← Book details Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 134 OF 206

Sashe 134

Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

jin wann tunanin yana neman haukata mata kwakwalwa kawai sai ta kulle idanunta ta dinga addua tanamai furta Allahumma astur auraatina wamin rau'atiinaa... har karshensa...tanata adduar neman rufin asiri da kuma samun mafita awajen Allah tare da maimaita la ila illa anta subhaka inni kuntu mina -zzalimin da hasbinallahu wa neemal wakeel duk babu abunda bata furta ba har saida taji komi ya kauce mata ta mikawa Allah komi tana idar da isha'in tay karatun qur'ani kadan tay addua snn tamike ta cire hijab dinta tawuce wajen wanka

tana shiga ta hada ruwa me shegen dumi ababbn bahon Wanka ta fada ciki tanamai goge kanta da sabulai masu qamshin dadi

duk da rudanin dake ranta komi na gidan burgeta yakeyi cos evrthing look so fairy nd romantic har inta rufe idanunta imagnin din javeed din kawai takeyi anan tare da ita dan bahon irin babban nan ne mai dauke da wasu kafuran candle lamps ga irin romantic red flowers din nan dake bin bango suna zazagowa kasa harta inda mutum zaina saka kafafunshi zakama iya kashe wutar toilet din baki daya ka kabar candle light din a kunne

taga yadda jikinta yake wani turirin ruwan dumi mai balain qamshi da dadi

ji take kamar ta rufe ido ta bude taga duk wata matsalar dake rayuwrta ya dauke musmmn ma wann fyade da cikin shegen da akace tayi datake tsammanin shine kawai yanxu matsalar da zai iya shiga tsakaninta da mijinta

bata taba jin tsoron furta ma wani gaskiya ba sai wnn karon she is soo scared of loosing him and loosing herself respect a idanunsa har can cikin ranta.

Ruwan ta deba a hannunta tana sakewa kan fatarta yana qanrowa wani lumshe idanunta tai ta kullesu gam gamm ta dulmuya cikin tunanin shi sosao daga nan ta bingire cikin daring tots din nan mata thinking of wat she gonna do to solve her problms cos he hav to do sumtin bazata taba iya zama acikin wnn rudanin da zai tauye musu haqqin auren su duka ba

tafi awa tana kan tsara hanyar da zatabi akansa har dai ta samu kwarin giwa da cikakken mafita daga tayi nan ta aje kanta anan sai ta ja ajiyan zuciya tanamai sauke ajiyan numfashi kallo daya xaka mata kasan abunda ke wanxuwa a brain dinta is just take the risk and enjoy the moment untill she figure out a way

Can ta bude lumsashun idanunta tareda kara makanta karfin gwiwa ahankli ta shiga tsantsane ruwan bath din after ta dauraye jikinta tay fess

Sauke dogayen fararen sawunta kasa kan abin takawarsu tayi flowers din dake kasan dasuke tabata sukasa tadan lumshe idanunta dan tsaban tsansi da laushin fatar nata har wani bacci bacci tafaraji.

Sai dai Bacci ayau gani take kamar bazata iyashi bama dan Out of all what she discuss with her brain dolene ta aje komi ta kula da lafyar javeed inyaso inya warke sosai ya dawo hayyacin sa daga ciwon nan ko kafin su koma gida zata yanke hukuncin ko ta gaya masa komi inyaso koma miyene ya faru ko tabarshi ya taba yaji ko ya tambaya ko bai tambaya she wll just tell him d truth

Wani jan ajiyan zuciya tayi bayan tagama raya hakan sannan taja numfashinta sama dan duk yadda zaka yi tsammanin yuwar haka me sauki ne awajenka ita da abun ya faru da ita take kuma son kare mutuncin kanta dana mahaifyarta tasan yuwar komi a farat daya ba abu me sauki bane dolene sai tabi da dabara tay tunani me zurfi but defintly kawai abunda zatay kenan daga karshe

tana ficewa daga bathrum din taji ta gamsu sosai da wnn nazarin a kwakwalt

Cikin nitsuwa ta fito har cikin tsakiyar dakin daure da dan towel dinta a kirjinta duk jikinta na diga digan damshin ruwa da sassanyar sabulan data gama amfani dasu dan karamin towel da ta daura akanta danya tsantsane mata suman kantan shima bai wani kama ba kana arangama da fuskarta zakaga yadda tsillin jikakken sumanta ya barbaje a fuskarta da gadon bayanta ya kakkaryo a kafadunta ya kwanta lif

wani irin shiru dakin yay da alaman har yanzu bai dawo ba

hakan yasa ta kwantar da hanklinta tawuce gaban closet ko xata same abunda zata sa jikinta tabar jin sanyi dan da alaman sanyin acn ne yake affecting dinta nan danan ta jawo bathtrobe fari kal ta sakaya a jikinta snn tay drying sumanta da hand dryer ta kalkale sa da mayukan gashi masu qamshi snn ta tufkesshi da ribbon tabar jelarsa yanamai sauka mata har baya

bayan tay yan sjafe shafenta ta nemi waje tazauna ta fara yan bubbude sabbin kayan sawartan data ga ya kawo shoping bags din duka ta tuntudasu akan gadon wayanda taga suna da yawa babu laifi ga uban kyau gasu gwanin sha'awa sai dai kaf dinsu irin wayanda bata taba sawa bane arayuwarta

ta dade tana jujjuyasu tanai masu kallon kayan shan iska dana bacci while a zahiri ita kanta tasan ba haka bane yawanci Gowns ne yan kanana daidai gwiwa ko sharara masu hannun shimi wasu ma basu samu darajar hannun ba da kala kalar bomb shots sakakku da kuma irin damammun nan wanda tasan babu tantama duwuwanta kawai zasu iya rufewa amma ba cinyarta ba

wasu na jeans ne wasu na plain cotton material wanda acikin su ne zakaga surkin kaloli masu dauke hankli dan most of wat he do oder are white or black or grey saidai in kayan daga kamfaninsu ya fito dan she saw alot of mufasa clothing line cards ajikin wasu

kwata kwata babu brazies inba ma bikini ba, hakama dan kadan aka saka mata sexy tank tops da doguyen wandona na fita waje sai few coporates wear skirts suits da kala kalan jakuna da takalman su, da few jewelleries box shima acike tam da kayan dankunne agogo da awarwaro ga nan ribbons iya inda taga zata iya amfaninta dasu..

