Sashe 112
Mafari Hargitsin Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yana ajiye hannun sa ta maida nata akan nasa ,
  Ɗago kan sa yayi ya dubi fuskar ta , manyan idanun ta da suka ɗan yi jaa kaɗan sun kafe fuskar sa da kallo tamkar tana ganin sa ,
  Haɗa baki suka yi wajen yin magana ƙasa-ƙasa
  Ita tana tambayar wanene ?
 Shi kuma yana cewa ni ne fatima !
A hankali ta É—auke hannun ta daga kan nasa ,
 Shi kuma ya gyarawa baby rufuwa tamkar yadda yayi niya cikin ran sa yana mamaki tare da girmama nisan kunnen ta tare da yadda take kaffa-kaffa da ƴar baby , da ɗai bai taɓa cin karo da uwa irin ta ba , duk da ƙarancin shekarun ta
Komawa yayi ya zauna akan ɗaya daga cikin kujerun wajen yana duban fuskar ta cikin nazari , kallon ƙurr yake mata tsaf yana wasu tunaninnika masu nissa ,
A jikin ta take jin idanun sa suna yawo saboda tsikar jikin ta da ta ji tana mimmiƙewa,!
ya tsinkayi muryar ta da É—an karfi tace .
  Ka ɗaina kallo na haka bana so !
Ware idanu yayi da ɗan mamaki a fuskar sa ,"ya aka yi tasan ina kallon ta ,"? kafin yayi murmushi kaɗan ganin yadda ta turɓune fuska ,
,'Ƴar baiwa ce," ya aiyana haka cikin ran sa , a sarari kuwa cewa yayi
  Ki kwantar da itta ke ma ki kwanta dare yayi ,!
   Yayi baya da kan sa tare da miƙe dogayen kafafun sa ya ɗan zame kaɗan akan kujerar yana jin yadda tunanin lamura suke yi masa rubdugu tamkar yadda ya saba duk dare tunda abubuwa suka fara haɗe masa !
*****
Stade Général Seyni kountchê ( SGSK ) nan ne babban filin da gwamnati ta shirya gudanar da bikin karamma sojojin ta waɗanda ta tura nigeria tare da yi musu ƙarin girma , har ma da kyautuka ga waɗanda suka chanchanta , !
Mai martaba sarkin Maradi tare da Mommoudou , 'wanda hajiya mama ta tilasta masa zuwa taron ƙarin girman ," sai Tafeeda ƙarƙashin rakiyar tawagar maimartaba , suna cikin mutanen da suka halarci wannan taron da suka samu isowa a yau ,
sai kuma Ubbo tare da Siyama wacce ita ma ta iso Niamey tun ranar asabat tayi zango a gidan ubbo tare da cigaba da tsara yadda zata fara bin matakin farko na kusanta kan ta ga Biyamuradi muradin zuciyar ta !
Da wasanni irin na soji , kiɗe-kiɗen su zuwa faretin su , aka fara buɗe taron da kai tsaye ake watsa shi a gidajen tv dake baki ɗayan ƙasar Niger ,
Kafin a bada dama ga maigirma Shugaban ƙasa yayi jawabin yabo da jinjinawa ga sojojin ƙasar sa , sannan shugaban rundunar sojojin ƙasa na ƙasar ma yayi nasa bayanin , har zuwa kan wasu manyan kusoshin gwamnatin ƙasar da manyan soji da duk dai yabo ne suke yi ga sojojin su da suka dawo daga bakin daga ,
Youssof Abdul-azizou shine wanda aka fara ƙira domin martaba shi tare da yi masa ƙarin girma ,
Da faretin su na soji ya fito filin ya ƙarasa har zuwa gaban shugaban ƙasa ya sara masa ya juya gaban manya-manyan sojojin su na ƙasa nan ma ya sara musu kafin ya ƙarasa kan ɗan tudun da aka tanada domin tsayuwar sa inda shugaban sojin su na ƙasa yake tsaye , daga gefen sa wasu sojoji biyu ne a ƙame da ƙwali rike a hannuwan su ,
Sara masa yayi ya ƙame ,
cikin takun sa na soja lieutenant General ya ƙaraso gaban youssouf tare da kai hannun sa ya warware ɗan yadin dake ɗauke da tambarin girman matsayin youssouf ɗin a soja , ya miƙa sa ga ɗayan sojan dake hannun sa na hagu ya sa a kwalin hannun sa ,
lokaci guda ya waiga ga ɗayan sojan ya ɗauki sabon rank ɗin da ke ɗauke da zanen yellow layi huɗu wanda yake ninke cikin kwalin hannun sojan ya maƙala a gefen kafaɗar youssouf ɗin dai-dai inda ya cire na farkon ,
Da hakan yake nuni da sabon matsayin Youssouf Abdul-azizou Baskore da ya tashi daga colonèl ya koma MAJÓR YOUSSOUF ABDUL-AZIZOU BASKORE ,
A take gurin ya ɗauki tafi tare da sarewa da gangunan su na soji , wani irin yanayi ne ya bayyana a fuskar mommodou da take kirtiɓ ya haɗe girar sama da ta ƙasa , idanun tafeeda da ya sauƙa cikin nasa shi ya sa shi gyara yanayin fuskar sa tare da haɗa hannunwan sa biyu cikin yanayi na dole ya ɗan tafa su ,!
