Sashe 33
Mafari Hargitsin Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin sanyi jiki da sabon yanayin da yake ji yana ratsa kowanne sashi na zuciyar sa ya miƙa hannu a kasalance ya matsa ɗan mubuɗin kofar ta bude , fit ta fita a guje har tana koƙarin faɗuwa ,"
Takun gudun kafafun ta shi ya fara isowa ga kunnuwan ta kafin taji sautin muryar ta ,"
Zuruf ta miƙe tsaye ita ma tana ambaton sunan ta ," tare da nufar inda take jiyo tahowar ta ,"
 Kyakyawar runguma suka yi wa juna zuciyoyin su suna masu cika da farin cikin ganin junan su cikin koshin lafiya bayan taraddadi tare da zullumin da kowaccen su ta shiga na tunanin rasa ƴar uwar ta ,"
Hannu bibbiyu yakaka ta tallafo fuskar falmata ," da take dariya
Falmata ya akayi kika dawo ? Waye ya dawo da ke ? Meyasa baki jira ni ba a wurin kamar yadda muka yi yarjejeniya? falmata kin tayar min da hankali dan Allah nan gaba kar ki sake tafiya wani waje mai nisa ki barni ,"
 Â
Yakaka nima ba'a son raina na matsa daga gurin da kuka ajiyeni ba , bom ne ya tashi yakaka , duk mutane suka dunga gudu ," kowa yana neman wajen tsira ," na rasa yadda zan yi , inaso naje inda kuke ban san wajen ba kuma bani da ido bare nima na gudu , Allah ne ya taimaka min , wannan mutumin da kuka ajiye ni a gefen rumfar sa shi ya kama hannu na ya kawo ni tasha , da nufin mu nemi ƴan uwa na tun da na gaya masa kuna kurkusa da wajen ya san za ku zo tasha ," sai dai wajen minti talatin babu wanda ya zo daga cikin ku ga gaf ake da fara ruwa , har ya yanke shawarar zai tafi da ni gidan sa , sai naji muryar "Kolo" tana kiran suna na , nayi murna sosai domin a tsorace nake ina ta kuka ,"
 Na tambayi kolo ina kuke ke da yagana ta tabbatar min da kuna tare kuma zaku dawo ," sai dai hankali na bai kwanta ba tun da muka dawo na kasa zama ina tsoron kar ku ɓata yakaka ku kasa gane sansanin mu ,"zuciya ta baza ta jure rashin ki ba yakaka ", domin bani da kowa bayan Alllah sai ke yakaka ,"
ta ƙarashe zancen ta tana mai kai hannunwan ta ta ɗaura akan na yakakan da take tallafe da kumatun ta ta zubawa ƴar kewayayyiyar fuskar kanwar ta ta idanu," kamar yadda fararen idanun kanwar ta ta ma suke fes akan fuskar ta tamkar dai tana kallon ta ,"
Murmushi tayi tana mai sake jin yadda zuciyar ta take narkewa da ƙaunar ƙanwar ta ,gefe guda tana sake jin zuciyar ta tana ƙarfi da ɗaukar ƙudirin zamantowa GARKUWA ga falmata ..!!
********
Kai kawo yake yi a gaban gungun zaratan sojojin cikin matsancin bacin rai yake magana da maÉ—aukakiyar murya ,"
   Matsayin mu na jami'an tsaro ba shi ne zai bamu damar cin zarafin Al'umma tare da mayar da rayukan su ba a bakin kome ba ," ba'a bamu kaki da makamai domin naɗa mu jagorancin zalinci ga fararen hula ba ," sai domin mu basu kariya da tsaro tare da kwato musu hakkokin su ," sai dai yadda kuka tafiyar da mutanen ƙaramin ƙauyen da yake tsakanin yankin difa da birnin maiduguri ya sha banban da rantsuwar kare martabar jama'ah da muka yi ," labari ya zo min na yadda kuka ci zarafin mutanen ƙauyen ta hanyar yi musu kisan kiyashi ƙona dukiyoyin su da yi wa matan su fyaɗe dan kawai an sanar da mu akwai ƴan tawayen boko haram daga cikin su , ni a matsayina na shugaban rundunar ku ba haka na tura ku kuyi ba ,"gwamnati ba mutanen ƙasa ta turo mu mu yaka ba face ƴan tawayen boko haram ,
É—an tsagaitawa yayi yana mayar da numfashi ,"
Wannan ya zama karo na farko kuma na karshe da zaku hau kan mutanen gari da kisa a zuwan kuna yakar Æ´an tawayen boko haram .
Jaan kafafu suka yi suka buɗa gami da ƙamewa su sara masa da hakan yake nuni da sun karbi umarnin sa ,"
Shigewa yayi cikin É—aya daga cikin manyan tantunan da suke kakkafe a sararin faffaÉ—an filin da yake cikin daji sosai daga gefen birnin na maiduguri .
Zama yayi a bakin ƙatuwar katifar da take yashe cikin tantin gami da kama kan sa da hannu biyu , wani iri yake jin kan nasa yayi masa matuƙar nawi kamar ba nasa ba , ga zuciyar sa da tayi wani irin cunkushewa sam sam ba ya jin sa dai-dai da ya riga ya danganta abubuwan da yake ji da rashin shan abar sa "Burkutu" har na tsawon kwanaki biyu yau ana yinin na uku ,
Miƙewa yayi ya nufi wurin da jakankunan sa ke jibge ya jawo ɗaya daga cikin su gami da buɗe ta sai ga tarin kwalaben giya sumfuri daban daban da yayi guzurin su, ɗaukar ɗaya daga cikin kwalbaben yayi ya riƙe a hannun sa yana jujjuya ta ,"
Kwarai yana da bukatar son ya sha giya sai dai shi sam ba giyar ba turawa yake sha ba , hasalima idan ya shs giyar turawa bikita masa jiki take yayi ta haraswa tare da matsanancin ciwon kai ," giyar gargajiya ta burkutu ita ce abar shan sa .
