Sashe 92
Mafari Hargitsin Rayuwa Book 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Na'am big bro , ina su Yakaka ya jikin nata ? Ta haihu ,? Me muka samu ?
Ina wajen kayan su yake ? Yace da ita haka idanun sa sun kaɗa ,"
 Kayan su wa ?
 Fatima .
 yace da ita
Wani abu zan ɗauko maka ? Me zan ɗauko maka big bro ta haihu ko ? Me ta haifa ?
Ina wajen kayan su nace miki , ya daka mata tsawar da ta firgita ta ,
 Da hannu ta nuna masa ɗakin su
Yana cikin wardrobe ,
 Kayan yayar fatima nake nufi
Duk kayan su a haÉ—e suke big bro , ta furta hakan tana karya wuya , ran ta cike taf da jimamin abun da ya hatgitsa musu É—an uwa haka ,"
Â
  Watsi yake da kayan su yana hautsinawa , har zuwa lokacin da idanun sa suka sauka kan ɗan ƙaramin hoton tare da agogo haɗi da damin kuɗin niger da suke chan ƙasan kayan ta ,"
  Zuciyar sa na bugawa ya ɗauki ƙaramin hoton fasfo ɗin gami da kai idanun sa kan fuskar kyakkyawan bamarɗen ingarman saurayin da bai fi sa'an sa ba jikin sa sanye da kakin soji na ƙasar niger , hoton a zamunance yake babu wani alamun tsufa ,"
 Tabbas shine ba tantama kome gaskiya ne , ya aina haka cikin ran sa lokacin da yake sake jujjuya agogon da rannan ya gan shi a hannun ta , tace masa na BABAN ta ne , tunowa yayi da ranar da ta nace ya kai ta bakin kasuwa , tace cikin kayan ta akwai hoton BABAN ta , ashe duk ƙarya take masa , ashe yaudarar sa take , ashe ganin yarinya ƙarama yake mata ita kuma tana masa kallon soko ?
 Sakin hoton yayi tare da agogon suka faɗi ƙasa kan suturun ta da ya saya mata ya fara taku da nufin barin ɗakin
  Lokacin da ya ji kafafun sa sun sauka akan ƴar ƙaramar wayar da take jefe a ɗakin , sunkuyawa yayi ya ɗauka ,
  Ya kunna ta ,
 Call logs ya shiga nan ya ci karo da number da aka rubuta HUBBY BB a jikin ta ,
  Bi ya dunga yi yana ganin yadda suke Æ™iran juna ita da number kusan kullum sai sun yi waya , " tun wajen wata guda da ya wuce , " ji yayi idanun sa na shirin kawo hawaye , a sarari ya furta ta yaudare ni , BATA SO NA BATA TAÆA SO NA BA ,"
 Jefar da wayar yayi yana barin ɗakin cikin ran sa yana tunano irin baya-baya da take yi da shi a tun haɗuwar su , yadda take janye jiki daga mu'amala da shi , yadda baya ganin fara'ar ta , bata sakin jiki tayi magana da shi , bata ɗaukar sa da wani muhimmanci ,
ashe bata son shi ne , ashe tana da wanda take so suka yi soyayya mai girma da har ta kai su ga aikata zina , ashe shiyasa take son cikin jikin ta kamar ba shege bane , soyayyar uban cikin ne ta shafi ɗan , ashe son da take yiwa wannan mutumin ya wuce son da take yiwa ƴar cikin ta tare da ƴar uwar ta ?? Tunowa yayi da kalamar ta ta ƙarshe inda tace TANA SON SU SU DUKA ," ji yayi duk wani jijiyar da ta kafa so da ƙaunar ta cikin ran shi tana tsinkewa , son ta da ƙaunar ta suna mutuwa ,"
 Bai san ina yake taka ƙafafun sa ba saboda yadda zuciyar sa ta shiga ruɗani , sai tsintar kan sa yayi a tsakiyar falon Baban su ,
  Ɗago kan sa professor Mustapha Dilmari yayi ya dube ɗan nasa , tashin hankali da damuwar da ya hango a fuskar ɗan nasa ya sanya shi ajiye doguwar jaridar "daily trust" ɗin da ke hannun sa ," yace da shi
  Doctor yaya yarinyar nan ta sauka lafiya ?
  motsa bakin sa yayi maƙogoran sa na kai kawo , ya haɗa jimlar kalmar da ta tabbatu ta fito tun daga Ƙasan ruhin sa ,
   TA MUTU
innalillahi wa innaa ilaihi raji'oon , ta rasu ,? Wajen haihuwar ? Allahu Akbar , yi sauri ka sanar da jama'a a zo ayi mata sutura , ina abun da ta haifa ko tare suka tafi ,? "
 An mata sutura a chan asibitin kamar yadda aka saba yiwa ƴan gudun hijira ƴan uwan ta idan sun rasu ba'a jiran mutanen su ,"ma'aikatan asibiti tare da sauran Al'ummar musulmai suke sallatar su a wuce da su makwancin su ,,"
  Daga haka ya miƙe ya bar mahaifin nasa yana jero addu'o'in da ake yiwa mamata ,
  Bai jin yayi kuskure akan kalmar da ya furta ga mahaifin sa , ƙwarai ta MUTU a cikin zuciyar sa kamar yadda cikin kowanne daƙika ɗaya yake sake yakice ta tare da nesanta ta da duniyar sa nisa irin na har abada ,
Shi yayi ƙarya ga mahifin sa da ƴan uwan sa , ya wanke ta ya rufa mata bargon asiri tare da kyautata mata zato da kyakkyawar niyyah, yanzu da kome ya bayyana gare shi ya fahimci wacece ita , dan haka ya sake yin wata ƙaryar da yake fatan ta zama babbar ƙarya ta ƙarshe da zai yi a rayuwar sa yayi amfani da ƙaryar ta hanyar zare ta daga rayuwar duk wani da ya shafe shi tare da shafe babin ta cikin rayuwar duk wani nasa domin ita ɗin bata chanchanta ba ...
