Sashe 70
Alkalamin Kaddara ta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mama da wani irin farin ciki ya boye a zuciyarta tana kallon SHUWWAR tamkar ta saka daria a mutunce ta ce" Mu je ki saka wata rigar yanzu, da ke da yar uwarki akoy rigunna dogwaye a nan na anfanina, idan ya so da safe in sha Allah da kaina zan fita da ku Super market ko ku je da yan uwanku, ko a kawo maku ku hada akwatunna idan seti nawa kike so, kar ki damu dama ai bai maki akwatunnan aurenki ba, zai yi su ne ya kuma rama maki naki da ya haramta maki"
Sai a lokacin ta sauke ajiyar Zuciya, aman duda haka ta kasa gane a kan wani dalili zai ce ya bada kayanta? Ina ruwansa da kayanta? Kuma ta tabata wasu kayan har ta mutu ba zata iya maida irinsu ba, haba dai komai kudinsa ai ba zai iya yi mata siyayar maza biyar ba walahi!............(🥺☹️🥺)
___________________________________
"Itace ke tura maka da masu neman ranka son, Ouseina ce ke son kasheka? Idan har Ouseina ce na rantse da Allahn da ya halice ni zan mayar cewa ita din yar uwata ce gefe, na maida raunin yar uwarta gefe, na gurfanar da ita a gaban kotu, domin idan har ita ce ba zan yi sake na barta ba, dan kuwa idan aka kyaleta tabas ni da kaina ba zan samu hutun zuciyata ba da barin bata gari bata zumuncin Allah a gari!" CHIEF OF ARMY Ya fada a kausashe yana kallonsa a cikin masalacin da suke zaune bayan an gama sallar asubahi kowa ya watse ya kasance daga shi sai Muhay sunna zantawa dan har yanzu MUHAY bai rintsa ba sanadiyar kiran yar uwar mahaifiyar tasa da ya samu jin ya shigo gari ta sake jadada masa ko hudu zai aura tana kan bakanta ba gudu ba ja da baya, wannan ya sake daga masa hankali da tunanin yanzu da ya matso kusa da ita zata yi kokarin damun rayuwarsa ne
Idannuwansa ya lumshe a hankali ya bude yana kallon FATHER, a nutse ya girgiza kansa yana kallon gefen dardumar da yake zaune
Idannuwansa ya rintse ransa na kunna ya ce" Da acema wannan ta nema, watau raina ta nema, da zan iya cewa zan yi ta rufewa har mu koma ga ubangijinmu, Dad ba ita ke neman raina ba"
Father da mamaki yana kallonsa ya ce" Ban fahimceka ba son, kana nufin ka san wanda ke neman ranka, kuma a laifin da ya sa baka zumuncin da abokiyar tagwaitakar mahaifiyarka har akoy wanda zai zarce neman kasheka? Subahannalah menene wannan? Kuma su waye masu son ranka? Dan Allah ka fada min yau ko zan samu nutsuwa ka fada min ko zan iya rintsawa, u see ni Abanka ne, Allah ya jikan mahaifinka koda yana raye nine da alhakin nan a kanka domin jine zan hukunta mai neman ranka yarona!"
Fuskantar Father ya yi shima ya gyara zamansa a hankali ya ce " Wani lokacin, shirun ya fi maganar alkhairi, wani lokacin bawa kan rasa ina zai duba ya samu fasarar wani lamarin?, Dama ace abokin hamayar kujerar da nake sama ke nemana da fitina, da na nemi mu yi fito na fito da shi, dama ace wanda na aikatawa wani laifi ke son neman fansa a kaina Father, tabas da na kwatanta bashi dama mun gwabza ta yadda mai iya fida kansa zai fida kansa........sai dai......." Ya karashe yana mai dantse lebensa da yin gum yana dan girgiza kansa
Father da gabansa ke faduwa ya ce" sai dai me?"
