← Book details Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 106 OF 206

Sashe 106

Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

idanunshi sunyi jajajir sun kankace ahankali yazare hanunshi daga kan nonowarta shima yarike mata hannu yana leka fuskarta tsiririn hawayen tsoron ya mugun cika idanunta ahankli yay murmushi yace baki so ko?. inje mission din da abuna ko?

ganin taki amsashi kuma takasa daga idanu ta kalleshi yasa yasake rungumeta a kirjinshi yasaki nishi ahankali

yana rungume da itan yayi kamar zai bude kofar bathroom din ya fita ya barta anan kawai sai yaji ta riko hannun sa cikin wani yanayin jin shaukinsa...

cikin dauriya da marairacewa tace"..Dont leave....da gefen idonsa ya mata kallon are u sure?

ta gyada mai kai a sakalce..

jawota yay tasaka hannu ta zare towel dinsa kasa wannan karon ahankali suke wasa da juna sedai ba kasafai take iya dora hannunta akan dick dinshi ba dan gani take kamar ijiya zuwa yau da safe yasake kara girma ne zai iya cinyeta

Ahaka ahaka ta dinga daddanna mai kai yana zaucewa har Allah yasa y zubda abunda ke damun shi mararsa wankan tsarki sukayi atare snn ya kyaleta tay sallah shikuma ya wuce dakinsa shirin masjid domin zuwa sallhn fajr...

****lkcin hajiya zubaida ta fito kenan tana sauri sauri zata haura dayan gefen inda sashen simran da mamaki taga lady sidd tana tafiya tana amsa waya da hijabi ajikinta nan tay marmaza ta iso gareta tajira har tagama wayar snn suka gaisa babu yabo ba fallasa tafara tambyrta lafyar simran..

hajiya zubby tana magana har tana hawaye tana cewa wai ba haka simran take ba, she is very sure trauma ne na rabuwa da javeed, wanda shine ya dagula mata brain, kuma inda zasu taimaka mata su roka mata alfarma akawo mata therapist zaifi dan in aka kori simran jikinta na bata cewa hala simran zata iya commiting suicide...

lady sid da asali dama baso take akore simran din ba koda hjy zubby ta fara kawo wnn dalilin yasaka ta karajin karfin gwiwar kara dago maganan

nan dai tace mata ta biyota suje sama wajen anty suad tunda itace babba koma yayane alhaj zai iya saurararta da maganan tunda abun ya shafi mental trauma kawai sai anema ma simran alfarman jinya akarkashin therapist da kuma kulawarta in 3-6 months haka inta warke sai tabar gidan

hakanan sukaje suka shimfida magana agaban anty suad

hajy zubby ta dinga kakalo wasu makirtacun labarai tana kuka na abubuwan da simran takeyi sabida soyayyr javeed har sai kaji tausayi

anan ma bakaramin dorawa nur lefin komi akahauyi ba lady sid harda cewa inhar basuyi yaqi an aje simran ba javeed zaiy asarar macen da take mutuwar sonshi a duniyan nan nur tazo ne kawai ta lalata masa rayuwa.

sassafen suna gama maganan anty suad da lady sidd da hajy xubyn suka dunguma wajen alhaj attah yanata sauri yafito daga dakinshi zaije masjid sai gasu sun iso, duk shan kunu da daure fuskarsa hakan suka dinga kawo dalilai na rashin nitsuwa da rashin lafyar kwakwala akan lamarin simran tare da cusa laifin komi dake samun simran akan javeed na karfi da yaji

har suka gama yana tsaye baice komi ba, hjy zubby da batay wani sharhi ba she was just begging and begging but he dint say a word har yawuce yaje masjid yabarsu anan din cikin daurewar kai da fargaban abunda zai biyo baya.

shikuwa wani tunani yakey aransa na daban dan tun jiya yay black listing din simran yasaka ta a jerin wanda za'a saka musu target if found guilty to any secret plan her penalty is dead by tourture

atunaninsa ire iren sakacin da yayi kenan yajawo mutuwar matarsa da yabar mutane kamarsu zubaida suka kasance matsala acikin zaman aurensa

cos he rembr clearly akan mahfyr javeed ya taba hana zubaida zuwa gidansa gabaki daya amma koda ta samu dama
bada wani jimawa ba wann mummunan abu yafaru da su.

shide kawai ya aureta ne amma har ransa zubaida is the no one suspect of his wife death,sabida yasani sarai yadda zubby tajima tana sonshi take kuma claiming cewa tunda ita sectarynsa ne tafi kowa kusanci dashi dolene akwai hannunta a wani abu daya kashe matarsa.

tasha kawo matsala tsakaninsa da matarsan and he also tot that banning her frm the house will solve the issure amma hakan bai faru ba saima asarar matarsa da ya jawo masa shide bazai taba kyale wann qaddarar tasake fadawa akan dansa javeed ba.

dan haka yana isa ya samu har an kusa idarwa jonasu yay aka kai har raka'ar karshe dashi nan duk muslim wokers din suka watse bayan ya karasa ciko sallahrsa yay addua ya juyo ya dubi dansa javeed ganin har yanxu adduar yake kanyi abun yaso yadan bashi mamaki amma sai bai saka komi aransa ba..

shima zama yay agefe yana lazimi..

javeed yana gamawa ya dubesa da ladabi ya fara gaishesa da girmamawa nan yafara mai tambaya akan jikin nur har saida javeed ya tabbtar masa cewa nur lafyarta kalau kafin nan yaji daidai.

