Sashe 18
Mafari Hargitsin Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yagana meyasa kike yin ƙarya ? Tun muna yara maman mu ta nusar da mu rashin kyaun faɗar zancen da ba gaskiya ba ,meyasa kika ce mana can wurin banɗaki ne alhalin kin san ba haka bane ? Dubi jikina dubi jikin falmata kuma ki dubi fuskar ta ? Duk sanadin kin faɗa mana zancen da ba gaskiya bane kika jawo mana wannan masifar ya zaki ji idan mu ne muka tura ki cikin haɗari irin haka ,?
Cikin nadama yagana take kallon fuskar yakaka wacce take bayyana tsantsar bacin rai a lokacin da take sanya sauran guntun ruwan da ta É—ibo tana wankewa falmata jikin zanin ta ,"
Kuyi hakuri yakaka na ɗauka banɗaki ne ganin wani mutum ya fito daga ɗakin yana gyara wondon sa da buta riƙe a hannun sa ,
A fusace falmata ta katse ta wacce ta zo har wuya da bacin ran yagana domin ita ce ainahin sanadin faruwar kome ," amma ai yagana cewa kika da farko an gwada miki can wurin ne banÉ—akin ? Meyasa kike haka tun farkon fara tafiyar mu tare zantukan ki dayawa ba gaskiÆ´a kike faÉ—a ba, haka kika ce mana kin san hanyar maiduguri ? Ba domin Allah ya haÉ—a mu da mutanen dajin nan ba(fulanin da suka taimake su ) da ba mu san halin da zamu shiga ba ," yagana yana da kyau mutum ya dunga faÉ—in gaskiya kome wuyan ta .
Cikin takaici yagana take kallon falmata wacce take daga zaune idanun ta suna kallon gefe ," tayaya za'a yi ƴar karamar yarinyar da ta girmewa , ta zauna tana gaya mata magana son ran ta ? Tana yi mata tsawa da ihu irin haka kuma ƙarin abun takaicin ma makauniya ce miskiniya ,"
Dakata falmata daga yau sai yau ni ba sa'ar ki bace dan haka kar ki sake cewa zaki min faÉ—a da tsawa ," meyasa ku da kuka shiga wajen kuka ga ba banÉ—akin bane ba ku fito ba ,? Koh kuwa ba tare muka zo wurin ba É—azun nan ? Da dan kawai nayi kuskure zaku hau kaina da faÉ—a yayar ki tana min ke ma kuma kice zaki min kamar ku kuka kawo ni garin ?
Cikin sanyin jiki yakaka ta bi bayan yagana da kallo wacce bayan ta gama mayar musu da magana ta kaɗa kan ta ta bar wajen ba tare da ta sake ce musu ƙala ba , ta koma nesa da su ta zauna , alamu sun nuna taji haushin faɗa mata laifin ta da suka yi ,
Wanda ita kuma yakaka sam hakan bai mata daɗi ko babu kome cikin kwanaki biyun da suka yi tare da yagana taji daɗin samun ta a matsayin ƙawar da suka shigo sabuwar rayuwar su a tare , kuma ƙwarai yagana tana kokari wurin kyautata musu musamman ma dai falmata ," toh sai dai har ga Allah ita bata son hallayar da ta lura yagana ta na da ita na ƙarya , ba dan kome tayi mata magana ba sai dan tana son yagana ta bar hallayar dan ba hallaya bace mai kyau , duk da haka cikin ran ta ta ƙudurci aniyar bata hakuri tun da ta ga tayi fushi, sam ita baza ta so rabuwar su ba ,ƙwarai take bukatar ƙawa cikin rayuwar ta a yanzu wanda a tun tashin ta bata damu da ƙawaye ba , falmata ita ce ƙawar ta abokiyar wasan ta , amma a yanzu da girma ya hau kan ta ya zama dole ta nemi wata ƙawar bayan falmata da zata dunga taya ta koh da da shawarwari ne domin inganta rayuwar falmatan .
ƙamshin abincin ne ya daki hancin su da ya sa ba shiri yakaka ta bi manyan farantan da aka wuce da su da kallo nan take yawun bakin ta ya tsinke ganin shinkafar da aka wadata kan ta da baƙar miyar da tashin farko ba za'a tantance jar miya ce koh kuwa wacce irin miya bace , amma da yake cikin su ya jima rabon sa da abinci sai abincin yayi kyau matuƙa a idon yakaka ,"
Yakaka ƙamshin abinci nake ji ? Muje mu ci mana koh ba namu bane ? Falmata ta ƙarasa zance tare da haɗiyar yawun da kamshin abincin nan ya sanya shi tsinkewa ,"
Wucewa aka yi da abincin inaga rabawa ake dan naga gashi sai kaiwa ake wuri-wuri ," inaga mu É—an jira za'a zo kan mu ,"
Miƙewa tsaye yagana tayi tare da ƙarasawa bakin kofar ɗakin da ɗazu ta shiga tayi tambaya wanda yanzu ta ga an shiga da farantan abinci huɗu ,"
Dogarewa tayi daga bakin ƙofar tana ganin yadda matan nan kusan su arba'in da ƴaƴan su ,suka tasamman farantan abincin nan huɗu haiƙan da suke tashin tiririn zafi .
