Sashe 83
Mafari Hargitsin Rayuwa Book 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jayayyar rahima taƙi ta ƙare da su yakaka waɗanda suka tirje kan su fa baza su fita wurin wushe-wushen ba , a ɗaki zasu yi zaman su ,"
  Ai wallahi da na san haka zaku min ku ƙunshe cikin ɗaki da ban ɓata lokaci na nayi muku kwalliya ba , sannan shi da kan sa bro ai ya saya muku kayan ne dan ku sa kuyi kwalliya kuma ku shiga cikin jama'a ayi biki tare da ku ,
  ta ƙarasa zancen muryar ta na bayyana jin haushin su , bayan kusan mintoci ishirin da ta kwashe tana bin su da lallama akan su zo su tafi ,"
A hankali yakaka ta miƙe tana sake gyara babban mayafin da ta lulluɓe kan ta da shi wanda shi da kan sa doctor hamza ya zaɓa mata shi , jikin ta sanye da doguwar rigar nan , kyau kam tayi sa iyakar kyau , tamkar irin wayayyun yaran matan nan da suka fara tashe a duniyar shahara ," cikin ta ya ɓoyu a cikin rigar sai an lura da kyau za'a hango tudun sa,"
  Yi hakuri Rahima , falmata ta shi muje ,"
  Ni kam yakaka ko naje ma me zan yi a wurin ? ni da ba gani nake ba...
  Eh dai koma me zaki ce kizo mu tafi har ke ," ai zaki saurari kiɗan
   Rahima ta katse ta da sauri
Miƙewa ita ma tayi tana gyara ɗan siririn mayafin da ta rufe kan ta da shi , ɗan jim yakaka tayi ,"
  Falmata ko dai na baki babban gyale na naga wannan kamar yayi ƙarami ? tana bin ƙawar ta ta da ido ganin yadda kayan suka mata cif-cif kamar wata babbar budurwa ,
  Wai ma ji yakaka toh ai haka ake yayi bakya ganin rigar doguwa ce mai dogon hannu ? Dan Allah kar ki ɓata mata kwalliya ku zo mu tafi ,"
  A hankali suke tafiya saboda takalman kafafun su da basu saba sa irin su ba , tafiyar kan ta a tsorace suke ji suke tamkar zasu faɗi ,"
Sun baro ƙofar sashin doctor hamza sun ɓullo ɗan wani siririn fili da zai sadar da mutum da harabar gidan falmata ta dogare ta ce ita daga nan zata tsaya , jin yadda take jiyo sautin kiɗan tamkar a gaban ta ,"
Rahima bata tsaya saurarar ta ba ta jaa hannun yakaka tana cewa
  Ai sai kiyi ta tsayuwar idan kin ga dama ma ki koma ɗaki ," yakaka zo mu tafi ,
  Ba da son ran yakaka ba ta bi bayan rahimar tana waiwayan falmata , wacce take murmushi jin yadda rahima take nuna jin haushin ta ," cikin ran ta tana ayyana taje gurin kiɗa tayi me ?? Ita ba gani ba bare tayi kallon jama'a ,' zata jira su anan har su dawo ,'
Ta tsakankanin jama'a rahima ta dunga kutsawa riƙe da hannun yakaka har sai da suka bullo gaban filin ya zama , suna ganin duk wanda ke tsakiyar filin rawar ,"
Biyamuradi youssouf yayi tsaki yafi a ƙirga , ya kuma yi danasanin zuwan sa wurin wannan hayaniyar , tun asali daman shi ya tsani kiɗa domin ko nasu na masarautar su baya yadda su buga masa a gaban sa suna nufo shi yake sawa a tare su ya sallame su ,"
uwa uba tashin hankalin da zuciyar sa ke ciki , wanda duk wata ƴar sakewa da yayi suka ɗan taɓa hira da abokan tafeedan kawai ɗaurewa yake , sam bashi da nutsuwar zuci , tafeedan da kan sa ya fahimci hakan .
Duk yadda yaso janye tafeeda su bar gidan ƙi yayi a cewar sa shi tsarin yanayin al'adar su ta burge shi dan haka zai ɗaukar wa mairamar sarki hotunan su haɗi da videos ya je ya nuna mata ,"
  Da ace ya san kan garin ko kuma shi ya tuƙo kan sa ya zo , da tuni yayi tafiyar sa daga wajen , domin a halin yanzu ma chan gefe ya samu ya tsaya yana faman ciccin magani ,da ginshirin su irin na sarakai ," '"ah toh yarima anan wa zaka yiwa ??
