Sashe 20
Alkalamin Kaddara ta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dukawar ya yi shima yana mai janyota jikinsa da karfi ya rukunkumeta ta yadda har sai da ta ji kamar numfashinta zai dauke
Muryarsa na rawa ya ce" SHUWWAR, dan Allah ki yafe min, mahaifina ne, idan ya yafeni duniya ba zan ga da kyau ba, SHUWWAR saki halal ne sannan a kan dalilin da ya dora kalmar sakinma abin dubawa ne , Shuwwar ina son ki, sonki ya sa du irin abinda matar Abanki ta fada na jure na so zama da ke , SHUWWAR aman abana fa?"
Kai take girgizawa hakan ya sa Lieutenant Maman Sani cire kansa a kansu cike da jin tausayinsu baki dayansu domin a lokacin SUDAIS sake riketa ya yi a jikinsa sosai daidai MUHYIDEEN ya shigo office din dan daukan takardar da aka fitar masa ta GPS din garin
Turus ya yi yana kallon wani sabon salo a office dinsa daidai lokacin da SUDAIS ya furta mata kalmar saki daya tak sannan ya janye jikinsa ya fice da mugun sauri har kamar ya kifa a kasa
Idasa faduwa ta yi a kasan tana mai dora hannayenta bibiyu a saman kanta zara kuma rushewa da wani kukan ta hadiye sakamakon Lieutenant Maman Sani da ya matso yana neman taimaka mata ta tashi ta tafi domin Sir ya dawo office din kar ya yi fada duda yakan hukunta ne a maimakun fada
Da karfi ta janye jikinta har tana doka bayanta a jikin table din tana sauke masa dukan kallon tsana a saman fuskarsa a kausashe ta ce" Dont tuch me!"
Lokaci daya kuma ta kama ta mike tanaa cire hijab din jikinta domin ji take ya shake mata wuyanta bata ita numfashi
Kudin daje ajiye wanda cenji ne aka dawowa da MUHYIDEEN da ya yi aika wanda baima san an dawo masa da cenjin ba ta mika hannunta ta dauka ita kanta bata san ko nawa bane ta juyo da jiyar ficewa a office din sukai ido hudu da Muhyideen dake sake kallon iKon Allah
Kallon sama da kasa ta masa wata wutar tsanarsa na sake ruruwa a zuciyarta taa budi bakinta ta ce" Ka sa an sake ni, Me na yi maka ne?, Shi yasa na tsani soja a duniya, bawan Allah da zan ga kana ci da wuta sai dai na karra petur ! Ka ga sai nake ji na tsaneka har kasan raina!, Walahi i hate u so much!"
Maganar da take yi a sanyaye ne, haka kuma tana yi ne wasu hawaye na zubowa a saman kyakyawar fuskarta da ta fara rinewa da ja
Da sauri Maman Sani ya so tsawatar mata aman sai ya dakata sanadiyar daga masa hannu da LIEUTENANT GANARAL ya yi yana kallonta har ta gama ta fice da slifas dinta bakake ta fita a office din sannan ya kalli Maman Sani sai kuma ya cire dubansa ya karasa ya dauki takardarsa ya juya ya fice yana tunai kamar haka' Me na yi mata ta tsane ni ita kuma wannan?, Ko bayan sata, karya, kuma mahaukaciya ce?......kai Allah ka shirya matan garin nan"
A kafarta take tafia tana langui bayan babu abinda ta sha
Tafia ta yi mai tsayin gaske kafin take samun kanta a bakin titi
Tsalakawa ta yi ta dauki wata hanyar tana tafia har ta karaso daidai wani babam waje da aka rubuta *BAR* a jikin katon plake din dake kafe
Samun kafafuwanta ta yi da janta suka sakata cikin wajen duda irin mutanen da take ganni da shiga irin ta shirme bata wani ankara ba har ta karasa gaban teburin masu siyar da abubuwan da ake siyarwa a wajen
Kudin nan na hannunta ta ajiye a saman wajen tana yin dadage ta haye saman doguwar kujera tana kallon Barmans din ta ce" *GIYA NAKE SO* "
😭😭😭😭😭😭😭😭 YA SALAM, MENENE LAIFIN IBTISAM NE? ME YASA IYAYE SUKE MANTA KALMAR JIN KAI SUKA RIKI SON KAI? ME YASA BA ZA'A FUSKANCI RAYUWAR BAYIN ALLAHN NAN DA DUBA NA FAHIMTA BA? SHIN IDAN SUN ZAMTO KARIN BATA GARI MAIMAKUN GYARA GARI FADUWAR IYA SU TA SHAFA? TO BARI KU JI YA KU YAN UWANA, FADUWAR TA SHAFE MU NE MU DUKANMU, DOMIN IDAN KARUWANCIN SUKA AFKA Y'AYANMU NE, MAZAJENMU NE, YAYUMU NE, MAHAIFANMU NE ZASU FADA A TARKONSU SU , SAI WANDA ALLAH YA TSALAKE, IDAN SHAYE SHAYEN SUKA FADA Y'AYANMU NE, MU KANMU NE ZAMU IYA FADAWA A KOWANI LOKACI, SHIN BAMA JIN KUNYA NE? BAMA JIN TSORON ALLAH NE? KO MU MUN FI KARFIN *ALKALAMIN KADARRA* YA BI TA KANMU NE? ........YA LILAHIN SAMAWATI WAR ARDI WAMA BAINA HUMU RAHAMAN, YA JILJALALI WAL IKHRAM, KAA DATAR DA MU DA SAMUN DACEWA A CIKIN DATATUN BAYINKA 😭👏👏👏👏
tuntubeni ta number wayata +22793811618 dan samun naki hajiata😍😍😍😍😍😍😍Numfashi ta sauke tana fadin"kar kanwarta ta ce"💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥
*ALK'ALAMIN K'ADDARA TA*
💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥
*The Hero writer*
*SAJIDA*
_Bismillahir rahamanir rahim_
PAGE:. 1️⃣2️⃣
*P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽*
*S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ*
*S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞*
*T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻*
1 *yar mahaukaciya*
2 *Banida zabi*
3 *Duk karyar kada*
4 *Baka ce*
5 *Daga tafiya daukar soja*
6 *Kutkale*
7 *Makauniya ce*
8 *Mage mai kwanciyar daukar rai*
9 *Duk nisan jifa*
10 *Dutse*
11 *Idan Ka Raina Inda Kake*.
