Sashe 77
Mafari Hargitsin Rayuwa Book 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Har zasu tafi ma'aikaciyar nan da ta gane yakaka tace
 madam yau ba gyaran jiki ne da gyaran kai ??
  Cikin tsanaki doctor hamza ya mayar da ganin sa kan yakaka wacce ta langwaɓe kai tana kifkifta ido duk wasu alamun rashin gaskiya sun bayyana a fuskar ta ,"
 Bai hango kome ba bai kuma fahimci komen ba illah hasashen sa ya bashi tabbacin tana so ayi mata gyaran jikin ita ma ,'bisa ga kallon da take masa mai kama da roƙo ," ,
Ayi musu gyaran jikin da wankin kai amma kar ayi musu kwalliyar nan ni ban cika son ta ba ," yace da wacce ta nace sai ta fasa ƙwan yakaka ,"
  Toh yallabai
ta amsa tana mai shiga rudu ,
da tayi zaton wani É—an uwan mijin yakakar ne kamar yadda suka yi zaton biyamuradi mijin yakaka ne , sai dai kuma kalaman wannan na yanzu ya sata wasi wasi da chanki-chankin wanne ne mijin tsakanin farin dogon kyakyawan bamarÉ—en mai cike da ginshiri da Æ™asaita irin na saraki , "Â
da kuma wannan matsakaicin mutumin wanda tarin nutsuwa da kamala gami da tsantsar ilmi suka bayyana kan su a tattare da shi ," ????? ( toh nima dai tambayar da nake yiwa masu karatu kenan ??? )
Gata dai ta gan ta har da ciki bayan tsawon watannin da suka yi rabo da ganin ta tabbas matar aure ce ,'
Tattara gulmammakin ta tayi ta adana su gefe suka fara goge tare da sumulmule jiki , daga kafafu har kan su yakaka da falmata ,"
Basu suka bar wajen ba sai misalin karfe uku na yamma, iya wankuwa sun wanku fuskar su har sheƙi take , babu wata kwalliya da aka musu a fuskokin su sai fa siraran lallen da aka tsantsara musu yiryir a ƴan hannayen su da ƙafafu karkashin umarnin hajiya ruma a zuwan tukuicin da tayi musu na cinikin da aka mata tare da karrama abokan ciniki irin nata ,"
Kyau kam sun yi shi ƙamshi kuma sai tashi yake a sassan jikin su , falmata jin ta take kamar mai yawo a gajimare saboda yadda iska yake ratsa kowanne sako na jikin ta , yakaka kuwa lumshe ido tayi akan hanyar su ta komawa gida tana tuno wani yanayi irin wannan a tsakanin ta da biyamuradi , da hakan yake sanya ta sakin murmushi lokaci-zuwa-lokaci saboda hotunan fuskar sa da suke ta gilmawa ta idanun zuciyar ta
Yayin da shi kuma doctor hamza yanayin da ya gan ta ciki ya sanya shi nishaÉ—i har shagala yake wurin satar kallon ta ya manta da tukin da yake yi ,'Â sai fa idan motocin bayan sa sun matsa masa ham ,
Sun dawo sun tarar da gidan kamar yadda suka zata a cike danƙam motoci sai fita suke da ƴan matan da mata domin tayi party ,
Ganin cinkoson ya sanya doctor hamza sauke su daga bakin babbar kofar yace su shiga shi zai juya , su bar kayayyakin a cikin mota da daddare zai shigo musu da shi , su tabbatae sun samu wani wuri sun ɓuya daga idanun masu sanya su aiki ,
Duk da kusan kowa harkar gaban sa yake a farfajiyar wurin amma hakan bai hana falmata fahimtar yawan idanuwan jama'ah da yake yawo akan ta ba ta hanyar jin tsikar jikin ta na ta miƙewa , hakan ya sanya ta sake ƙanƙame hannun falmata
Wacce itama ta sunkui da kan ta cikin jin nawin idanun mutane da ta gani a kan su ,
Tun da suka ratso wurin take bin su da kallon mamaki , tabbas sune toh me kuma ya kawo su yaks gidan bikin zainab ?? Wai daman ashe da yaks ta gudu wani wurin daɗi ta samu ya sanya ta ji ta shiru da a farko ta dunga zaton wahala zai dawo da su da kafafun su ," bata buƙatar a sanar da ita tabbas yakaka da falmata suna cikin kin daɗi domin kuwa ta ga sauyi a tattare da su a zahiri
," shegiya yaks farar mace alkyabbar mata kyakkyawar mace kadara ,' babbar haja da ba'a raba ta da masu tayin saya ," ta furta a zahiri ,"
Kafin ta daddage ta kwalla mata kira daga inda take tsaye a jikin motar ƙawar su
  Yaks Yaks Yaks ,
Chak suka tsaya daga ita har falmata kirjin su yana dakan sha tara ,"didif-didif-didifdif ,......!
Toh fah , ga mafari yanzu ya fara , ga kuma azumin wata mai alfarma watan ninka ibadu ya ƙarato ,!