Gani yayi gurin bai masa ba saboda yadda hankalin Æ´an mata dayawa yake kan sa , dan haka kawai sai ya bi wata Æ´ar hanyar da ya gani daga gaba da inda yake tsaye kaÉ—an ," ba tare da ya san ina bane , sai dan gani da yayi akwai alamun rashin mutane ta wajen ,"
 Ƴar siriyar hanyar ya shiga inda yake hango wani ɗan tudu da zai iya zama akai , sai da ya isa wajen ya lura da tsayuwar wata yarinya daga gefe a raɓe da jikin bango tana fuskantar ciki ,"
 bai kula da wanzuwar ta ba ya zaro wayar sa ya shiga dubawa bayan ya zauna ,"
 Tun takun sa na farko a wajen ta ji shi , ta cigaba da jin tahowar sa kafin daga baya ta ji an zauna a ɗan nesa da ita , jin shiru ya sa ta waiwayo ba domin tana son ganin wanene ba sai domin ta fargar da wanda ke wajen samuwar ta a wurin ,"
 sun jima a haka shi ya manta ma da ya ga mutum a farkon zuwan sa wurin ,
   Kamar ance ya ɗago kan sa , karaf ya sauke akan ta tana nan a inda ya gan ta tun farkon zuwan sa wajen ," idanun ta fes akan sa bata ko kifta su ,"
  Shima kallon ta yayi sosai , ya ga dai ta tsare shi da manyan idanun ta da yake iya hango girman su da sheƙin da suke a sauran hasken ranar da take gaf da faɗuwa , " kamar shi take kallo kamar kuma ba shi ɗin take gani kai tsaye ba ,"
Yarinya ce a idanun sa bata wuce mairamar sa ba , a idanun sa ma sai ya ga tana yimar yanayi da mairamar yanayin yadda ta tsaya daga jikin bango alama fushi tayi taÆ™i fita zuwa wajen bikin nasu ," Â
   ɗan murmushi yayi tunowa da yayi da rigimar mairama yana jin kewar ta na taso masa ,"
 Tsintar kan sa yayi da son yayi mata magana tun da ta rasa mai rarrashin ta ta huce,"
  Ƙanwa ta ke baki gajiya ne da tsayuwa ??
  Wara idanun ta tayi lokacin da ta ji tashin muryar sa , wannan ba doctor hamza bane ,toh WANENE ???
Da sauri yakaka take ratsa mutane tana son fitowa daga cinkoson gurin da ya sake ruɗawa da buɗa haɗi da sowa ana ɓarin kuɗi sakamakon shigowar ango da amarya cikin filin rawar ,"
 dakyar ta samu fitowa ta nufi hanyar sashin doctor hamza , duk hankalin ta yayi kan falmata , bikin ya ɗauki hankalin ta har bata san ta ɗauki lokaci haka ba sai da ta ga duhun dare ya fara shigowa ta farga !
GAN,GAN ,GANNN ! GA ÆARAWO GA MAI KAYA , ƘAƘA TSARA ƘAƘA ???
DAFATAN ZAKU BAIBAYENI DA RUWAN RA'AYOYIN KU , GAME DA WANNAN SHAFIN , ME KUKA HANGO ME KUKA FAHIMTA ME KUMA KE SHIRIN FARUWA ?? KAI ABUBUWA DAYAWA FA , GA SUNAN DAKI-DAKI . BAN SAN KO KUN GANE BA ???
BARKA DA SALLAH ONCE AGAIN ! ðŸ˜ðŸ™
 Â
 Â
 Â
[6/24, 10:59 AM] +234 701 013 7848: Mafari ....
( Hargitsin Rayuwa )
umm'muaz
26
Ji tayi an riƙo hannun ta ta baya , tana daf da ƙarasawa sashin doctor hamza , fuskar ta da murmushi ta juyo ga zaton ta rahima ce ,"
  Rahima , Falmata nake son na duba , kin ga dare ya fara yi bana son .....
  Sauran kalmomin ta maƙalewa suka yi a fatar bakin ta lokacin da tayi arba da fuskar samy baby a maimakon rahimar da take zato ,
  An-anty samy ke ce ??
 Ba tare da samy baby ta saki hannun ta ba ta fara tafiya tana nufar cikin gidan da ita sashin su rahima , ba musu ta bita tana waiwayen hanyar sashin doctor hamza , da fatan ko zata hango falmata , yayin da ran ta yake cike taf da fargaban abun da samy baby zata bijiro mata da shi ,"
Waye ne a anan ?
Falmata ta furta hakan tana mai sake wara ƙwayar idanun ta ,"
Shiru youssouf yayi tare da kafe ta da ido ,
 Watau dai ita mace kome ƙanƙantar ta mace ce ," ji wannan ƴar yarinyar ma wai dan kawai nayi mata magana shine har zata min gwalangwaso da fi'ili ta nuna ma bata ma ganni ba sam.," tsaki ya jaa gami da mayar da hankalin sa kan wayar sa ,
Sarai ta ji tsakin da yayi mata kasantuwar ta mai nisan ji , ko yaya abu yayi motsi tana iya ji tun daga ƙasan ran ta ," jikin ta taji yayi sanyi ," koma waye bai gane bata gani ba , " ba laifin ta bane ,"
Dan haka ta juya a hankali tana laluben jikin bango da nufin komawa É—akin doctor hamza ,"
Kiran wayar sa da Tafeedah yayi shi ya sanya shi miƙewa bayan ya ɗaga kiran inda yake sanar da shi ya zo su tafi masallaci daga chan kuma su wuce masauƙin su sai kuma gobe su dawo ɗaurin aure !
Da sassarfa ya bar gurin da daman jin sa yake tamkar akan ƙaya !
Tsumu yakaka tayi a gaban samy baby wacce ta tsare ta da tarin tambayoyi wani kan wani ,"
Sake ɗagowa tayi a karo biyu ta dubi samy baby kafin ta muskuta cikin yin ƙasa da murya tace :
  Antƴ samy a gidan nan muke da zama ni da falmata , kuma yaya dakta shi ya kawo mu ,"
  Wanene yaya doctor ? Kina nufin likita yayan su zainab ?
GyaÉ—a kai tayi
 Shi ne !
Daman ya san ku ne ? Ko Æ´an uwan ku ne ??