← Book details Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 206

Sashe 24

Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

zazzafar numfashinsa taji kusan kurkusa da cikin ramin kunnenta muryansa dake fita kasa kasa da wani irin rigima aciki yace 'u look _"Béllisima_ Babygal, alwys gorgeous even wen u don't wear anything on ur face.. mmm i love this dress...

kamr zata nitse kasa dan kunya haka tadingaji sai batace mai komiba face double smirks din datayi, saketa yay ahnkli yace cmon lets sit..u ready for the silent dinner, yeah?
tay murmushi tace
"yah, nn ya ja mata kujerar ahnkli ta zauna shima yazo ya zauna kusa da ita sunata kallon juna...

can saiga wasu servants sun kawo wasu abubuwa akan tray, including food nd other things.

luxurious bottle of non alcoholic red berries da normal water da wasu grapes akan hadadden bowls aka fara jerawa, sann gabaki daya kan table din aka cikashi da kayattatun abinci...

saikuma tarin writing tools, golden erasable ink wrapped in a silk ribbon tareda black slate mini chalkbords, wanda zasuyi sharing.

servants suna gama zuba musu drink da ruwa a glass cup din sukay marmaza suka fita suka basu waje.

bayan ficewarsu Nur tay saurin rigashi daukan mini chalk board din tafara rubutu akai cikin nitsuwa shikuwa sai kallonta yake yanajin tana dada burgesa har tagama rubutun snn taturo masa board din gabansa.

daukawa yay cikin kyabe baki yaga ta rbta So, this is your idea of a date? Feeding me in silence like a princess under house arrest?”

yana gama karantawa yay smirking tare da jingina bayansa calmy akan chair sanda ya gama kare mata kallo snn yay erasing din nata rubutun shima nan ya rubuta mata "ahaa,I prefer my queen mysterious. Talking too much ruins the fantasy.”

tana karba batasan sanda tay rolling ruwan idanunta akansa data gama karantawa ba. nan ta goge nasa ta rubuta
“Be honest. You’re just scared I’ll talk too much and win you over.”

board din yana dawowa hannunsa ya rubuta “You already won everything. Every time you blink slowly, my IQ drops by 20.”

koda tagan abunda ya rubutan batasan sanda dariya yaso ya kufce mata ba tay saurin covering mouth dinta so she doesn’t break the silence.

kallon tsokana na irin yaji dadi daya kusa sakata dariyar nan yake mata, ta dan turo mai baki girarta na sama adage ta kallesa aranta tace zan rama kuwa,bata dau lkci ba tarubuta masa abnda baiyi tsammani ba wanda ita kanta tasan badai taiya furta masa a fili ba..

tace ur IQ drops by 20? “That’s tragic. so, Should we kiss and bury your brain now?

yana karantawa ya daga ido ya kalleta da wani irin wide grin ganin batama kallon sa wani silent laugh yakufce masa. ..ita kuma sai taji dadi sosai dataga tadan sashi dariya..

yanakan kallonta ya dan girgiza kansa alaman irin wowww yarinya kenan wato irin takure mishi tunani innan.

kafin ta dago kai taga wai har ya turo mata sabon abunda ya rubuta yace "for the kiss“..lil mama...Let’s wait till dessert. cos I want my death to be epic.”

biting lips dinta tay ahnkli cikin rasa me zatace, then She picks up the board again ta rubuta "… what do I look like to you right now?” yana karantawa ya danyi pause ya dinga kallonta for a moment too long snn ya rubuta...“Like the kind of woman my demons would kneel for.” wani irin narkewa zuciyarta yay datagan abunda ya rubutan kawai ta mayar masa amsar “but, I wasn’t ready for that.” shima ya dawo mata da “Good. The best things never ask for permission.”

dedeinan bell din yay ringing alaman silent dinner time out...

sihirtacciyar ajiyan zuciya yasauke snn ya saka hannu a aljihun wandonsa yaciro wani long parcel ya turoshi gabanta ahankli suna hade ido yace the way u held silence baby, you have never looked lounder,this is ur gifts.

