Sashe 199
Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
haka ya dinga binta yana romancing din jikinta har yasoma mantar daita duniyar datake wanda alokacin shi burinsa bai wuce ya samu ya gamsar da ita sosai ba..
duk wannn ruwan dake xuba mata saida ya tsotse kafin nan ya haura kanta yamata irin cin da saida ta gaji sosai tasoma matse kafafunta alamun tagaji snn ya barta yadan kwanta akan couch din tare da janyota jikinsa ya rungumeta yana fidda nmfashi a hankali kafin kace wani abu hartay bacci..
gyara mata kwancya yay kafin ya mike ya jawo wandonsa ya saka ya dauke rigarsa dayazo dashi gym din ya saka mata ajiki
ruwa yasha me yawa kafin yaje gaban sink din ya kunna ruwa ya wanke hannunsa sosai kafin nan ya dinga zuba ruwan a fuskarsa karfe 10am saura na safiya on dot wayarsa dake kan table acan gefe yafara ringing. bai wani kula ba saida ya gama goge fuskarsa da towel snn ya dauka
ya saka a kunne for a few min yana shiru yanajin abunda ake cewa can sai yace ina zuwa sai ya katse wayar ya jefa a aljihunsa
agurguje ya daga nur dake bacci kamar yar baby suna fitowa waje yace ma janet ta tsaftace gym din shikuma mr aqeel ya biyosa yanxu.
suna isa kofar dakinsa mr aqeel ya tsaya shikuma ya shiga ya aje nur dinsa akan gado ya gyara mata kwanciya snn ya shiga bayi yay wanka tareda wankan tsarki ya fita fess yazo yasaka kayanshi sharply
kafin nan ya tasheta dan baifiye son tana bacci da najasa ajikin ta ba dakyar da kasala ta mike cikin gigin baccin tashiga bathrum dinsa shikuma yay sauri ya fito ya same mr aqeel a tsaye.
hanyar sashen alhaj attah suka nufa suka samesa azaune yana shan tea tareda secret spy qurds dinsa wanda sune dama suke bincike akan mutuwar mahaifyar javeed all thier lives agidan aikinsu kenan su biyar suka tsaya akansa suna bashi information.
isowar javeed awajen yasaka maganan yay shiru dan babanshi ya hana ana gaya masa information akan komi dake faruwa dan yasan dansa baida dogon hakuri daga zarar yaji wani abu mataki kawai zai dauka baiya jinkiri
daga zuwanshi spies din suka bashi waje har saida ya gama gaisawa da babansa snn suka sara masa mr aqeel ne kawai ake gefensa, alhaj attah ya bada dama wa wani murjeje wanda shine shugabn spies din ya kunna musu Artificial intelligence telepath technology inda atake mr manny da yarsa saratu suka bayyana suna masu biyayya wa alhak attah
javeed dai ya jima da sanin cewa mr manny enermy dinsu ne bai san tuni alhaj attah ya siye bakinsu ya dawo shida yarsa saratu suna masa aiki akan mutuwar matarsa ba.
shiru yay yanajin babansa yana re introducing dinsu
xakasha mamaki sanin cewa mr manny bama gurgu bane kuma yarsa saratu ba mutuwa tay ba kawai plan ne suka hada shi da kyau with some basic magic, chemicals and technogy and secret spies just to look real dan su cornering din bokan zubaida snn su hanata samun one minute of peace a duniyan nan.
saratu ne tafara gano musu bokar hajy zubaida wanda awajensa suka samu wasu bayanan kafin suka kashesa..
dan xamanta a US dinnan dake a matse take tanason su hada kai akashe nur firdaus babu wani sirrinta da bata gayawa mr manny akan yadda ta kashe mahaifyar javeed da abubuwan data dingayi agidan kafin ma mutuwar ba da tunanin ko xai aminta da ita sosai dan suyi aikin nan tare
zuciyarta da sirrikanta gabaki daya saida ta bude masa akan ahalin mufasa saida ya qamsu sosai kafin ya amsata jiya da dare
yadda ta juye masa bayani haka shima yau yake juye masu javeed shida yarsa saratu
tareda gaya musu cewa already tun jiya zubby ta kamo hanya zatazo yau dinnan ne zata dauki fansa
babu wani move dinta da basu gaya ba sabida in return alhaj attah zai basu dukan wasu kudaden da zubaida ta mallaka wanda yay freexing tare da gidan ubantan da already sun sakata tadamka musu yana hannunsu yanxu.
javeed yay shiru dan mutuwar mahaifinsa is a deep emotional trigger wa brain dinsa saidai yasha mamaki yadda babansa yay amfani da daya daga cikin manyan maqiyansa kamr su manny da yarsa saratu yay penetrative investigation akan zubaida duk dama yasan abu ne sauki ne awajen baban nasa ya siye loyaltin enemeies dinsa dan ya cimma burinsa ya sha yin hakan bare su mafias they prefer doing business with enemies rather than friends.
suna gama bada information akan zubaida suma agaban idonsu aka bawa mr aqeel da wani acikin spies din dama na cewa sune zasu kai musu reward dinsu once zubaida is captured..
angama deal din kenan javeed da babansa sunata magana privately akan batun boye masa komi dayay na batun neman makisan mahaifyarsa dan ko kadan abun be masa dadi ba da baisan cewa wai harma anada kwakkwarn hint akan cewa zubaida bace ta aikata komi.
