Sashe 153
Mafari Hargitsin Rayuwa Book 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
茦aramin tunani irin nata tare da mummunar 茩addara suka sa ta sanya 茩afafu ta ham蓳arar da irin tarin rufin asirin da Allah ya yi mata a tun wancen lokacin da hakan ya jawo a yau ita da kanta zata tona binnannen sirrin nataè½ .
Domin a yanzu ta è“·au al茩awarin baza ta sake yin 茩arya ba , dan haka idanun ta na tara 茩wallar nadama da irin laifin da ta aikata ta koma baya , kan ha茩i茩anin gaskiya ta è“·orar da labarin ta tun daga farkon shigowar su birnin Maiduguri zaman su a sansanin su, da zaman da suka yiè½ a gidan Madam saly , shigowar Biyamuradi rayuwar ta wanda ta ambace shi da "sojan wata 茩asa ," har zuwa zaman ta a Abuja tare da dawowar ta a yau bata boye duk wasu gaskiyar da yakamata ta bayyana su ba ga mutumin da shine na farko da suka samu mafaka mai cike da karamci da tarin 茩auna a 茩ar茩ashin sa ,
Shiru ne ya gifta na tsawon wasu mintoci , da hakan ya bada dama ga malama Maryam ta è“·ora da sake bada kyakkyawar shaida ga Yakaka , yadda ta jajirce wajen neman ilmi haè“·i da yadda ta cije tare da taimakon Allah ta hayewa faè“·awa ga rayuwar karuwanci kamar yadda ita samy baby ta so da ta aikata .
Mamakin mazajen guda biyu shi yafi kome yin tasiri a tunanin Prof, da har ta kai shi ga gaza cewa wani abu .
A zahiri yau ta bayyana a gareshi cewa daga 茒an sa Hamza har shi wancen mutumin da ya zo har nan gurin sa ya 茩arbi auren 拼a a wajen sa duk 茩arya suka wanzu tsawon lokaci suna gindaya masa akan rayuwar marayun yaran su biyu .
Wanda a zahiri 茩aryar ta su ta cutar matu茩a gaya , ba su kuma kyauta ba .
茦aryar da Hamza yayi ita ta tokare ta hana shi yayi yun茩urin nemo yarinyar ya dawo da ita ta zauna 茩ar茩ashin kulawar sa kamar yadda a tun ranar da ya kar蓳e su ya al茩awartawa kan sa , wanda hakan ba wani abu ne me wahala ba kasantuwar sa babban Mutum , amma sai hamza yayi masa 茩arya cewa ta mutu har ma yayi jana'izar ta a asibiti , wanda a zahiri tun lokacinè½ shi Hamza yana da masaniyar guduwa tayi , ko me yasa yayi hakan oho !
Sai kuma shi wancen mutumin Niger da ya riga ya san irin mummunan ta'asar da ya aikata na lalata tarbiyar yarinyar nan , amma kuma shine ya sake dawowa ya rufe shi a baibai tare da kar蓳e 蓷iyar sa domin sake samun gara蓳asa har aka 茩ara masa da 茩anwar ta a matsayin mata duk a tafarkin 茩arya ??
Wannan wane irin son zuciya ne ? Meyasa ne gaskiya tayi 茩aranci ? Shin 拼an gudun hijara ba 'ya'ya bane ba ? Ba mutane ne masu 拼anci da galihu irin na sauran Al'umma ba ?è½ Da rayuwar su zata zam ba a bakin kome ba ? Za kuma a dunga yin walagigi da su cikin rashin kulawa da tozartawa , a maishe su ba a bakin kome ba , shin za蓳in su ne rabuwa da iyayen su , dangin su , garuruwan su ? Ko kuwa 茩addara makamanciyar wannan bata iya faè“·awa kan kowa ne ?
Idan har ya tabbatar da duk labaran da suka bayyana a gare shi gaskiya ne , babu shakka zai yi tsayuwar daka cikin rayuwar 拼an gudun hijirar nan guda biyu , zai zama katanga tsakanin su da duk masu shirin tozarta su a sannu kuma zai 蓷au hukuncin da ya dace akan Hamza da 蓷an mutan Niger .
Muryar Malama Maryam ita ta sanya shi nisawa , ya maida ganin sa kan ta .
Baba ayiwa Yakaka hakuri a yafe mata babu shakka tayi laifi tare da zallar wauta amma domin Allah a è“·au hakan a matsayin kaddara a cigaba da godewa Allah da ya sa har ta dawo gida lafiya ba tare da wani mummunan lamari ya auku gareta ba ,
Babu kome baiwar Allah mun gode 茩warai Allah ya saka miki da Alheri kan yadda kika kula da ita , kema Allah ya duba miki naki iyali , Allah ya 茩ara mana yawaitar irin ku cikin Al'umma masu taimako domin Allah .
Cikin jin daè“·i Malama Maryam ta amsa da Ameen .
瞥ar boyayyar Ajiyar zuciya Yakaka ta sau茩e ganin yadda Alamu ke bayyanuwa yadda take zaton tsanantar lamarin nata duk bai kai haka ba ,
A hankali ta è“·ora idanun ta kan Rahima wacce ita ma kallon ta take , suka haè“·a ido kafin Rahimar tayi mata guntun murmushi marar sauti .
A yanzu hankalin ta ya kwanta ta kuma amince Yakaka ce da gaske ba Fatalwa baè½ .
Ita ma ta mayar mata da martanin Murmushin , 茩aunar junan su tamkar a jinin su take , duk da tarin abubuwan 茩i da Rahima ta san yakaka ta aikata su a yanzu , hakan bai sa ta ji kamar ta tsane ta ba .
