Sashe 157
Mafari Hargitsin Rayuwa Book 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da bayani game da irin matakin cutar Mama ya fara , yana cigaba da bayani kan magungunan da zasu è“·ora ta akai wanda zai iya taimakawa wajen rage tasirin cutar da tsananin ta duk cikin harshen turanci
Falmata da ta 茩osa ta ji maganin da zai warkar mata da Mama ta katse Dr Williams da tambayar sa cikin harshen farasanci
Dr la dr茅panocytose peut-elle 锚tre gu茅rie? ( shin cutar amosani jini tana warkewa ? )
Kai tsaye ya amsa mata da cewa cutar amosanin jini a halin yanzu ba'a kai ga gano maganin ta da za'a sha a warke ba a duniya sai dai hanya guda da ake yin amfani da ita wajen samun warakar cutar , hanyar ita ce dashen 苼argo ,
Ana yin dashen 苼argo/dashen 茩wayoyin jini ga masu 蓷auke da cutar amosanin jini daga kan masu shekaru bakwai zuwa sama ,
è½ ana amfani ne da 蓳argon dake jikin è“·an uwa/拼ar uwa na jini ga marar lafiyan wanda jinin su ya zo è“·aya .
Duk da ba'a da tabbaci na samun waraka baki 蓷aya ga mai 蓷auke da wannan cutar bayan an masa dashen 蓳argo amma fiye da kashi hamsin na wa蓷anda aka yiwa aikin an samu nasara sun samu waraka daga cutar baki 蓷aya,
Sai dai akwai yiwuwar hatsari a yayin aikin da bayan yin sa , zai iya kawo hauhawar wasu cututtukan da yake tsakanin Rayuwa da Mutuwa da kashi hamsin cikin è“·ari .
Bayan 蓷an uwa ko 拼ar uwa shin mahaifiya zata iya bada kwayoyin jinin/苼argon ta ga 拼ar ta ??
Baza ta iya baè½ , sai dai idan an rasa è“·an uwa ko 拼ar uwar da suka haurawa shekarun balaga , ana amfani da 茩wayoyin jinin cibiya na è“·an da ke cikin mahaifiyar sa da ya kasance è“·an uwa ne ga shi marar lafiya da jinin su ya zo è“·aya .
A hankali Falmata ta zare Ambassador dake kunnuwan ta , hawayen idanun ta na sauka bisa kan hular Mama da take cinyar ta ,
Ashe cutar Mama Babba ce daga cikin manyan cutuka , ?è½ Tausayi me tsanani ya taso mata yana kassara gabban jikin ta . Rungumeta tayi tsam a jikin ta , tana shafar bayan ta .
Mama bata da dan uwan da zai iya sadau茩ar da jini da 蓳argon sa a gare ta , a halin yanzu
Bani da damar sadau茩ar miki da jini ko 蓳argo na Mama .
Amma ina da damar zama uwar jaririn da zai sadau茩ar miki da jinin sa Mama tun kafin ya zo duniya ..
Jama'a duk mu diba , shekara biyar yau a cikin wata na goma , shugaban mu babban mu ya nuna hanya na gyaran 茩asar mu , Sannu , sannu ,kwana nesa , sannu bata hana zuwa , Allah kare 茩asar ta mu Rabbana dai ya ri茩a
Hehehe ,ina 拼an 80s ? Ku zo mu chafke , wayyo jiya ba yau ba! 馃槩
duk wacce /wanda bai san lokacin da aka yi yayin saka wa茩ar nan ta 拼an matan Niger a gidan Tv Nigerian television Authority Ba,? Ko kuwa mutum yana è“·an 蓳ingilin yaron sa ko mitsilar yarinya , ko kuma jaririya/jariri ? 馃槀 to ya gusa daga nan manyan yayun sa ne ke baje koli . Ehe ,( ah kai 茩annen mu 拼an 2000 Ayi shiru kawai a wuce wajen nace ayi hiru babiesè½ )
A
ssalamu Alaikum waramatullah
Yan uwa maza da mata , ina mika sakon gaisuwa tare da fatan alheri agare ku baki daya .
Kamar koyaushe ina mai sake mika godiya ta bisa ga yadda kuke bayyana kaunar ku tare da jimirin bibiyar littafin nan duk kuwa da irin tarin tsaiko da tsaye-tsaye , tafiyar tsutsa kai har ma da ta kunkuru wani zubin ma ana taba salon takun hawainiya a yayin rubutun nan lol # duk babu kome Tafiya sannu bata hana zuwa insha Allah wataran zamu kai karshen sa .
Masu kiran waya tare da barmin sakonni dubiyar yara , Nagode kwarai kwarai Alherin Allah ya cimm muku a duk inda kuke . Jikin yara Alhamdulillah sun warware .
Idan nace ina da tarin aiyukan da suke katange ni daga taba wayar kan ta , za ku iya cewa ba gaske ne ba , sai dai hakan ba zai taba zama bakon lamari ba ga Mamar Yara , yar kwadago , kuma daliba , huh !
Nago
          [10/16, 8:19 PM] +234 803 420 3549: MAFARI
( Hargitsin Rayuwa )
Umm'muaz
36
Doctor Hamza tare da wasu abokan aikin su, da wasun su ke a zaune wasu na tsaye daga cikin ofishin shugaban su kuma tsohon malamin wasu daga cikin su a zamanin karatu , Professor Talba Garkiɗa,
A zahiri a nutse yake ya bada hankalin sa da ƙululun idanun sa bisa kan Prof wanda ya dilmiye sosai cikin yin bayanai game da cutar da take damun matar dake cikin mawuyacin hali a ICU da jagorancin duba ta ke a hannun mutane huɗu daga cikin su .
