← Book details Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 18 OF 206

Sashe 18

Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

razzy tace hmmm toh naji just come in..i am tired kizo ma kitayani
tattara kaya...molly tace toh jst give me like 5 minutes

daga haka suka katse wayar dede molly ta sharo kwana kenan ta hango kamar inuwar mutum yana sanda dan tuni dr Simran ta karasa bakin window, tahau leka cikin dakin Razia tanata kkrin cire safetyn jikin bindigar ahannunta tareda niyyar razanata ko raunatata kawai don tafice mata daga hnyar Javeed dinta.

aranta sai cewa take "I just want to scare her. Put some sense in her head. Let her know who owns Javeed's heart."..

molly tagama lura da me simran takey duk dama bata santa amma ahujajan tay parking ta sauko tayo ta wajen batare da sannin simran din ba

wani irin dira bazata a cikin gidan Dr simran tay suna hade ido da razia tay saurin nuna mata bindiga tareda daka mata tsawa
tace Do not move bitch..saidai da mugun mamaki taga
razian na kallonta
cikin dakewa kamar ba bindiga take kallo agabanta ba. da wani irin rashin tsoro da isa tace and who you bitch? ko kinyi batar hanya ne..

rai abace simran tace zaki san nayi batar hanya idan nafasa wann dakikin brain dinkin..you want to knw who i am huhh?
i am Doctor Simran Mufasa, the one and only first love of javeed mufasa.

wani irin tsimammen daryar rainin hankli razia ta katseta dashi
tace "excuse you? nd who did u think ure talking to...

Kafin Simran ta budi baki taji dirar wata murya mai karfi ata bayanta kafin ta juyo nan danan taji saukar bakin bindiga akanta molly tace “If you make one more move, I swear to God, I’ll blast your ugly nose job off your dirty face.”

Simran ta juyo da sauri suka hade ido da mollym sosai duk dama arazane take cikin karfin hali tayi dariyar rainin hankali
..“Oh please, you think you scare me?”

Molly ta dada matsowa kusa da ita, still targeting tace “I don’t need to scare you, darling. I just need to humiliate you. You're a grown-ass woman with a gun, stalking a girl over a man that hasn’t called you his own Get a f*cking grip.”

azafafe Simran ta hargitso zatay wata magana razia ta taho da wani irin karfi ta dauketa da marin da ita kanta batasan inda hanklinta yay flying yaje ba.

atsawace tace ke wawiya kalleni dakyau
wallh sai na kasheki anan na kashe banza sabida har gidana kikazo da makami wawiya daqiqiya, nd how on earth wll a man like him eva like you...

wani zungurinta tay sann takwace bindigar hannunta tace ure soo dull wallh bantaba ganin doluwa kamar ki ba waike yanxu kinxo fada akam saurayi kenan? lallai baki da hankali.

tana cikin assasa ma simran masifa sukaji motsi, da alaman shelly ta iso, Dr simran na kkrn yin ihu dam shelly ta hankara cikin sauri molly ta tura mata bakin bindigar abaki.

sann ta ma razia ido akan tazo ta karba ita zataje ta kwamosho shellyn, kafin ma ta sake ma razia saida ta kara kifawa simran wani mari akai yakai sau uku.

razia tace “Calm down babe, I got this. fita molly tay tajeta domin farauto musu shelly

anan kuma Bayan razzy takwace bindigar hannun Simran nan ta tilasta mata tazauna a kasa

Ta dubi Simran din da sigar rainin hankli tace mtswww ke karamar yar iska ce wallahi to dake da wanda kike haukar matsanancin kishi akansa bakufi in hadiyeku ba jaka Kina so ki hallaka kanki ne saboda namiji toh ai badamuwa munan zamu iya hallaka ki

Dr Simran dake mitsi mitsi da ido ta juya cikin borin kunya tana wani hargagi wallh you will pay for dis
yarinya bakisan wuta ba saikintaka

razia tace acikin wuta aka haifeni harni zaki gwadawa zafin konar wuta? kece dai baki san wuta ba amma yau zaki sani...daga yau ko a mafarki akace miki kisake tunkarana da wani maganan banza irin wnn bazaki kara ba
dan yau sainaga wanda ya tsaya miki kilakiyar banza kawai
mummuna..

zage zage kawai simran tahauyi cikin rasa nayi ga tsoro ya gama cikata can sai ga Molly ta shigo da shelly kamar wacce ta kama yar kazaa...

tun daga kofa take naushinta tanamai kifa mata mari

wani jefota tay ajikin simran din sunamasu nuna musu bindiga akansu, nan razia ta zuba musu wani irin federal warning snn ta dada tsurar ma Dr simran da ciki na cewa zata kira javeed mufasa awaya ta gaya masa abunda tazo yi yau.

Duk iskan shelly tun dataga kamarsu razia basu da kirki yasaka tadinga rokonsu tana gaya musu cewa ai kawai kishi ne yake damun simran din ta kasa control shine tazo, kuma dama warning kawai sama suke da niyyar mata bawai sunzo ne su kasheta ba...

wani irin walakantasu su razia da molly su kayi tahanyar sakasu sukata explaining kansu suna basu hakuri kamar wasu barayi...

sosai simran tay kuka
dan ba atabacin mutuncinta kamar nayau ba barinma da razia ta zazzageta akan javeed snn tce mata“ next time you feel insecure, book a therapy session, not a murder mission, if not indan kika sake muka sake haduwa wallh sai dai adau gawarki.

haka molly ta sakasu sukayi lie down flat ta dauko ruwan sanyi ta kwarara musu ajiki ta musu jagwab dashi ta haka ta dinga sheka dariya ma surgery din dake jikinsu, kai ba ataba musu mugayen kaskntacun zagi irin wanda yau sukasha ba.