tana kan kallon kayqn taji karar taku mai hade da nitsatsiyar sallama gabanta taji ya mugun fadi tana juyowa gareshi at sametime tana dada gyara xaman robe din

kallonta yake yana tahowa gareta dan qamshinta gaba daya yacika mai kwaklwa da hancinsa duk sai yarasa ta inda zai bude sauyayyun idanunsa daya dan lumshesu ya kum kare budesu akanta yana rusuna gabanta ta sauke kanta kasa snn ta amsa sallamarsa
da sanyin murya tace welcome back hubby

wani karuwar kallo da murya yasakar mata yace "Happy to see u babygal kin gama guje min din? kanta take shirn saukarwa saida jin ya dora lallausar hannunsa akan saman cinyarta yasaka tay saurin sake rigar dake hannunta ya fadi kasa abazata.

dan motsi kadan tayi cikin birkicewa zata dauki rigar wanda shikansa bathtrobe din yabi yakwaye ya barmata tsabar hasken cinyarta awaje babu shiri taji hannun shi har yakaigun wani irin nishi taji ya sakar mata jikinta a mugun muce ta dago ta kalleshi ganin har ya bude idanunshi da suka sauya kala ya kafeta dasu.

babu tantama Wata muguwar sha'awar ta yakeji me karfi gaba daya idanun sa sunyi sanyi..

ita kuma aynxu mugun tsoron hakan takeji tanata shirin mikewa tsaye taya rigata mikewar jitayi har ya jawota ta fada jikinshi babu shiri ya fixge robe din gaba daya ya rinka shafata mata cinyoyi kamar wanda ya samu teddy

kukan shagwabar data fara mashi yasa da kyar ya iya maida mata robe din ta ya rufe mata cinyarta kirif dan bakaramin tsorata yaga tayi ba tasan tana kyaleshi sai yay kuma she is not sure she is not mentally ready for unknwn consequnces of her decisions.

ahnklo ta lumshe idanunta tana matse hawaye yay murmushi ya tarkato gaba daya ahannunsa ya koma kan kujerar dake dakin da ita yakara jawo ta jikinsa yanakan shafa ta sosai.

wata irin runguma me dadi sukay ma junan su har sanda ya ga tayi lamo ajikin sa sannan ya qamsu da samowar kwanciyar hanklin ta.

kamar wanda yasan abunda ke wakana aranta yace babyna da akwai abunda yake damunki ne..?

shiru tay bata amsa ba ta rufe idanunta da tafin hannunta tay tsamm

kallon ta ahakan yy ya sauke murmushin data fito masa cikin sauke ajiyan xuciya

can snn ta bude ido fuskanta cikin dauriya tace mishi "mine ya jikin?...zamuyi wankn magani kafin ka kwanta kaji

...yanata kallon ta yana murmushi har bata fahimci irin kallon dayake matan ba ta Sunkuyr da kai tayi tafara kicin kicin kamar zata zamo daga jikinsa..yace hey...yau ba hira zamuyi ba??

tace uhum eh amma ai kaine zaka min dama nayi missing din hirarka

shiru yay na dan wani lokaci da ita ajikinshin yanajin saukar numfashin ta dake saukowa cikin sauri da fargaba

yace.."baby...ahanklo ta kallesh yace "dont hide anything frm me ni mijinki ne take me as ur friend and ur comfort, i wont force anything on u i promise in akwai wata matsala karki boye min knji???

jikinta a sanyaye ta gyada mashi kanta da sauri gadai babban dama ya bata amma sai taji gaba daya bata da caurage dinyin wani bayani akan past dinta yanxu is too heavy and horible for her fragile heart yadda ma zata fara sako maganan shine babban damuwa dan kunyar yin maganan ma takeji...

hirar sex sukayi asakaye but he assured her bazai aikata komi da ita ba harsai da cikakken amincewarta sosai sabida gani yake kamr tanajin tsoronsa kuma ya da isasshen lkcin da zai iya cire mata wnn tsoron kafin su bar gidan nan shi kuma logic dinsa kenan.

daga wnn hirar tasu nur ta samu sauki aranta taji hanklinta kwanta sosai daga bisani ya direta a kafarsa ya tashi ya shiga bathrum bai wani dade ba ya fito samu yay harta saka kaya ajikinta tabi lpyar gado ta dan kwanta..

Wani kallo yabita dashi harta sauko ta fara tayashi tsantsane jikinshi tare da duba masa wajen ciwon

cream mai qamshi ta dauko ta shasshafa masa a Ko ina ta kwalwale tadau neat wandon bacin sa daya fitar ta mikamai yasa ya feshe ko inanshi da turaruka masu sanyin qamshi da dadi

dauketa ahankali yahade ta da jikinshi ya shimfidar da ita batare daya rabata da jikinshi ba can ya dago yana kallon fuskarta.
Chapter 134 · 0% Book details