Zan so na ƙara mana ko da page ɗaya ne kafin na rufe rubutun zuwa bayan ramadan insha Allah ,
menene ra'ayoyin ku ,? Me kuma zaku ce ?? Nasan cikin shafin nan abubuwa da dama sun faru , a warware su mu tattauna , hakan tukuici ne agare ni ,
Wannan shafin nayi kyautar sa ga duk wasu ghost readers, masu tanɗe romon mafari ba tare da bada tukuici ba , ghost readers acigaba da gashi suya sai ranar da shafukan mafari suka Fara yi muku batan dabo 😂
Nagode muku baki daya!Â
  [6/24, 10:59 AM] +234 701 013 7848: MAFARI ......
( Hargitsin Rayuwa )
umm'muaz
25
BARKA DA SALLAH !ALLAH YA SA MUNA DAGA CIKIN WADANDA SUKA SAMU RABAUTA A WATAN RAMADAN ,"Â ALLAH YA SA AYI BIKIN SALLAH LAFIYA , KUMA YA MAIMAITA MANA !
 WANNAN SHAFIN GORON SALLAH NE GARE KU MASOYA !
Idan har kunnuwan su sun jiye musu daidai tabbas muryar samy baby suka ji ," wayyo sun shiga uku , meye ya kawo samy baby gidan ? Kada dai ta san doctor hamza ? Watakila ma Æ´ar uwar su ce , tunanin hakan ya sa yakaka jin jiri na kwasar ta ,"
Ya-yakaka ,"kamar muryar anti samy ta gidan madam ?" ," falmata ta furta hakan muryar ta na Æ´ar rawa tare da jin fargaba na rufto mata ,"
Muryar samy baby a kurkusa da su da suka ji wacce basu san lokacin da har ta ƙaraso ba ta katse amsar da yakaka ke shirin bayarwa ,"
Ni ce ba kamar murya ta ba , ta zarce da tambayar su ,"
Ashe kuna garin ?
Yaks baki kyauta min ba , sai kawai ku haɗa kaya ku bar gidan babu bankwana ? Kika sa nayi ta bulayin neman ku har da farko na ɗaurawa madam saly laifi nace ita ta kore ku ashe ku kuka kori kan ku , sai daga baya na samu labari a bakin ƙawar ki wai daman kin ce mata zaku gudu kun gaji da aikin wahala ko ? Ina ku ka koma da zama yanzu ? Ina fatan inda kuka koma yanzun yafi inda kuka baro saukin rayuwa ? Ko da yake ma ai ga ku na gan ku shar da ku , meya kawo ku gidan nan ko biki kuka zo ?
Muƙut !
Yakaka ta haÉ—iye wani busasshen yawun da yayi guntu a bakin ta , kafin ta tattaro É—an guntun nutsuwar da ta rage mata ,"
Duk cikin dogon bayanin da samy baby tayi mata tambayar ƙarshe ta fi tada mata hankali ," aina suke kuma me suka zo yi gidan ??? ,"
Anan-anan kurkusa muke anty samy kuma ,unn unn
Aiko mu aka yi nan gidan mu karbi saƙo ,
ta tsinkayi muryar falmata ta amsa tambayar ƙarshen ," da ya sa yakaka ta saki wata boyayyar ajiyar zuci .
Sai dai me ? Muryar rahima ce ta ratsa wurin lokacin da take nufo su tana shirye tsaf cikin shirin zuwa party ,
Wow yakaka , fatima , kun gan ku kuwa ? Ɗanɗashi , haka kuka sha ƙunshi ? Ai da nasan har ƙunshi big bro zai kai ku ayi muku da na bi ku ," kai amma ƙunshin nan ya haɗu , wannan ai ko na amarya bai fi naku kyaun zane ba , ta ƙarashe zancen tana kashe wa yakaka idon ta ɗaya ,"da hakan yake tamkar al'adar ta ce ,"
Murmushin yaƙe yakaka tayi ,tana mai satar kallon samy baby wacce take bin su da kallo ɗaya bayan ɗaya da guntun murmushi akan fuskar ta ,"
Da murmushi rahima ta dubi samy baby ,"
Sannu anty samira kuma baku tafi ba har yanzu ?
Bamu tafi ba rahima
Samy baby ta amsa mata a takaice ,
Yakaka baza ku je party bane ? Na É—auka big bro zai wuce da ku ta chan ,?
A ah baza mu je ba rahima zamu shiga ciki mu taya su aiki sai kun dawo ,"
Yakaka ta bata amsa tana fatan ta wuce tayi tafiyar ta ," yau É—aya ta ji surutun rahima ya fara gundurar ta ,' !
Ok sai mun dawo ,
Cikin sauri yakaka da falmata suka ɗaga kafafun su suna barin wurin tun kafin samy baby ta farga ," domun wata ƙawar su ta ƙaraso wurin ta janye hannun ta zuwa gefe suna ƙus-ƙus ɗin su ,"
Ta chan bayan É—akunan gidan suka samu wuri suka zauna bisa takalman su a Æ´ar sassanyar inuwar yammaci ,"
Tab yakaka yau Allah ya rufa mana asiri kiris ya rage anti samy ta tona mana asiri , ai wallahi sam ban ji daÉ—in jin ta da nayi a gidan nan ba , ko me ya kawo ta kuma oho ?
Ni har yanzu hankali na bai wani kwanta ba falmata , inaga kamar zata faÉ—a musu gaskiya akai na , watakila ma Æ´an uwa ne ita da su rahima , "
Allah dai ya rufa mana asiri yakaka ,
Ameen !
ta amsa tare da rashin kuzari