Kafin su sallamesu Molly ta debi garin flour ta shafa musu fuska sann ta dau wayarta tasaka selfie tare da su Razia kuma tasaka caption “When your man’s crush shows up with a gun... and gets checked by the real Geees.” suka kuma sakasu a live stream ma tiktok kowa na kallonsu ko ajikinsu.

Dr simran ta dingaji kamar ta mutu dan kunya shelly bata ko iya dago kai ba tsabar nadamar biyo simran datakeyi yanxu..

shiyasa sam babu kyau yin abun cikin fushi da gaggawa suda suke tunannin yara ne zasu zo ne suci ubansu su razana su ashe basusan yaran yanxu sun ci uwarsu a tantiranci ba

babu kalar rokonsu da simran batay akan sucire videon ba amma haka sukaki saima karanto musu coment molly takeyi suna kyallewa da muguwar dariya

baqin ciki da kunya ya taru yama Simran yawa tay zugum dan tamkar an jefota cikin mummunan mafarki haka takejin kanta

Razia ta juyo ta ce mata "Next time you think of me remember this night. Because I won’t be this soft next time." harke kin isa? jibike fa kazama, toh kije kiyi bincike da kyau akaina i wll ave you kill witout a trace nd still wont give a fuck abt your man.

Zuciyar Simran ta yi rauni fiye da yadda baty tsammani ba Amma dai hakan yasa tafahimta cewa razia is as equally crazy as her, gara kawai tafita a harkansu kar sauran mutuncinta yazuba.

dan yanxu batasan ma iyakan ina videon su zaije ba babban tsoronta ma shine kar hajy zuby ta gani dan tasan bazasu kwashe ta dadi ba.

dan tsabar sharri haka molly taje waje ta kira polisawa sukayi amfani da iliminsu na lawyoyi haka su simran suna ji suna gani aka kamasu da lefin emotional abuse and tresspassing.

duk yadda dr simran keji dakanta saida suka kureta sabida sunyi karatun law din nan sosai, haka aka wuce da ita police station ita da shelly dakyar da wahala lawyansu yazo razia tabada wasu fake and delusionl incrimnating statement akansu wanda ya daure dr simran din da jijiyar wuyatta, tasan yanxu dai ko giyar wake take sha bazata sake jin shaawar zuwa inda razia take ba dan ta lura yarinyar taci uwarta a iskanci da tantiranci gashi komi agaban lawyer dinta akayi kafin nan aka sakesu....
[23/04, 21:01] Anne-Aurora🦋: EPISODE 10🦋
_@surayyahms_
bayan faruwar hakan wani muguwar baqin ciki da zazzabine ya rufe Dr simran wazir waidanma ahaka an roke razia ne dakyar suka sauke videon da suka musu a social media dinsu aka dan gogge traces dinasu sharing wanda hakan shiyasa yasaka Dr shelly ta fita ahanyar ta kwata kwata basu ko magana ta fatar baki yanxu bayan kuma ga uwar tuwon masifa da bala'in da tashashi awajen hajiya zubaida dataji labarin abunda sukayi

kawao saukin abun shije daga javeed din har mahaifinsa basa nan agidan ita kadai ne tasan kuma ba lallai bane suga meke faruwa a social media danba abu bane daya darasu.

bakaramin kullatar razia simran tay ba saidai yanxu kusan kowa yay warning inta akan karta sake zuwa kusa dasu, gashi har lawynta ma saida ya nitsr da ita yace mata hakan sabida gani yake yaran yanxu ne suke tashen ilimin lauyancinsu kuma sunada strong legal connection da hanyoyi masu yawa legally da zasu mata abubuwn da bata taba tsammni ba, duk saita rasa meyake mata dadi dan ayadda tay zaton kankantar years dinsu gani take kamar zata iya razanasu ashe abun badaga nan yake ba dan yaran idonsu a mugun bude yake

karshe tattara kayanta tay tay booking flight taje hutu a dubai wai ko da mental health dinta zai dawo dede dacan ma tadan yi sanyi da yin hayakin saratu volkner amma tun akan abunda razia suka musu saita dawo amfani dashi fafa dan gani take kamar ita razian nan ai kamar ma shedan ce.

ata fanninsu raziar kuwa daren ranan ko bacci basuyi ba sai da suka dinga bincikawa har saida suka san cikakken tarihin dr simran din wanda ya jawo suka raina ma ajinta wayo sosai

washe gari da daddare kamar yadda suka tsara suka shirya tsaf suka bi flight din karfe tara da rabi ya kawo su nigeria after few hours suka iso
amma agidan mollyn suka sauka dan hotel din da suka kama zasu ma nur birthday baida wani nisa sosai da anguwarsu.

the next day bayan sunfarka sunkuma kammala duk wata shirinsu a tsanake suka fito gari tare da sauran friends suka hau karasa shirya wajen grand birthdayn which they invited few friends nd family to celebrate nur's birth in a grand way..
Chapter 18 · 0% Book details