Sashe 88
Mafari Hargitsin Rayuwa Book 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
  Ita ma ƴar dariya tayi , tana jin yadda farin ciki ke mamaye mata rai , kafi ta ɗan cije baki a hankali tace na gaji ,
  Yawata idanun sa yayi , nan ya hsngo wani ɗan tudun da aka yi da siminti a bakin hanya , domin zama ,
   Muje ki zauna a chan yace da ita ,
Ƙarasawa suka yi ta zauna shi kuma ya tsaya daga gefe ," , ƙura ta taso tare da ƙasa ba shiri suka kare fuskokin su ,"
  Sai bayan da ta lafa ya mayar kallon sa kan ta ," mask ɗin fuskar sa ya sanya hannu ya ƙunce , " a hankali ya miƙa mata ,"
     Karɓi noori , ki saka ƙura tayi yawa ," kar ya cutar da ke ,"
   Da hannu biyu ta karɓa , ta fara juya mask ɗin a hannu bata san yadda ake sawa ba ,"
    Fahimtar hakan da yayi , yasa yace mata yana mai kwatantawa da hannun sa,
  Haka zaki sa ,
 Sake juyawa shi tayi ta fara ƙoƙarin ɗaura shi ba dai-dai ba ,"
  Bani ki ga
 Ya zare mask É—in daga hannun ta ,Â
Zagayawa yayi ta bayan ta ya daidaita mask ɗin a fuskar ta tare da ɗaura mata shi , dai-dai kan hamcin ta zuwa haɓar ta ,"
  Ya dawo ya tsaya , yana kallon fuskar ta , suna haɗa ido ta sunkui da kan ta tana jin wani irin yanayi marar ƙarfi chan a gefen ran ta ,"
 A hankali ta motsa laɓɓan ta
 Nagode ,!
Bai amsa mata ba illa zura hannun sa da yayi a aljihun sa tare da kai kallon sa sama yana ganin yadda garin yayi jaa hazo ya lulluɓe sararin samaniya ,
Wani irin so da shauƙi mai ƙarfi yana fusgar sa bai ƙi ba suyi ta kasancewa anan daga shi sai ita ,
  Shiru suka yi na ɗan wani lokaci kowa da abun da ke saƙawa cikin ran sa ," ya katse shirun da cewa
  Zamu ɗan ƙara gaba ne ko mu koma gida ?
   Mu koma gida yaya dakta , da rahima bama nisan haka ,"
 Ok
 Yace da ita .
Suka kamo hanyar komawa gida suna tafe kakkarfar iskar juyin yanayi na shigowar Hunturu , na bugun su , rayukan su sun cika taf da mabanbanta tunaninnika ,!
*****
 Tun asubahin ranar juma'a Yakaka take jin ciwon baya da mara sai zirga-zirga take tsakanin banɗaki , ta gaza gane yanayin da take ji ,
  Misalin ƙarfe tara Rahima tayi shirin ta zata karbo result ɗin ta na SSCE ,
  Tayi musu sallama har tana tsokanar Yakaka ko zata raka ta ?
  Uhum tace tana yamutsa fuska saboda ji da take kamar ciwon na ƙaruwa ,
  Bayan fitar Rahima ya rage daga ita sai Falmata domin Hafsa ma tun bayan bikin Zainab ta tattara ta koma Hostel da zama baki ɗaya tana fuskantar jarabawar su ta ƙarshe ,
Doctor hamza kuma yayi kwanan asibiti , bai kai ga isowa gida ba ,
Karo na barkatai ta yunƙura da kyar ta tashi ta shiga banɗaki , sai dai a wannan karon ba tsugunno tayi ba wayar ta ta zaro daga cikin zanin ta ta kunna ta gami da fara neman layin samy baby tayi mata flashing ,
Tana addu'ar Allah ya sa ta tashi a bacci yanzu , domin wayar ma gaf take da kashe kan ta chajin ya kusan cimma ƙarshe ,
Ta kuwa yi sa'a cikin ƙasa da mintuna biyu sai ga ƙiran samy baby ,"
Hello yaks ya Kike ?
Bani da lafiya anty samy bayana kamar zai ɓalle nake ji ,"
    Miƙewa samy baby tayi daga kwance ,"
  Yaks ko dai haihuwar ce ?
 Da ƙyar take magana saboda ciwon da take ji yana sake tsungulin ta ,"
  Inajin ita ce anty samy daman haka haihuwar take da ciwo ??
