Sashe 46
Alkalamin Kaddara ta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A nutse ta janyo rigarsa irin na gudu masu babar riga da dogon wandon nan ta saka a saman rigar dake jikinta hakan ya sa rigar ta kusan zuwan mata gwuiwarta, sannan ta dauki hularsa ta kakin sojoji hankali kwonce ta dora a saman gashin kanta ta rufe tana fadin" yanzun wadinnan iya kayan gudu ne da na kakin soja? Gaba daya mutane ba tsoron Allah a lamuransu kwata kwata!"
Tunda take saukowa kowace mace da aka zo da ita ta dago daga tsaotsayen da suke ta zuba mata ido,
Wace dai ta shigo a matsayin matar jarumin nan ce a gabansu
Watau kyanta da kyan fatarta a bayane ba a boye ba abin mangari ne a garesu, sai dai sun yi mamakin kankantar jijinta domin rigar nan boye du wani abu mai motsi na jikinta ta yi sosai da sosai
Bata tashi basu mamaki ba, a lokacin da suke jira yar innocent murya ta gaishe su, ta yadda zasu fara dora mata nasu kalar ikon ta yadda zasu yi kata wayau da takamar mijinta ne su nuna mata sun fita iya karbar miji, sai suka ji dakakiyar murya tana kallon Chief dinsu a nutse cikin fitar da wararun harufa da yaren turanci bugage na Habuja😌 ta ce" To aman wadinnan wasu zan dauka a cikinsu a cenzo min wasu ko?, Kama yi hakuri ni gani nake mace daidaidai har goma sha uku sun yi yawa a aikin gidan nan gaskiya Sir, ka ga ka ware min mace takwas, suma su raba aikin ta yadda zasu anfana da lokutansu, idan hudu sukai duty yau, gobe sai hudu su yi, sannan duka a nan uku kadai suka kwonta min ka ga ba saman dakunan gidana zasu ringa hawa ba, iyakarsu gyaran falon nan shima ya min girma sosai ne, sai gugar diner, mutun uku sun isa su raba aikin nan su wuni sunna yi, daya kuma sai tana rakani kicin dan ta ringa mimiko min abubuwan bukata irin su turmi, tabarya, dan jajagen tarugu da barar tafarnuwa, da yankan albasa .....wannan shine kawai bukatata, gashi sauran nan basu da dabi'a ta suturta jikinsu, ka ga wancen wandonta kamar ya tsage a jikinta, wannan kuma rigarta daga sama botira a bale, ka ga wancen ita kanta ko hula babu tsakani da Allah mu da muka zo aiki ai za'ana sakani yawan magana ne, ka fa san yan mata da gwali kar a je a zo a ringa shara ana tsoron kurar falona ta taba kafar yan gayu!"
Lahaula wala kuwata ila bilahi aliyul azim, watau da ake cewa kar ka yankewa mutun hukunci daga yannayin halitarsa haka ne
Wannan yarinya a yan sekwani tana neman kafa tarihin da sauran matan cikin barikin basu kafa ba
Domin a bayane , karara take kiran gidan ogansu da gidanta kanta tsaye, kuma a furucinta dukan wata mai rawa da kai sai ta sha jinnin jikinta harma ta yi data sannin zuwa ba da hijab ba dan kuwa basu san cewa matar ogansu koda yarinya ce to fa ta san ciwon kanta ga dukan alamu, idan kuma takamarsu bariki alamu sun nuna a bayane cewar kamar ta ce kau ku bani waje ne!
Shi da kansa sai ya ringa jin kwarin gwuiwa da jin shayinta sosai , duda dama shi din ba mai katsala bane, ya kasance mai kiyaye dokokin iyayen gidansa ko ta halin kaka, shi fa Tunda ta sauko da hular oga a kanta ya ji yana tsoron dagowa idan tana magana, watau matan BARIKIN sojoji sunna cewa a sama masu Mama ko? Sun samu, ga yarinya Uwar manya ta bayana sai fatan mai tafia da ita ya shirya
Dukkan masu gwalin nan masu cike da burin nan aka tarkata aka koma da su aka bara mata ukun da suka rage wa'inda suka kasance shiru shiru da daukan aikinsu da mahinmanci, ya koma da zulumin samo masu dama dama domin a gaskiya da wahala ace ana son masu nutsuwa da yawa a cikinsu, sai hamdallah kawai
Ita kuma ukun nan da suka rage su suka fada mata wajen ajiyar kayan aiki, da komai da komai, hakan ya sa ta raba masu aikin gyaran kasan ta haye sama ta zagine ta shiga aiki ba ji ba gani cikin sabo da kuma kaunar aikatuwa ba da gajiya ba. (anfanin ka horar da yaronka da yin aikace aikace a cikin gidajenku kennan, ki barshi ya ringa yin wankinsa da kansa, ki koya mata ko mashi juriya a wajen yin aiki, koda le na kayan aiki irin na zamani su injin daka tafarnuwa, injin yanka albasa, injin meye da meye, wannan taki kalar rayuwar kennan, ki yi hakuri ki jure ki koyawa yarinyarki aiki da su a gargajiyance, domin baki san ina zaki mikata ba, wani gidan mai kudin ginnin ne hajiyata, ba lale bane ta samu sukunin da kika samu na rayuwa ba, idan ba'a iya ba sai ki ga ana samun gagarumar matsala ya ke yar uwata.....)
