Nikaf din ta yar a nan ta karasa tana fashewa da kuka tana fadin" mun shiga uku, Shuwana kin shiga uku an shiga gaban mamanki baki sani ba, nice mamanki Shuwwa idan na mace yaya zaki yi da ranki? Mamanmu an shiga gabana Mama, barci ba lokaci ba dare ba rana barci mama, inaga mutuwar ce ta matso ko? Innalilahi ni Nahidt......."
Ta idashe da fashewa da wani kukan
Shuwwa hankalinta ne ya tashi ta shiga rikota tana fadin" Wani irin shiga gaba, wani irin mutuwa? Ke NAHIDt ke fada min ubanda ya taba ki!"
Mama ta kai hannunta ta bige bakin Shuwwa din tana sakar mata harara, hakan ya saka MUHAY rintse ido domin da farko ya yi dandaja da baki ne yana karra tabatarwa cewa Y'arsa ta kunce, domin a magangannunta babu daya na mai lafiya duka a katse suke,, sai kawai aka dalar masa bakin mata? Yanaga ya dace su koma gida dama ya san wunin nan da wahala a yishi ba'a ci zalin dinta ba
Da harare ya kalli Malan, sai ya ga kamar wanda kwallah ke cikawa ido
Sake murje idannuwansa ya yi yana kallonsa da mamaki sai kuma ya samu kansa da yin yar daria a tunaninsa rada zai yi ya ce" Kai wai hala kuka zaka yi?"
Shuwwa da ta turo baki ta juyo tana masa alamun karfa ya kaftta muryarsa bata da sirri
Daidai mama ta kama hijab din ta cire mata domin gaba daya ya nuna a rikice take
A hankali ta dubeta tana sake dubanta
Kasa kasa sosai ta ce". NAHIDt yaishe rabonki da gannin al'adarki?"
Tsoron bada amsa ya sakata yin wuki wuki da idannu, domin ita Al'adarta na mata wasa ne sakamakon dan maganin da ta ringa dan hadiya, wani sa'in sai ta dora mata sati biyu ko uku, a yanzu kuwa ba zata cewa mamanta ta sha maganin hannata daukan ciki ba a da shi yasa al'adarta bata zuwan mata irin na kowa ta kakafta mata mari a wajen nan , domin al'adarta kwata kwata wannan watan batama nuna alamun zata zo ba , a kadan ta yi sati biyar fa domin tana tunanin zuwanta aka yi aurenta yanzun kuwa auren ya kai kwanaki goma sha daya
Inda inda ta fara tana soshe soshe sai kuma ta yi raf da hannun Shuwwa tana fadin"
💃💃💃💃💃💃Saura kiris😆😆😆ALK 7️⃣8️⃣
Inda inda ta fara tana soshe soshe sai kuma tayi raf da hannun Shuwwa tana fad'in "Tuna min k'anwata?"
Da mamaki duk suka kalleta har da Shuwwa kanta, Mama da ta fara wani hasashen na daban ne ta d'an sunkuyar da kai tace "Indai baccin baya sakaki zama da yunwa ai da sauk'i, sai a yi fatan rabuwa lafiya kawai."
Duk ido suka zubawa Mama kamar wacce tayi wani mugun abu, Muhay da shima yake kallon Maman ya kuma kalli Nahidt ne yace "Ita ma cikin ne da ita?"
"Muhammad Rasulillahi sallalahu alaihi wa salam!" Mama ta fad'a tana sinne kanta uwa tana gaban sarki, wata zabura malam yayi ya tsurawa Muhay ido sai kuma ya kalli Mama da kunya ta gama cikata.
Wani uban ihu Shuwwa ta zankad'a tana mik'ewa tsaye har da d'an tsallenta da fad'in" Ciki gareta, wayyo Allah na ji dad'i, kai Allah mun gode maka, idon mak'iya sai dai ya fad'o k'..."
Tun bata rufe bakinta ba Muhay a sukwane yayo kanta yana fad'in" Rufa min asiri Ibtinah daina tsallen kar ya fad'o."
Ita ma sai ya jefata a yanayi irin na Mama ta koma ta zauna ta sadda kanta k'asa suka manne jikin juna da Nahidt.
Tashi ya yi gaba d'aya ya shiga takawa a nutse har ya idasa gaban Mama, zaune yayi irin zaman idan ka idar da sallah, kanshi sadde k'asa cike da ladabi da kunya da kuma rud'un abinda Mama ta fad'a dake son haukata tunaninsa yace "Mama...Mama kina nufin..ciki ne da ita wai?"
Tafin hannu Mama ta saka ta rufe goshinta tana satar kallonsu Nahidt da suke kallonshi suna k'umshe dariya, dan daga baya idan ya tuna abinda yayi zai jima bai had'a ido da Mama ba.
Shirun da Mama ta masa ne yasa shi mik'ewa tsaye ya k'arasa kusa da Muhay yana kallonshi kamar yanzu suka fara had'uwa, sai kuma ya juya ya kalli Nahidt da ita dai kallonshi take tana son gano menene yake damunshi?
Sake kallon Muhay yayi da shi ma ke kallonshi kamar zai tintsire da dariya, ruwan ruwan da ya fara hangowa a cikin idonshi ne yasa ka Muhay dafa kafad'arshi a ganinshi dai ya sassauta muryarsa, sai dai sam ba haka abun yake ba sannan yace "Ka ga malam, wallahi ka daure ka k'urma ihu ko da a harshen larabci ne za ka fi jin garau, haka na yi nima duk na rikice, k'arshe dai sai na rangad'ata da yarbanci kafin na samu nutsuwa..."
Gyara zamanshi yayi yana fad'in "Ai abun dad'in ji ne da shi da saka nishad'i."
