← Book details Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 89 OF 206

Sashe 89

Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

likitar gida aka kira mata na musammn yanata dubata amma ko kadan aranta bataji sauki ba, dan ko cewa da yay karta sake zuwa sashensa bakaramin damuwa taji hakan ya jefata aciki ba dan tasan ta hakane kawai zata iya saurin kuntatawa nur kamar yadda ta mata yau tasan dolene taje tay kuka saidai ear pain da kumburin fuskrtan was sooo unbearable ji take kamar zata mutu dan radadi dan ko na sekon daya bata samu sukuni ba saida aka mata allurai masu masifar zafi kafin nan tasamu tay baccin itama dama ba damuwa da sallahn tay ba.

naima ce ta dan dinga debe ma nur kewa a daren har izuwa washe gari kafin nan ta fara jin dama dama

dake ta riga tasan javeed zaizo yace zai rarrashieta bayan sallahn asubh dan haka tana idarwa tay sauri ta kira naiman sukaje garden ayau anan tay karatun qur'aninta koda yazo gaisawa kawai sukayi

still yace mata suje daki suyi magana tace masa she is not ready to talk to him kawai ya kyaleta tabi ta bata rai da fuskar taurin kai ta tsime fuskarta..

ta riga ta san idan naima tanata wajen bazai yi wani forcing inta suje ciki ba kawai sai ya tashi ya tafi..

yauma gani tay baizo dinning din ba sabida urgent call daya shigo masa daga superiors dinsa kawai shiryawa kawai yay helicopter yakaisa can garin maiduguri.

janet ne tazo ta sanar mata tafiyarsan saidai barinsa gidan yau sosai yabawa nur din kwanciyar hankali dan in tana ganinsa ma kara rudewa take yo dan haryanxu batason menene gaskiyarsa da karyansa ba gashi kuma kullum tanaji aranta cewa tana matsanncin sonsa saidai bataso idonta ya rufe akan soyayyarsan ko kadan..

ahankli harta fara cire zafin abun aranta da tunanin harsai ta samu wani kwararrn dalili kafin nan na ta masa magana dan kwata kwata bata gane kan javeed ba...

hajya zuby tay tay simran tagaya mata abunda ya faru amma taki sam dan ko kadan batason wani yay mata dariya bare agaya mata baqar magana yau, dan har yau data farka tana kan jin zafi zafin hannunsan acikin kunnenta da kanta.

magani tay ta tula makanta tana dan samun bacci har saida yamma yayo kafin nan ta fito ta samu hajya zubby da lady sid suna tsaye tareda chief store keeper tanata kkrin karban list na restocking kayan abinci na store din gidan...

kamar wanda aka jefo simran haka tazo ta karbe komi tay kane kane tafara nuna ai itace ma ta san komi akan lamarin food stores na gidan dake spare keys din duk tana dashi...

da rawan kai da rawan jiki tahau tsara komi da za'ay restocking akowani stores gwanin ta burge kowa

toh kace tabar matan gidan mana ta amso aproaval na kudin toh tsabar azarbabi har gaban alhaj attah akaje da ita sai nuna zakewarta take dan asan tajima fa tana bautawa agidan kuma tasan komi.

bayan angama shirya komi ta kira masu siyayya daga kamfani ta basu oder da komi da komi sauran extra kudin dama sokewa takeyi abunta.

na'ima was keeping nur busy da wasu abubuwan dan bata jin dadin mood dinta wani lokacin..

labarin abun dariya take bata tareda sako faiza agaba tana musu abinci da zai dan kara mata energy kamar banana smoothies da small chops kamar su meat bags samosas masu dadi sosai su basu san ma meke faruwa acikin gidan yau ba, simran ne kawai take ta famar oversabi da store keepers akan shirya abinci wakowani sashe dagangan taki tabarsu sukai na sashen nur sabida so take taje sashen dakanta gobe tay gulma dan kumburin fuskrta ne kawai yay mata kwafsi yau.

Dare na rufawa nur ta koma cikin daki ta zauna tun tana dar dar cewa javeed zai sake shigo mata inya dawo daga maiduguri har Allah yasaka bacci me nauyi ya dauketa wanda bata farka ba sai washe gari.

abakin naima data kawo mata wani fresh coconut water da safen taji cewa ai jiyan bai dawo lagos da wuri bane amma haryazo da tsakar dare ya dubata dayaga baccinta yay nisa ne ya tafi.

ata fannin javeed kuwa kusan latti ya tashi dan yau din saura masa good three days kenan ya rage masa ya wuce mission gashi kokadan baijin dadin yarda nur taki saukowa ta sauraresa..

yau kwata kwata baizo dakin da asubh ba harsaida ya shirya zuwa dinning kafin nan yaxoshi daukarta domin su tafi..

yana isowa ya samu dede sun gama shiryawa kenan da naima yau gown din atamfa greem colour me dauke ido tasaka ta yafa matching veil dinsa me dan sharara dan dede akan simple daurinta tay kyau sosai.

yana shigowa na'ima ta rusuna ta gaishesa snn ta basu waje.

karasowa yay ya same nur din data riga ta sauke kanta kasa dan bakaramin kyau taga ya mata ba saijiya da bata gansa ba sai taga kamarma canza mata shi aka danyi..

