Sashe 155
Mafari Hargitsin Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Youssouf ya 蓷au Babbar jakar kayan su ba domin ya so ba ya dan茩awa Falmata 茦ananun jakankunan guda biyu a hannun ta da basu wani cika nawi ba, 拼ar tafiya ka蓷an suka yi suka samu wajen zama a cikin airport 蓷in,
Cikin sauri ya bu蓷e jakar kayan sa bayan ya 蓷ora mama a kan 茩afafun sa wacce ta farka tana ta kalle-kallen ba茩on gurin da haske ya wadata shi tamkar tsakar rana.
Babbar rigar sanyin sa ya zaro daga ciki jakar shi doguwa ce har 茩auri mai buè“·aè“·è“·an gaba da turawan 茩asar Amurka ke 茩iran ta ( tribal oversized Cardigan sweaterè½ )
Fatima sa rigar sanyi , kadda hunturu shi yi miki lahani ,
Ya furta hakan lokacin da ya zagaya mata rigar da jikin ta ya taya ta sawa , hijabin kan ta ya gyara mata , ya zarce da riko hannuwanta biyu da suka è“·au sanyi , ya haè“·a tafukan su waje è“·aya , bayan ya kusanci jikin ta sosai ,
Tsananin sanyin ya yi mata yawa da ya sa take jin sa har cikin cikin ta , jikin ta sai karkarwar yake ,è½ idanun ta da basu cika lafiya ba suka fara tara ruwan hawaye ,
Lura da hakan da youssouf yayi ya sanya shi rankwafo da kan sa saitin kunnuwan ta ,
Fatima na bi蓷o miki , caf茅 kafin zouwan notre prochain vol ? ( kafin zuwan jirgin mu na gaba ? )
Muryar ta na è“·an karkarwa tace
Har yanzu zamu sake tafiya wani waje ? Akwai sanyi dayawa anan , bana son sanyi ina da cutar wahalar numfashi .
Je sais Fatima que vous allez passer è„¿ notre destination finale d'ici 1 heure , ( Na sani Fatima zamu tafi zuwa matsayar mu nan da awa guda )
Shiru tayi ta sunkui da kai .
Hannun sa ya kai ya 茩arasa jawo ta jikin sa , ya ha蓷a su ita da Mama wacce ita ma sanyin wajen ya fara damun ta duk kuwa da lodin kayan sanyin da suke na蓷e da jikin ta ya rungume su ,
Cusa fuskar ta da sanyin yake shiga ta 茩ofofin hancin ta tayi a jikin sa , 蓷umin jikin sa ya sa ta ji sau茩in sanyin tare da yin lamo bata ko 茩wa茩茩waran motsi .
Zaman mintoci Arba'in da biyar suka yi , lokacin da sanarwa ta karaè“·e illahirin wajen ,
Would all passengers traveling to Rochester,è½ on flight FR3522 please have your Passport ready for boarding flight FR3522 now boarding at gate 21, Your flight is ready to Leave.
Fatima , tashi mou tafi , notre vol est pr锚t 脿 partir ( jirgin mu ya fara shirin tashi ) .
è½ *****
Tafiyar awa guda da mintuna ishirin a sararin sama ya sada su da birnin Rochester dake babban garin New York è“·in Amurka da sanyin Asubahi ,
Bai zauna ba sai da ya yi waya a Hajiyaè½ umma ya sanar da ita sau茩ar sa lafiya , tayi masa fatan alheri , suka ajiye waya bayan ya biè“·i da ta isar da sakon sau茩ar sa lafiya da gaisuwa ga Maimartaba .
Yayi Niyyar 茩iran matan sa sai kuma ya fasa , da nufin sai sun cimma masau茩in su sannan .
