Sashe 72
Mafari Hargitsin Rayuwa Book 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
daga su sai ɗan ƙaramin akwatin da rahima ta basu wanda suka juye duk ƴan kayan su a ciki suka fito ," zuwa jikin motar sa da yace su tsumaye shi a wurin , bai ɗauki lokaci ba yazo ya buɗe motar yayi musu iznin shiga , yakaka da falmata suna mazaunin baya yayin da ƙanwar sa take daga gefen sa , sannan ya tada motar suna masu barin harabar asibitin ,"
Kai tsaye ya wuce da su shagon telan da yake yiwa rahima É—inkunan ta da shi doctor hamza ya saya atamfofi , yadiddika da Æ´an lesuka , ya bata yace ta kaiwa telan ta ya É—inkewa su yakaka , kowaccen su shiga takwas-takwas ,"
   Telan ne ya buƙaci a kawo su ya gwada su domin gujewa kuskure ,"
Da rahima ya haÉ—a su yace su shiga a gwada su , ya kuma faÉ—a musu ranar da za'a zo É—aukar É—inki saboda ya riga ya biya sa kuÉ—in É—inkin baki É—aya ! Har sun fara taku ya kira ta
    Rahima ki sake jaddadawa tailor kar fa yayi musu ƙaramin ɗinki , ita babbar ma kawai duk yayi mata dogayen riguna buɗaɗɗu ,"
   Toh ! ta amsa masa
Ba'a É—auki lokaci ba suka fito daga shagon , rahima sai faman dariya take tana tsokanar falmata ,"
   Fatima da kuɗi goggagun mata suke zuwa a maida musu fasalin jikin su irin naki , kin gan ki kuwa kamar wata "Kim Kardashian "ta ƙarasa zancen da dariya ,'
Da murmushi akan fuskar su suka haÉ—a baki wurin tambayar ta wacece kuma , "kimkadarshia"???
   Wata celeb ce
Ta amsa musu Tana ƙara ƙarfin dariyar ta jin yadda suka kira sunan a hargitse,"
Yana daga cikin motar yake hango fararen haƙoran ta tana darawa , tsawon ta da takun kafar ta yana daga cikin abun da yake daɗa jaan hankalin sa akan ta , duk da cewa yanzu da cikin ya shige watan sa na biyar ya fara bayyanuwa da ya sa tafiyar ta ta tafara sauyawa zuwa irin ta mata masu ciki ,
  Shima tsintar kan sa yayi yana mai murmusawa a saboda ganin fara'ar ta , ƙwarai ya fuskance ta ita ma'abociyar murmushi da haƙora ce , kusan koyaushe fuskar ta da haskakken murmushi ƙwarsi ta dace da sunan da zuciyar sa ta raɗa mata watau nurii .
Daga nan hanyar gida ya ɗauka , suna isa suka fiffito daga motar , inda yakaka take bin illahirin gidan da kallon baƙunta ,
  Ku zo muje ku fara gaishe da Baban mu ,
  Suka tsinakayi muryar sa bayan ya kulle motar "
  Shi ya shige gaba suka doshi kyakkyawan ginin da yake tsaye a saitin su , a bakin kofar ya ce su tsaya ya shiga ya sanar da shi tukun ,"
  Nan suka tsaya duk su ukun har da rahima ,"
  Bai jima ba yayi musu iznin su shigo yana daga ciki,'
  Tsayawa suka yi daga baya har sai da rahima ta fara shiga sannan suka bi bayan ta hannuwan su a sarƙe ,"
  Babban falo ne tafkeke , dan haka suna shiga taku biyu suka yi yakaka ta ɗurƙusa bisa kafet ɗin da yake malale a ɗakin tana mai fuskantar sa fahimtar hakan da falmata tayi ya sa ita ma ta zube guiwar ta a ƙasa , suna masu gaishe shi ,"
    Da murmushi a fuskar sa yace
 Ku shigo , ku shigo , kar ku tsaya daga chan ku zo daga nan , " ya musu nuni da kusa da shi a ƙasa inda rahima ta zauna ,"
  Tasowa suka yi suka dawo inda ya nuna musu ," sannan suka sake gaishe sa kan su a sunkuye ,"
  Ya amsa musu fuskar sa a sake yana mai musu kallon tsanaki ,"
 Daga wanne gari kuke ? Ya tambaye su ,"
  Mairambiri ," yakaka ta amsa masa ,
  Mairambiri , ya maimaita tamkar yana nazarin sunan ,!
Ina iyayen ku ?
Nan yakaka ta bashi takaitatcen tarihin rayuwar su ,"
 Ya tausaya musu sosai ,"
 A ƙarshe yace su saki jikin su , insha Allah zai kula da rayuwar su gwargwadon ikon da Allah ya bashi , muddin suka tsaya akan gaskiya ɗa ai na kowa ne ,!
  Daga haka ya basu umarnin tafiya !
Ɗakin da yake gefen na rahima wanda a da yake rufe babu kome cikin sa sai shimfiɗar kafet , nan doctor hamza ya gyara musu , aka sa musu labule da katifu madaidaita biyu , sai ƙaton wardrobe mai kofa shidda , sai fanka da bulb, akwai banɗaki a ciki , babu laifi ɗakin yayi kyau musamman a wurin su yakaka da basu taɓa shiga ɗakin da ya kai haka sun kwana ba tun da suke , dan haka su yau ran su fes zasu yi kwanan ƙarƙashin fanka bisa lallausar sabuwar katifar da ta ji sababbin shimfiɗu har da tausasan matasai ,!