kallonta yake harya zauna ata gabanta sai kuma ta harde ranta sosai.. yace ."U look beautifl as alwys. muryansa da sanyi ya fito amma ko daga kanta ta kallesa batay ba.

wani nannauyar ajiyan zuciya ne ya kufce masa yace baby dan Allah can you let us talk now?

lallausar hannunshi taji acikin nata ya riko da yanayin magiya yace i promise you maganan bazai dau lkci ba, just let me explain my self to u dan Allah..i dont like seing u hurt.

dacan batai niyyar amsashi ba amma wata calmness da sincerityn dataji a voice nashi yasata dago kai ta kallesa...

zai magana cikin katseshi tace what if i dont want to hear it..

tana fadin haka ta mike tsaye ya bita tsayen yana shirin jawota jikinshi ta fizge kanta da sauri ya sake kamo hannunta tace
let go off me..nace maka ban shirya jin wani karyan ba

yadam hade rai yace baby ave some respect, kinsan de ban taba miki karya bako...

fauce hannunta tay tace "toh respect for what? ya dada matsowa zai rikota ta sake matsawa yace "as ur husband ke bazaki saurareni kiji komi abakina sai kice karya?

da tsaurin ido tace no no ure not my hsband, first u have a girlfriend, a run-away fiance, you also have a side chick,and i am dat little girl uve deceived with ur fake love nd promises maybe now i am ur little bitch wife which i bet u deliberatly marry me for a pity fuck. kawai kayi admiting cewa haka ne.

cikin bude ido da lumshewa yace "cmn, dont be a brat..
nasan kinsan ba haka bane
aranki...rikota yay da sigar lallashi yace comon sit down let talk abt it..

yana zaunar da ita akan gadon ta mike tsaye tace kace kawai kana son na kwanta ka taba jikina, nasan bawani bayanin da zaka min, u just want to touch me ..kuma nace bana so, ban kuma shirya jin wani magana ba.

zai kara rikota ta firgita tace are you not hearing me wani lokacii i just want to knw what mum raised you like dis..

kirjinshi yaji ya harba ya ja tsaya yana kallonta yace why?

cikin lumshe ido da budewa tace bcos if you have any ounce respect for ur mother you will leave me and my body alone but is obviously clear dat bata baka tarbiyar haka bama.

lumshe idonsa yay bai bude ba yana cixxa labbansa ahankli yace dont speak abt my mother kinji ko...

tace to me zan ce maka? nace ka kyaleni ana dolene or cant u respect me for once ko shima baka sanshi bane tunda ka taso?

yana bude lumsashen idon yadora mata anata da bacin ran da bata taba gani a idonsan ba.

yace just keep my mum out of any convesation, cos wife or not, i will shot u kinaji na ko?

juyamai baya tay tace okay fine, then go away, leave me alone.
aidama tuntuni nace maka ka kyaleni.

kallon minti biyu yay mata kafin nan ya kada kansa batare da taji karar fitarsa ba ya fice ya tafi baice mata komi ba....
[21/05, 21:36] BLUE💙: EPISODE 56
Arewabooks@surayyahms.
yana ficewar kamar wacce aka tsikareta ta juyo da kallonta baya da wani sauri sai taga wai harma ya fita snn ya bar mata kofar a bude..

dan shiruuu tay ta tsaya cak kusan na minti biyar bata motsi tanata bin kofar da idonta dayay jaaa ya kuma ciko da ruwan hawaye masu zafi da suka cirke mata a idon suka ki saukowa.

atake sauti da kuma amon maganganun data furta masa out of fit of rage din suka fara hargagin dawowa mata cikin kwakwalrta,awani irin slow moo tarike bakinta cikin jin karayar zuciya tana mai furta innalillah wa inna ilaihi rajiun.

lumshe idanunta tay zafafan hawayentan suka yanko suna zubowa daga cikin idonta kamar an kunnosu jin hanklinta na kan dawowa jikinta kamar wanda dama zare mata shi akayi.

atake kuma jikinta yafara rawa rawa ga wani irin kakkarfar feeling na tsananin fargaba nadama da kuma mamakin kanta da yafara mamayeta

sulalewa kasa tay ahnkli cikin gunjin matsanancin kuka mai cike da rudani dan harga Allah bata san ma tazake tafurta masa duk wayanann munanan maganganu ba, ita dai tasan dai yamata abun da yafi haka saka bacin rai amma ai bata furta masa haka, but why now? why did she even let her mouth say this much? a inama ta san mahaifyarsa, why did she even involve her?? kuka tafarayi kamar wanda tarasa gane kanta tatsuguna awajen tanata furta Astagfrullah cikin rudadden kukan tareda da jin mugun fargaban sanin cewa hala tabata masa rai sosai.

tafi minti talatin awajen tana kuka me cike da rudani da kuma nadamar rashin kunyar data masa duk da batasan meke mata dadi aranta ba

tagumi tay dan babu kalar tunanin da batay ba na zuwa bashi haquri ba amma kuma tsoron da fargaban gaibu ya hanata ficewa a dakin gani take kamar intaje zai ce mata ya tsaneta koma ya bigeta.

har saida taci kukan abun yaragu mata snn ta dawo hayyacinta nan tamike da sauri tay hanyar dakinsa da mugun faduwar gaba da jin bazata iya barin guilt ya kasheta ba.
Chapter 89 · 0% Book details