Sashe 81
Mafari Hargitsin Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
  Da sauri ta ɗaga hannunwan ta biyu , ba ni bace sai dai ko yagana ce dan ita ce ta fara zuwa wajen sa suka yi magana ,"
  Ina yaganar take ƴar .... Kira min ita , ai kuwa kafin cikar awanni ishirin da huɗun da ya ƙayyade dukkanin mu ba mu ga ta zama ba dole mu bazama neman ƴar** oh ni naga ta kaina , yaks ta sa raina cikin haɗari ! Billahi azeem yagana kin kusa barin gidan nan kema , " yau naga masifa da idanuna ,!
   , liti aina ma kace kana ganin su kwanaki ?
  Suna chan a jefe a Bakin kasuwa !
Matsowa yayi kusa da ita yana cewa
  Mtss amma madam saly kin ban kunya , yanzu akan ƴar wannan barazanar da kurtun ɗan sandan nan yayi miki duk kika bi kika ruɗe haka ?? Yo kina da kamar mu ko soja ya isa tsorata ki ne bare wani ƙurtun ɗan sanda wanda daga kin manna masa ɗari biyu jal kin saye shi , kai ɗari ma ta ishe sa , ai wallahi ki bar ni da shi bari awanni ishirin ɗin su cika ya dawo kiga yadda zan miki maganin sa ah to meye ɗan sanda ne fa ?......
   Madam saly wacce tun da ya tsugunna a gefen ta ya fara magana take hararar bakin sa , bata san lokacin da zuciya ta ɗibe ta cire hannu ta bige bakin nasa ba da bayan hannun ta ,"
  Wani tsalle ɗan liti yayi
Kutumelesi ,'saly fara," meye haka ?? Zaki kumburan baki ki munanan halitta ?? Ai ba ni na kar zomon ba da zaki min haushin kaza huce akan dami ," ya karasa zancen tare da rama harara da take masa ,"
Wannan abun da na maka ko karkaɗar ƙura bai kai ba akan wanda kurtun ɗan sandan zai maka muddin ka bari kuka haɗu ,"
  Ta miƙe tana cewa ni bari na shirya mu bazama neman shegiyar ,"
Â
   Sai kun dawo !
Yace yana ƙoƙarin barin wajen ,"
domin shi dai babu shi a zuwa neman waÉ—annan tabaÉ—aÉ—É—un a cewar sa,
*****
Duk yadda doctor hamza yake zaton mahaifiyar su zata ɗau lamarin hana ta zuwa wurin bikin zainab , abun ya wuce nan domin kuwa faɗa ta dunga yi ta inda take shiga ba ta nan take fita ba , wanda tun da yake da ita bai taɓa ganin tayi makamancin sa ba , duk kuwa da abubuwa dayawa da suka yi ta farauwa tsawon shekaru , a ƙarshe kuma ta rantse da Allah akan sai ta zo ita da mutanen ta na arziki wanda ta riga ta aika musu da goron gayya ta , idan ya so a kira hukuma su fidda su daga gidan ,! Ai ita ma tana da hakkin ta na uwa akan zainab ɗin .
Ganin taƙi sauraran ban hakurin da yake yi mata hakan ya sa shi miƙewa cikin sanyin jiki ,
Amne ! ni zan koma , Allah ya huci zuciyar ki ,
Amin
tace da shi tana kawar da kan ta gefe guda ,' tare da karkaɗa kyakkyawar kafar ta da ta ji ƙunshi zajir da shi har wani sheƙi yake yana ɗaukar ido akan farar fatar ƙafar ta ,
Langaɓe kai yayi ya tsaya yana kallon ta ,"
 Banza tayi da shi domin tana jin ɓacin ran yadda a koyaushe yaran suke goyon bayan uban su akan ta tamkar ba ita ta haife su ba ,
Gajiya yayi da tsayuwa ya sake cewa
  Na tafi amne.'
Ka gaida mutanen gida
tace tana miƙewa ta shige ɗaki
Bayan ta ya bi da kallo kafin ya jaa ƙafafun sa a sanyaye ya fice , ko da ya zo jikin motar sa ma kasa shiga yayi ya tsaya yayi shiru ran sa baki ɗaya a jagule yake duk wani nishaɗi nasa ya kau ,
   Fuuuuuw ya ji wucewar mota da matuƙar karfi , ya bi motar da kallo motar ɗazun ce dai , kaɗa kan sa yayi yana jimami lokacin da ya ga kiris ya rage motar ta buge wasu yara ,"
  Allah ya kyauta
ya furta a sarari yana shigewa cikin motar sa ,' ya jaa sannu a hankali ya bar unguwar !
*****
Tun safe Ƴan aiki da masu gyaran wurin da za'a yi taron wushe-wushe , suke kai kawo , yayin da masu dafa abinci ma basu zaune basu tsaye domin yin girkin taron baƙi , "tawagar gidan maza da shi kan sa ango da abokan sa da zasu iso a yau ɗin ,'girke-girke ake na alfarma ,
A gefe guda ƙawayen amarya ne zuwa ƴan uwan ta suke ta kai kawo tsakanin tata saloons da gidan domin yin kwalliya da gyaran jiki saboda kowacce so take ta burge so take ta jaa hankali , so kuma take ace ta fi kowa ," !