Hannu baka hannun ƙwarya suke auna abincin nan zuwa cikin bakunan su yayin da ƴaƴan su waɗan da wasun su basu wuce ƴan shekaru biyu ba zuwa ƙasa , su ma ba'a bar su a baya ba, kokawa suke da tiren abincin nan wasun su hannu bi-biyu suke jefawa cikin tiren basa koh nuna alamun jin zafin abincin , na bakin su yana komawa ciki sakamakon ƙona musu harcen da abincin ya ke ,
Cikin mintocin da suke ƙasa da biyar babu abincin nan babu alamun sa tamkar dai gonar hatsin da mayunwatan tsuntsaye suka sauka a kai suka tashi , haka kan farantan nan suke babu koh ƙwarar shinkafa ɗai , sai tashin tiririn da har yanzu da suka kammala cin abincin bai kai ga hucewa ba , ƴaƴan su suna ta sanya harce suna tanɗar jikin faranti tamkar zasu haɗa da farantin su lanƙwame .
Sauke ajiyar zuci yagana tayi lokacin da suka haɗa ido huɗu da matar da ta yi mata kwatancen banɗaki a ɗazu "tana ta faman tanɗar yatsun hannun ta lungu da sako tana zura harshe tana zaƙulo duk wata guntuwar miyar da ta rage mata a hannu ," yarinya ke ba anan za ki ci abinci ba ki tafi ta can bayan tantunan da suke farfajiya anan ƴan mata sa'o'in ki suke kiyi sauri ki tafi kar a cinye a bar ki , cewar matar nan da yanzu ta kammala suɗe hannun nata ta goge hannun akan ta .
Ba tare da tace kome ba ta juya gami da kai hangen ta ga harabar wajen can ta hango masu rabon abincin nan sun nufi manyan tantuna biyun da suke haÉ—e da junan su daga gefe ," da sauri ta É—iro daga kan dakalin barandar har ta É—aga kafafun tayi taku biyu sai ta waiwaya karaf suka haÉ—a idanu da yakaka wacce duk ta bi ta damu da fushin yagana , hakan ya sa duk wani motsin yaganan yake kan idanun ta ,"
Yafitar su tayi da hannu lokaci guda ta buɗe murya ", Yakaka ku zo mu je mu ci abinci a can ," ba tare da ta jira amsar su ba ta ɗaga ƙafafun ta cikin sauri ta nufi tantin da ta ga an kai abincin nan cikin ran ta cike da addu'ar Allah ya sa ba'a riga an fara ci ba .
Da sauri ta ruƙo hannun falmata da jin zancen abincin nan ya sa cikin ta ya sake yin ƙarar yunwa ,
Mu yi sauri mu je falmata !
[6/24, 9:58 AM] +234 701 013 7848: Fikrah writers association
*MAFARI......*
( _Hargitsin rayuwa_ )
*umm'muaz*
6
Jugum suka yi a ɗosane tsakankanin matsin ƴan mata sa'o'in su da waɗanda suka fi su , da ma ƙasa da shekarun falmata kaɗan "bayan kammala baɗakalar wawason abincin,.
Yakaka ni fa koh rabin-rabin yunwar da nake ji bata mutu ba ,wannan abincin sam bai isa ga uwar hanji na ba , me zai hana mu nemi wurin sayar da abinci mu sayi wani da kuÉ—in hannun mu ?
Kiyi hakuri falmata mu jira na dare tun da kin ga yanzu la'asar yayi ,idan yaso da daren sai mu shirya salon cin abinci , tun da kin ga dai yadda muka sha gumurzun kokuwa kafin mu samu Æ´an lomomin da yanzu suke cikin mu .
Toh yakaka ,Allah ya kaimu É—aren .
Cikin wani irin yanayi na tausayawa yagana take kallon yakaka wacce koh lomar abinci ɗaya bata sa cikin bakin ta ba , domin duk kokuwar da ta sha idan ta ɗebo abincin maimakon ta sanya a bakin ta , lalubar hannun ƙanwar ta take ta zuba mata ,
Cikin neman son su shirya bayan ƴar hatsaniyar da ta shiga tsakanin su ,"yakaka ta sakarwa yagana murmushi tare da riƙo hannun ta , mun gode yagana ba domin kin kira mu ba ,"da baza mu samu abincin ba"
Murmushi yagana ta mayar mata ,"babu kome yakaka mun riga mun zama Æ´an uwa "
Waiwayawa tayi ga wata budurwar da take zaune kusa da ita "ta ɗuƙufa sosai wurin soka allura da zarewa a jikin hular da take ɗinkawa ",
Dan Allah kawata koh zaki gwada mana banÉ—aki muna so muyi sallah? Cewar yagana
Ba tare da ta ɗago daga yin ɗinkin da take ba tace ,idan kuka fita kuyi hannun ku na dama ku miƙe sosai zaku tarar da banɗaki a jere amma ku kula hudu daga cikin takwas ɗin basu da kyau duk sun tsage sun farfashe ba'a amfani da su dan gudun su rufta da mutum .
Godiya sosai suka yi mata dai-dai lokacin da suke miƙewa .
Da ido yakaka take bin farfajiyar da take dauke da banɗakunan da kallo cikin wani irin yanayi na tsantsar kyankami domin duk da kasancewar su mutanen ƙauye ," suna da wadatar tsafta basa barin muhallin su cikin dagwalon ƙazanta ,"
Cikin É—aukewar numfashi falmata tace kai yakaka wannan banÉ—aki da wari yake da alama babu wadatuwar tsafta , ni dai gwada min inda zan yi alwalar .
Koh kafin ta buɗe baki "yagana ta karaso wurin hannun ta riƙe da manyan gorar ruwan roba wanda mafi akasarin mutanen wurin suke amfani da ita a madadin buta .
Itama turus tayi ganin tsimi-tsimin "bahaya" a farfajiyar wurin wasu an turbuɗe da ƙasa wasu kuwa muraran suke a sarari ƙudaje tare da sauran ƙwari suna sukuwa a kai .