Kalaman Prof ya sa Yakaka sake nutsuwa ta mayar da hankalin ta kan shi ,
Bisa ga doron kuskuren da kika riga kika aikata su Abubuwa biyu zuwa uku sun faru ,
Na farko labarin mutuwar ki , a gare mu tuntuni kin mutu tundaga ranar da kika gudu kika bar 'yar ki .
Na biyu shine zuwan da mutumin da ya 茩ira kan sa mijin ki uban abunda kika haifa yayi ,
Na ukun su shine tafiyar sa da yayi da 'yar sa tare da auren 茩anwar ki a lokaci guda da ni da kaina nayi waliccin auren a nan falon nan na bada auren 茩anwar ki Fatima ga mijin ta uban 'yar ki na kuma 蓷anka masa ita suka tafi tare 茩asar su niger tare da rikiyar Hajja me wurya .
Da ace Yakaka ta ta蓳a sanin yadda ciwon Ajali yake da babu shakka zata iya cewa shine ya dirar mata a lokacin saboda wani irin abu me kaifi da ta ji ya taso mata daga 茩asan mara ya zo 茩irjin ta ya tokare ta ,
Muryar ta a shi蓷e ta wufto kalaman da suke kan harshen ta ta watso su ga Prof idanun ta tsaye 茩em a kan fuskar sa
Falmata ce tayi aure da Baban Mama ?
Da sake tabbatarwa Prof ya amsa mata da
Haka kalamaina ke nufi.
Abunda take jin ne ya watsu a cikin jikinta ya barbazu tamkar an watsa mata wuta kafin ya sake dun茩ulewa a ma茩ogoran ta ya tsaya ,
Yaa Allah , Yaa Allah , Allah na tuba kar laifin da na aikata ya shafi Falmata , Allah ka dawo min da Falmata , Allah ka...
Mul-mulan hawayen da suka fara 茩waranyowa daga idanun ta tare da fashewar 茩ullutun da yake wuyan ta shi ya hana ta cigaba da magana illa kukan da ta fashe da shi marar 茩arfin sauti ,
Kuka ne irin na mutumin da ya ke a halin è“·imuwa tare da nadama kuka ne irin na ba yadda zan yi , kukan neman taimako ,
Baki 蓷ayan su irin kukan da take ya ta蓳a zukatan su ,
Musamman Malama Maryam da Rahima ,
A bangaren Prof duk da cewa ya ji tausayin ta amma ya bar ta da hakan a matsayin sakamakon laifin da ta aikata .
A hankali Rahima ta 茩arasa inda take ta sanya hannu ta dafa ta ,
Kiyi hakuri Yakaka tashi mu shiga cikin gida , ki bar kuka hakan ,
Mi茩ewa tayi ta fara taku ba tare da ta cewa kowa kome ba ta wuce ,
Malama Maryam ta rissina ta yiwa Prof sallama tare da shaida masa gobe da sassafe zata kama hanyar komawa gida
Godiya ya sake yi mata , suka rabu suna bin juna da kalaman fatan alheri .
Bayan fitar su bai jinkirta ba ya è“·au wayar sa ya nemo lambobin wayar Doctor Hamza ,
Fitowar sa kenan daga ICU inda ya jonawa marar lafiyar da aka 茩ira shi domin ita wasu na'urai ya kuma sake duba ta sosai kasancewar ya 茩ware sosai wajen gano tare da bada taimako akan cutar da take damun ta na dajin bakin mahaifa ,
Mutanen da suke 拼an uwa ga marar lafiyar suka taso caa su kusan rai shidda suna tambayar sa yanayin jikin nataè½ ,
Nan dai ya kwantar musu da hankali tare da sanar musu da insha Allah zasu yi bakin 茩o茩arin su, su kuma su taya su da addu'a ya ratsa su ya wuce ,
Ya ji lokacin da 蓷aya daga cikin su tace tunda mun ji yanayin da take ciki sai Maman Bulama ta koma gida ta yi girki ta kawo kuma ta ha蓷o wasu kayan da za'a iya bu茩ata ,
Maa ki mata bayani yadda zata gane sosai dan ke ce kika iya maganar su ta kurame ,
Da hannu suka yafito wata mata wacce take zaune a 茩asa daga gefe .
Da sauri ta taso ta è“·an russuna daga gefe ,
Maa tayi mata bayani da hannu cikin maganar kurame ,
Cikin sauri take gyaè“·a kai alamun tana fahimta,
Naira 蓷ari biyu ta zaro daga jaka ta mi茩a mata , ta sanya hanu biyu ta kar蓳a ,
Ta mata alamar cewa kuè“·in mota ne
Ita ma ta gyaè“·a kai kan cewa ta gane
Har ta juya ta sake dawowa ,
Tayi musu alamar tambaya tana nuna è“·akin da marar lafiyar ke ciki . Fuskar ta na bayyana Alhini .
Amsa maa ta bata da hannu .
Ta juya ta kama hanyar barin asibitin ,
Doctor hamza wanda ya gama amsa wayar prof da yake sanar da shi kan lalle ya zo yana son ganin sa daga zarar ya kammala abunda yake a asibitin ,
Ya mayar da wayar sa aljihu tare da juyawa da zummar komawa cikin ofishin abokin aikin sa da shi yayi 茩iran sa domin suyi sallama ya kuma gama yi masa bayani akan irin matakin da yakamata a è“·aura marar lafiya akai zuwa gwaje-gwajen da ya dace ayi mataè½
茦iris ya rage ya ci karo da matar da ta taho tana ta sauri ,
sannu Hajiya ,