← Book details Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 197 OF 206

Sashe 197

Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

bayan angama hidimar bikin ne tay sallama da kowa sukazo kaduna suka gaida hajiya mammy daga nan ne javeed ya wuce wani mission nur tay zamanta na kusan wata guda a kadunan tana tare da hajy mammy suna rayuwarsu tare har cikin ta yashiga watanshi na uku amma sosai ya ke nunawa a fili sabida already likita ya gaya musu cewa she have abnormal wgth count dan hala ake mata zaton multple foetus.

tana cika wata ukun laulay gabaki daya yazo mata da sauki amma kuma tana da bala'in cime cime cin kayan kwalama da abinci ga mugun son bacci, anan gidan hajiya mamyn tafara karatunta na farko a online private option acikin One of the best top universities for arab elites me suna American university sharja dake Dubai, tana karanta 2yrs major course a fannin global diplomacy and philantrophy.

saida nur tay wata daya cur da sati biyu anan kaduna wajen hajy mammy kafin nan javeed ya dawo daga mission dinsa suka koma garin lagos cikin asalin gidansu da zama.

tun daga nan babu wani wanda yasake jin labarin rayuwarsu soyayyarsu kawai suke sha, nur tana karatu tana kulawa da bukatar mijinta sosai

daga abuja kuwa yau da gobe ya wuce wasa sosai rayuwa tay ma mrs haseena da layla wani irin juyin masa da basuyi zato ba. dan tun ana batun su a media within just 2 months ma mutane suka gaji aka dena hirar aka tsunduma tsabgogin rayuwa.

hajy mairam has sucessfully get rid of them kasa kasa throu her political power and favours tasaka an daure mrs haseena
har gidan yari da lefin kisa, ba ayi mata trial ba, ba aji labarin meyafaru ba kawai diffff kawai akaji babu mrs haseena babu labarinta gashi an hana uban kowa yazo neman information

kullum ce ma dr surayya ake wai mrs haseena is under investigation har suka gaji da jira suka dena zuwa suka bar komi ma Allah.

itama bakaramin hakurin jinyar layla tay ba, dan jikin laylan babu sauki, she lost her entire face, wani bin ma wari zakaji tanayi sabida basuda isasshen kudin da zasuyi covering wasu abubuwa, silently hajiy mairam ta saka aka kulle duka actn din mrs haseena, layla kuma ba sisi take dashi ba dama, snn dan mugunta sai tay sauri taje bank aka mata revocking docmnt na gidan mrs haseena ya zama mortgage tabi tasiya gidan legally da same kudintan sai gidan ya zama nata ne halak malak.

she did all that wirout making noise shiyasa babu wanda yasan meke faruwa face irinsu dr surayya da aka kira suka kwacewa ma mrs haseena kaya

rayuwa sosai yay musu zafi layla kullum kuka take acikin radadin ciwo da nadama tanajin matsatsin son ta kashe kanta.

dan sai yanxu tafara asalin jin nadama mai tsanani na ratsata gani kawai take kamr zata mutu, babu mumynta, babu nur firdaus gatanan kwance acikin ciwon da ya sauya mata halittarta gabaki daya wanda ko kanta ta siyar tasan bazata samu rabin kudin jinyarsa ba.

the worst part shine wanda tay hakan akansa yana can yana rayuwarsa da wata sabowar mace, wanda taji labari amce mata auren soyayya ma sukayi, he found a new love kuma ance yarinyar badai ilimi da nitsuwa da kyau ba kuma ma yar uwarsa ce yar maiduguri.

kullum dare sai tay kuka tana nadama sosai akan irin rayuwar data jefa kanta aciki.

haka zatay ta fade fade tana tona asirin mugayen abubuwn datay ma nur firdaus akan adnan.

Dr surayya saidai tay ta kuka tana mamaki abubuwan dake fita abakin layla

dakyar layla take nitsuwa har saida kakarsu didi tazo daga yola ta karbe jinyanta daga hannun dr surayya ta tattara ta suka koma wani local asibiti suna biyan less hospital bills kafin nan komi ya fara zuwa musu da sauki.

rayuwa ya cigaba da tafiya haka,didi kullum sai ta mata nasiha masu shiga jiki

wasu tsiraru ne masu tausayi zakaga suna na kawu musu taimakon kudi ko abinci

dan didi tay ta gwada lambar alhaj abbkar nadacan datake dashi bata sameshi ba gashi daga ita har laylan basu san gidansa a kadunan ba

nur firdaus kuma dama komin iyawarsu sunsan ba samun wanda yasan wanda yasansu zasuyi ba danko dr surayya ce musu tay sau daya kawai ta taba magana da nur firdaus a lkcin da mijintan ma ya hadasu lambar likitarta na US ya kira da private line har ta gama jinyrta kuma sako kawai suke tura mata na kudi dan babu wani mafita saidai suyita addua
kawai ko wata rana nur din zata nemesu

neman information akan mrs haseenan kawai dr surayya ta shigayi kullum tana shige da fice still ana cin kafarta hajiya mairam tay bribing kusan kowa koina ka shiga da zamcen mrs haseena babu mai ce maka komi

kullum didi kuma tana zama da layla a asibiti anata kokari akanta tun likitoci suna basu shawarar daukar mataki akan jikin layla har suka dena tsoma musu baki dan acewarsu muddin layla ta jima ahaka to saida fa acan mata halittarta fuskrta gabaki daya wanda bakaramin kudi zaa kashe wajen yin haka ba.

