Sashe 269
Mafari Hargitsin Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Cikin jin daÉ—i Yakaka ta ce ita ma tana godiya daga haka shiru suka É—an yi Yakaka tana É—an satar kallon Madina wacce take shafa fuskar haÉ—aÉ—É—iyar ipad É—in ta har dai ta kai inda take son zuwa ta É—ago kanta.
Fuskar ta a sake tace "Amina zan so ki bani labarin yadda rayuwa ta kasance muku bayan da 'yan tawayen Boko-haram suka tarwatsa garin ku wanne irin tallafi kuka samu daga ƙungiyoyin bada agaji na ƙasa da ƙasa ? shin kun samu taimako ? sannan a wane hali kuka kasance kafin taimako ya zo muku da kuma bayan taimakon ya riske ku.?
Shiru Yakaka ta É—an yi sannan ta mayar da ganin ta kan kyakkyawan agogon hannun Madina tamkar mai nazarin lokaci kafin ta buÉ—e bakin ta a hankali cikin sanyi muryar ta tace .
"Mafarin Hargitsin Rayuwar mu ya fara ne ni da ƙanwata Falmata sanadin 'yan tawayen Boko haram da suka sa muka tsinci kan mu a matsayin 'yan gudun Hijira.
Tammat Alhamdulillah .
Alhamdulillahi.Alhamdulillah. Alhamdulillah Godiya ta tabbata Ga Allah Maɗaukakin Sarkin wanda ya bani ikon Farawa da gama litaffin nan da na ɗau tsawon watanni Ashirin da kwanaki shidda ina rubutun sa tsakanin faɗi-tashi na rayuwar yau da kullum tare da juyin yanayi tsakanin zafi da sanyi da ruwa da iska babu shakka Allah shine abun godiya .
Ina roƙon Allah ya yafe min daga abunda ya kasance kuskure na rubutu kasantuwa ta 'yar Adam mai cike da rauni da tarin laifuka ( Allah na tuba ) sannan abunda yake na lada Allah Ubangiji ya karɓa ya ɗora shi bisa mizanin kyawawan aiyukana ( Amin )
Sannan godiya ta marar yankewa ta tafi ne gare ku masoyan rubutu na da baki ba zai iya lissafa adadin ku ba Wattpidians wanda da kuka yi jimirin bibiyar rubutuna tsakanin lokaci mai tsawo da yake cike da tsaiko mai tarin yawa daga gareni , babu shakka ƙauna ce sila kaunar da ku ka nuna ita ta ban ƙwarin guiwar da har ta kai a yau muka kawo ƙarshen littafin tare da ku , hakika kalmar nagode tayi kaɗan wajen bayyana muku godiya ta sai dai nace Allah ya saka muku da alkhairi nima Ina ƙaunar ku saboda Allah .
Godiya ta musamman ga ƙawa kuma 'yar uwa Fatima Salim aka Batul Mamma da ba domin ita da tarin gudumawa da alkhairin ta a bisa rubutun littafin nan ba da fa tafiyar bata miƙa ba nagode ƙwarai ƙwarai Sister Fatima Allah ya bar ƙauna.
Yabo tare da Fatan Alherin ya tafi ne baki ɗaya ga Yayana kuma Malamina Sheikh Muktar Yaa Allah ya saka da alkhairi Yaa Mukhtar kalmar nagode tayi tsororo a tsakanin mu sai fatan Allah ya bar ƙauna .
Sannan akwai tarin masoya masu daraja da littafin Mafari ya zama sanadin haɗuwar mu amma ƙaunar mu sai tayi ƙarƙon da ta zarce dalilin haɗuwar Littafi daga cikin su Akwai baki ɗayan jama'ar group ɗina na Mafari fans .
Sannan 'Yar uwa kuma jagorata a harkar rubutu Sumayyah Abdulkhadir Takori , tare da ke da dukkanin jama'ar ki na Takorities ina godiya a gare ku tare da ƙaunar ku Allah ya bar zumunci .
Jama'ar Batul Mamman na KDM ina godiya da yawan ƙaunar ku .
Nafeesa Tafeeda tare da jama'ar ta na Maman Mama novels.
Sister Amina Mafari fans Group admin Jameela aka Meela ,Raliya Garba Zulaihat rano , Zahra aka donutfairy ,Maryam Talba ,Auntie Aisha , Fadeela Khabeer godiyar ku ta musamman ce Allah ya bar Kauna.
da da da da Masoya haƙiƙa kuna da yawan da ya wuce fa na ƙirga ku musamman dai da yake ai kun san ƙyuiya irin tawa ah to da ya muka sha a rubutun ma ? Lol.
Masoya ga dama ta samu na tattaunawa akan duk wani abunda na rubuta daga farko har ƙarshen littafin Mafari .
Ga masu min gyara ko domin gaba ina maraba .
Ga masu ƙorafi domin gaba ina maraba .
Ga masu neman ƙarin bayani/tambayoyi kowanne iri muddin b