suna kan wann hayaniyar lokacin nur ta gama wankarta kenan ta fito tasaka black designer lady jallabiyarta datake sallahrta dashi dake dakin nasa ko wani dankwali bata saka akanta ba ta fito zata wuce dakinta tay baccinta acan dan har yanxu baccin takeji sosai.
tana fitowa kofa taci karo da na'ima duk ta damu sabida janet ta gaya mata cewa tun tea din safe nur din bata karacin komi ba
gashi chef faiza has made her favourite chicken suya me yaji yaji tanata jira taga ko zata dawo da bata ganta ba shine tazo
suna hade ido na'ima ta rusuna ta gaisheta akasale nur ta amsa
suna tahowa suna hira kadan kadan
daidai sun sauko kan stairs kenan zasu share kwana sashen nur frm no where sukaji an buga wa naima wani karfe akai wanda atsandre ta fadi ta suma atake.
nur tana daga kai suka hade ido da hajy zubaida wacce bata san akan tarko take ba, dan mr manny ne ya aiko mata wani maganin da zai batar da ita ya kawota gidan yagama zulmata arami cewa ai yarsa saratu ne ta kera abun da tsafi kafin ta rasu..zata sha ne saita bayyana agidan mufasa ta kashe nur da alhaj attah da javeed cikin sauki sann ta kara sha sai ta bace bat ta dawo gidanta batare da kowa yasani ba.
tunda taga ta sha ta bayyana agaban nur yanxu sai taji wani karfin giwa ya mamayeta.
a mugun tsorace nur tafara ja da baya tay wani irin zubaida wufff ta cakumo ta rufe mata baki da tape tun daga kan steps din ta hau jawota kasa tana gaya mata cewa zata kasheta kamar adda ta kashe mahaifyar javeed, ta saka shi ya girma da ciwon tabin hankli ta aure ubanshi dan haka ita karamar yar iska bata isa tazo ta saka akashe mata yar uwarta da ubanta agidan nan ba, itama sai ta kasheta ta kashe abunda yake cikinta a matsayin fansar ubanta da kanwarta simran
duk tabi ta tsorata nur da mugayen kalamn datake gaya mata tana janta nur sai firgici take tana kama hannun stairs din amma ina da mugun karfi zubaida take janta akasa sai magana take mata azuciye tana ce mata she cant wait to see javeed in pain and mental torture in yaga gawarta cos dats how she felt when he killed her only sister sai ta tabbata tasaka mai baqin cikin da zai gwammaci ya kashe kansa yabi uwarsa
tanata magana bata hankara ba sunxo dede kasa kenan inda naima ta fadi a sume nur ta saka karfinta ta kama wani karfe ta zuba ma zubaida wani mugun naushi acikin ta saida tay tumble
zubaidan tana fadi kasa kafin ta rarumo karfenta dazata rotsa ma nur akai da mugun gudu nur ta fado kan naima ta juyata ta cire gun dede zubaida ta daga katon karfen zata rotsa mata akai ta runtse idonta ta danna mata harbi a hannunta har sau biyu
wanda tsabar bata iya harbin ba akangare jikinta na rawa rawa ta tsaya ajikin naima da gun din sai kuka take da bakinta a daure
wani irin ihu zubaida tay karfen yana fadi ahannunta taga an zagaye wajen da guns sama da kasa da gefe daukewa kukan yay cak datagane cewa ta fada acikin trap ne
batama san yaushe alhaj attah ya iso ba ji kawai tay an wani irin shakureta an buga mata kanta da bango
agigice ta miqe tana kkrin jan balance sai kwallll taji javeed ya rotsa mata karfen nata akai wanda atake tay feshin jini ta baki tun daga tsaye ta karye akan gwiwarta ta fada kasa summamiya.
wayann secret spy gurds dinne suka dauketa xuwa dakin azaba da aka dau lokaci ana shiryashi dominta.
javeed yay sauri ya isa wajen nur ya kunce mata baki tare da dagata sukayi sama cikin sauri
janet ce ta daga naima izuwa asbitin su. alhaj attah da sauran duka suka bi bayan spyie da suka kai zubaida torture room mutuwa dai baya sallama koni ko ku try and pay since ba free bane kuma wacce ta siya ba mallaka ta siya ba kudin karatu ne
tun bayan da aka kama zubaida dakyar javeed ya iya sassaita kansa ta ciki har ya lallabe nur tay bacci dan bakaramin mugun tsorata tay da faruwar komi ba above all yadda taga javeed ya rotsa ma hajiya xubaida karfen nan akanta da duka iya karfin fushinsa yasaka tagama zaton zubaida bazata tabayin rai ba.
shikuwa jininsa tafasa ma yake yi har yanxu, saida yasaka ta baccin wanda ko nisa bai jira tay ba ya saka tight security a kofar dakinsa dan shi bawai ya yarda da kowa bane musmn da aka hada kai da mr manny da saratu akan case din zubaida
full expert team na security men guda ke gadin nur a kofarsa
ayayinda yay maza maza ya wuce torture room din da yay kama da dakin shan jini dark with dim red light ga wasu irin calendar mutuwarta da su flat screen da dake monitoring din hajya zubaidar since day 1 har izuwa wann ranar.