dake jiyan javeed bai fito ba kao tsaye alhaj attah yafara masa maganan bhvrs din simran akan nur fiddausi.

yadda yake maganan xakasan cewa he doesnt trust simran anymore but je demand dat is better to keep the enemy close and watch her circle in chains.

yay ma javeed cikakken bayanai na yadda komi zai kasance kuma ya fayyace masa sabbin tsarin da zaina bi da ita dan karmasu gane cewa ana lura da su sosai danshi ya gama gajiya so yake ya kama wani scape goat acikinsu ya masa kisar walakancin a gidan dan susan shi ba saar wasarsu bane

javeed baice komi ba har ya gama maganan hakama bai kawo wani objection ba kawai sai ya amince shikansa ya amince da shawararsa na cewa baison simran tay nisa sabida dik inda zataje yasan bazata saduda akan neman ways na hallaka nur ba garadai ace tana nan akarkashin idanunsu da kuma oda reasons nashi na tafiyar ayau.

bayan sun gama maganan su simran sun yanke hukunci da duk wani target suka taso suka dawo cikin gidan dan by 11:30pm zai bar gida....

i will give you a beautiful bonus in the morning, God bless
everyone for wishing me Good in sha Allah this week is gonna be soo fun and emotional.

nagode sosai.
[27/05, 11:41] BLUE💙: BONUS...

suna gama karkare maganan atare suka bar masjid din suka nufo cikin gidan haryanxu dai javeed yana shiru baice komi wa mahaifinsa game da tafyrsa mission dinsa ayau din ba.

sashen mahaifin nasa suka wuce kai tsaye domin yasha favourite herbal tea dinsa dashi for the last time,wanda tun kafin su karaso cikin babban falon suka fara jin tashin tashina na wasu kananan magana da akeyi akan simran din ata ciki.

wani irin yaba halin simi lady sid takeyi da zimman kara cusawa anty suad sonta sabida tariga tasan anty suad tafison ace javeed ya auro macen da zasu iya juyakanta kamar masa irinsu simran din dan suna samun wasu sabbin kofofi na alfarma da cikar wasu manyan buri kansu akan dukiyar dake gidan mufasa wanda javeed yake yawan hanayin wasa dashi dan shikadaine yake da ikon saka signture akan komi musmn ma qaddarori da kudade.

tun ficewarsa masjid su anty suad ke zaune anan basu bar sashen nasa ba zama sukayi anan sunakan tattaunawa
akan yadda simran tafi dacewa da javeed fiyeda nur firdaus kowa yana kawo point dinsa.

Da nitsatsiyar sallama tareda mamaki Alhaj attah da dansa javeed suka katse musu hirartasu wanda kusan atare duka suka amsasu daga nan wani irin shiru wajen ya dauka kamar wanda sukaga malaikun mutuwa.

Suna zama akan chair javeed da fuskarsa ke mugun daure ya gaishe da anty suad da kuma lady sidd suka amsa shi, saidai ganin bai basu fuska ba sai basuce mai komi ba dan ko tambyar jikin nur din basuyi ba.

hajy zubby datasan ba gaisheta zaiyi ba marmaza ta kalleshi
da kalar fuskar tausayi suna hade ido cikin wata salon maraitaccen murya ta fara bashi haquri akan abinda ya faru jiyan tare da bashi dalili na cewa mental anxiety ne ke damun simran amma ba haka take ba tunda all these years da suke atare ba ataba jinta tana fada da wata ya mace akansa ba sai wnn karon ya mata uzuri

hakanan ta dinka lakawa simran ciwon kwakwala da kuma ciwon damuwa har idanunta natara ruwa gwanin ban tausayi.

awani irin yanayin ko in kula javeed yake kallonta dan shi kwata kwata makircin mata bai fiye shigewa brain dinsa ba, kai hatta abinda ya faru jiyan yana da full analysis akai, yasan ba abunda suka gani bane yafaru amma tunda simran haka ta zabar ma kanta shi bazai taba hana nur dinsa daukar kowani irin mataki wajen kare kanta ba besides shi yasan matarsa bata laifi a idonsa..

ko jiyan ma yi kawai yay kamar bai gane komi ba amma yana lura da komi inhar dagske ne simran ta sumar mai da mata da yanxu makokinta akeyi ba wann maganr ba, they just dont have any idea on who they are messing with.

ayanxu kusan zance babu kalar makicin mace da bai gani ba, kama daga kan hadaddun yan mataye wayayyu da masu hatsari da manyan mata frm oda mafia families da ake turosu wajensa na musmn domin suzo suyi dis-arming dinsa mentally ko seducing dinsa har izuwa kan women spies na organisations da na enermies da kuma wajen aikinsa babu wani littafin makirci na mata da bai duba ya haddace shafi acikinsa ba.

kallonta kawai yake tana maganan batare da yakasa kunnensa akan abubuwan da take fada ba sabida already yasan duk karya takeyi...

haka ta dinga rokon su tareda bada dalilin cewa itace kawai zata iya kulawa tareda dawowa da simran daidai cikin haycinta dan asamu zaman lafya da nitsuwa

tace zata saka simran din taje ta bawa nur haquri amma dan Allah ayi musu alfarma ko jinyar kwakwalrta abarta tay

Harta gama javeed baice komi ba har saida anty suad ta fara nata maganan dake tanajin kanta a mtsayinta na babba kuma isashhiya kai tsaye cikin wani irin jan aji da kamewa muryanta ciki ciki da bambami take cewa
Chapter 106 · 0% Book details