Sashe 102
Mafari Hargitsin Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta bangaren Youssouf abu biyu ne zuwa uku , na farko mutuwar Yakaka da ta girgiza shi ta kuma bashi tsoro , ya wanzu yana tunanin da yanzu shi ne fa ya mutu ? Me zai cewa ubangijin sa akan tarin laifukan da ya wanzu yana aikatawa , tausayin ta yaji yana ninkuwa a ransa , tare da alwashi da yake É—aukarwa kan sa na wanzuwa yana yi mata addu'a neman gafarar ubangiji har zuwa tsayuwar nasa numfashin ,
Ƙaunar ƴar jaririyar da kafin ɗora idanun sa akan ta suks tsara da shi da tafeeda akan cewa ko abun da aka haifa ya/ta nuna wasu alamu a halittar sa/ta dake nuna cewa nasa ne baza zai amince ya dangantar ɗa/ƴar da cewa jinin sa ba ne , kasancewar ya riga ya faɗawa Tafeeda yakaka ƴar talakawa ce sun san cewa ba wani tsananta binciken su gwajin jini a tsakanin sa da ɗa/ƴar da aka haifa za'a yi ba , dan haka suka tsara zasu barwa yakaka abunda ta haifa amma zasu taimaka mata tsayin daka kamar yadda tun farko Biyamuradi youssouf ya tsara ,
Sai dai fa kome ya sauya ya birkice masa lokacin da ya rungume ƴar sa a ƙirjin sa , ya ɗora idanun sa akan ta kamannin mahaifiyar sa duk suka bayyana kan su a halittar ƴar , ta buɗe idanun ta ta kalle shi , so irin na tsakanin ɗa da iyaye yayi tasirin sa cikin ƙudurar ubangiji , wani irin so mai yawa mai tafe da tausayi da tsantsar zallar ƙauna marar gauraye irin ta iyayen da suke da matuƙar ƙwalafaci da ƙawa zucin ƴaƴan su , suka taso suka lullube zuciya zuwa idanun YARIMA YOUSSOUF ABDUL-AZIZOU BASKORE
Yaji zai iya sadauƙar da kome da ya mallaka domin ya tsira da ƴar jaririyar ƴar da tayi rashin ɗumin uwa tun daga ranar zuwan ta duniya , rashin maihaifiya a tare da ita ya kassara illahirin gaɓɓan jikin sa , ji yake ina ma yana nan ranar da ta zo duniya alhalin uwar ta bata tare da ita , da tun daga ranar zai fara gwada mata ƙauna da tattali mai tudu biyu irin na uwar ƙwarai kuma jajirtattcen uba , tausayin ta yake , tausayin da bai taɓa jin yayiwa wani mahaluki irin sa ba , bai ƙi ba ace tun daga ranar haihuwar ta har zuwa lokacin da zata mallaki hankalin kan ta ƙirjin sa ya zama wajen kwanciyar baccin ta , so yake yayi mata rumfa ya zama mamar ta , kuma baban ta , ya zama ya cikace gurbi na duk wani makusanci da yaro zai nema cikin rayuwar sa na ƙuruciya , bai son ta tashi cikin maraici , tunanin hakan kawai na sauke ƙwalla a idanun sa , yana kuma katange tunanin sa daga duk wani ƙalubalen da kasancewar ƴar a rayuwar sa zai iya samarwa ,
kou yanzou baby ta daina kuka ?
Ya tambayi Tafeddah wanda ya rafka tagumi hannu biyu ya zurfafa cikin tunanin yanayin da ya hango da alamomin da suka bayyana kan su ga Yarima daga lokacin da ya É—ora idanun sa kan Æ´ar jaririyar da a yanzu yake hango alamun zamantowar ta barazana ga farin cikin mutane da dama da suke kewaye da yariman , shi yasan wanene youssouf ,
a lokuta da dama ba sai ya masa bayani ba yake fahimtar abunda ke cikin zuciyar sa , sai dai ya san wannan karon Yarima zai zo da wani Al'amari mai girma muddin ya nuna son Æ´ar ta tsaya tare da shi cikin rayuwar sa ,
Abunda hakan zai haifar ba abune mai daɗi ba , bai son ko tunawa , yau ace yarima youssouf ya doshi cikin masarauta tare da ɗiyar da ya haifa ba tare da amre ba , al'amura zasu rinchaɓe,
kai ka kawo yake cikin tunanin sa yana son samar da hanyar da zai bi ya dakatar da yunƙurin yarima ya bar ɗiyar nan a inda ya dace ta zauna,
  Tunanin sa ya katse lokacin da yaji youssouf ɗin nayi masa magana ɗagowa yayi ya dube shi
  Me kake faɗi yarima ban ji ba ?
 Ɗiyar nan ko ta daina kuka yanzou ? Wacce iriyar madarar jarirai ake bata ?
  Sasarere Tafeeda yayi yana kallon youssouf ,
 Anya kou ranka ya dade yarima ba'a bar batun jaririyar nan haka nan ba ?baka gani Allah ne ya doube mu ya kawo hanyar da zamu samu masalaha akan wagga lamari ya kawar da uwar ɗiyar domin mu samu mafita ,"
abun da ni nake gani shine ka bar ɗiyar nan wajen masu riƙon ta tunda ba mu riga mun sanar da wani abu da ya shafi asalin mu ba ga mutanen nan ba, sai mu juya baya mu tahi abun mu ba tare da kowa ya san inda za'a same ka ba , ta iya yiwuwa ka dunga yin aike ta wata hanya mai nisa wadda zai dunga isowa ga ita ɗiyar nan , domin fa ka sani ita wannan ɗiya babbar barazana take a gare mu yarima da ma masarauta baki ɗaya , ko kouwa me kake tounani ne yarima ? Ko kouwa masalaha bata zou mana ba ??