kullum fuskar laylan a rufe yake da bandage idonta ne kawai ake iya gani shima duk ya nane, ga fanka amma sai an hada mata da fitita ake samun sauki sabida warin da ke tashi ajikinta koyaushe mutuwa dai baya sallama koni ko ku chat 08060712446 to pay.
[02/07, 16:49] Ladysu: Babu wani abu mafi muni da abun tsoro kamar kaci haqqin mutum bakajin ko dar dar aranka littafina ba kyauta bane kudi ake sawa ake karantawa ga wanda imaninsu yakeda saura chat me and pay via 08060712446
After six weeks...

yau ake cikata sati shida cur da bacewar mrs haseena ayayinda babu wani wanda ya sake jin labarin hajya zubaida wanda har yau neman hanyar da zasu hada kai da mr manny takeyi dan ta tabbatar da cewa ita takawo karshen ahalin mufasa. shirun ahalin mufasa akanta sam bai dameta ba dan gani take ai duk da aka kashe mata yar uwarta simran agidan kuma sunsan ubanta ma ya mutu they wont even dare question her absence.

Agidan kuwa daga nur firdaus sai mijinta sai surkinta hakanan suke zamansu atare peacefully
saidai yanxu dake alhaj attahn yana yawan yin tafiye tafiye
abubuwan ya zama ba kamar dacan ba.

tun samun ciki da nur tay wasu magudanar arzikin gidansun ya dada buduwa musmn tunda suka fara dora hannunsu akan hrkan minerals resouces kamar su oil, gold and diamonds da wasu stones ana damawa dasu sosai a global markets.. they need more securities, and allies dan haka alhaj attah bai fiye zama sosai agidan yanxu ba

kowa hanklinsa ya koma kan business javeed ne kawai ke iya raba hankalinsa gida biyu dake cikin nur firdaus ya shiga wata na hudu last 2 weeks kuma dama yay mata alkwarin cewa zaina kasancewa tare da ita komin rintsi.

sumtimes its hard for him amma haka yake kammala abubuwnsa akan lokaci dan ya tabbata ya dawo mata saidai inhar yay tafiya me nisa ne to zaka ga tay zaman ta ita kadai
dake ma tana karatun ta online university wasu abubuwan sosai sukanzo masa da sauki

wnn karon tunda ta shiga 4th month wani sabon laulayi ne ya fara dawo mata da amai, zafin ciki ga high sexual libido da shegen son bacci likitan su yace musu alama ce kawai na nuna cewa ta shiga 2nd trimester din ta

yau lahadi javeed yana dawowa daga sallahn fajr yazo ya tada ta shirya suka nufi dakin motsa jikin shin tare. wani irin dan iskan gym wear ta saka white pantless short slit skirt da red crop top da white face cap da gym sneakers she look soo tempting nd lazy sai tsokoloshi takeyi da shagwaba dake yau din be mata komi da safe kmr yadda yasaba ba

suna shiga gym din adan dolensa ya raba musu sashe kowa da nasa dan yasan intana kusa dashi sosai bazai iya tabaka komi ba janta yay suka yi ta wani gefe inda baza su na kallon juna ba.

saida ya tabbata ta tsaya kyam akan engine din gudu snn yasaka mata head phone da karatun qur'ani ya barta dashi dan yasan shine kawai zai motivating in ta to finish warming up ayayinda shikuma yake dayan gefen yana heavy lifting da wasu abubuwan sa daya saba.

awa daya cikakken basu yi ba yaji takun mutum ata wajen shi

kansa na kasa lkcin ya daga karfe yana daga kwance yafara hango fresh sexy long legs dinta da sukaji wasu irin shegun tsiraran indian ankle chain a kafarta trying to be sneaky already ta cire sneakers tana tahowa neman tsokana ta wajensa ahnkli ahnkli har saida sukayi ido biyu nan ta tsaya cak
cikin lumshe ido da budew tana satar kallon yadda gabansa ya wani irin tashi dan dama doguwar wando ne kawai ajikinshi bai saka riga ba.

batare da ya sake karfen ba yake kallon ta itama shi take kallo da dukkan imaninta tana wondering how hard it is to stay dis strong and fit gabaki daya dirin jikinshin is freaking sexy nd hot kamar shidakansa ya zauna ya kera kowani sashe na arbs, wings da flat stomch dinsa.

koda ya daga mata gira ya aje karfen ya mike tsaye ya jawo towel yana goge kirjinshi ji tayi kamar zata iya hadiyesa dan bakaramin masifaffen kyau ya mata doguwr wandonsa cool grey colour ne me diso dison baki ajiki wacce tasa farar fatar sa ta karayin dau sai yai wani uban kyau da haske kamar dan balarabe Shima kallon ta yakeyi a shagale dan shigartan yau ya mugun tabasa dan skirt din ta matukar matse jikin ta tabi curves din ta manyan duwawun ta sun nuna kansu sosai

nononta sunyi bul bul tozon cikin nata sai ya tsaya a tsakiyar rigar ya mata kyau saman cinyarta ma komai ana iya hange
Chapter 197 · 0% Book details