MUHAY ya dube shi ido cikin ido ya ce" Sai dai ni dan halak ne, kuma ina bashi dama ko zai fahimta ya gyara, aman ina tsoron na kasa hakuri....Father ina tsoron kokarin cin zarafin iyalina da ake son yi karfi da yaji ya sa na gagara hakura na shiga inda yake na daukoshi a hannuna na maka shi da kasa ta yadda bakinsa ba zai kuma yin wani furuci ba bale har ya kai raini wa ahalina!"
Sosai ya hau a furucinsa kuma kana iya gane abin daga zuciyarsa yake fitowa kuma yana masa ciwo sosai
Hakan ya sa Father ya girgiza kansa a sanyaye ya ce" sai na ji na tsorata Muhay, ka san me ya tsoratani? Yadda ka kasa furtan sunnan waye ke neman hakan, hakan na sakani tunanin kowa, ina kamo kowa ina masa kallon nan, na kasa tsayar da tunanina waje daya, sannan ita yar uwar mahaifiyarka menene laifinta a gabar dake tsakaninta da kai? Ka kuwa san girma da darajar zumunci? Allah ya la'anci mai yanke zumunci MUHYIDEEN"
Idannuwansa da sukai ja ya rintse har gaban goshinsa na harbawa da zafi da zafi
Sai da ya sauke ajiyar zuciya ya fi a irga sannan ya bude yanna kallonsa ya ce" Tana fama da tabin hankali ne, rashin hankalin dake damunta ya hadasa mata kudiri marar kyau a gareni, fama take da mugun kudurin da take ikirarin soyaya take ji a zuciyarta ta budurwa da saurayi wa ni, har ya kai ta nuna zata iya barin adininta ta aureni in dai da wani adinin da zai halasta mata hakan a lokacin da muka shiga rigimar maganar nan da take tardani dakina a kowani yannayi ta nunan hali na son kasancewa abu daya da ni, duda na bijiro da son auren y'arta dan ta shhafa min lafiya, harma Mamahnah ta yi farin ciki taa shige gaba aka yi, sai dai da kanta ta fada min cewar ko wa na aura tana kishinsa kuma sai na sake shi, ta nunan sai fa na yi zama irin na aure da ita da auren ko babu, kai a kaina zata iya aikata ko meye ciki harda barin adininta..........Father Uwata?".........ya idasa yana nuna kansa da yar yatsarsa wanda hakan ya saka Father zarro idannuwansa ya mike tsaye jikinsa na rawa yana kallonsa ya ce" Innalilahi wa inna ilaihi raj'une Innalilahi wa inna ilaihi raj'une Innalilahi wa inna ilaihi raj'une, wani irin guri ne shedan ya samu a cikin zukatan al'umar annabi har ya hadasa rauni haka? Hasbunnalahu wani'imal wakim ina zamu shiga da ranmu mu ji sanyi?, Wannan magana ina zan nufa da ita na iya rintsawa? Me ya hadasa haka? Ta yaya haka ya faru? Y'arta? Me ya hadasa haka?"
Kakausan murmushi ya yi yana girgiza kansa ya ce" Shi yasa na rabu da dukan abinda na gada na mika maka dan ka juya ko zan fahimci abinda ya kaita aikata haka, na rasa gane bakin zarren, na rasa gamte dalili, a wuni sai ta yi min kirra ashirin bana dagawa, idan ta gaji ta rikice sai ta fadawa yar uwarta mai rauni cewar na yanke zumunci da ita, ita kuma sai ta rikice ta rikice ta ringa yi min fadan na kiyaye na ringa zumunci da mamana, ta ina zan fara zumuncin da ita? Ta ina zan gane fasarar matsalar nan ni kuma?"
