Sashe 168
Mafari Hargitsin Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Falmata da Ramlat ma suna Æ´ar hirar da bata cika tsawo ba saboda rashin nunan yaren faransancin a bakunan su duk biyun , yayin da ita kuma Falmata bata jin Turanci bata jin larabci yaruka biyu da Ramlat ta fi iyawa .
Basu yi tafiya mai nisa ba suka iso bakin katafaren Museum É—in , Musa shi ya yanka musu tikitin shiga ciki .
Da sanya kafar su wajen ya ɗau hankalin Youssouf da yau ya taɓa zuwa , ƙwarai tsarin gine-ginen wajen suke da ban sha'awa ,
Mama kuwa tsalle ta fara yi ganin manya-manyan liluna da kayan wasanni irin na yara masu É—aukar hankalin yaro har ma da babba .
Da gudu ta saki hannun Falmata ta bi bayan su Hind da suka riga suka yi gaban kan su zuwa wajen kayan wasanni ,
Falmata tana ƙoƙarin riƙo ta , ta zille mata , hankalinta tashe ta shiga ƙiran sunan ta bata so ta gusa daga kusa da ita kar ta ɓata ,
Youssouf ya kamo hannuwanta , yana fuskantar ta , yace mata
'ki rabu da itta Fatima , kayan wassan yara ne dayawa a wajen su ta gani ta tafi wurin tare suke da sauran yara,
"kar ta ɓata ko kuma ta ji ciwo Baban Mama da dai...
"shitt
yace yana É—ora mata yatsa akan bakin ta ,
"baza ta ɓata ba , zo mu tafii inda take ,
Yana riƙe da hannun ta suka nufi ciki , inda da ƙyar suka lalubo yaran da suka nutse cikin kayan wasanni ,
Mama sai ihu take me yasa aka zaƙulo ta daga cikin shirgin da ta shige ?
Musa shi yayi musu jagora zuwa shashi daban-daban na kayan tarihin wasannin yara tun na tala-taini , tare da tsoffin cartoons,
Suna tafe har suka ɓullo gaban gidan sasemet street ,
ÆŠan murmushi Youssouf yayi yana É—age girar sa , kafin su haÉ—a baki shi da Mama wajen cewa,
"Sasemet street ?
Dariya Musa da Ramlat suke yi ganin yadda Mama take tsallen Murna , tare da ihun ƙiran sunan toys ɗin da take gani na sasemate street a waya ko Laptop ɗin baban ta da koyaushe shine cartoon ɗin kallon ta , Wanda shima kuma favorite children's show ɗin sa ne tun yana yaro hakan ya sa ya koyawa Mama ma kallon sasemate street.
"Elmo , Grover, Abby, cadabby , cookie-monster, Big bird ..
Ta ƙarasa jera ƙiran sunayen su tana rufe bakin ta da hannuwan ta biyu , da gudu ta taka zuwa wajen ƴar ƙofar gidan Elmo ,
Tana matsa ƙararrawar ding dong ditch , ga zaton ta Elmo zai leƙo ya buɗe mata ƙofa ,
Kara ƙunne tayi a jikin ƙofa cikin 'yar muryar ta take ƙiran " Elmo , Elmo ouvre la porte ( Elmo open the door )
Dariyar da wajen ya É—auka tare da hasken camerorin da suke É—aukar ta hoto shi ya ankarar da Youssouf yawan mutanen da suka tsaya kallon shirmen da Mama ke yi cikin Burgewa ,
Dariya yayi ya taka wajen ta yana ƙiran sunan ta ,
ÆŠaukar ta yayi ,
"Mama Elmo il dort maintenant ne le dérange pas okay ?) , elmo yana bacci kar ki tayar da shi kin ji ko ?
Gyaɗa kai tayi tana waiwayen ƙofar , daga step ɗin suka tsaya Musa ya ɗauke su hoto a camerar sa , Youssouf ya kamo Falmata suka tsaya a wajen Musa ya sake yi musu wasu hotuna ,
Haka suka cigaba da yawatawa a strong museum , tsawon lokaci kafin su yada zango a wajen wasan pinball , nan wasan ya koma na manya tsakanin Youssouf da Musa , an tuno ƙuruciya , cike da nishaɗi da dariya suka dunga buga wasan pinball , kafin daga bisani su koma kan wasan retro arcada .
Sosai suka nishanÉ—antu , basu yi aune ba har lokaci yayi ta tafiya, wajen cin abinci suka yada zango,
Kowa ya nemi a kawo masa abunda zai ci , sanin da Youssouf yayi har yau ba kome Falmata da Mama suke iya ci ba dan haka yayi musu order na abunda zasu iya ci .
Daga can wani babban fili da yake a tsaftace suka samu waje gefe , Musa ya jagorance su suka yi sallah .
Hira suka cigaba da yi nan zaune bisa kan dakalin da aka yi su da kayan wasan yara yayin da yaran suka tashi suna cigaba da wasannin su da hawa kan liluna ,
Cikin hirar su Musa ke basu labarin wani tsibiri daya da ya taɓa zuwa a yankin Africa , cikin ƙasar Tanzania , mai suna BAWE a yankin ZANZIBAR,
"Bawe zanzibar yana ɗaya daga cikin tsibirai masu kyaun yanayi da namun ruwa masu ban sha'awa tare da tsirrai masu kyaun gani da taɓa zuciya da na taɓa gani ,
   Cewar Musa ,
ya cigaba da cewa ya yawata a ƙasar Tanzania sosai , ya ga manyan namu dawa a cikin dazuzzukan su , wanda duk duniya a yankin ƙasashen Africa kaɗai ake samun irin su ,
Ya ɗora da yi masu bayani kan tsibirin Bawe da ya ƙira da dausayin duniya ,
Har wasu daga cikin hotunan wajen ya nunawa Youssouf daga camerar sa,
Karɓa youssouf yayi yana kallon wuraren da suka yi matuƙar tafiya da hankalinsa , ashe muna da irin waɗannan dausayin masu ban sha'awa a yankin Africa ?