 Gintse dariyar da take taho mata samy baby tayi , sannu yaks , ki tabbatar dai bamu samu kuskuren aiwatar da nufin mu ba , yanzu zan je harabar asibitin da kike awun na tsaya da mota ta , na jira zuwan ku kin ji ko ?
  to
tace tana sauƙe wayar daga kunnen ta ,"
 Falo ta dawo tana cigaba da murƙususu , tare da nishi ƙasa-ƙasa
  Tsai Falmata tayi daga barin tilawar Al-qur'anin da take yi cikin suratu,"Duhaa,'
  Da sauri ta miƙe tana laluben inda take jiyo nishin Yakaka ,"
 Yakaka ,Yakaka , Yakaka ,nydan3 ? Aiyii waaz3n ? Manan3 Yakaka , Aiyii ?Â
  Buguwar da tayi da kujera ta faɗi shi yasa Yakaka wacce take durƙushe daga bayan kujerar rarrafawa ta fito , tazo ta kama hannun Falmatan , wacce bata kula da zafin da ɗan yatsan ta yake ba wanda ya fashe yana tsastsafo da jini , "
Bani da lafiya Falmata , yakaka tace da ita da wata ƴar murƴa chan ƙasa , tana mai zamewa ta kwanta gami da ɗaura kan ta akan cinyoyin Falmatan
Wani irin ciwo take ji marar misaltuwa tana jin kamar wani abu ya tokare ta , da zata iya zata sanya hannun ta zaro shi ,"
Ta gaza rarrashin falmata wacce ruwan hawaye ya ɓalle a idanun ta , tana iya hango tsoro tare da matsanancin firgicin da ya cika ƙwarar idanun Falmatan , nan take taji wani yanayi ya karci ran ta marar daɗi ,
A gajiye ya shigo falon bayan fitowar sa daga sashin mahaifin sa inda ya fara yada zango a tun shigowar sa gidan ,
  Tana maƙale a ran sa shiyasa ya gaza wucewa yaje ya kwanta ya huta kamar yadda gangar jikin sa ke muradi , sai da ya biyo domin ganin fuskar ta ,
    Nishin ta tare da sautin kukan Falmata ya fara ji kafin idanun sa su hango masa su a tsakanin kujera ,
da wani taku da yafi dacewa a ƙira sa gudu ya ƙaraso wajen , kallo ɗaya yayi mata ya fahimci halin da take ciki ,
 Rahima , da hafsa har ma da zainab waɗanda basa gidan su ya fara kwalawa ƙira , saboda ruɗewar ganin ta a ciwo , "
  Bai ƙarasa jin Falmata wacce take mar bayani cikin muryar kuka akan , su Rahima basa gidan fa ,"
ya fita da gudu yayi sashin sa ya sanya mukulli ya buɗe , kai tsaye wardrobe ɗin da ya nufa ya ciro manyan ledoji ukun da suke ɗauke da tambarin ,"Today's,' da suke shaƙe da kayan haihuwa zuwa kayan baby da duk wani abun da za'a iya buƙata a yayin sabuwar haihuwa ya tanada ,hatta dogayen riguna biyu da mai jego zata sa a jikin ta bayan haihuwa , zuwa dogon wondo har da panties duk ya saya ya adana , da babu wanda ya san hakan daga Allah sai shi ,,'
Da gudu ya koma gidan bayan ya zuba kayan a bayan mota , Fatima kama ta mu tafi asibiti ,Â
  Toh
tace tana mai kamo Yakaka da kyar suka miƙe tsaye , , da kyar Yakaka take cira ƙafa jin yadda cikin ya dunƙule guri guda , baya da ƙugun ta kuwa , ta tabbatar sun ɓalle, bakin ta ya rufu gum , ba un ba un-un .
Da gudu ya jaa motar kasancewar akwai rangwamen ababan hawa ya sa basu É—auki dogon lokaci ba suka iso asibitin yayi parking kusa da wata brown É—in mota matrix,"
Da sassarfa ya shiga ciki , sai ga shi sun dawo tare da nurses biyu da wasu ma'aikatan asibitin su ma biyu ,
Suka kama yakaka suka ɗora ta akan wheelchair , suka tura ta zuwa cikin asibitin da matuƙar sauri , Doctor Hamza da Falmata suka bisu a baya da hanzari ,"
Duk abun da suke akan idon samy baby wacce take cikin motar da take gefen ta Doctor Hamza , ta riga su zuwa wajen kamar yadda ta al'ƙawar ta , sake gyara kishingiɗar ta a jikin kujerar motar tayi , cikin ran ta tana addu,"ar kome ya tafi yadda ta tsara ,!
Da hawa gadon É—akin haihuwa da haihuwar Yakaka duk abune wanda ya faru a tsakanin mintoci talatin ,"
Haka kuma baza ace anyi haihuwa a É—akin ba saboda jaririyar kukan farko da tayi na zuwa duniya tun daga nan ta lalubi É—an yatsan ta ta danna a baki tana tsotsa a hankali , tayi luf kamar mai bacci ,
Har aka É—auke ta aka shige da ita wata Æ´ar kofa inda aka tafi duba lafiyar ta ,
Yakaka kuwa wacce take jin ta sawai kuma garau , tamkar ba ita bace wacce take jin ciwo kwatankwacin na mutuwa mintoci talatin da suka wuce , sai tsokanar ta tare da jaan ta da hira likitar da ta ƙarbi haihuwar ta take yi , tana kuma ƙara jinjina mata akan namijin ƙoƙarin da tayi wurin haihuwar , sam Yakaka bata da raki irin na wasu matan musamman haihuwar fari ta yadda za'a ji idan sun zi haihuwa suna ta faman ihu tare da sambatu marasa alfanu ,!