Sashe 120
Alkalamin Kaddara ta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nahidt dake rike da Alkyabarta tunda garin Allah ya waye ce ta mikawa mamansa da ta miko hannu idannuwanta na cika da kwalar farin cikin gannin yau MUHYIDEEN ne ya shigo da macen dake tasa ya yi mata jagora ya rakota da dukan alamu na yana kishin a tatare da shi! Lalle d'anta ya zaka cikaken namiji baban burinta kuma ya cika ita kam, domin haihuwa ai ta Allah ce idan ya samu kafin ta mutu alhmdulilah idanma bata gani ba alhmdulilah, ita kam da ta ga cewa yaronta ba abinda take tsoro bane yake damunsa ta fi kowa farin ciki, yanzu haka yar uwarta na gidan tunda safe ta zo itama tana dakinta barci take bata farka ba, bata nuna mata komai ba aman kuma bata nuna mata yannayin da take nuna mata a da na kaka naka yi da lamarin yaron nata ba, ko da ta kwatanta rabonta da shi tun a asibiti sai ta yi murmushi ta ce ai kin san yaron naki yanzun sai a hankali, bale an shiga babi na iyali? Kin san sun tare da matarsa ga baban matsayin nan da ya sake hawa kansa, dole sai da auzuri wani lokacin.........
Ai kam tunda ta ji haka ta yi gummm ta shiga barcin karya, domin ba barci take ba tana fama da tukukin zuciya da tuna kamanin yarinyar da shayinta a zuciyarta, ita tsoroma take kar ta fito su hadu da yarinyar ta yi mata wani abin daban.....aman ta ji wani iri jin wai ya tare da wata? Du irin abinda ta kula? Me kennan? Tana son samun informations na abinda ya faru
Alkyabar dake hannun Maman MUHYIDEEN ta mika masa tana murmushi hawayen dake cikin idannuwanta suka zubo
Daidia maman Shuwwa din ta fito daga bangaren kicin ita kam ba Alkyabar a jikinta domin an ce ba yanzu ba mijinta ne zai dorata a kan matsayin da yake nata nan ba da jimawa ba, itama bata damu ba ta baki take yi iyayen Hamza sun zo, danginta sun zo, duda basu yi wani zama ba aman du kowa kokarin kamanta kyautatawa dan uwansa yake yi
Murmushi ta saki gannin MUHYIDEEN ya yiwa mahaifiyarsa murmushi sannan ya shafa gefen fuskarta ya share hawayen dake neman zubo mata sannan ya lumshe mata idannuwansa dake nuni da rarashi yake yi
Juyowa ya yi wajen Shuwwa a hankali ya kama Abayar dake jikinta ya shiga balle mata
Itama shi take kallo har ya gama balle mata sannan ya yaye dan kwalin na saman kanta shima ya mikama Mamansa
A nutse ya daga Alkyabar ya saka mata ita harda hular Hakan ya sa ta dago dara daran idannuwanta tana kallon fuskarsa
Murmushi ya sakar mata zuciyarsa na dokawa ya furta" Asalamu alaiki ur excelency Princess nd mrs CHIEF OF ARMY IBTISAM MUHAY.........." Yana gamawa ya kamo fuskarta cikin shaukin kauna da dumbin soyaya ya kawo lebensa daidai............
Daidai m? Kai daidai me ka kawo lebe ne? Ka manta inda kake ne?😌
Akoyta fa, rigiji gabji, me zai faru ne? Ga sarki ga sarki ga saraki ga hukumahhhhhhhh🥰🥰🥰 ALK'ALAMIN KADARATAH🥰🥰🥰🥰💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥
*ALK'ALAMIN K'ADDARA TA*
💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥
*The Hero writer*
*SAJIDA*
_Bismillahir rahamanir rahim_
PAGE:. 6️⃣9️⃣
*P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽*
*S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ*
*S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞*
*T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻*
1 *yar mahaukaciya*
2 *Banida zabi*
3 *Duk karyar kada*
4 *Baka ce*
5 *Daga tafiya daukar soja*
6 *Kutkale*
7 *Makauniya ce*
8 *Mage mai kwanciyar daukar rai*
9 *Duk nisan jifa*
10 *Dutse*
11 *Idan Ka Raina Inda Kake*.
12 *Neman Na Kaina*
13 *WATA KOKOWAR*
*The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA*
*WANNAN BOOK NA KUDI NE BA FREE BANE, IDAN KINA DA RA'AYIN KARANTASHI KI GARZAYO KI BIYA KUDINKI YAR UWA ZAKI SAMU BONUS NA DUKAN LITATAFAINA CIKI HARDA NA KUDIN DA NA GAMA KWANAN NAN, KI GANE................ALKALAMI NA DORA, NA ZUBA RUBUTU......IN SHA ALLAH ZAKI NISHADANTU SANNAN KI KARU💓💓💓*
Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748
Amina Maikudi Abdullahi
GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi.
Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar
08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo.
Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618
Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta dala DARI ne ( 500 francs cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din
Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰
A hankali ya dora lebensa saman goshinta ya mana mata kiss sannan ya dago yana kallon fuskarta
Tabatuwar abinda suke zargi ya saka iyayen kawar da kawunnansu cike da farin ciki, Hajia Nahidt kuwa gyada kai take a ranta tana ayana' Lalla su Shuwwa an fandare, sai kashe shi take da kallo kamar zata cire masa babar rigar, kai jama'a'
Kasa kasa sosai Shuwwa ta ce" KATONA, yaushe ka san babanmu sarki ne"
Yar daria ce ta kubuce masa wace ta sake kashe mamansa da mamaki harma ta sake juyowa da matsanancin farin ciki tana kallon ikon Allah
Hancinta ya dungure kasa kasa sosai ya ce" Zan maki bayanin ranar da lokacin harda hours din, ba yau ba na san babar yarinya nake tare da ita"
Nahidt ta aniya tafa hannu tana matsowa sosai ta rage muryarta ta ce" Inaga ya dace a je daga wajen nan yalabai ka ga fa lokaci kuma na ga kamar kaine uban amaryar kau?"
Yar daria ya yi mata itama yana girgiza kansa ya kalleta ya kalli Shuwwa sai kuma ya kashe mata ido daya ya juyaa ya barsu nan ya koma wajen iyayen nasa
Kasa kasa sosai ya yi kokarin fada masu ko me suka ji kar wanda ya fito idan halin rikicewar wajen ta kama zasu iya jiyo hayaniya, su yi zamansu in sha Allah idan har ya yi aiki da dan hankalin da ya rage masa koma wanene mugun zai rufawa kansa asiri ne ya bada kai da kansa, idan kuma ya ki aikata hakan ne dole za'a samu matsala, domin dukkan wasu datawan da suka isa sunna wajem, haka kuma mataimakin shugaban kasa na wajen da takardar saka hannunsa kan a sauke wanda yake sama a dora mai wajen, so su dan saurara a dakin nan
Daga haka ya fice ya tafi,
Yana tafia mamansa da farin ciki ta karaso ta rungume Shuwwa dake ta bayani da Nahidt a sanyaye ta ce" Allah ya yi maki albarka y'ata, ni na tabata ke din alkhairi ce a rayuwarmu, Allah ya kare min ke yarinyata"
Shuwwa kam kunya ce ta hannata kwakwaran motsi, sai sada kai da ta yi tana jin wani iri abin mamaki kunyar Maman take ji har ga Allah har cencen kasan zuciyarta
Daria maman ta yi ta karasata ciki ta zaunar da ita sannan ta koma wajen mahaifiyarsu suka ci gaba da shige da ficensu na tarban bakinsu
____________________________________
Cike da iza Sarki ya juyo yana sake bin manya manyan mutanen dake zazaune a wajen daurin auren nan,aman kuma abin mamaki har yanzu ba'a gabatar da daurin auren ba, shi abindama ya fi bashi mamaki irin yadda ya ga mutanen kasarsa datijan da rabonsa da ya saka su a idaannuwansa yana iya cewa har ya manta, domin ko wasan sallah ake basa cikin wa'inda ke halarta, tsofafin datijan da suka yi zamani da mahaifinsa, uwa uba yaron wajen dan uwansa da ya gani shima a Wajen bayan a fada bai ji maganar cewa zai zo daurin auren ba, sai a nan din ya ganshi, kuma tunda ya gaishe shi sai ya ga ya koma wajen datijan nan ya zauna
Dogarin dake yi masa fifita ne ya dan duko da kansa gannin alamun sarkin na son yon magana
Yana duko da kan nasa sarkin ya ce" Menene musababin jinkirin daurin auren bayan magabatan yaren sun gabata a wajen?"
Kansa a kasa sosai ya furta" Allah ya karra maka lafiya, mahaifin yarinyar ne bai fito ba"
Da mamaki ya kalle shi a ransa yana ayana mahaifin yarinyar kuma? Bayan CHIEF OF ARMY din da aka nada wanda aka ce shine mahaifinta?
Sai dai kuma bai kuma furta komai ba ya yi shiru yana tunanin idan aka sake daukan lokaci tabas zai tashi domin yana son komawa kasarsa a yau, rabonsa da karagar mulkinsa da yake ji har bargon jikinsa tun jiya, bayan rabon da kujerar da ga haka har ya manta, ko bashi da lafiya sai ya zauna
Kusan minti tara tsakani aka zo aka sake gyara kujerar dake gefensa na dama, wace shi du a tunaninsa shugaban kasa aka tanadarwa ita Kuma sai bai zo ba, domin an bambabtata sosai an kuma kawatata sosai da shinfida irin ta kilishi a saman kanta
Da ido ya sake raka sojan da ya gama gyaran , yana bacewa ganninsa sai ga murya, murya ce irin ta baban bafade, duda muryar a yanzu bata da kaifi irin ta da kuma bata da zaudi irin ta da aman murya ce wace tun sunna yara suke jiyota a fadar gidansu, domin bafaden dan uwansa ne wanda bayan nadi aka neme shi aka rasa
Hakan ya saka shi zubawa tsohon da ya shigo da rawani irin na sarautar gidansu da kuma rankwafa ta tsohuntaka ga kuma karfin hali na kirari uwa uba abinda baakinsa ke fadi kirari ne ziryan na dan uwansa wanda ya goge ya dora nasa
A kausashe, gabansa na neman faduwa ya ringa karfafawa kansa gwuiwa da ture tunanin dake shigo masa, domin kuwa ya tabata ko a mafarki abu ne da aka yiwa tufka hanci aka lula nesa, ba dai mutun ba walahi