Sashe 47
Mafari Hargitsin Rayuwa Book 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bata sakar masa da yatsan ba sai da ta tabbatar ta jikkata shi ta inda ko ta sake shi jinyar raunin da tayi masa zai fara sannan ta sakar masa yatsan ta miƙe da sauri tana tofar da jinin da ya zuba mata cikin baki,"
Tana sakin sa ya tashi da gudu ya buÉ—e kofar banÉ—aki da yake cikin É—akin ,'
Tana jin tashin muryar sa tare da ihu lokacin da ya buÉ—e fanfo yana wanke yatsan ,"
Bin bango ta fara yi da lalube tana neman hanyar fita duk kayan jikin ta sun yamutse , tsumman da take É—aure kirjin ta da shi ya zazzago wanda hakan ya bawa kirjin ta damar tasowa ,
Sai dai duk yadda ta kai ga lalubawa ta gaza gano kofar bare ta buÉ—e ta sai kewayawa take yi cikin hawayen tausayin kai da take yi ," makanta mutuwar tsaye ,"
Ido jawur ya fito ya tsaya ta bayan ta yana kallon ta cikin ran sa yana aiyana irin azabar da zai ganawa yaron nan a daren yau ,"
Cigaba yayi da naÉ—e hannun sa da Bandage yana kallon yadda take ta laluben bango , chak ya tsaya da abun da yake lokacin da idanun sa suka fara bayyana masa ainahin surar ta ta Æ´a mace ,'
Sosai ya ƙura mata ido yana kare mata kallo daga sama har ƙasa domin tabbatarwa ,"
Wata chafka yayi mata tare da haÉ—a ta da bango yana mai É—aura hannayen sa akan kirjin ta ,
Zabura tayi ta angaje shi baya,
Dan ubanki daman ke mace ce ??
Shine aka kawo min ke a matsayin namiji ??
Kika bani wahala irin wannan har da yi min rauni ? ashe ma ungulu da kan zabo ce ? Me zanyi da macen titi ? Kuma ma ƙwaila ?
Dan uban ki yau zaki yabawa aya zaƙin ta , sai na wassafa ki ta yadda gaba baza ki sake yadda ayi haɗin baki da ke ba , ƴar yarinya da ke amma har kin san ta kan bariki , kin san yadda ake maguɗi ,
Bugun kofar falon da aka Fara yi da karfi shi ya sa shi dakatawa da maganar da yake yi ,tare da yin kasaƙe domin sauraro , ai kuwa ya tsinkayo muryar matar sa tana danna masa kira tare da cigaba da bugun kofar , wani irin zillo yayi cikin taraddadin riskar falmata da zata yi cikin ɗakin sa ,'
Diri-diri yayi yana neman abun yi ba tare da ya lura da falmata wacce ta fara kokarin kintsa kanta ta cikin shigar ta na maza ba,
Bugun yana tsananta tare da ƙarin fargabar sa juyowa yayi da nufin chafkar falmata ya tura ta cikin wardrobe Ya kulle domin ya san muddin matar sa tayi ido hudu da budurwa a ɗaƙin sa da daren nan kome zai faɗa mata baza ta yadda ba , bai kuma san wanne irin mataki zata ɗauka akan sa ba , da ya san ba mai sauki bane domin ya san kalar kishin ta na masifa dan haka ya gama yanke shawarar ko ta halin ƙaƙa sai ya rufawa kan sa asiri ko da kuwa zai kashe falmata ne,
Sai dai ga mamakin sa shirye ya ga falmatan tsaf yaro namiji kamar dai yadda É—an liti ya kawo masa ita , wanda ya tabbatar a kallo É—aya baza'a taba gane falmata Æ´ar budurwa bace ,
Wani É—an sanyin daÉ—i ya ji cikin ransa ,
Dan haka ya matso kusa da falmatan
Dan uban ki ga mata ta ta zo tana buga min kofa , idan kika yadda kika yi wani abun da ya sa ta gane ke mace ce sai na kashe ki kin ji ko baki ji ba ??
Cikin sauri falmata take gyaɗa kan ta tana gwalalo ido jin kalmar kisa daga bakin sa wanda azabar da ya gana mata a cikin mintuna da suke ƙasa da talatin ya sa ta tabbatar tsaf zai iya sheƙe ta har lahira ,"
Ungo nan ya watso mata kayan sa masu datti da ya ciro su daga loƙo ,
ki riƙe su a matsayin garƙuwar ki da zata fidda ki gidan nan lafiya
Da gudu ya fita ya buɗewa matar sa da take tsaye daga bakin kofa tana ƙuta , tare da mamakin meye yake yi haka a ciki da bai jin bugun kofa kuma ta kira wayar sa bai ɗauka ba , ita ba kome ya kawo ta ba illah ihun da ta tsinkayo daga sashin nasa ," ta ɗaga hannu da nufin sake buga kofar ,karaf ya buɗo kofar
Yanayin fuskar sa kawai ta duba ta san ba lafiya ba , lafiya kuwa baban sadiq?
ta tambaye shi ,
Subahananlahi ta furta hakan tana mai riko hannun sa da ta gani naÉ—e da bandage kafin ta ja shi ciki tana tambayar sa cikin tashin hankali akan meye ya same shi , ' shi kuwa sai faman yamutsa fuska yake cikin alamun nuna jin zafin ciwon ,"
Kwantar da hankalin ki my dear ɗan ciwo na ji da wuƙa ,ya furta hakan yana me satar kallon kofar ɗakin sa cikin ransa yana zagin falmata akan me ta tsaya yi masa kuma cikin ɗaki ?
Fitowar falmata rungume da kayan da ta naÉ—e su da kÆ´ar cikin daya daga cikin rigunan nasa , shi ya maida hankalin matar sa kan falmata ,'
Bin falmatar tayi da kallo lokacin da ta ga ta doshi jikin bango gadan-gadan tana shirin cin karo ,"
Kai yaro kai kuma daga ina da daren nan ?
Chak falmata ta tsaya lokacin da ta ji kafar ta ta zunguri garu ,
Juyawa tayi ga mijin ta wanda yayi kicin-kicin da fuska ,
Baban sadiq kana ganin yaron da nake gani koh dai gamo nayi ?
Cikin bagararwa yace wane irin gamo kuma bilkisu ? Yaro ne ya shigo karɓan kayan wanki ,?
Kayan wanki kuma ? A daren nan ?
Kuma naga kai kake kai kayan ka laundry da kan ka yaushe kuma ka koma bawa masu wanki , ? Tukun ma yaron baya gani ne naga yana bulunbutuwa ?
Bagarar da sauran tambayoyin ta yayi ya bata amsar tambayar ta ta karshe almajiri ne kuma makaho ," nuna masa hanyar fita daga falon , ya saki ƴar wata ƙarar da ke bayyana azabar da hannun sa yake yi ,da hakan ya tilasta bilkisu ta bar sauran tambayoyin ta tare da watsar da wasi-wasin da ya fara zuwar mata na ganin yaro a turakar maigidan nata har uwar ɗaki da dare ,'
Ta kama hannun falmata wacce tun da a garin neman hanya ta bige ɗan yatsan ta da kafar kujera ta raƙube ta tsaya daga wajen tana sauraran duk maganganun su ,cikin ranta ta gudurta muddin ta ga matar nan zata zalunce ta , zata fyaɗe mata biri har wutsiya ta faɗa mata gaskiyar zancen , idan ya so shi mijin nata ya kashe ta a gaban matar ta sa kamar yadda ya ce ,"
Ga hanya nan ka miƙe nan kar kayi kwana ,'
ÆŠan turus tayi cikin kokonton
Kai yaro !
Chak falmata ta tsaya wacce har ta fara taku cikin sauri tare da hamdalar kubutar da ita da Allah yayi daga hannun wannan azzalumin mutumin da bata kai ga sanin sunan sa ba ,"
Waye ya kawo ka ? Ina nufin tare da wa kuka shigo gidan ?
Unn'umm'un tare tare da alhajin muka shigo shi ya kawo ni ," cikin inda-inda kalaman suke fitowa daga bakin falmata ,'
Shikenan tafi,"
Babu ko waiwaye falmata ta miƙa hanya , bata yi wata tafiya mai nisa ba ta fara tsinkayo tashin muryar ɗan liti da yake hira da wani , yana ta faman sheƙa dariya cikin salon maganar sa ," wata irin tsanar sa ta taso ta maƙure ta ," macuci azzalumi ta ambata a ranta ,'
Hangon ta da ɗan liti yayi ya sa shi miƙewa daga inda yake zaune akan bencin mai gadi suna hirar su ta duniya domin zamu ce ta tadda muje mu ,( yaƙin ruwa ya ci sakaina ,) shi ma maigadin tsohon ɗan iska ne wanda duniya ta gama kare masa ba tare da ya farga ba , duk wasu tsiyatakun da ubangidan sa yake yi ya sani , ya kuma san ɗan liti kawalin ubangidan sa ne , dan kuwa duk lokacin da ɗan litin ya shiga da yaron da ya kawo , nan yake zama a wurin sa yayi jiran fitowar yaron ,'
A ah kaga ɗan kachallarin Alhaji har ka fito ? Iyeeh har da kaya haka alhajin ya baka ,?? Inji dai baka yi masa gardama ba ?? Ka saki jiki ka ci tsokokin nama ka kora da ruwan tatattun ƴaƴan itatuwa yadda ya kamata ? Toh albishirin ka ɗan kachallari ? Kafin ka ce goro kawo kayan na riƙe maka ya furta hakan yana mai karɓe kayan hannun falmata ,"
Sati mai zuwa iwar haka kana nan na sake kawo ka ka dangwali arziki kayi buroshi da zuƙa-zuƙan cinyoyin kaza ɗan kachallari fiye da yadda kayi a yau,'
Ni bazan sake zuwa ba , bazan sake bin ka ba , ka maida ni gida ,' falmata ta furta hakan tana me rushewa da kuka
Wata ƴar iskar dariya ɗan liti ya kwashe da ita da ya sa falmata ƙaro sautin kukan ta wanda yake tabbatarwa da ɗan liti aikin gama ya gama a tunanin sa ,'