Basu sha wani wahalan zaman jira ba suka sadu da Mr Brian 茩ar茩ashin hukumar asibitin Mayo da Biyamuradi ya riga ya tura musu duk wasu bayanai da ya kamata su sani game da hanyar tafiyar su tun daga Niger har zuwa saduwar su da Asibitin Mayo ,
Cikin mutuntawa bayan gaisuwar barka da zuwa Mr Brian yayi musu jagora zuwa wajen motar sa da zai ja su kai tsaye zuwa Asibitin su ,
A gajiye li茩is Falmata tayi mazauni a bayan motar hannun ta cikin na Youssouf , bayan ta zauna ,è½ ta kwantar da Mama a jikin ta da ita ma tayi laushi tu蓳us , bakin nan tsit sai narai-narai da ido take, duk walwalar ta tayi 茩asa .
Awanni uku na gudun mota suka sada su da Mayo Clinic , asibitin da yayi suna a faè“·in 茩asar Amurka da maè½ duniya baki è“·aya wajen 茩wararrun likitocin da suka shafi manyan gagararrun cututtuka haè“·i da ingantattun kayan aiki irin na zamani .
Doctor Williams Robert Shine 茩wararren likitan cutukan da suka shafi jini na yara da hukumar asibitin ta dan茩a masa alhakin kula da lafiyar Safiyyah Youssouf Baskore .
Dan haka kai tsaye ofishin sa Mr Brian ya dangana da su , babu jinkiri suka samu iznin ganawa da shi da daman ya san da zuwan su .
Bayan sun yi ta茩aitatciyar gaisuwa da harshen turancin Amurka cikin sakin fuska Doctor Williams ya nemi da su ma茩ala ( pilot in-ear / Ambasador,è½ ) 拼ar na'urar da ake ma茩alawa a kunne domin amfani da ita wajen fassara yare kai tsaye zuwa kunnen me sauraro cikin harshen da ya fi fahimta .
Tarin tambayoyi ne daki-daki ya dunga jero su game da matakan lafiyar Mama , Youssouf na amsa masa , lokaci zuwa lokaci yana auna Mama da na'urorin auna marasa lafiyaè½ ,
Da hakan ya 蓷auke su fiye da awanni biyu , har sai da Mama ta fara 拼an 茩ananun rikici na gajiya , tana ture hannun Doctor Williams daga jikin ta fuskar ta a kwa蓳e .
Bayan ya tattara bayanan cikin na'ura mai 茩wa茩walwa dake gaban sa kan teburi ,
Ya musu iznin tafiya masau茩in su su huta zuwa gobe da zai sake ganin su ,
Wanda ya kawo su shi ya yi musu jagora zuwa masau茩in nasu da bashi da nisa sosai da cikin asibitin tafiyar mintoci basu wuce goma ba a mota , a tafiyar 茩afa zai kai mintoci ishirin da 蓷oriya ,
Tun gabannin zuwan su da kwanaki biyar youssouf ya samu nasarar kama hayar è“·an madai-daicin gida na tsawon watanni huè“·u a Lofts Apartment, dake 1st St SW.
Bakin wata 拼ar 茩aramar 茩ofa ya dakata da su , bayan youssouf ya sau茩e musu jakankunan su da ke bayan motar , Mr Brian ya mi茩e masa 拼an mukullin gidan tare da shaida masa daga yanzu shi aikin sa ya 茩are idan suna bu茩atar wani taimako akwai ma'aika na musamman da zasu zo wa蓷anda aikin su ne kulawa da su da lura da masau茩in su .
Bayan tafiyar Mr Brian , Youssouf ya kama hannu Falmata da Mama suka 茩arasa gaban 拼ar 茩aramat 茩ofar gidan tare da sanya 蓷an makulli ya bu蓷e .
Sai da ya zaunar da su a cikin falo
sannan ya fita ya shigo musu da kayan su cikin sauri-sauri saboda tsananin sanyin da ke akwai duk kuwa da cewa rana ta take tsaka misalin sha biyu na rana agogon can .
茒an madai-daicin falon ya bi da kallo wanda yake tsare tsaf babu wasu tarkace illa kujeru da 拼an tebura sai Tv da kayan kallo daga gefe , tare da kan Tarho ajiye bisa è“·an teburiè½ , ko'ina a share a goge tamkar da è“·ai ba'a ta蓳a rayuwa a gidan ba .
