Sashe 7
Alkalamin Kaddara ta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tsakani da Allah ta yi dana sannin fitowarta a yau din nan, idan sau dari zai budi baki ya yi magana sai ta ji kamar zata saki fitsari , haka kuma gabanta idan ya yanke ya ruguje ya fadi sai ta matse kafafuwanta dan kar ta rubta kasa, watau yadda yake a tsaye haka muryarsa take bawan Allah, ta yiwu bashi da lafiyar makogwaro ne kau?
Da sauri ta ce" Shi ya min kyautarsu jiya, jiya da dare dan na ce sai ya sake ni"
Yanzun sai Abdul Mutalab ya ga kawai yau sai sun ja an masu dukan kawo wuka a yanka ko a rufe su su saka kansu a uku
Yana inda inda ya ce" Eh Sir haka ne, ni kuma na same su ne daga wajen Mahaifina mai sunna Elhaj Mustafa Mai shinkafa"
Har ga Allah daria lamarin ya bashi, sai dai ko a alamu bai nuna ba ya mayar da jakar cikin motar yana rufewa ya ce" Ku koma gida , SERGENT ka basu takardar da zasu ringa nunawa har su koma gida dan kar a rike su"
Ba Sergent din ba, su da kansu sai suka samu zukatansu da dar din barinsu da ya yi haka kai tsaye bayan bai yi kama da sakarai ba bale a ce ai sakarai ne dole ya hadiye magana irin haka tamkar ta tatsuniya
Haka yarensa suka cika da mugun mamakinsa wanda karara ya kasa boyuwa a saman fuskokinsu
Amsar takardar suka yi ya mata alamun ta shiga mana, a lokacin da ta saki baki da hanci a kasan zuciyarta tana ayana' Wayo bawan Allah, dama dan adam tara ne ba goma ba, shi wannan gashi da tsayin, da kyan, da mulkin, sai dai ba ilimi, kai tsaye mun masa wayo haka?, To bara na samu na tserewa wannan mahaukacin tun kafin ya rike ni'
Motar ta shige tana ja da sauri ta dauki hanyarta shima ya shige yana bin bayanta da saurin balaki dan kar ta bace masa
Tunda suka fara aikin yanzu ne kadai ya yi wani alamu da ya nuna kamar murmushi ya yi yana raka tseran gudun motocin nasu da kallo yana maida dubansa wajen yarensa a lokacin da LIEUTENANT maman sani cikin ladabi yake fadin" Sir sai na ga kamar karya fa suke yi su dukansu?"
Gaba ya yi kadan hannunsa daya a saman kafadar Lieutenant Maman Sani ya ce" Ka san menene? Ban taba sannin garin nan zai bani sha'awa irin haka ba, ashe haka yake cike da tsagera?"
Lieutenant Maman Sani duda bai fahimci me yasa Sir ya fadi haka ba sai ya yi murmushi yana fadin" Sir a garin nan namu sai mu"
Muhyideen a rarabe ya furta" SAI KUMA NI, Ai wannan ba matarsa bace, sannan kudin nan ba nasu bane su dukansu"
Da mamaki ya ce" Sir aman yaya aka yi ya san code din jakar kuma me yasa muka barsu suka tafi?"
Kafadunsa ya daga yana fadin" Jakar ba tasa bace aman tana da alaka da shi haka kuma ko ta waye mai ita shi ya turo ya amsar masa, idan da ba haka ba da tuni an sanar mana da batan kudi Million goma sha uku ba fa kadan bane in dai ba ba muguwar hanya bane dole mai su zai nemi hukuma, sannan ka takardarta ta bari tsabar a kidime take, ga dukan alamu barauniya ce yarinyar cen! Lieutenant ka gane ko meye a tsakaninsu su duka a tsakaninsu yake kuma a tsakaninsu yake yawo, aman zan gane idan na koma na dawo zaman garin kwata kwata, domin zan shedawa SHIRP OF ARMY cewar na amince zan zo na yi shekara biyar a garin nan kamar yadda ya bukata na kiya a da, Lieutenant ina fatan kunna maraba da bako?"
Sosai gaban Lieutenant ya fadi, harma ya shiga hali na tsoro da jin furucin Lieutenant Ganaral cewar zai sauka a garinsa gaba daya har na shekara biyar? Ai da an yi tashin hankali domin ba ga yayan ba ba ga iyayen ba kan mai uwa da wabi lamarin zai sauka, aman da fara'a a fuskarsa sai ya ce" Da mun kasance masu baban sa'a My GANARAL!"
__________________________________
A haukace ta parka motar a kofar gidansu tana waigen bayanta
Gannin ya karaso yana shirin tsayar da tashi motar ta sake ruko idannuwanta waje tana furta" Kutumar uban cen har gidan ka biyo ni?"
A guje ta bude motar tana warto jakarta ta arta a dubu ta bankada kofar ta afka ciki tana ihun kiran💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥
*ALK'ALAMIN K'ADDARA TA*
💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥
*The Hero writer*
*SAJIDA*
_Bismillahir rahamanir rahim_
PAGE:. 5️⃣
*P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽*
*S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ*
*S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞*
*T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻*
1 *yar mahaukaciya*
2 *Banida zabi*
3 *Duk karyar kada*
4 *Baka ce*
5 *Daga tafiya daukar soja*
6 *Kutkale*
7 *Makauniya ce*
8 *Mage mai kwanciyar daukar rai*
9 *Duk nisan jifa*
10 *Dutse*
11 *Idan Ka Raina Inda Kake*.