Amarya kuwa musamman aka É—auko mai gyaran jiki da kwalliya daga tata saloons domin tayi mata nata shirin a gida ,'
Duk kai kawon da ake yi fiye da rabin hankalin samy baby bai tare da ƙawayen na su , ya tafi ne ga tunanin son sanin haƙiƙanin ina su yakaka suke da zama , domin kuwa a yanayin su na jiya ta hango rashin gaskiya tare da tsoro ɓaro-ɓaro akan fuskokin su ,
Tayi niyyar ta titsiye su su faɗa mata gaskiyar ina suke da zama yanzu ? A hannun wa suke ? waye ya jiɓanci lamuran su tare da cikin jikin yakaka ? A ƙarshe ta ji dalilin da ya sa suka gudu sannan da manufar yakaka na barin cikin jikin ta wanda yayi girma sosai yanzu ya fito ,"!
Sai dai ko alamar su bata gani ba tun da ta zo gidan É—azu da safe , yau tazo ne da nufin kwana zuwa gobe da za'a É—aura aure su juya tare da amaryar garin abuja inda a yanzu ta fi zama a chan saboda yadda harkoki suke gara mata sosai ta haÉ—u da manyan masu kuÉ—i suna sakar mata bakin aljihun su tana abunda ta ga dama , "
Sofi ita ce ƙawar samy baby ta ƙud-da-ƙud , sosai ta su ta zo ɗaya , wasu halayya ta su suka dace da na juna , kuma ita ce ma ta gayyato ta bikin zainab ɗin a matsayin ta na babbar ƙawar zainab kuma sannan ƴar uwa ta kusa ga zainab ɗin ,"
Tunowa tayi da rahima wacce ta zo tayi musu magana lokacin suna tare , ta ji ta kama sunayen su , ta kuma musu maganar da yake nuna ta san su sosai ,
dan haka a bakin ta zata iya jin wani É—an bayani akan su yakaka , ko da kuwa inda suke da zama ne ,
domin ita sosai take son jan yakaka cikin irin rayuwar da take a ganin ta gata take so tayi mata duba da cewar su yakakan basu da wani galihu , dan haka gara su tsaya da kafafun su .
Ta maida duban ta ga sofi wacce tuntuni take zaune a gefen ta tana ta faman kiran doctor hamza yaƙi ɗaukar wayar ,
hankalin ta gaba É—aya bai jikin ta domin tun da ta zo bai yadda sun tsaya sun yi maganar mintoci biyu ba , '
ko ta nace sun haɗu a hanya gaisuwar ta kawai yake ansawa ya wuce , a sarari yake gwada mata rashin kulawa tare da rashin ƙauna ,
amma ta gaza yin zuciya ta janye jikin ta saboda yadda zuciyar ta ta riga ta ginu da ƙaunar sa , duk wata harka da take da maza tana yi ne kawai dan jaraba ba wai dan kuɗi ko so ba ,
so É—aya tak doctor hamza take yi wa , sai dai ta sani sarai shi kuma baya yi da ita , kuma ta sha alwashin dole shima ya so ta , ya kuma aure ta
sannan duk wata macen da tsautsayi ya sa ta shigo rayuwar sa da sunan so zata iya kome domin ganin ta cisge ta daga rayuwar sa ko da kuwa idan ta kama ta ɓatar da mace ne !
friend ,
  Ni ina rahima ne ? Ƙanwar ku ? Ki kira min ita idan kina da number ta zan tambaye ta akan wasu ,"
Samy baby ta ce ga sofi haka ,"
  Sai dai ga alama sofi bata ji ta ba domin cigaba tayi da latsa wayar da ba kome take yi akai ba ,illa tana kallon tsawon lokutan da ta share tana ƙiran hamza yaƙi ɗauka , a ƙarshe ma da ta ƙira yanzu jin wayar tayi a kashe ," ji tayi wani irin ƙunci ya mamaye ran ta tana ji kamar an hura wuta daga ƙarƙashin zuciyar ta ,"
Taɓe baki samy baby tayi gefe guda tana jin haushin yadda ƙawar ta ta liƙewa wannan ɗan uwan nata likita , yana ta faman walakanta ta alhalin ga manyan masu kuɗi suna rubibin ta ,ta na jaa musu aji ,"
  Mtss ta jaa tsaki gami da sanya hannu ta zare wayar da take riƙe a hannun sofi ,"
 Haba mana friend , ya kike bada kan ki irin haka ga ɗa namiji ? Kina bin sa yana walakanta ki , wallahi tun wuri kiyi wa kan ki faɗa , ni idan banda shan koko ɗaukar rai ban ga ma abun nacewa har haka agun wannan ustazun ba shi ba.....
Wani irin kallo da ta ga sofi tana yi mata da idanun ta da suka kaɗa suka yi jaa ya sa ta kasa ƙarasa maganar da take nufin cewa ,"
Samira ki san irin maganar da zaki dunga faɗa min akan doctor , kin san wallahi zan iya ɓatawa da kowa akan sa dan haka ki kiyaye ,"
 mtss
samy baby tace tana É—auke kai ,"
Dai dai lokacin da rahima ta hawo saman domin ɗaukar jakar kayan ta ,"
Yauwa rahima zo mana ,"
Na'am anty samira ,"