Idanun sa ne suka sau茩a akan Fireplace ( è“·an wajen da ake tanada domin hura wutar è“·umama è“·aki ) da sauri ya 茩arasa wajen cikin zuciyar sa yana hamdala , ya harhaè“·a 拼an kututturan itatuwan ( ironwood ) da ya tarar a wajen da basu cika yawa ba , ya è“·au poker tare da cinna wuta a jikin itatuwanè½ ,
Hannun ta ya ri茩o ya kawo ta gaban wutar ya ajiye ta ya è“·au mama ya è“·ora bisa cinyar sa , suka yi shiru sunaè½ æ‹¼an kara hannuwan su è“·umin wutar na ratsa su , suna jin yadda jijiyoyin jikin su ke warwarewa , jinin jikin su na gudana .
Fatima muyi sallah sai na fita ga wajen gari na biè“·è“·o mana kayan cimaka da amfanin gida ,
To ,
Ta amsa tana mi茩ewa ri茩e da hannun Mama
Hannun ta ya ri茩o suka shiga è“·aya daga cikin è“·akunan biyu da suke manne da juna , è“·an madaidaicin gado neè½ a è“·akin na kwanciyar mutum biyu da yake shimfiè“·e da rigar katifa sai matasan kai biyu, gefe kwabar kaya ce ,
蓷an 茩aramin agogo bisa teburin gefen gado shine abu na 茩arshe da yake girke cikin 蓷akin
Gaba kaè“·an daga fuskar gadon banè“·aki ne wanda ake iya hango kome dake cikin sa ( mai murfin gilashi ) da a turance ake kiran sa da ( Framless Glass shower Door )
Tare suka shiga banè“·akin ya gwada mata wajen alwala .
Bi yayi ya dudduba tsarin gidan da bashi da girma sai tsaruwa 蓷an cas da shi kamar a 蓷auke , bayan 蓷akuna biyun da suke falon akwai kitchen da ke 蓷auke da 拼an abubuwan bu茩ata da ya zama dole a kitchen , cikin kitchen 蓷in anyi killatatcen guri domin cin abinci ,
Sai 茩aramin laundry dake 蓷auke da na'urar wanke kaya .
Daga haka babu kome a gidan sai fa shinfi蓷a蓷蓷en Hardwood floor ruwan zuma da ya malale ko wanne lungu da sa茩o na gidan .
茒aya 蓷akin ya shiga wanda ya tarar da shi ya 蓷ara wancen a girma haka ma kayan ciki sun fi na wancen girma sannan a cikin sa akwai 蓷an 茩aramin fireplace da babu a 蓷ayan 蓷akin ,
Cikin sauri ya shiga banè“·aki domin yin uzurin sa , abunda ya ba shi mamaki tare da yi masa daè“·i a lokaci guda bai wuce ganin Falmata da ta gama è“·aura Alwala tar a gaban shi ba tamkar suna banè“·akin tare , nan ya fahimci banè“·akin è“·aya ne me 茩ofa biyu a tsakanin è“·akuna biyu da ake 茩iran irin sa da ( jack and jill bathroom )è½ sai dai wannan akwai gilashi a tsakanin su ,
Ya ji 蓷a蓷in ganin ban蓷akin a haka ba dan kome ba sai dan sake samun kusanci da ita a matsayin ta na mai laruri a kuma ba茩on guri da bata kai ga haddace tsarin sa ba bare ta iya yin gaban kan ta a yayin mu'amalar cikin gida .
***
Baban Mama .
Ta 茩ira sunan sa cikin sanyin Muryar ta lokacin da ta gama sallolin ta tana son fitowa daga 蓷akin ta gaza gano 茩ofar , ga sanyi da take ji yana da蓷a ru蓷a ta , gami da sasu茩a茩茩ar yunwar da ta fara gallabar 拼an hanjin ta ,