Sai dai a baɗini cikin hankalin sa sam babu nutsuwa , babu jin daɗi bare kwanciyar hankali a tun jiya da ya amsa ƙiran prof .
Nisawa yayi yana sake jin yadda zuciyar sa ke ƙara ƙuntata , wai shikenan domin Ubangiji Allah yayi umarni 'ya'ya su bi iyayen su sai kuma su iyayen suyi amfani da wannan dama wajen cusgunawa 'ya'yan su ?
Ah cusgunawa mana , idan ba dai Baba ya so sanya shi a tsaka me wuya tare da damal-mala masa ginin tsarin rayuwar da ya riga ya tsarawa kan sa ba wanne dalili ne zai sa shi ya ɓaɓ-ɓako masa da maganar ƙarin aure ?? Wai fa ƙarin aure ? Shi lamarin ma har kawo yanzu mamaki yake bashi , yana tantamar anya ma kunnuwan sa sun ji zancen a dai-dai ?
Idan ya tuno da yadda kalaman suka fito daki-daki tare da sake jaddadawa akan babu shakka umarni yake ba shi har ma kuma ya riga ya sama masa matar , sai ya ji wani mololon baƙin ciki ya tokare shi , shi fa ba yaro bane yanzu.
Shi kenan haka zai yi rayuwar sa tare da mata har biyu da ba zaɓin sa ba a matsayin matan sa ? Safiyya da kan ta ba zaɓin sa ba ce , aure ne mai kama da na dole aka liƙa masa shi kuma ya sa hannu dole ya amsa daɗi da ƙarawa lokacin yana a tsakiya da jin takaicin ɗiya mace , domin haka yasa shi gaza musantawa .
Yanzu kuma da yake É—an lallabawa da Safiyyan da daÉ—i ba daÉ—i suna zaman su tana faran ta masa dai-dai gwargwado shine kuma za'a sake bijiro masa da wani auren ? To a dalili da me ? Shi a tsarin rayuwar sa babu saki ba kuma gurbin mata biyu .
Mace ɗaya tal ta ishe shi ,shiyasa ma ya bada kai yana lallabawa da wacce ta zama ƙaddarar sa , rabon sa duk kuwa da cewa ba zaɓin sa bace .
to yayi yaya da mata biyu ? Jera su zai yi yana kallo ? Ko kuwa a wuya zai rataya su yana yawo da su suna reto ? Ɗan tsaki ya saki a hankali .
Lokacin da ya fahimci professor Garkiɗa ya kammala jawabin sa ba tare da shi ya fahimci kome ba , alhalin kuma musamman yayi tattaki ya zo domin ya saurari koyarwar duk da cewa kusan abunda ya riga ya sani ne zai sake sanar da su , to amma shi ai maye ne akan neman ilmi kome ƙanƙantar sa , hakan ya sa shi yin zarra a cikin abokan aikin sa masu matsayin karatu irin nasa ,
Ai ga irin ta nan tun kafin a je ko'ina ya fara sururucewa akan tunanin rayuwa da mata biyu , anya kuwa zai iya ?
Miƙewa yayi yana jin takaicin rashin saurarar koyarwar da prof yayi musu .
Bayan fitowar su daga ofishin suka tsaya shi da abokin aikin sa suna tattaunawa .
Mata biyu ne suka doso wajen hannuwan su riƙe da kayayyaki , kondunan zuba abinci da wasu tarkace ,
Karaf idanun sa suka sauka akan matar rannan ,
Tun a É—an nesa yake nacewa kallon kamannin ta da ke kamanceceniya sosai da na Khaalty Rahima , ba su da wata maraba , sai tsabar tsufa da wani irin duhu da wannan tayi marar kyaun gani,
tabbas ko da khaalty Rahima na raye bai ci ba ace tayi wannan tsufan, dududu shekaru biyar zuwa shidda ta ba shi ,
Bai farga ba suka gota shi , da sauri ya bi bayan su ba tare da yayi sallama da Abokin sa ba
  Yana son sanin wacece ita , ?
Sallama ya dunga rangaÉ—a musu har baki biyu babu wacce ta juyo a tsakanin su sai da yayi ta uku ,
Ɗayar kakkaurar matar baƙa gajera ta juyo ,
" Au nan ne ? Da mu ne ? Ca nake a iska nake ji ,
"Sannu Mama Da abokiyar tafiyar ki na ke son yin magana ,
ya furta haka yana nuna bayan ta da ta É—an yi gaba batare da ta tsaya ba tana cigaba da tafiyar ta , takawa yayi ya bita ganin tana shirin shan wata kwana .
"Hajiya sannu ,
" sannu Hajiya ,"
Shiru ya ji tayi ,
Dan haka ya É—aga taku ya sha gaban ta ,
Da sauri ta É—ago kan ta , ta kai duban ta kan shi ,
Kallon-kallo suka yi , jakar kayan da yake hannun ta ya sulluɓe ƙasa ,
Lokacin da ta wara idanun ta dake nuni ƙarara da halin ruɗanin da zuciyar ta ke ciki ,
  Motsa baki tayi da sautin ya gagara fitowa , sai kuma tayi saurin kauda kai .
,"Khaalty Rahima ??
Yace da wani irin maÉ—aukakin sauti , da ya zarce da wata Æ´ar dariya da ke nuna tsantsar farin-cikin da ya kawo masa ,
Hannuwan sa biyu duk ya kai ya kamo nata hannuwan dake cikin hijabi ya riƙe ,
" Malam lafiya kuwa ?
Matar da take abokiyar tafiyar ta ta furta haka lokacin da take ƙarasowa tana bin su da kallon mamaki da manyan idanun ta .