A gidan CHIEF of army
su dukansu a zaune suke a falonsa kama daga manyan iyayen yaren har zuwa maman MUHYIDEEN da matarsa, kowace ta cika ta batse sunna jira ya ajiye jaridar da ya dauka bayan ya tara su a gabansa ya zartar da hukuncin da ya dace wa laifinsu baki dayansu
Wata ajiyar zuciyar Hajia Hasana ta sake saukewa cike da bacin rai, da tashin hankalin abinda ya faru da yan matan a yau sanadiyar soyayar da suke ikirarin sunaiwa yaronta...............
☹️☹️☹️☹️☹️to cmmnt din f💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥
*ALK'ALAMIN K'ADDARA TA*
💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥
*The Hero writer*
*SAJIDA*
_Bismillahir rahamanir rahim_
PAGE:. 2️⃣4️⃣
*P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽*
*S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ*
*S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞*
*T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻*
1 *yar mahaukaciya*
2 *Banida zabi*
3 *Duk karyar kada*
4 *Baka ce*
5 *Daga tafiya daukar soja*
6 *Kutkale*
7 *Makauniya ce*
8 *Mage mai kwanciyar daukar rai*
9 *Duk nisan jifa*
10 *Dutse*
11 *Idan Ka Raina Inda Kake*.
12 *Neman Na Kaina*
13 *WATA KOKOWAR*
*The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA*
*WANNAN BOOK NA KUDI NE BA FREE BANE, IDAN KINA DA RA'AYIN KARANTASHI KI GARZAYO KI BIYA KUDINKI YAR UWA ZAKI SAMU BONUS NA DUKAN LITATAFAINA CIKI HARDA NA KUDIN DA NA GAMA KWANAN NAN, KI GANE................ALKALAMI NA DORA, NA ZUBA RUBUTU......IN SHA ALLAH ZAKI NISHADANTU SANNAN KI KARU💓💓💓*
Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748
Amina Maikudi Abdullahi
GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi.
Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar
08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo.
Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618
Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta dala DARI ne ( 500 francs cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din
Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰
Wata ajiyar zuciyar Hajia Hasana ta sake saukewa cike da bacin rai, da tashin hankalin abinda ya faru da yan matan nan a yau sanadiyar soyayar da suke ikirarin sunaiwa yaronta
Wace irin soyaya ce wannan da babu tarbiya a cikinta?
Ita Uma yar gidan uwar gidan CHIEF of army a bayane suke nuna dan tana auren baban yarinyar dole ne ta saka yaronta ya auri yarinyar, harma suke nuna ai ya zama wajibi tunda ubanta ake aure a faranta mata rai , ba maganar tausasawa a tsakaninta da uwar y'ar bale Y'ar da ta samu tarbiyar uwarta sai ya zamto itama tunaninta ya sauka ne a kan cewa dole ne a yi mata ko dan isarta , sun manta uwaa take a wajen Uma koda babu aure tsakaninta da ubanta, uwa uba ita wani irin abu ne zai debeta tana ji tana ganni ta hada zuria da maman Uma? Uwar kanta bata da wadataciyar tarbiyar da za'ai mangarin samu bake gar y'ar ta koyar ta bayar da exemple
Sai kanwarta da take Cikin gorin yayar tata ba dare ba rana na ai ita mahaifiyarta ba yar kowa bace ba kuma ta da komai, tausaya mata babansu ya yi ya aurota shine har zata samu wajen da zata nemi yin soyaya da abinda ita take so?, Lalle ta taro mach, kuma sai ta bambance mata aya da tsakuwa, ita kakin kanta mahaifiyar MUHYIDEEN kofa zata iya amincewa da auren hadi na familly to fa sai dai a hada da yarinyar nan ita karamar, domin ita din akoy ladabi da biyaya, tana da mutunci sosai, batama san a kan me zata nace da son MUHYIDEEN ba bayan ta san wahala ce zata sha, ga masoyinta Aliyu dake da nasa mukamin da nasa kyan da nasa koman, aman sai tana ture shi karara tana nuna ita ga wanda take so?, Matsalar daya ce ita dai ta fada ta kuma rantse cewar babu ita babu auren hadi gaskiya! Bata ciki, bale da hakaya irin na yaronta? Idan ta yarda aka hada maimakun a samu farin cikin hakan ta tabata sai dai a hadu da vacin rai mai tsananin gaske
Sai da ya dasa aya a karatun jaridar da yake yi na labarin fitar MUHYIDEEN ne da sojojin mabambanta gari sukai wani meeting a kan karra wanzar da zaman lafiya a cikin kasar inda suka bayar da bayani a dunkule, jaridar ta masa dadi dan a cikin maganar da aka rubuta MUHYIDEEN ya yi bayan takaitacen labarinsa ya gane sakon dake boye a cikin nanadadaden harshen da ya yi anfani da shi dan usar da sako ga dukan wani mai hankali da lura cewar a tare da dan kasa akan yaki kasa, watau ba zai yiwu ace bakon da bai san kan gari ba ya iya shiga ya yaki gari, mutanen da ake cudanya da su a cikin gari ake kwana ake tashi da su sune ke siyar da rayukan yan uwansu a kan yan kudade da alkawarin ba za'a taba nasu rayuwar ba, su bayar da information din da za'a kare da yan uwansu yan garinsu, a nasu rashin wayon su sun tsira ne?, A nasu tunanin su sun ketare ne? Basa aunawa su ga shi makashin waye a gefensa nasa rayaye? Ai yaki kan ci gida ne wannan shaka babu