Shiru shiru Amne bata ga dawowar hamza ba da take tsumayen ganin sa tare da yakaka tayi ta ƙiran wayar sa shiru ba'a ɗauka
Ga kuma baby da take ta faman tsanyara kukan yunwa duk da cewa tun shigowar su ta É—aura ruwan zafi ta wanke jaririyar tas ta sauya mata kaya tare da diaper a cikin kayayyakin ta da suka zo da su daga asibiti , amma daga lokacin da aka haife ta tun hantsi zuwa yanzu la'asar sakaliya dole jaririyar ta ji mummunar yunwa ,
Gefe guda ƙarin damuwar ta na ga Falmata wacce tun tana kuka ƙasa-ƙasa , zuwa yanzu kuka take riris tana ambaton sunan yakakar babu tsahirtawa , tayi rarrashin duniyar nan Falmata taƙi shiru , taƙi ci taƙi sha , sallah ma sai da tace ta tashi tayi addu'ar Allah ya sa yakaka na a halin lafiya sannan ta tashi tayi ,
Ganin dare na neman yi babu abun da zata bawa Æ´ar jaririyar nan ya sanya ta rufe kai ta nannaÉ—e jaririyar da kyau ta É—au kuÉ—i mai É—an yawa ta fita nemo mata abinda zata ciyar da ita da shi ,"Â kasantuwar a kusa da kasuwa unguwar tasu take , dan haka bata sha wahala ba wurin samun madarar jarirai mai kyau tare da feeding bottle a É—aya daga cikin shagunan da suke jikin kasuwa wanÉ—anda basu kai ga rufewa ba ta saya , ta tsallako titi zuwa gida,
Wurin da ta bar falmata nan ta tadda ta zaune kan ta haÉ—e da jikin bango ,
  Bata bi ta kan ta ba kamar yadda falmatan ma bata nuna taji motsin ta ba , ta kwantar da jaririyar ta wanke feeding bottle ɗin ta haɗa mata madarar dai-dai yadda aka ka'idance da ruwan ɗumi , ta ɗan bar ta ta huce dai-dai yadda jariri zai iya sha ta ɗauke ta tayi bismillah , ta fara bata ,
  Nan take kuwa ta kama bakin feeder tana jaa ,
  Sannu sannu sai da ta sha fiye da rabi , bacci ya ɗauke ta ,
Ganin ta maida kan falmata bayan ta shinfiÉ—e jaririyar ,"
 Tausayin falmatan ya tsarga mata , cikin É—an zaman da tayi da yaran lokacin bikin zainab ta fahimci yadda yaran suka shaÆ™u da juna suke kuma Æ™aunar juna tare da tattalin juna ,Â
 Ɗan ƙaramin tsaki ta jaa lokacin da take ɗaukar wayar ta domin sake ƙiran Doctor Hamza ,
  Ni ban san ina ya bar wayar ba haka , ina ta ƙira baya ɗauka ya bar mu cikin fargabar halin da yarinyar nan ke ciki bari na ƙira Rahima naji ko yana gidan ne ,"
Bugu É—aya Rahima ta É—auka ta É—auka
 Abnaty ina yayan ku ne ? yaya an san inda yarinyar nan ta tafi kuwa ?
 Shiru Rahima tayi tana ƙoƙarin tsayar da ƙwallar idanun ta ,"
 Yayan mu ya dawo tun ɗazu hankalin sa a tashe , ya shiga sashin sa ya kulle , sai yanzu da naje gurin Baba , yake sanar da ni wai ashe yakaka ɗin ta rasu ne wajen haihuwa ,"
  Innalillahi wa inna ilahi raji'oon Amne ta ƙara da salati ,
  Bata ce kome ba ta sauƙe wayar daga kunnen ta , tare da kai kallon ta ga falmata wacce tayi kasaƙe tana son fahimtar menene ,:
   Muryar ta ƙasa tace Amne wai me Rahima tace ? Wani abu ya samu yakaka ko ? Amne Dan Allah kar ki ɓoye min ni da yakaka bama boyewa juna kome , yakaka ita ce kome na , ita ce mama na , baba na yaya ta kuma ƙawa ta meye ya same ta ? Dan Allah ku kaini na gan ta ,
   ta furta hakan tana me sake fashewa da wani sabon kukan da yasa hawaye silmiyowa bisa ƙuncin ta , tana jin wani tsohon miƙi makamancin raunin da zuciyar Falmata ke ciki yana ɗanyencewa cikin nata ran , amsa kuwwar kalmai makamanta wannan da suka fito daga bakin Rahimar ta yana maimaituwa a kunnuwan ta ,"
 Sai ta gaza rarrashin Falmatan .
Washegari