Father abin kam ya dake shi, gaba daya jikinsa rawa yake yi bawan Allah, a hankali ya koma ya zauna yana kallon dan amininsa kuma dan yar uwarsa, yana mai tunanin ta inda zai kama dan ya sasauta abubuwan dake damunsa, ta inda zai kama dan ya hankaltar da haukan abokiyar tagwaitakar mahaifiyarsa, ya tabata tagwaitakar ta taba hankalinta, tabas ta taba hankalinta
A sanyaye ya ce" Menene dalilin da ya sa ake neman rayuwarka?, Waye yake haka?"
Muhay ya zuba masa ido, sosai yake so ya buda bakinsa ya ce da shi wane ne, yana so ya sheda masa cewar wane ne Father, sai dai me hakan zai haifar? Idan aka yi nazari aka duba dogon zangon tafiyar tabas akoy cutarwa da jin kunya a ciki, akoy watsewar doguwar alaka a ciki, gani yake yi ya dace a gane cewar albarkacin mai fada a ji ya sa ya kyale, duda yanzun an fara shigar masa hanci da dukunkune sosai,
Dan murmushi ya yi yana girgiza kansa
Watau mai aikatawar ya yi ganganci sosai, a tunaninsa har ya kai matsayin da zai iya aikata bincike da aiki ta kasan kasa wa soja? Shima ya iya gane hanyar boye boyen sirri bale soja?
Kai ya girgiza yana kallon Father ya ce" Wani lokacin, rufe asiri ya fi Alkhairi kan tona shi Dad, ka min alfarmar dan lokaci, na kwatanta taro mutumen, idan na ga ya fahimci na san shine ya ci gaba da shiga hurumin iyalina.......to tabas zan dago shi na maka shi da kasa, Father tabas zan tona masa asiri a bayane, ba zan iya kyale wannan ba, bale ko dan farcensu ba zan lamunta a taba ba, dan ji nake Uba nake a wajen iyalina wanda ya isa ya kare su!"
Father ya lumshe idannuwansa yana girgiza kansa, yana jin ciwon damuwar yaron a cikin zuciyarsa, yana jin damuwar yaron har bargonsa, zai iya rantsewa matsalar yaron na damunsa tamkar matsalarsa ce, yana so ya talafa masa sosai a rayuwa , sai dai tunda ya nuna a bashi lokaci zai bashi, aman shi ya dauki aniya da kansa sai ya hukunta mai aikata masa haka a bayane dan mai shirin aikatawar ya ji tsoro!, Ko babu alaka ta haihuwa tsakaninsu shi din Soja ne, a karkashinsa yake, yaronsa ne mai amana,, a sanyaye ya riko hannunsa yana kallonsa ya ce💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥
*ALK'ALAMIN K'ADDARA TA*
💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥
*The Hero writer*
*SAJIDA*
_Bismillahir rahamanir rahim_
PAGE:. 3️⃣9️⃣
*P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽*
*S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ*
*S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞*
*T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻*
1 *yar mahaukaciya*
2 *Banida zabi*
3 *Duk karyar kada*
4 *Baka ce*
5 *Daga tafiya daukar soja*
6 *Kutkale*
7 *Makauniya ce*
8 *Mage mai kwanciyar daukar rai*
9 *Duk nisan jifa*
10 *Dutse*
11 *Idan Ka Raina Inda Kake*.
12 *Neman Na Kaina*
13 *WATA KOKOWAR*
*The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA*
*WANNAN BOOK NA KUDI NE BA FREE BANE, IDAN KINA DA RA'AYIN KARANTASHI KI GARZAYO KI BIYA KUDINKI YAR UWA ZAKI SAMU BONUS NA DUKAN LITATAFAINA CIKI HARDA NA KUDIN DA NA GAMA KWANAN NAN, KI GANE................ALKALAMI NA DORA, NA ZUBA RUBUTU......IN SHA ALLAH ZAKI NISHADANTU SANNAN KI KARU💓💓💓*
Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748
Amina Maikudi Abdullahi
GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi.
Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar
08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo.