← Book details Mafari Hargitsin Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 156 OF 269

Sashe 156

Mafari Hargitsin Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Da sauri ya taso, kasantuwar daman hankalin sa na gare ta , ya fito zuwa 蓷akin ri茩e da Mama wacce take sanya 拼an 茩afafun ta a duk inda ya ajiye nasa ,

Yana tura 茩ofar cikin rashin sani tana tsaye a wajen 茩ofar ta 蓷an daki fuskar ta ,

Ashih

Ta furta tana murza goshin ta聽 ,

Da sauri ya saki hannun Mama ya 茩arasa gami da tallafo ta jikin sa ya ri茩o 茩ugun ta ya 蓷ora tafin sa akan goshin ta yana murzawa a hankali

Je suis d茅sol茅 Fatima,聽 ban san kina kussa ba , akwai zafi ? T'ai-je bless茅 ?

A hankali ta zame jikin ta ,

Ban ji ciwo ba , ka kaini wajen wuta na ji è“·umi nan akwai sanyi ,

Bai zauna a gaban Fireplace 蓷in ba ,聽 yana tsaye akan 茩afar sa ya zura hannayen sa biyu cikin aljihun sweater dake jikin sa ya ce

Fatima zani dubo wajen gari ku zauna nan kadda ki tashi , bani jinkirtawa zan dawo , me kuke so daga abinci ?

Papa abinci j'ai faim aussi ,

Mama ta furta haka tana shirin fashewa da kuka ,

Mama kai ni wajen jakar kayan mu akwai Tourte 脿 la viande,( meat pie )聽 samosa , sai mu ci mu sha ruwa ko ?

Eh mama , papa ka kawo jakkar mu聽 ,

Bayan ya mi茩o mata jakar kayan ta , ta ciro 茩unshin meat pie da samosa,聽 da suke nade cikin takarda ,

瞥ar ajiyar zuciya yayi yana juyawa kan 茩afafun sa ,

Taku biyu yayi ya ji ta 茩ira sunan sa ,

Baban Mama , ka tsaya ka ci abinci .

Kallon ta yayi ya ga ita ma bata kai ga fara cin abincin ba , sai Mama ta dan茩awa meat pie babba 蓷aya ,

Ku ci abinci Fatima idan na dawo zan ci rabo na ,

Bata amsa ba ya juya domin ya 茩agauta da ya tafi sanin da yayi idan yammaci tayi sanyin na iya 茩aruwa ,聽

Baban mama

Ta sake 茩iran sa

Fatima

ya ce yana juyowa gami da è“·ora idanun sa kan fuskar ta ,

Sunkui da kai tayi , da zata iya hana shi fita zata yi ya bar su su kaè“·ai .

Ka dawo da wuri ,

Shiru tayi tana jiran amsar sa .

Da shi kuma ya ji kalmar ta è“·arsu a ran sa da wani irin yanayi da ya sanya shi murmusawa yana cigaba da kallon fuskar ta daga inda yake tsaye ,

Saboda-saboda nan ba茩on waje ne ba mu san kowa ba , kar ka da蓷e ko Mama zata nemi wani abu.

je serai bient么t de retour Fatima.
聽聽 Yace yana 茩arasa barin falon ya fita gami da rufo musu 茩ofar .

Shiru tayi ta kasa cin wani abincin kirki duk kuwa da yunwar da take ji , tana jin kan ta a nesa sosai da 茩asar ta ta haihuwa kewar Nahiyar ta Al'ummar ta , Yaren ta 拼an 茦asar ta na taso mata , yanayin tsananin sanyin Nahiyar聽 nan sam bai mata da蓷i ba , yayi yawa . Ta gwammaci rana irin na Nahiyar ta ,( Africa ) " Tabbas kowa ya bar gida聽 ?