   Ya ƙarasa zancen yana kwantar da muryar ganin yadda Youssouf ɗin yake masa wani irin kallo mai karfi dake bayyana ɓacin ran da yake cikin ran sa ,
  Tafeeda me kake faɗi haka mai kaushi , kana nufin na bar ɗiya ta jaririya nan nigeria hannun mutanen da ban sani ba ? ƙaƙa kake son rayuwar ƴa ta ta kasance cikin wahala tare da rashin galihu ? Baka tounanin tarihi zai maimaita kan sa ga ɗiya ta , rashin galihu yasa ta faɗa kwatankwacin halin da mahaifiyar ta ta shiga har ya zama silar faɗawar ta halin da ya zama silar samar da wagga ɗiya ? INA SON ƊIYA TA TAFEEDA , DOUNIYA ZATA KASSANCE TARE DA NI , DUK RUNTSI NI AI MAHAIFIN TA ,
   A hasale Tafeeda ya miƙe tsaye
Amma ka san ita wagga ɗiya take ba ta halali bace kou ? Ita ɗin baka samar da ita ta tsafatataciyar hanya ba , ita ɗin barazana ce ga martabar iyayen ka da dangin ka baki ɗaya , barazana ce ga hawan ka ƙaragar mulkin masarautar mu , ƙazanta ce ita wacce ya kamata ka ji kunyar bayyana ta ba.....
 tsawar da Yarima Youssouf yayi masa ya hana shi ,
Kome zai yanke tsakanin mu idan ka sake touzarta É—iya ta Tafeeda , ita É—in batta da laifin kome , ni ai nine za'a hukkunta , ita wagga É—iya bata tare da dauÉ—ar kome , ita ai abun a tausayawa ce ,
ita ce kaddara ta Tafeeda ina roƙon ka da Allah ka taimaka mouna ni da ɗiya ta , ka tsaya tare da ni bisa lamurran ta ni nasani me tarin laifuka ne , ka duba wnnan ɗiya mai tarin rauni ,
  Yarima youssouf ya ƙarasa zance tare da share ƴar siririyar ƙwallar da ta sauko masa ,
  So yake ya samu mai taya shi son ɗiyar sa , so yake a bashi karfin guiwar tsaya mata , tafeeda yana da muhimmanci cikin rayuwar sa bai son ya juya masa baya a wannan gaɓar ,
  Tare da wani irin yanayi yake kallon sa , bai son tausayin sa da ya fara ji ya rinjaye sa har ya taya shi aikata abunda yasan zai cutar da shi mummunan cutarwa , zai kawo tsaiko akan cigaban rayuwar sa , idan yayi haka shi yasan bai kyauta ba Amintaka bata cika ba, kuma hatta shi fushin iyayen yarima sai ya shafe shi , kai shi fa basshi da ƙwarin guiwar da zai bada goyan baya ga yarima a wannan gaɓar ,"
Yarima idan ka É—au É—iya jaririya irin wannan ka tahi da ita zouwa ina ?
  Zan yi amre na bada riƙon ta ga maimounatou zata riƙa min ita ,"
  Kana da tabbacin ƴar sarkin agades ɗiyan gata irin ta zata yadda tayi maka riƙon ƴa ?
   nakan iya haƙourewa dagga amren ta muddin batta riƙon ɗiya ta.
 Murmushin takaici tafeeda yayi
kace da maimartaba da hajiya umma , da Æ´an uwan ka me ??
 Kaddara ta ce ta zou a haka , nasan umma zata fahimce ni ta fahimtar da maimartaba ƴan uwa zasu min uziri da afouwa ,"
 wanne irin tanadi kake tounanin maƙiya zasu yi ta hanyar ɗiyar nan su kawo naƙasu cikin rayuwar ka tare da lalata mana sunan masarauta ?
Maƙiyi shi ai kullum maƙiyi ne , shi kuwa jajirtatcen namiji badda maƙiyan sa yake ,
gÆ´aÉ—a kai tafeeda yake yana iya hasaso gingimemen rikicin da Toussouf yake neman tsunduma kan sa cikin rayuwa ,
  Allah shi badda sa'a yarima
Amine !
yarima ya amsa yana jin daÉ—in ganin kamar tafeeda ya sauko zai goya masa baya ,
   Yaushe zamou kouma ka ga ɗiyar nan ɗan ouwa ?
  Gobe iwar hakka na hantse a ƙassa ta ta haihouwa ,
  Gobe kake koumawa ɗan ouwa ?
 toh zaman me zan yi a nan na baro aiki na ? Gobe da iznin Allah nake koumawa .
 Allah shi kaimu ,
Yarima Youssouf yace yana ƙarasawa gaban window ɗakin ya yaye labulen yana kallon rana da tayi yamma take gaf da tafiya ,
  Ran sa cike taf da son sake ganin fuskar ɗiyar sa ....!!!
 Â
Â
 Â
Â
Â
[7/9, 4:43 PM] +234 803 559 8589: Fikra writers association
Mafari .......
Hargitsin Rayuwa .
Umm'muaz
29
TUN RAN GINI RAN ZANE
Washegari da misalin tara na safe , jirgi ya ɗaga da Tafeeda zuwa birnin Lagos inda ta chan zai wuce ƙasar su ,
 Dukkanin su shi da Biyamuradi babu mai isashiyar walwala suka yi sallama , alhalin basu kai ga cimma matsaya guda kan matsalar su ba ,