Sashe 69
Mafari Hargitsin Rayuwa Book 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sai dai ko kusa shi ya gagara ya ji alamun ya tsane ta , a maimakon tsanar sai yake jin wani matsanancin tausayin ta yana sake lulluɓar shi , zuciyar sa tana raya masa FYAƊE aka mata , fin ƙarfi aka gwada mata ba da son ran ta bane , ita ɗin abar a tausayawa ce , abar a tallafa ce a bata kulawa , a tsaretar da rayuwar ta daga faɗawa mummunan yanayi dangane da irin halin da ta tsinci kan ta a ciki a ƙarancin shekarun ta ,"
  Sashi mafi rinjaye na zuciyar sa ya ji yana ƙarfafar sa akan Ya tallafe ta , kar ya guje mata , ya zamto gata a gare ta kar ya ƙyamace ta , ya Aure ta ya taya ta riƙo tare da tarbiyyartar da abin da zata haifa HAKAN TAMKAR JAHADI NE a gare shi ,
  Da wannan dogon tunanin ya ƙaraso gidan su da yake kan titin danboa road yayi hon maigadi ya buɗe masa kofa ,
kai tsaye falon mahaifin sa yayi wa tsinke bayan ya ajiye motar sa ,
kamar yadda ya saba a zaune ya tarad da shi bisa wheelchair hannun sa riƙe da Alqur'ani mai girma yana ƙarantawa da mabayyanin sauti .
Sai da ya ɗan tsimaye shi ya ƙarasa ayar da ya ɗauko ,
  Sannan suka gaisa cikin kulawa da nuna tsantsar ƙauna daga mahaifin sa ," ƴan tambayoyi yayi masa game da yanayin aikin sa kasantuwar mahaifin na sa professor ne da ya sha ya ƙoshi ya tumbatsa a harar ilmin kimiyya , yanayin rayuwa ya juyar da lamarin sa haka ya kasance zaune bisa kujerar marasa lafiyar ƙafa bai zuwa ko'ina .
   Ji yake batun yakaka yana zungurar sa akan ya faɗawa mahaifin sa , wani sashin ya dakatar da shi da ya bari har ya samu ƙarin bayani daga bakin yarinyar dalla-dallah ta yadda zai ji karfin zuwa da maganar tare da amsa duk wasu tambayoyi da ka iya zo mar daga baban sa !
  Dan haka ya miƙe yana mai yin sallama da baban nasa ,
  Har ya ɗauki hanyar sashin sa , sai kuma ya dawo ya kutsa kai zuwa ainahin cikin gidan sashin mahaifiyar su da yanzu ƙannen sa ne ke rayuwa a ciki ,
   A babban falon ya tarar da su suna harkokin su , ƴan mata ne su uku ya da ƙanwa , babbar cikin su zata yi kimanin shekaru ishirin da biyar sai mai bin ta sai kuma ƙaramar su ,
  Har suna rige-rige wurin gaishe da yayan nasu inda shi kuma ya amsa musu da yalwatatciyar fara'a bisa fuskar sa ,'
   Girls , so nake ayi girki mai kyau wanda marar lafiya zai ji daɗin ɗanɗanon sa a bakin sa , kamar girki kala biyu haka , a dafa tea da kunu nan da awa biyu zan shigo na ɗauka ,"
  Toh company
Suka haÉ—a baki wurin amsa masa tare da barin abun da suke suna nufar hanyar kitchen , ta cikin falon
 Ƴar dariya yayi yana girgiza ,"
  Nace muku sunan nan ya fita a bakin ku ko ? Ya furta hakan yana mai nufar hanyar barin falon
  Har ya fita , ya dawo ,"
  Zahra !
Ƙaramar su ta amsa gami da dawowa baya ,
  Na'am big bro
Nace ba ! a cikin kayan ki ki ware kamar kala biyar masu kyau ki ajiye idan na zo É—aukar abincin marar lafiyar zan haÉ—a da kayan na kai musu ,
  Toh big bro zan ɗauko yanzu , biyar sun isa ko ?
 Sun isa! ya ansa yana barin falon .
A duk ranar da ya kwana a asibiti toh yini yake yana bacci idan ya dawo , sallah kaɗai ke tashin sa sai ko cin abinci , kafin zuwan wani daren , saɓanin yau da sam ya gaza yin bacci sai juye juye yake yana kallon agogo , zuciyar sa ta zurfafa wurin son samar masa da mafita , shin daga ta haihu ne zai aure ta ko kuwa zai bari tayi karatu kamar yadda yake da buri ??
Tunowa yayi bai san matsayin sa ba ma tukun a gurin yarinyar duk wannan tsare-tsaren iska yake , daga ta nuna ƙin amincewa kome ya rushe ,
ba shiri ya miƙe daga kwanciyar da ya samu kusan awanni biyu yana yi ,
Karfe É—aya da mintuna goma agogon É—akin ya nuna , lokacin sallar azahar ya shigo ,
  Kai tsaye ya sake shiga banɗaki ya sakarwa kan sa ruwa tare da sake ɗaura alwala ya fito ,"
  Mai ya shafa sama-sama ya buɗe ma'ajiyar kayan sa , ya ɗauko wani shuɗin yadi marar nawi mai haske ya saka , ƴar saisayayyar sumar sa ya taje har zuwa ɗan zagayayyen sajen da ya ajiye a gefe da gefen fuskar sa , ya ɗauko turarukan sa ya fashe jikin sa .
