Sashe 22
Alkalamin Kaddara ta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abin mamaki su dukansu kiran sallar ne ya tashe su suka kuma gabatar da sallarsu a kan lokaci, a nan Fauziya ta shiga kwashe shinfidar da sukai a falo suka kwana tana mayarwa ciki sannan ta shiga gyagyara gidan itaa kuma SHUWWAR ta koma dakinta ta kwonta dan barcin ba wani isarta ya yi ba
Lalabawa NAHIDT ta yi ta dauko wayarta ta koma saman kujera ta mikar da kaffafuwanta ta dan ringesa ta shiga jerin sunna mai farawa da A
A hankali take yin kasa har ta zo daidai sunnan da aka saka ABAN IBTI
Sunnan ta ringa kallo tana ta tunanin abinda ya dace ta makawa wannan bawan Allahn da a nan ta fada, a tsaye ta fada, a zaune ta fada ta hanna shi daurawa IBTISAM auren nan aman sai da ya aikata
Rubutawa ta fara rai bace kamar haka" Asalamu alaikum, ba zan tambayeka ka tashi lafia baa tunda bani da matsala da haka, Liman an sakota a karro na hudu ba tare da takamaiman dalilin da ya wuce ana gudun auren irinmu, wai ina da tambaya, dama musulman haka suke ne? Ko dan mai jin kan musulmai mai adalci ya shude zamani sai tarihinsa muka tarar? Allah ya tsinewa masu halaya irin na wasu daga cikin musulman, na fada na karra Aban IBTI! Ka sani ba zaka kuma daura mata kowa a matsayin miji ba, abinda ta samu na ciwon zuciya ya isa haka!"
Tana turawa ta kashe wayarta ta gyara kwonciyarta itama domin yau ba gyaranta bane na Fauziya ne yin safe
_____________________________________
Cikin barcinta ta ringa jin magana sama sama hakan ya sakata farkawa a dan tsorace tana diro santa santalan fararan kafafuwanta kasa hadi da kai dubanta saman agogon dakin nata
Idannuwanta ta dan fitar na mamakin gannin lokacin da ta dauka tana barci haka kuma ta sake kai dubanta wajen kofar sakamakon jin muryar namiji yana daria , sai muryar NAHIDT da ta Fauziya
Takalminta na wanka ta janyo dan abin dake kusa da gadonta ta cire kafa ciki mai laushi mai gashishika ta saka kafafuwanta ciki sannan ta mike a hankali tana cire doguwar rigar da ta kwana da ita dan wahala ta fitar gaba daya
Farin pant ne a jikinta, irin fari kal din nan sai jigidar dake jikin kugunta mai ruwan fari daa ratsin blue kwatankwacin sararin samaniya da hasken ruwan teku
Jigidar a jikinta take irin ta yi daf a jikin kugunta sai biyu da suka sauko saman fafadan duwawunta wa'inda ga dukan alamu tsarinsu ne ya zo a haka domin daya na bin daya ne sukai sannan a daune suke dasss a jikin nata
Santala santalan cinyoyinta da basa dauke da gargasa sakamakon anfani da ALAWA ta fitar da gashin jiki da suke yi dan gyaran jikinsu,
Tsananin kula da fatarta da take yi kuma ya saka har daukaan ido cinyoyin nata suke da bayanta da shafafen cikinta
A hankali ta duka ta cire sarkar kafarta yar siririya ta azurfa wace ta siyeta daga saudiya ta hanyar wata dake cen aka sako mata a cikin kayan gwonjo da wani Elhaji ke siyarwa da aka kawo aka bata
Nan ta ajiye sarkar ta bude sif dinta tana duba wajen da take da tabacin ba zata rasa tawul ba
Ai kam ta samu wankaku a jere a kilace hakan ya sa ta dauki daya mai ruwan blu ta daura a kirjinta sannan ta ja pant dinta ta cire ta nufi bayi da shi a hannunta dan wanke shi
Ta dan jima a ciki domin sai da ta gama dukan uzurinta ta dauro alwallah ta fito tana tsane ruwan gashin kanta sakamakon wanke shi da ta yi
Sasaukar sutura ta saka tana daukan abin cire datin kunne da kumb ta fito dan jin muryar nan na karra fitowa a falonsu
Turus ta yi sakamakon mutumen da ta gani zaune a saman kujerra dare dare abinsa tamkar wanda ya zo gidansu
Da mamaki take sake kallonsa da yan uwanta daje zaune sunna ta maida zance sunna dariya
A birkice ta sake dubansa ta ce"
I'm sorry🥰🥰🥰, yau du ban zauna ba litinin🥰🥰🥰💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥
*ALK'ALAMIN K'ADDARA TA*
💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥
*The Hero writer*
*SAJIDA*
_Bismillahir rahamanir rahim_
PAGE:. 1️⃣3️⃣
*P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽*
*S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ*
*S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞*
*T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻*
1 *yar mahaukaciya*
2 *Banida zabi*
3 *Duk karyar kada*
4 *Baka ce*
5 *Daga tafiya daukar soja*
6 *Kutkale*
7 *Makauniya ce*
8 *Mage mai kwanciyar daukar rai*
9 *Duk nisan jifa*
10 *Dutse*
11 *Idan Ka Raina Inda Kake*.