12 *Neman Na Kaina*
13 *WATA KOKOWAR*
*The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA*
Idan ana dara fidda uwa ake ina gwanin wata ga nawa, duk inda kaji wane ba banza ba, Shin kunsan banbancin zaƙin suger dana zuma kuwa? idan baku sani ba kuzo na banbance muku, shi sugar zaƙi ne cau dashi bashi da ɗanɗanon zuma domin kuwa ita zuma tana wanke ƙwaƙwalwa, misalin Zaƙin hannun Rubutun wannan fasihiyar marubuciyar taku, Duk wanda yasan labaranta ya karanta littattafanta ba sai na basa labari ba, domin kuwa bata rubutun shirme rubutu take mai cike da nutsuwa da kuma fasaha, ingantaccen labari ne mai cike da ƙalubalen rayuwa, tsantsar Soyayya yaudara cin amana munafurci, ƙulla ƙulla, gami da Izza, *ALKALAMIN KADARRATA* labarine mai cike da sarƙaƙiya gami da wahalar warwara, zaren labarin a duƙunƙune yake gashi da kaifin gaske kaifin yankan zaren munafuki yafi kaifin reza da almakashi muni, zarene na zana mai yankar mutuwa, shin kun fahimci zaurencen kuwa? Idan baku fahimta ba ku kasance da ni *SAJIDA NIGER* a cikin wannan sarƙaƙƙen labarin mai cike da ƘIYAYYA labari ne mai jan hankali gami da nishaɗantarwa kun san alƙalamina baya rubuta shirme, ku biyoni cikin wannan labarin domin jin ya ɗanɗanon yake.
*Wannan labarin ba Free bane na kuɗi ne zaku samesa a cikin farashi mai sauƙi, Yar uwa karki sake a baki labari Hajia da abaki gara ki bayar karki manta da marubuciyar BAƘA CE, MAGE MAI KWANCIYAR ƊAUKAR RAI, KUTKALE, WATA KOKOWAR nasan kun san waɗannan littattafan da daɗin su, ku hanzarta biya ko da kuɗinka sai da rabon ka.*
Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748
Amina Maikudi Abdullahi
GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi.
Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar
08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo.
Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618
Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta dala DARI ne ( 500 francs cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din
Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰
"GIYA?" Ya fada yana daukan cenjin da ta zuba a wajen yana sake kallonta
Luuu ta yi da idannuwanta tun bata sha giyar ba ta sake budewa tana kallonsa ta ce" Ka zuba min mana ko bakwa siyarwa ne?"
Juyawa ya yi yana fadin" Mu da sana'ar kennan, yanzu kuwa kanwata"
Sabuwaa dal ta kwalba mai tsadar gaske ya dauko ya saka abin budewa ya bude mata ya ajiye mata kwalbar a gabanta sannan ya dauko cop na kwalba ya zuba fasashiyar kankara ya ajiye mata a gabanta ya dauki kwalbar giyar ya zuba mata mai yawa a ciki har sai da ta kusan cikawa sannan ya ajiye mata sauranta a gefe ya juya ya ci gaba da aikinsa
Giyar ta kurawa ido na dan lokaci kafin ta sake lumshe idannuwanta hawayen ciki suka sake zirarowa ta dauki kofin ta rintse ido gabanta na dukan dari dari ta kai kusa da bakinta
Da sauri ta maida ta ajiye
Ta sake dauka wasu mintuna tsakani ta kuma nufar bakin nata
Yanzunma ta maida ta ajiye tana jan numfashi sakamakon warin da goyar take yi wanda tun kafin ta sha din warin ya fara buga mata kai
Cijewa ta yi soosai wannan karron ta dauka da nufin sha ne kawai ko yayane sai ta sha din ta dora kwalbar a saman jajayen lebenta na kasa ta rintse ido zata kwarara aa bakinta ta ji murya kasa kasa sosai yana fadin" Idan baki taba sha ba fa kika yi mata wannan shan yau tana iya kasheki"
Dif ta yi na dan lokaci kafin ta cire tana sauke dubanta a kan fuskar mutumen da zata iya kiransa kai tsaye mutun mai shekaru domin bai yi kama da saurayi ba, sannan kalar fatarsa zai fito cikin uku daga filo, buzu, ko balarabe, danma bashi da gwabin jiki daa wahalaa ya shigo jerin larabawa duba da yawancinsu sunna da jiki , aman wannan har a dan tankwashe yake dan rama
"Me ya yi zafi, kyakyawa da ke zaki zo ki sha abinda baki saba sha ba? Muma da muke ciki so muke mu bari domin shan giya bata da anfani fa yar budurwa"