Shigowar wata hadima ta shaidawa Mama ta yi bak'in dake son ganinta yasa har ta kusan hadimar fita saboda kunyar da yaran nan suka gama bata, saida ta fita ne malam ya samu ya cira k'afafunshi ya k'arasa kusa da Nahidt ya zauna a d'aya b'angaren hakan yasa suka sakata tsakiya shi da Shuwwa.
Hawayen da suka silalo masa ne yasa shi d'ora kanshi a cinyarta yana sauke ajiyar zuciya cikin rawar murya yake fad'in "Nahidt ciki fa, ashe ni ma zan iya ganin k'waina a duniya? Ashe dama zan iya riskar wannan rana da za'a iya min albishir d'in cewa ni ma zan zama Baba?"
Wata k'akk'arfar ajiyar zuciya ya sauke ya sake dafe cinyarta sosai yace "Alhamdulillah, Allah nagode maka da ni'imomin da ka min, Allah nagode maka, duk da bazata wannan lamari ya zo min, amma ku shaida na yi bakance tsakanina da ubangiji na zan yi azumi uku tare da k'ara aukin tukunyar gidana saboda al'umma, ko da na mutu ban cika wannan alk'awari ba wani ya min wannan k'ok'arin, daga gobe In sha Allah zan kame bakina har na tsawon kwana uku. "
Shafa kanshi Nahidt tayi ta d'ora hab'arta a saman wuyanshi tana sauke ajiyar zuciya kafin tace" Za ka ga d'anka Habibina, da yardar Allah ma za ka cika wannan alk'awarin."
A hankali Shuwwa ta zame daga kusansu ta rab'e a jikin mijinta da yayi ram da ita suna kallonsu yace" Iyalinah, ko za mu basu wuri ne?"
Kwantawa tayi jikinshi tana lab'e baki tace" Ni kasan ma me nake sha'awa?"
A kunne ya rad'a mata" Me? Ni ne? To mu samu d'aki ma..."
Rufe mishi baki tayi da tafin hannu ta juya ta kalli su Nahidt da babu wanda ya kula da su, kallonshi tayi tana girgiza kai cikin rad'a tace" Ba fa wannan ba...kuka nake so na yi."
Zaro ido yayi sai kuma ya shiga zura hannu ta k'asan rigarta yana fad'in" Rufan asiri kar kiyi kuka, baki san hakan zai iya shafar lafiyar babynmu ba?"
Sake langab'ewa tayi ta d'an saci kallon Nahidt da har yanzu hab'arta na kan wuyan Abbanta daya kasa d'agowa ita ma har ta fara hawayen na godiyar ubangijinta, irin tarin ni'imar da ya mata sai take sake jin kunya da ta wulak'anta kanta a baya, ta kuma yarda d'ari bisa d'ari Allah ma ji rok'on bayinsa ne sannan mai rahama ne kuma mai jin k'ai, duk irin abubuwan da tayi ubangijinta ya mata babbar ni'imar data samu damar shiga d'akin aure, wanda ko iya haka aka tsaya za ta mutu tana kai goshinta k'asa tana godewa Allah, duba da dayawa da suka tab'a harka irin wacce tayi sun yi mummunan k'arshe, wasu ma idan suka mutu sai dai a jefar da gawarsu a bakin titi har su rub'e su bushe... Amma ita ta yi auren yau kuma gashi har ana alamta mata lallai fa nan da lokaci kad'an za'a kira da Mama ita ma.
Muryarta na rawa ta ce"Aban shuwwa ka daina kuka mana, ka daina kuka, sannan mama hasashe take mana fa? Kar mu kwalafa rai a je ba hakan bane ba......"
Kansa ya dago da sauri yana kallon hawayen dake ziraro mata ya talabi fuskarta yana fadin" Kin san tun ina da shekara ashirin da biyu na yi auren fari? Ba'a taba alakanta min hakan ba domin matana basu taba nuna irin hakan ba, a yau da aka alakanta min zan so ki barni na yi ta motiyar yannayin koda kuwa hasashe ne Nahidt"
Yawu ta hadiye tana talabe hannayen nasa ta ce" Ba nufina ka daina farin cikin hakan bane Aban Shuwwa, Aban shuwwa zan fi kowa farin cikin hakan, aman ina tsoron ka ji ba haka bane kuma tashin hankalim hakan ya fi farin cikin yawa, bayan wannan shin zaka so haihuwa da nine? Zaka so na kasance uwar y'ayanka ne dama? Abam Shuwwa zaka so mace irina ta rike kwonka?"
A hankali ya janye hannun nasa yana kallonta ya ce" Me kike nufi? Ashe baki da yarda da soyayar da nake maki ba?"
Da sauri ta girgiza kanta tana fadin" Ba ba haka nake nufi ba"
Muhay ya tabe baki yana sake kallon Shuwwa dake neman fashewa da kuka ya sake zuba masu ido kamar yadda ya yi shima
NAHIDt ta ce" Allah ya umarceku da ku samawa y'ayanku iyaye na gari ....ni kum...........
"Ke kuma ba uwa ta gari ba?" Ya fada a kausashen da bata taba ganninsa ya yi magana irin haka ba
Hannayensa ya dunkule yana fadin" Saurara ki ji abinda zan fada maki, daga yau, daga rana mai kama ta yau, kika kuma budar bakinki kika alakanta kanki da kalma irin wannan Nahidht sai na kaurace maki na tsayin lokaci dan na horar da ke da horon da ya dace da furucinki, idan kuwa wani ne ya fada in ya girme min zan kaishi kotun Allah domin sai na hada shi da Allah, in kuwa nine na girme masa sai na yi masa dukan da ban taba yiwa wata halita a duniya ba! NAHIDt ki kiyaye fushina domin ban iya ba..........."