12 *Neman Na Kaina*
13 *WATA KOKOWAR*
*The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA*
Idan ana dara fidda uwa ake ina gwanin wata ga nawa, duk inda kaji wane ba banza ba, Shin kunsan banbancin zaƙin suger dana zuma kuwa? idan baku sani ba kuzo na banbance muku, shi sugar zaƙi ne cau dashi bashi da ɗanɗanon zuma domin kuwa ita zuma tana wanke ƙwaƙwalwa, misalin Zaƙin hannun Rubutun wannan fasihiyar marubuciyar taku, Duk wanda yasan labaranta ya karanta littattafanta ba sai na basa labari ba, domin kuwa bata rubutun shirme rubutu take mai cike da nutsuwa da kuma fasaha, ingantaccen labari ne mai cike da ƙalubalen rayuwa, tsantsar Soyayya yaudara cin amana munafurci, ƙulla ƙulla, gami da Izza, *ALKALAMIN KADARRATA* labarine mai cike da sarƙaƙiya gami da wahalar warwara, zaren labarin a duƙunƙune yake gashi da kaifin gaske kaifin yankan zaren munafuki yafi kaifin reza da almakashi muni, zarene na zana mai yankar mutuwa, shin kun fahimci zaurencen kuwa? Idan baku fahimta ba ku kasance da ni *SAJIDA NIGER* a cikin wannan sarƙaƙƙen labarin mai cike da ƘIYAYYA labari ne mai jan hankali gami da nishaɗantarwa kun san alƙalamina baya rubuta shirme, ku biyoni cikin wannan labarin domin jin ya ɗanɗanon yake.
*Wannan labarin ba Free bane na kuɗi ne zaku samesa a cikin farashi mai sauƙi, Yar uwa karki sake a baki labari Hajia da abaki gara ki bayar karki manta da marubuciyar BAƘA CE, MAGE MAI KWANCIYAR ƊAUKAR RAI, KUTKALE, WATA KOKOWAR nasan kun san waɗannan littattafan da daɗin su, ku hanzarta biya ko da kuɗinka sai da rabon ka.*
Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748
Amina Maikudi Abdullahi
GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi.
Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar
08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo.
Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618
Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta dala DARI ne ( 500 francs cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din
Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰
Ta arta a dubu ta bankada kofar gidan ta afka ciki tana ihun kiran " Aunty?, Faufiya na shiga uku ya biyo ni, ya biyo ni har gida zai tonan asiri"
Daidai lokacin da ya shigo balbalin gidan yana fadin" Kin ga SHUWAR, ki tsaya, ki dakata ba abinda kike tunani bane ya kawo ni wajenki tsaya ki ji mana SHUWWAR?"
Idasa shigewa falon ta yi tana sake ihun kiran auntynta dake bayi a irin wannan lokacin tana fadin" ku bani tabarya ko ice, ku daukon gatari ko wani katon katako na sauke masa kai walahi talahi ya biyo ni ni kuma ba zan bada kudin nan ba, wayo na shiga uku tayani danewa Aunty zai bude ya fi karfina"
A rikice auntyn tata ta kama mata tana tayata dannawa tana fadin" Yau na shiga uku da wata jarabar, ke kudin waye kika amso kike rantsuwar ba zaki bayar ba, meye a katuwar jakar nan SHUWWAR?"
SHUWWAR na haki zata yi magana ya daga murya yana fadin" Na rantse da girman Allah ba kudin nan ne ya saka ni biyo ki gidan nan ba, kar ki manta a hatsari na gama saka kaina yanzun nan kin san dai saboda kudin nan ba zan aikata haka a gaban MUHYIDEEN ba ko?, domin kin san a dazun nan da ace ya gane ni ba mijinki bane yana iya daure mu da igiyar dake jikinmu wace sai mun tsufa a gidan yari ba wanda ya isa ya fitar da mu aman na jajirce na ce ke matata ce domin idan na bari ya tafi da ke na shiga ukuna"
Turawar da suke yana turowa ta fara sasautawa tana kallon yayarta da kuma kofar jin furucin bakinsa
Yayarta ta rage murya kasa kasa sosai ta ce" Kudinsa kika sato ne yau kuma SHUWWAR ? Waye shi mahaukaci kika janyo mana cikin gidan bayan kin san jiya na kori baba mai gadi?"
Kai ta girgiza itama ta rage murya sosai tana fadin" Ba mahaukaci bane, kudin kuma ba nasa bane na babansa ne, dan gidan mai shinkafa ne fa, na je gidan ne na masa barazana ya ban jakar kudin nan shine ya turon yaronsa ya kwace bayan inaga million goma sha uku ce a cikin jakar cen aunty"
Ido yayar tata ta zarro tana furta" Million nawa?"
Ta sake maimaita mata adadin kudin, hakan ya saka yayarta gannin a kan kudin nan ko trela ce tana iya tarba, kai a kan kudin nan ko karo ne da jirgi zata iya yi
Wata zuciya ta ciyota ta samu kanta da dakatar da Zahra'u dake sake dannewa kar ya shigo ta ja SHUWWAR ta mayar da ita bayanta da jakar suka bashi dama ya bude kofar suka bayana a gabansa sun yi cirko cirko da su
NAHIDT ta sake aro fuska irin ta rashin mutunci ta ce" Kai me kake so a nan ne? Nice nan uwarta idan wani abin ne bismillah ina sauraronka ka fara da ni!"
Wace ta kirayi kanta da maman SHUWWAR ya karewa kallo yana fadin" Mamanta kuma?"
Ta sake hade girar sama da ta kasa tana fadin" Eh da matsala ne a haka?"