Miƙa masa camerar sa yayi bayan ya gama ganin hotunan ,
ya É—ora ganin sa ga Falmata wacce ba ganin hotunan ta yi ba illa labaran da ta tsinci wasu abubuwan da Musa yake faÉ—a ,
Amma fuskar ta yalwace take da Kyakkyawan murmushin da ya ƙara mata kyau da haiba ,
"hannun ta ya riƙe yana murza yatsun ta ,
Yace,
" Fatima watarana zamu raya daren mu a Bawe Zanzibar island , kina so ?
Murmushi mai bayyana haƙora tayi , a hankali ta gyaɗa kai
 " ina so Baban Mama ,
Shafar kumatun ta yayi ,yana jin yadda ƙaunar ta ke sake mamayar sa , cikin tunanin sa yana hasko yadda zasu yi rayuwa a tsibirin Bawe gefen taku .
Bayan sati biyu
Cikin sati biyun da suka biyo baya Falmata ta cigaba da shan magungunan da aka É—ora ta akai cikin bin ka'idar shan maganin ,
Gefe guda sassanyar ƙauna na gudana sannu kan hankali a tsakanin su mai cike da girmamawa daga ɓangaren Falmata , tausayi da zallar nuna kulawa kuma daga Youssouf ,
Duk wani rashin sakewa da ɗari-ɗarin da take da shi ta rage , ta fara sakewa da shi , har ma tana iya bashi wasu daga cikin labaran da suka shafe ta , iyayen ta, 'yan uwanta da garin su ,
Jin ainahin haƙiƙanin labarin su ya ƙarawa Youssouf zallar tausayin ta , tare da tasowar mikin binnennan laifin sa ga Yakaka ,
Ya haƙiƙancewa kan sa a yanzu Falmata bata da wanda ya fi shi , dan haka ya ɗau alƙawarin kome runtsi zai bata kariya cikin kowanne hali iyakar ƙarfin sa , shi zai zama inuwar hutawar ta bayan gwagwarmayar Rayuwar da suka shiga .
Yau tun da suka tashi sallar asuba basu koma ba , zama suka yi yin addu'a sosai game da aikin da za'a yiwa Falmatan a yau da misalin ƙarfe tara na safe , suna fatan Allah ya sa ayi aikin a sa'a .
Sai da gari yayi haske misalin bakwai , Mama ta farka ta fara neman abin karyawa ,
Kamar koyaushe Youssouf shi ya yi musu abun kari da shi da Falmatan sama-sama suka ci saboda rashin nutsuwa tare da Fargaban da suke ciki .
Takwas da rabi na safe ya yi musu a ofishin likita ,
Bayan gaisuwar da suka yi , likitan ya ƙara musu da kalmomin karfafawa ganin kamar suna tare da damuwa ,
A ƙarshe ya yi musu umarnin da su taso ya musu jagora zuwa ɗakin yin aikin inda sauran likitoci suke jiran su ,
Har bakin ƙofar dakin yin aikin da take iyakar sa ya raka ta ,
"kiyi ta addu'a Fatima , nima zan yi ta yi kin ji kou ? Ki roki Allah ya sa ayi aiki bissa sa'a , ki samu lafiya ,
Kai ta gyaÉ—a ,
 Ba tare da ta furta kalma ba ,
Fuskar ta ya riƙo cikin tafukan sa ya Sumbaci goshinta ,
" ki shiga Fatima da Ambaton Allah , Allah shi baki lafiya ,
"Amin
  Ta amsa idanun ta na kawo ruwa , haka kawai take jin fargaba gani take tamkar zata iya rasa ran ta a garin neman lafiyar ido ,
ÆŠaya daga cikin nurses É—in da suke cikin É—akin ta taho ta kama hannun Falmata zuwa ciki ,
Labulen da yake tsakanin su aka yaye , ya zama Youssouf yana iya hango Falmata ta tsakanin gilashin da yayi ƙawayan ga ɗakin da take ciki ,
A shirye ya hangota tsaf, da taimakon nurses ta kwanta akan gadon da yake tsakiyar wasu fitilu masu matsanancin haske ,
Ba ɓata lokaci Manyan likitocin suka matso gaban gadon suka yi ƙawayan yayin da wasu suka shiga jona mata wasu na'urori a kai , wasun su na shirya kayan aiki ,
Aikin da ya É—auke su tsawon awa guda da mintoci arba'in , da Youssouf ya ji lokacin tamkar tsawon shekara ,
ÆŠaki na musamman aka mayar da Falmata bayan an gama yi mata aikin inda zata zauna tsawon awanni arba'in da huÉ—u kafin a kai ga mataki na gaba ,
Nan suka nemi Youssouf da ya tafi gida zata kasance cikin ƙarƙarshin kulawar su ,
Ya so yayi gardama saboda hankalin sa da yake tashe da son sanin halin da Falmatan ke ciki ,
Sai da Likitan ta ya yi masa bayani mai gamsarwa tare da kwantar masa da hankali ,
Ya sanar da shi allurar da aka mata zata sake ta nan da wasu mintoci , sai dai sun fi son kasancewar ta ita kaÉ—ai , a wannan É—akin da take zasu cigaba da bata duk wata kulawar da ta dace ,