Ya zurara bakaken takalman sa yana ɗora igiyar ɓakin agogon hannun sa ,
 Â
Ficewa yayi a ƙafa ya nufi babban masallacin da yake bakin titin shigowa unguwar su domin yin sallar azahar .
Ƙarfe biyu dai-dai tayi masa a harabar asibitin , kai tsaye ya nufi emergency ward , hannun sa riƙe da ɗan kyakkyawan gwandon roba mai ɗan girma da aka zubo kulolin abinci zuwa ƴan ƙananun flask guda biyu da cups biyu , chokula biyu da plates guda biyu sai serving spoon , ɗayan hannun nasa kuma ya riƙo ɗan ƙaramin akwati ,
Da gudu security ya taso ya karɓi kayan hannun nasa yana masa sannu da zuwa ,"
Yana shiga ya tarar da babu gadon falmata , ya tambayi likitan ina yarinyar da take gado mai lamba goma ?
  Nan yake sanar da shi ta farka har an mata chanjin ɗaki zuwa cikin ward , dan haka ya nufi ward , security biye da shi .
Tun yana shiga ya hango su falmata daga ƙuryar ɗakin gado na ƙarshe , tana kishingiɗe an ɗago mata gadon ta wajen kan ta domin ta ji daɗin kwanciya ,"
Yakaka tana É—osane a bakin gadon ta tattara hankalin ta baki É—aya ga falmata tana shayar da ita hollandia yogurt sannu-sannu ,
Tana labarta mata irin jimawar sa tayi a sume da taimakon da dakta hamza yayi musu ,"
Sannu patient É—ina kin tashi ? Ah lalle jiki yayi kyau tunda ga shi har kina shan yogurt , to yaya me kike ji yanzu a jikin ki ? Akwai inda yake miki ciwo ?
Da Æ´ar fara'ar ta ta waigo inda take jin tashin muryar sa ,
Da sauki dakta , dai-dai wurin raunin kawai shine yake min zogi , sai kuma kaina da yake min ciwo kaÉ—an-kaÉ—an , mun gode dakta Allah ya saka da aljanna ,"
Murmushi ya mata , cikin ran sa yana jin tausayin makantar ta ,"
Babu kome ɗan pain ɗin da kike ji saboda sabon rauni ne , daga ya ɗan yi kwana biyu zaki daina ji , ciwon kan da kike ji saboda sabon jinin da ya shiga jikin ki ne , zai daina da zarar jikin ki ya dai-dai ta ,' akwai magungunan ɗauke zogin ciwo za'a kawo miki ," ki dunga cin abinci sosai saboda ki samu ƙarfin jiki ,"
Duban sa ya mayar ga yakaka wacce tun da ya ƙaraso ƙamshin turaren sa ya bigi hancin ta ta ji zuciyar ta ta hautsina , sam ƙamshin bai mata ba , dan haka ta koma daga gefe ta tsaya tana yatsina fuska gaba ɗaya gumi keto mata yake amai yana sasuƙar ta sai dai kuma babu kome a cikin ta idan banda ruwa ,"
Ga abinci nan ku ci , kiyi wanka ki sauya kayan jikin ki , ga kaya nan na taho miki da shi a cikin nan ,
Ya mata nuni da kayan da security ya ajiye a gefen gadon ya tafi, "
Kai ta gyaÉ—a kafin ta ce
Mun gode Allah ya biya ," cikin ran ta tana Allah-Allah ya tafi saboda warin turaren sa da ke neman kai ta ƙasa , babu abun da take so a yanzu irin ta shaƙi ƙamshin turaren bature kam silum , wanda ta san babu damar hakan domin kayan su yana kulle cikin shagon ", Abuwar mai yadi ," dan haka ta Kai hannun ta biyu ta sa ta rufe rabin fuskar ta daga kan hancin ta zuwa ƙasa ,"
Ware idanun sa yayi sosai yana kallon ta , yadda ta toshe hanci ya sa shi ɗan shaƙo numfashi ko zai ji inda wari yake tasowa amma shi bai ji ba ,"
Bai ce kome ba ya juya ya fara tafiya , tare da cewa watakila zan dawo zuwa yamma ," !
Gaskiya kwana biyu ina mutunci kut! 😂
Watau rubutu nake muku babu kakkautawa, duk domin na Baku nishadi. ðŸ˜
Da fatan nima zaku bani tukuici , ta hanyar fada min ra'ayoyin ku, / Me kuka tsinkayo zai faru nan gaba?
Wai shin bakwa cigiyar biyamuradi YOUSSOUFA ne? ? 😂
 Â
[6/24, 10:59 AM] +234 701 013 7848: MAFARI......
( Hargitsin rayuwa )
umm'muaz
23
Cikin sati guda da suka yi a asibiti sun ga gata tare da kulawa daga wurin doctor hamza , har ma da ƙanwar sa rahima, domin kuwa kusan kullum sai ta zo da yamma ta taho musu da abincin da take girka musu na dare , shi kuma doctor hamza ke zowa da na safen ," da rana kuma ya yo musu take away daga sidic's ,ruwa kan sa na roba suke sha , ga lemuka da kayan shayi irin na garari , biscuits, cake , lokar gadon su cike take taf da cimaka iri-iri , tamkar dai wasu ɗiyan attajirai ,
  Rahima tana da matuƙar surutu da wayon tsiya, yarinya ce da kaɗan ta girmewa yakaka , bai wuce shekaru biyu ta bata ba , ita ce ƙarama a ƙannen doctor hamza ," a halin yanzu ta gama secondry sch tana jiran sakamako , "