Da fareti major youssouf ya dunga bin su ɗaya bayan ɗaya tun daga kan shugaban ƙasa har zuwa shuwagabannin sa wajen aiki yana sake sara musu , masu camera na aikin haska shi da masu ɗaukar sa a video , ƙarshe ya dire a gaban mahaifin sa da yake hakimce cikin shigar su ta sarakuna , idanun sa da suke sakaye cikin farin gilashin ƙarin ƙarfin ido suna bayyana tsantsar farin cikin da yake ciki , yayin da bakin sa da yake rufe ta cikin rawanin sa yaƙi daina murmushi ,
Ƙamewa yayi ya sarawa mahaifin sa , ga jin daɗin sa sai maimartaba ya miƙe gami da miƙa masa hannu suka yi musabaha idanun su na musayar zallar ƙauna , ya rungumo shi zuwa jikin sa ,
  Bakin sa na furta kalmar
 MADALLAH DA KAI MAJOR YOUSSOUF KAI KA KASANCE ABUN ALFAHARI NA ,
  Kunnuwan youssouf kaɗai suka jiyo me mahaifin nasa ke cewa .
Yayin da fuskar mommodou tayi jaa tana tsattsafo da gumi .
Ware idanu sosai hajja me wurya take cikin son tabbatar da fuskar wanda take gani tarwai a fuskar ƴar tv da take kunne cikin ɗakin su na hotel da basu fi mintoci ishirin da dawowa cikin sa ba daga asibiti da aka sallamo baby mama wacce tayi sumul da ita tana ƴan wasanni ta tamkar ba ita ce jiya ta sha wahala ba ,
  Ke fatima wannan ba mijin naki bane ake masa ƙarin girma a wajen aikin sa? Ga shi nan ana nuna sa a tv,? ashe babban SOJA kike aure , ah ki ce shiyasa kike firirita , ashe matar soja ce ,
  SOJA ?
waye ne sojan ? Ita fa bata ƙaunar soja ko jin sunan su ta yi zuciyar ta tsinkewa take , mutanen da suke da bindigogi da jiragen yaƙi ita kuwa ai bata manta bama-baman da sojoji suka dunga sakar musu a daji ba, da har ya sa ta gurɗe ƙafar ta gurin gudun ceton rai ,
 Saitin inda take jin tashin tv ta maida hankalin ta kafin ta ce
  Hajja waye ne soja ?
Shi baban jaririyar taki ,
Gwalalo idanu tayi
 Soja ne daman ? Soja masu ƴaki da bindiga da jirgin ƴaki hajja ?
Au daman baki ma san irin aikin mijin naki ba ? Hunm abun naki sai ido , bebiya ta auri makaÉ—i ,
Shiru falmata tayi tana jin wani tsoron sa sabo dal yana É—arsuwa a ran ta , baban baby SOJA ne ?, "
****
La'asar tayi musu a gidan da yake matsayin na biyamuradi youssouf da falmata , sojan da ya kawo su niamey shine ya je ya ɗauko su daga hotel ɗin ƙarƙashin umarnin youssouf da tun safe suke tare da maimartaba tare da wasu manyan ƙusoshin ƙasar a ainahin cikin gidan gwamnatin tarayya ,
Tunda suka shigo gidan da bayan sojan ya gama shigar musu da kayan ya danƙa ƴan mukullayen ga hajja me wurya ,
 Santin gidan hajja take tana bin kowanne lungu da saƙo tana leƙawa tare da addu'o'i tana jere su iri iri ,
Gidan ba wani babba bane amma tsarin sa me kyau ne dai-dai da rayuwar mai rufin asiri kuma ƴan gayu , ɗakuna uku ne a cikin dan madaidaicin falon sai kuma kitchen da yake ta cikin falon sai keɓantatcen wajen cin abinci , ko'ina an sanya kayan da suka dace ,
cikin ɗakuna biyun gadaje ne iri ɗaya tare da wardrobe ɗin su, sai dai ɗaya ɗakin akwai set ɗin gadon jarirai har da ƴar kwabet ɗin jera kayan jarirai da yake mallakin baby mama , gidan kam yayi kyau sai sa albarka hajja me wurya take , ita kaɗai ba tare da falmata ta kula ta tanka mata ba ,
yammaci lis biyamuradi Youssouf ya iso gidan tare da shi akwai sabon direban da gwamnati ta ba shi , bayan motar su cike taf da kayan abinci zuwa ƴan kananun kayan buƙatu na gida irin su , omo , sabulai , toothpaste
d
a sauran su,Â
Kai tsaye ya shiga gidan bayan ya ƙwanƙwasa ƙofa hajja ta buɗe masa , kan ɗaya daga cikin kujerun falon ya zauna bayan sun gaisa da hajja wacce take ta shi masa albarka har ma ta taya shi murnar ƙarin girman da ya ssmu wajen aiki ,
Dumm ! Yayi , ƙaƙa ankayi ta san an masa ƙarin girma ?
Kamar ta san tunanin da yake cikin dariya tace ma sa
  Ɗazu na gani a tv , gaskiya ɗan nan ka sha hotuna , anya hasken majigin hoto bai kashe ma karfin gani ba ? Yadda ka ƙware a rawar nan ta ku ta soji ka burgeni ai naso ita ma wannan matar ta ka tana gani ,da ta ga yadda kake shan juyi a fili nasan dole ka burge ta , hahaha
Ɗan murmushi yarima yayi yana maida kallon sa ga falmata wacce take gefe a ƙasa riƙe da baby mama , alamun rashin kuzari duk sun bayyana agare ta ,
  Fatima miƙo min ɗiyar ki na ga fuskar ta ko kouwa har yau kina mini rowar ta ne ??
Cikin sauri ta girgiza kan ta , "
  Hajja miƙa ma sa ita !
Hajja me wurya ta karbi baby ta bashi ,
 Ya karbe ta yana tambayar yanayin lafiyar jikin ta a yanzu ?
Hajja ta amsa masa da samun tabbatuwar lafiya ga baby mama ,