← Book details Mafari Hargitsin Rayuwa Book 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 154 OF 269

Sashe 154

Mafari Hargitsin Rayuwa Book 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yace yana kaucewa yin karon su , a fisge ya dubi fuskar ta lokacin da take gota shi ba tare da ta amsa ban hakurin da yayi mata ba

Cak !聽 Ya tsaya , lokacin da kamannin ta suka yi masa yanayi da na wata da ya sani waye ?

khaalty Rahima .

Juyowa yayi da sauri da son sake ganin fuskar ta sosai , sai dai ta riga tayi nisa sai tashin hijabin ta ya ke iya gani wanda ya cika da iska saboda saurin da take zabgawa .

*****

Daga bakin 茩ofar falon Yakaka ta zame ta zauna , tana wani irin kuka ciki-ciki , a halin da take jin zuciyar ta a ciki babu abunda take fata irin kome da ta ji ace a mafarki ne , bacci take yi ta yi wannan mummunan mafarkin , ta gwammaci ace ta bu蓷i ido ta ga kan ta a gidan samy baby , kai ta amince kome ya faru da ita , da dai dawowar ta Maiduguri ta tarar da wannan mummunan labarin da ya kassara duk wani guntun 蓷oki da mararin sake ganin wani nata a duniya ,

Aure , wai Aure da Falmata da mutumin da ya yaudare ta ya cutar da ita , ya lalata mata rayuwa tare da bar mata ta蓳on da har abada ba zai gogu ba , ?

To wai ma ina ya tafi mata da 茩anwar ta ? Kamar ta ji prof yace ya tafi da ita聽 Ina ya kai ta ? Mutumin da ya saba yin manyan 茩arya da yaudara irin haka kome ma zai iya yi , ina suke ? Kai zata iya barin kome ya wuce ya zama ba kome ba amma banda zaman Falmata tare da wannan mayaudarin domin shi 蓷in ai guba ne, dafin sa kuma ya fi na maja-ciki in yai sara .

茒aga sautin kukan ta tayi tunowa da ta yi da miskinancin 茩anwar ta , Wanne irin hali ta kasance a ciki lokacin da labarin mutuwar da aka ce tayi ya riske ta ? Wata茩ila tundaga lokacin bata sake farin-ciki ba , yaya rayuwa ta kasance mata bayan bata nan ? Wanne irin zama take da wannan macucin mayaudarin ?

茩warai ta gaza a wajen聽bada kariya ga Falmata maimakon haka ma ta zama sila na fa蓷awar ta a hatsari , 茩warai hatsari mana aure da mutumin da ba'a kai ga sanin asalin sa na ha茩i茩a ba ,

A hankali Hajja ta murè“·a makulli ta fito daga è“·akin da ta shige " jin tashin muryoyin su Rahima da Malama Maryam da suke faman rarrashin Yakaka , da sautin kukan ta ya karaè“·e falon

Oh ni Hauwa'u naga ta kaina ! yanzu ke 'yar nan me ya miki zafi haka a duniyar nan da zaki zo ki fa蓷i a nan shakwa蓳 , kina rusa ihu ya Amaryar da Angon ta ya mutu daren bu蓷an kai ?聽

Ganin babu wanda ya kula ta ya sa ta samu waje ta zauna kan è“·aya daga cikin kujerun falon , ta cigaba da cewa ,

Rahimatu , ince ko dai an fitar da Fatalwar ? Kar sai mutum yana 茩ailula ya farka ya gan ta daf da kan sa .

Hajja dagaske Yayar Falmata ce ta dawo , Mamar Mama ashe bata mutu ba Hajja ki taya mu Murna ,

A kaikace ta dube su tana daga inda take zaune , ta gyaè“·a kai .

Toh , ah lalle kun kaima Barka , 'Yar nan sannu da bayyana , kuma tsawon lokacin nan da kika shafe bakya nan dandi kike ko kuwa Da'awa ?聽 oh duniya me abun mamaki .

Malama Maryam da take zaton Hajja 拼ar uwa ce ga su Yakaka jin abunda Hajja tace ya sa tayi saurin amsawa a 茩o茩arin ta na son ganin ta wanke Yakaka tace聽 ,

Hajiya , Yakaka yarinyar kirki ce tsawon shekarun nan ta yi su ne wajen neman ilmi , bata aikata wasu munanan aiyuka ba .

Ah to babu laifi ilmi ai abun so ne abun nema , shiyasa ma wani mawa茩i ya 茩ira jahili da dattijon biri mai 蓷an kwale .

聽 Ita kuwa Falmata ,uwar蓷akina duk biyu ta ha蓷a ga neman ilmi ga bautar ubangiji ,bautar aure , ta zama gizako katafila a gidan Babban soja , Fatima uwar Mama mata a gidan Babban Mutum ,Allah dai ya dawo mana da ku lafiya uwar蓷akina .

Chak!

Yakaka ta tsayar da kukan ta , ta mi茩e cikin rashin kuzari ta dawo gaban Hajja ta zauna ,

Dan Allah ki bani labarin Falmata tare da Mama , ki faè“·a min a wanne hali suke ciki ? Waye yake kula da Falmata a halin Larurar ta ? Kince Falmata ta shiga makaranta ? Ta koyi karatun addini ?

Ta 茩asan ido hajja take duban Yakaka ,

Falmata da Mama suna nan sumul-luwai 茩alau , 茩ar茩ashin kulawar jigon da ya tallafi rayuwar su , sai girma suke yi suna bun茩asa , karatu arabi da boko kullum cikin yin sa suke ,聽 yanzu haka ma yau kwanakin su shidda da tafiya 茩asar Amurka can turai ince ko kina jin sunan 茩asar ?