Zaman jiran awowi uku da lokaci ya聽 kai gefen la'asar ,nisan sa ya kai na kwanaki uku a wajen Falmata ,

Ta sauya salon tagumi ya fi iri takwas , Mama kuwa baccin ta take hankali kwance bisa jikin mamar ta ,

茦arar bu蓷e 茩ofa ya sanya ta 蓷ago kai gami da maida hankalin ta kachokam kan 茩ofar da fatan jin tashin muryar sa ,

Sallamar sa ya sa fara'ar da bata da masaniya daga inda ta 蓳ullo bayyana kan fuskar ta ,

ya shigo da kayayyaki ni茩i-ni茩i a hannun sa , bakin sa na amsa gaisuwar barka da dawowa da take jera masa ,

Fita yayi tare da sake shigowa da wasu kayan a jakankunan takarda , bayan ya sallami me taxi da ya kawo shi ya rufe 茩ofar tare da 茩arasowa kan kujera ya zauna daga gefen ta.

茒aya daga cikin jakar kayan ya jawo , ya ciro safar hannu sun kai saiti takwas , haka ma na 茩afa ,a jiye su a gefe ya cigaba da zaro manya-manyan rigunan sanyi sun kai guda shida na mata masu launika daban-daban 茩aurara masu inganci

Fatima sauya wannan chandail è“·in da wannan Le pull ta fi nawi ,

Ta sauya rigar jikin ta da wata lallusar rigar sanyin da aka yi ta da fatar dabbar cikin 茩an茩ara ( Bear ) me 蓷auke da launin fari da ba茩i , da ta kawo mata iya guiwar ta , zame hijabin kan ta yayi ya 蓷ora mata hular sanyi da take maha蓷in rigar , ya zarce da ri茩o hannayen ta ya zira mata safar hannu ,

Sau茩a yayi bisa guiwowin sa bayan ya kamo tafukan 茩afar ta ya fara 茩o茩arin saka mata safa ,

Cikin sanyin murya ta ce

Baban Mama zan iya sakawa , tare da kai hannun ta ta sau茩e akan na shi hannun da yake sanyi 茩alau saboda yawon da yayi a waje .

Muryar shi a 茩asa ya ce .

Zan saka miki Fatima hakkin ki ne na kula da ke .

A hankali ta 蓷auke hannun ta , ya 蓷ago 茩afar ta ya 蓷ora bisa cinyar sa cikin sannu kan hankali ya sanya mata safar ,

Nagode ta furta

A wani irin yanayi na jin tsantsar kusanci da shi ta tsinci kan ta da bata ta蓳a jin irin sa ba , wani shau茩i me da蓷i ya fara 蓷ibar ta .

vous 锚tes belle ( kin yi kyau )

Ta tsinci muryar sa

茒an murmusawa tayi duk da bata ganin sa ta ji tashin muryar sa ya maida mata da martanin murmushin ta ,

Bayan tarin suturun da ya sayo musu da fiye da rabin su suke masu nawi ( kayan sanyi ) takalma da sauran suturu , da bargunan rufuwa .

ya sayo kayan abinci da fiye da rabin su na cikin gongoni ,da kwalaye ne irin wanda yake hasashen zasu iya ci musamman ma Falmata ( shi ai ya saba fita 茩asashen 茩etere ya saba da irin cimakar su)聽 Mama kuwa ya sayo mata kunun yara dai-dai shekarun ta da yake tsammanin zata so shi kasancewar ta ma'abociyar shan kunu .

Sai turarurruka da sabulai da sauran 茩ananun abubuwan bu茩atu na gida , sai kuma itacen wutar 蓷umama 蓷aki da ya 茩aro musu ,

Shi ya ajiye kome a muhallan da suka dace da hakan ya 蓷auke shi har lokacin da duhun dare ya fara shigowa da yake hasashen magariba ta kawo jiki聽 , ya duba lokacin sallah ta yanar gizo ( online prayer timetable聽 )聽 ya ga cewa lokacin sallah yayi .