12 *Neman Na Kaina*
13 *WATA KOKOWAR*
*The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA*
Idan ana dara fidda uwa ake ina gwanin wata ga nawa, duk inda kaji wane ba banza ba, Shin kunsan banbancin zaƙin suger dana zuma kuwa? idan baku sani ba kuzo na banbance muku, shi sugar zaƙi ne cau dashi bashi da ɗanɗanon zuma domin kuwa ita zuma tana wanke ƙwaƙwalwa, misalin Zaƙin hannun Rubutun wannan fasihiyar marubuciyar taku, Duk wanda yasan labaranta ya karanta littattafanta ba sai na basa labari ba, domin kuwa bata rubutun shirme rubutu take mai cike da nutsuwa da kuma fasaha, ingantaccen labari ne mai cike da ƙalubalen rayuwa, tsantsar Soyayya yaudara cin amana munafurci, ƙulla ƙulla, gami da Izza, *ALKALAMIN KADARRATA* labarine mai cike da sarƙaƙiya gami da wahalar warwara, zaren labarin a duƙunƙune yake gashi da kaifin gaske kaifin yankan zaren munafuki yafi kaifin reza da almakashi muni, zarene na zana mai yankar mutuwa, shin kun fahimci zaurencen kuwa? Idan baku fahimta ba ku kasance da ni *SAJIDA NIGER* a cikin wannan sarƙaƙƙen labarin mai cike da ƘIYAYYA labari ne mai jan hankali gami da nishaɗantarwa kun san alƙalamina baya rubuta shirme, ku biyoni cikin wannan labarin domin jin ya ɗanɗanon yake.
*Wannan labarin ba Free bane na kuɗi ne zaku samesa a cikin farashi mai sauƙi, Yar uwa karki sake a baki labari Hajia da abaki gara ki bayar karki manta da marubuciyar BAƘA CE, MAGE MAI KWANCIYAR ƊAUKAR RAI, KUTKALE, WATA KOKOWAR nasan kun san waɗannan littattafan da daɗin su, ku hanzarta biya ko da kuɗinka sai da rabon ka.*
Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748
Amina Maikudi Abdullahi
GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi.
Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar
08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo.
Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618
Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta dala DARI ne ( 500 francs cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din
Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰
Tana kallonsa da expression na mamakin ganninsa a irin wannan lokacin a cikin falonsu haka ta ce" You?"
Kure shin da ta yi da ido ya saka shi sakar mata lalausan murmushi yana fadin" Morning princess"
Juyowa NAHIDT dake cire safa ta yi tana fadin" Oh my baby ta farka? Zo zo zo nan"
SHUWWAR ta kasa daga koda kafarta daya ce bale ta je din da suke fadi har sai da Fauziya ta fito da plat mai dauke da dankalin turawa a soye da ta soyawa mutumen ta karaso tana ajiyewa ta ce" Shuwwa kin farka? Zo ki karya mutuniyar ta gasa maki"
SHUWWAR dake kallonsu da mamaki ta ce" Dama kun san wannan mutumen ne?......"
Ta juya tana kallonsa ta ce" Dama ka san yayuna ne?"
NAHIDT ta ce" ke wani irin dama ya sanmu? Dazu ne mun fito zamu je gidan su Sudais muka same shi a kofar gida, yake cewa jiya shi ya kawo ki, ya ce yana son ganninki dan jiya ya barki hankalinki tashe, na takaice maki dai ai da shi muka je gidan su SUDAIS , baki ga abinda Sudais ya so yi mana ba da ya ga Hamza, kiri kiri ya so kirta mana rashin mutunci bayan ya bamu akwatunnan da wata mata ke ta fadin a kan me zai bamu akwatunna ai bata ci akwatunna ba , ko sadakinsa ya ci mu maida masa in ji ita matar, shi kuma ya ce kennan dama jira muke ya sake ki shine muka zo masa da wanda ya mayr gurbinsa ya nuna masa shi wani ne a kasar nan? Dadin abin babu Wanda bai san waye Hamza giya ba, kin ga shirmen d'an adan ko? Sai ya fake da guzuma ya harbi karsana, shi a nan a tunaninsa wulakanta Hamza ya yi da laifin n da Hamzan ke aikatawa a yanzu, dan Adam kan mance laifin wani na yanzu na iya zamaa naka na gaba, shi kuma ka ga ya daina komai ya shiryu tamkar ba shi ba, wa ya ga SUDAIS na tatular giya????????????"
Fauziya ce kawai da ita NAHIDT din suka sheke da dariya banda SHUWWAR dake tsaye a labarin da suka bayar bata ga daya da zai iya sakata dariya ba, uwa uba a barcin safen nan da ta yi har suka je suka aiwatar da aikin nan banda ita suka amso mata hakkinta banda ita?, To shi kuma wannan din waye shi ne? Ba taimako bane? Ai ya yi ya gama me kuma ya zo yi nan?"
Hamza na kallonta ya ce" yar budurwa zo nan ki zauna mana"
Wajen da ya nuna ta bi da kallo, sannan ta sake binsa da kallo
Tsayuwarta ta gyara ta budi baki zata yi magana Baba Mai gadi ya yi salama
A nutse ya ce" Hajia Man Liman ne ke salama"
Sai da gaban Nahidt ya fadi, domin ta tabata zuwan nan da Liman zai yi harda tafiyarta tata ta ita kanta, tana kallon wajen da baba yake ta ce" Baba ce nai masa bama nan"
Fauziya ta kalleta tana fadin" Aa baba muna nan"
Ita da kanta Shuwwar sai ta rasa shin tana so Abanta ya shigo yanzu kuwa ko bata shirya fuskantarsa ba?
Shi dai Baba komawa ya yi ya sanar da Malan cewar sunna ciki yana iya shiga