Hawayen dake fuskar ta basu bushe ba ta kamar yadda bata janye rinannun idanun ta daga kan fuskar Hajja ba , tace

Falmata bata kasance ba cikin damuwa ? Bata shan wahalar kome , babu me zaluntar ta ko cin zarafin ta ?

Buè“·e baki Hajja tayi da sigar mamaki

Ah kinji min ki蓷ifi ? To wa kuwa zai zalince ta tana tare da mijinta adali gamjigo , wacce damuwa zata kasance a ciki bayan yana kyautayin ta tare da kyautatawa , ke 'yar nan raba mu da mugun fata聽 ,

茒an karyar da kai Yakaka tayi fuskar ta ta 蓷an washe ka蓷an daga damuwar da take bayyane ,

Falmata ta girma sosai ko Hajja ?

茒an tsinken tsintsiyar da hajja ta 蓷auka a 茩asa ta kai bakin ta tana sa茩ace hakori ,

Idan kika ce girma ma ai kin 蓳ata bakin ki , ta cika tayi fam , 蓳ul-蓳ul da ita kamar kazar gidan gona , ta fiki kome-da-kome , 'yar nan hutun gidan miji fa aka ce miki ?

瞥ar ajiyar zuciya Yakaka ta sau茩e tana Mi茩ewa tsaye , kaso biyar cikin 蓷ari na daga halin da ta tsinci kan ta ciki聽 ya sau茩a ,duk da cewa ba茩in-cikin da yayi mata tsaye a rai yana nan bai gusa ba amma jin lafiyar su ya rage mata matsananciyar damuwar da ta tsincin kan ta a ciki dalilin rashin ganin su ,

Rahima ki ba mu masau茩i ni da Ummi .

Ta furta hakan tana è“·ora ganin ta ga Rahima ,

To Yakaka Bismillah ku shigo .

Da kallo Hajja ta bi su tana nazari , duk da cewa ta ji da蓷in dawowar Yakaka cikin ran ta , amma bata so zuwan nata a dai-dai聽 wannan lokacin聽 ba domin ko kusa Allah ya sani baza ta so rabuwar Falmata da Youssouf ba wanda ita Hajja ta riga ta san ko wanene Youssouf Abdul-azizou Baskore ,

ta san matsayin sa na Yarima 蓷an sarki da kasancewar sa Babban soja. Ta san abubuwa masu 蓷an yawa akan sa wanda tsawon lokaci ta 蓷auka tana bincike a kan sa sannu-sannu batare da shi kan sa ya sani ba , ta kuma cigaba da taya shi boye ko shi wanene agare su ita da Falmata duk da cewa ita ta sani , abunda take da ya茩ini akan sa shine rana na nan zuwa da zai bayyana kan sa da kan sa .

A ganin ta Youssouf yafi dacewa da Falmata , sannan muddin aka raba auren su a wannan ga蓳ar an cutar da Falmata cuta kuwa me tarin yawa duba da yadda ta rungumi Mama ba tare da ta ta蓳a cin moriyar auren ba ko na lokaci guda tsawon shekun tayi ta yi su ne wajen kula da Mama da hidimar ta da jinyar ta ,

duk kuwa da miskinancin ta , karon farko yakama ta samu tubarrakin da ke cikin aure sannan kuma Yakaka ta kauda kai ta ha茩urewa Falmata Youssouf su cigaba da zaman auren su idan ya so ita ta nemi wani mijin ta aura ,

Wannan dalilin ya sa Hajja ta 茩udurci niyyar toshe duk wata hanya da Yakaka zata iya bi ta iya raunata auren Falmata duk kuwa da cewa bata hango alamun hakan daga gareta ba domin ko Youssouf 蓷in bata ji ta gwada ambatar sa ba , amma ko ma dai menene dole ta bada kariya ga auren Yarima Youssouf da Musa茩a Falmata.

Washington DC

Sau茩ar tsakar dare jirgin su ya yi a Harabar tashi da sau茩ar jiragen sama na 茩asa-da-茩asa dake Washington DC, ( Ronald Reagan Washington National Airport )

Muryar chief flight attendant da ta zagaya cikin jirgin shi ya tada Falmata daga baccin da ya è“·an dauke ta ,

Good evening Ladies and gentlemen we have landed at DCA airport in Washington DC, where the local time is 2 :30 and the temperature is 6掳. We hope you have enjoyed your flight with Turkish Airlines this evening and wish you a very safe journey to your final destination .

Bonsoir Mesdames et Messieurs, nous avons atterri 脿 l'a茅roport DCA de Washington DC, o霉 l'heure locale est de 2h30 et la temp茅rature de 6 掳. Nous esp茅rons que vous avez appr茅ci茅 votre vol avec Turkish Airlines ce soir et nous vous souhaitons un voyage tr猫s s没r jusqu'脿 votre destination finale .

matsanancin sanyin da ya ratsa 茩asusuwan Falmata lokacin da suke tako matakalar jirgin a yayin fitowa da bata ta蓳a jin makamancin sa ba , shi ya sa ta sake shigewa cikin jikin youssouf da yake 蓷auke da Mama bisa kafa蓷ar sa wacce take baccin ta na蓷e cikin nannauyan bargo .

Sake kusantata da jikin sa yayi , yana gyara kwanciyar Mama , ya ce
聽 聽 聽聽 il fait extr锚mement froid ( yanayin da akwai tsananin sanyi )聽

Bayan sun bi duk tsare-tsaren da yake dole a yi su a airport yayin da aka shiga 茩asar Amurka a farko, kama daga kan yin hoton yatsu zuwa hoton fuska da sauran su , zuwa lokacin da jakankunan su suka zo hannun su聽
Chapter 154 · 0% Book details