Mayar da kwalbar giyar yayi cikin sauran ƴan uwan ta gami da rufe jakar yana me miƙewa cikin ransa yana jin ya zama dole ya nemo burkutu duk inda take idan har yana so ya iya cigaba da rayuwa cikin kwanciyar hankali ya kuma gabatar da aikin da ya zo yi cikin nasara , tabbas burkutu ta zama mahaɗin rayuwar sa domin ji yake kamar zai iya rasa ran sa idan ya ƙara wasu awanni bai zubawa cikin sa ruwan zafin burkutun ba ,"
Da sauri ya fita daga tantin yana jin yadda kan sa yake jujjuyawa ," a take sojojin dake da alhakin kula da shi , kama daga tuƙa shi idan zai fita da masu rakiyar sa ,zuwa masu yi masa wanki da girki da sauran aikace aikace duk suka taso ,"
dakatar da su yayi ya kira direban sa kawai tare da yi masa umarnin ya tuƙa sa zuwa cikin birnin maiduguri ," .
Lol 😂😂
Anya ma na kai 3k words ???
Aradu ban kai ba 😂
Well amma ai nayi koƙari koh ??
Alright naga ra'ayoyin ku kuma naji daÉ—in su sai dai kun sani fah akwai tarin aiyuka akan mu koh ??
Ok zaku cigaba da ji na akai-akai kamar yadda na Alƙwaranta muku insha Allah ,"
Kar ku manta da danna É—an tauraron nuna yabawa , tare kuma da faÉ—in ra'ayoyin ku domin bani karfin guiwar cigaba da rubuto muku .
#fikrh
#umm'muaz
[6/24, 10:57 AM] +234 701 013 7848: MAFARI ......
    ( Hargitsin Rayuwa )
14
umm'muaz
Babban Barikin soja dake tsakiyar birnin maiduguri nan direban youssouf ya dakata ,
Karo na uku biyamuradi youssouf yana yunkurin faɗawa takwaran aikin sa kuma sabon aboki agare shi wanda ya kasance babban sojan nigeria mai matsayi irin na biyamuradi ( colonel ) amma sai ya ji ya kasa , saboda shi da kan sa yana jin kunyar mummunar ɗabi'ar sa duk da cewa kusan hakan ba bakon abu bane wurin su soji , amma yadda yake da kamala da nutsuwa a zahiri ,uwa uba kasantuwar sa ɗan nasaba da akan san su da kyaun tarbiyyah , tashin farko zai yi wuya ayi hasashen yana kurɓar burkutu ,"
Sake ƙutawa yayi a karo na barkatai yana me jin duk ya gundura da hirarrakin da abokin nasa mai suna "colonel nuhu " yake yi masa , ya kai ɗan yatsan sa ɗaya gami da sosa ƙeyar sa .
Taɓo sa nuhu yayi lokacin da ya lura baki ɗaya youssouf ɗin bai bashi amsar hirar da yake yi masa tamkar ma hankalin sa bai tare da shi yayi zurfi cikin tunani .
  Abokina yaya dai ?
  Meye yake damun ka haka da har ka zurfafa cikin tunani ?
Ɗan ƙaramin tsaki youssouf ɗin yayi kafin ya ce
Bari kawai abokina akwai abun da nake bukata ne ,
Wani shu'umin murmushi nuhu yayi domin shi tun tuni ya harbo jirgin youssouf ɗin duba da yadda duk yake a birkice ga fuskar sa da take bayyana matsanancin halin da yake ciki ," amma dan ya sake tabbatarwa tare da son ya tsokani youssouf ɗin ganin kamar yana son boye masa cikin sa , ba tare da ya san shi da shi dukkanin su ƙwaryar sama da ta ƙasa ne ( duk kanwar jaa ce )
Me kake bukata haka abokina ??
Ɗago kan sa yayi da yake a sunkuye ya wara idanun sa da suka sauya launi zuwa jaa yana jin yadda nawin da ya tokare shi a kirji akan rashin samun kurbar burkutun yana sake ƙaruwa ta yadda yake jin tamkar matse masa jikin sa ake da dukkanin hanyoƴin jinin sa ," cikin wata irin sarƙaƙƙiyar murya yace ,"
  Burkutu ," Burkutu zan sha nuhu ,' dan Allah ka taimaka ka kaini inda zan samu burkut da farko , zan yi maka bayani daga baya ,"Â
Wata shu'umar dariya nuhu ya kwashe da ita ,'
haba abokina ai ba ma sai ka min wani bayani daga baya ba duk su biyun za'a tanadar maka a lokaci guda , kaga daga ka gama kora ruwa sai kuma a faÉ—a harka ,"
Shi dai biyamuradi youssouf bai ce kome ba hasalima bai kai gano ba cikin kalaman nuhu illah kawai ya ji ya fara samun nutsuwa tun da nuhu ya ce zai samar masa da abun da yake muradi ,"