Biyamuradi youssouf ne a tsaye kan É—an wani dutse , waya ce a hannun sa yana ta faman neman layin hajiya umma fiye da mintoci ashirin amma ya gagara samun ta , yau kwanaki biyu kenan rabon da su gaisa da gida , ya san duk inda take yanzu hankalin ta yana gare shi ,
Duk da ta san cewa a yanayin aikin su akwai haka , wani lokaci su kan rasa samun layin wayar sa muddin anka tura shi wurin da yake da matsalar hanyoyin sadarwa , kamar dai yadda ya fatu a yanzu , wajen da aka matso da su sam babu kyaun hanyar sadarwa , saboda ya sake nesa sosai da cikin gari , cikin surƙuƙin daji ne da yake gaf da bakin bodar da ta raba tsakanin niger da nigeria , babu mahalukin da ya isa ya san da mutane a gurin sai fa jami'an tsaro ƴan uwan su ,"
   Motsin da yaji daga ƙasan ɗan dutsen da yake tsaye bisan sa wanda ruwa yake ɓulɓula ta tsakanin sa ya sanya shi ɗan rankwafawa ya leƙa ,zuwa ɗan kwarin da ruwan ke bi , da yake lulluɓe da bishiyoyi da Koren tsirrai shar ,
nan ya hango wata barewa tana tsaye akan ƴar ta wacce alamu ya nuna yanzu ta haife ta , domin sai faman lashe ƴar take tana ƙoƙarin ɗago ta ta tsaya bisa kafafun ta ,
Mafarkin da yake yi a jere kwanaki biyu mai yanayin kama da halin da yaga barewar nan ciki shine ya dawo cikin tunanin sa ,"
Kwanaki biyu kenan a jere yake mafarki da wata barewa tare da ƙaramar ƴar ta , maharba sun biyo su , sai faman gudu suke a sanadin haka ya sa uwar ta faɗa a rami ƴar kuma ta wuce da matsanancin gudun da ya wuce na ƴar jaririyar barewa kamar ta ," gaban sa ƴar kyakyawar barewar take zuwa ta tsaya , shi kuma ya sunkuya ya ɗauke ta zuwa jikin sa tare da juyawa ya fara gudu da ita maharban na sake bin sa a ƙokarin su na son ganin sun karɓe ƴar barewar daga hannun sa ,' !
Tsumu yayi ya tsirawa barewar idanu ," yana son samun fassarar mafarkin sa ,Â
Ƙarar wayar sa ita ta jaa hankalin sa ga barin kallon barewar ya maida duban sa ga fuskar wayar da fatan ganin ƙiran daga hajiya umma ne ,"
 Sunan tafeeda ne ke yawo bisa fuskar wayar , da ƴar fara'a bisa fuskar sa ya kara wayar a kunnen sa
Gaisuwa suka yi irin ta aminan junan da suke tsantsar ƙaunar junan su , daga nan suka ɗora hirar su akan lamuran da suka shafi aikin su ,"
 Biyamuradi youssouf ke tambayar tafeedah , yaya yaga number sa ta nijer ce maimakon ta sudan ?saboda shi ma watanni biyu da suka wuce an tura su sudan akan aiki ,"
  Ya bashi amsa da cewar ya gama satittikan da aka tura sa ya yi , har wani ya amshi bakin aikin sa ,"
Nan Biyamuradi youssouf ya tambayi lafiyar mutanen fada baki ɗaya a ƙarshe ya nemi da tafeedah ya haɗa shi da hajiya umma su gaisa idan ya shiga gidan saboda ya gagara samun ta a waya kwana biyu ,"
Ya ce masa shi ma tun jiya yake gwada layukan na youssouf dakyar ya samu nasarar samun sa a yanzu ,
 Nan suka tsaya akan zai tafi fada ya kira shi ya haɗa su da hajiya umma , idan kuma har bai same shi ba zai isar da saƙon gaisuwar sa gare ta tare da mai martaba baki ɗaƴa ,"
Har sun yi sallama ya sake tsinkayo muryar tafeedah inda yake cewa ,"
  Da farko nayi niyyar nai maka bazzata tou amma na gaza hakurewa , watanni biyu masu zouwa , zan shigo nigeria bikin iliyas wanda za'a yi cikin babban birnin nigeria abuja ,"
Da murna youssof yake bayyana farin cikin sa , ya san iliyas abokin aikin tafeedah ne da suka taɓa aiki tare a magadishu , asalin sa ɗan nigeria ne , da yakasance babban sojin sama , "
Shi ma zai so halartar bikin iliyas É—in kwarai da gaske , tare da farin cikin haÉ—uwar da zasu yi da aminin sa wanda suka kwashe kusan watanni bakwai basa tare ,"
 Sauke wayar yayi daga kunnen sa bayan sun yi sallama da tafeedah , bai sake bi ta kan barewar nan ba ya kaɗa kan sa ya bar wurin ,"
Assalamu Alaykum masoya ,!
  Nasan kun yi jira cikin satin nan , da zaton samun update da wuri , nima na so na baku da wuri , yanayin ne bai dai-daita agare ni ba ! Da fatan kun min afouwa ?
  Nagode !
  Â
 Â
 Â
 Â
[6/24, 10:59 AM] +234 701 013 7848: MAFARIÂ Â
( Hargitsin Rayuwa )
umm'muaz
24