Bayan sun idar da sallar magarib da kan sa ya shiga kitchen domin samar musu da abunda za su ci ,

Elbow macaroni ya tafasa musu , tare da 拼ar miyar da ya soya ta sama-sama bayan ya ha蓷a kifin gongoni da zallar tsokar nama na gongoni a ciki , nan take kitchen 蓷in ya 蓷au 茩amshin girkin maza .

Shi ya zuba musu a plate guda me è“·an girma suka ci tare baki è“·ayan su .

Bayan sun sallaci isha' zaman shiru ne ya ratsa tsakanin su , saboda rashin sabo da yin hira da juna ,

Mi茩ewa yayi ya 蓷auki mama wacce ta sake komawa baccin gajiya ,

Fatima tasso ku tai ku kwanta ke ma kiyi bacci dare ya yi da akwai gajiya ga jikkin mou .

Babu musu ta mi茩e ya kama hannun ta zuwa 蓷akin da yake mafi girma , bayan ya zaunar ta bakin gado聽 ya kwantar da mama daga tsakiyar gadon ya mi茩e tare da 茩arasawa gaban fireplace ya kunna musu wuta

茒aya daga cikin bargon da ya kawo ya 蓷auka ya rufa musu ,

Ki yi mouku du'a Fatima bonne nuit et fait de beaux r锚ves ,

gyaè“·a kai tayi

Kan sofa 蓷aya jal da take 蓷akin ya koma ya kwanta tare da rufuwa da bargo聽 bakin sa 蓷auke da addu'o'in neman tsari daga abun cutarwar da daren ke 蓷auke da shi .

****

Iskar da take ka蓷awa da 茩arfi tare da sau茩ar dusar 茩an茩ara suka sa birnin na Rochester 蓷aukar matsanancin sanyin da ya sa ba茩i ire-iren su Falmata gaza samun nutsuwar bacci saboda tun baccin farko da ya 蓷an 蓷auke ta da bai kai ko'ina ba ta farka saboda matsanancin sanyin da yake ratsa 蓳argon jikin ta ,

Motsi ta sake yi a hankali gudun tada Mama wacce ga alama ita sanyin bai dame ta har sosai ba ko kuwa dan ta nitse ne cikin kayayyakin sanyi da bargo ?

sake tattakewa tayi a cikin bargon tana jin yadda 茩ofofin hancin ta ke toshewa .

Biyamuradi da duk motsin da take yi a kunnen sa , ya bu蓷e kan sa daga cikin bargon sa , tare da mi茩ewa ya zauna ,

Ta hasken 茩wan fitilar gefen gado da bata cika haske ba ya hango yadda ta cure tana rawar sanyi ,

Kumama ce , bata son sanyi
ya kitsima haka cikin ran sa聽 ,

Mi茩ewa yayi 蓷auke da bargon sa ya 茩araso bakin gadon

Falmata wacce tayi lamo tana saurarar takun 茩afar sa cikin ran ta tana kitsimawa ,

Ashe shima ya kasa bacci ,?聽 Haba me ake da wannan irin sanyi kamar cikin firiji ?

Zuciyarta ta buga 蓷as聽

Lokacin ta ji hawowar sa kan gadon , bata yi aune ba ta ji kwanciyar sa ta bayan ta , hannuwan sa ya kai ya zagaye ta da su , ya zarce da sake matso da mama jikin Falmata ,

ya yi amfani da hannun sa guda wajen sake rufa musu bargo .

Lamo tayi tana sha茩ar 茩amshin turaren jikin sa , bata ce kome ba kamar yadda shi ma bai ce 茩ala ba ,

Sannu kan hankali è“·umin numfashin su ya gauraya tare da taimakon è“·umin jikin su da yake ratsowa ta cikin suturun jikin su, tsanani sanyin da suke ji ya ragu , bacci mai daè“·i da nutsuwa ya yi awon gaba da su baki è“·aya .

Washegari

Tara na safe ta yi musu a ofishin Dr Williams inda bayan gaisuwa Suka makala pilot-in-ear a kunnuwan su聽
Chapter 156 · 0% Book details