saida ta dan ja tana kallonsa snn ta saka hannu tadauka ahnkli tabude taga wasu hadaddun duwatsun Graff diamond rings ne bakake masu sheqi guda biyu dayan na mace daya na namiji

dan kyabe baki tay snn ta dubesa tace its beautiful..but what is it for, yace after d dinner i wll tell u...tace okay

nan ya tashi like a perfect gentle man ya fara serving inta Greek salad with some special chicken moise nuggets yabi yazuba mata tuna salad agefe da green lentil sauce a tsakiya snn ya zuba mata protein shake sa drink a glass cup.

shikuma ya zuba makansa Drink me sanyi bai wani tula makansa abincin ba

..girarta na sama a adage tana kallon abinci da alaman yay mata yawa tana turomi baki cikin shagwaba dan kallon shagbwan datake fmar masan yay cikin sanyin murya yace
"too small?cikin rolling masa idanu kasa kasa tace too much,i cant eat dis alone"..yay kmr baiji narkakken muryan datasamai din ba yana murmushi suka fara cin abincin atare

ganin bata wani ci ya taso yazo yafara bata nashi abaki, tanaki tana so, har ta fara karba suka cinye kafin nan itama tafara bashi nata kadan yaci yace mata ya koshi sai kawai ya sha ruwa

ita kuma drink din kawai tasha kadan
snn tasake bude gift din taciro rings din duka biyu waje a fili while looking at them admiringly tace"I love this..yana aje glass cup din ruwansa kai tsaye ya kalleta yay murmushi snn yace i love u.. both"

Da wani irin kallon rashin fahimta ta dago tanami dubansa sai kuma taga ya mike tsaye yanamai tahowa ta inda take zaunen idonsa gabaki daya nakanta while giving her a serious piecing looks
...
kirjinta taji yana wani bugawa kamar zai faso waje dan ji tay kamar tarude duba da bata san abunda yake shirin furta mata next ba....
[24/04, 20:58] Anne-Aurora🦋: EPISODE 14🦋
@surayyahms
kasa iya dauke ido tay akansa sabida wani irin kallon dayake mata ayayinda yake tahowan haryazo daf gabanta kafin nan ya dan rusuna yanamai kure kallon kwayar idanunta da kallo ahankli kuma cikin wani irin yanayi me kashe gabobin jiki

wani yarrrr kawai takeji agangan jikinta cos its feels like he is striping her naked with his Deep sexy eyes datake mugun jin jarababben shaukinsa aduka gangan jikinta.

ji tay kamar zata saki fitsari ajikinta tsabar rudewar dataji kokon kwakwalrta yay.

cike da jin kunyar idanunsa slowly tadan sunkuyar dakanta can kasa jinbece mata komi ba cikin jarumta tadago kai takallesa muryanta nadan rawa rawa cikim yauqi da shagwaba da komi datasan zai narkan dashi taturo mai soft pink lips nata dayake kyalli da pink lip gloss tanamai sakar mai shagwabben pouts tace uhm nifa ban fahimceka ba ne..

muryansa kasa kasa yace "menene baki fahimta ba..i love u din ne ko both din?

dayanayin yarinta ta makalkale wuya tace mishi,"is not wat u said, its the way u said it, nide kawai ka gaya minnnn.

ji yay gabaki daya ta kashe mai jiki, Dan karamin murmushi yay yace toh dama so kike ince na tsanake ki kn ko...

nan ta dago kai ta kallesa tareda takune fuska tamai shiruuu
yanadan kallonta Cikin sauke ajiyan zuciya yace hmm miss tiny temper kenan...

da wani irin kallo tabishi ganin ya saka full stop ma maganan.

cikin share maganan yace" apologies, the dinner invite was oll of a sudden, ina fatan dai ban katse maki wani abu ba ko?? kafin ta amsa yace dont wrry tiny temper zan kaiki gidan kawarkin dakaina..

Cikin girgiza kai tace no its okay, i dont wanna be left alone by myself so its fair dat dis is happening..

..Zai magana cikin katsesa da nitsatsiyar murya me taushi tace so, whats all dis for it looks amazing, like a romantic date..

Murmushi yay me kama da karamar dariya takirji snn yace "yes..its a romantic date..i just want us to spend some time alone and talk abt importants things.

kyabe baki kirjinta na dan harbawa ta dada gyara zama tace well, i am the quest nd the baby.

..Yana kallonta ahnkli yace yes you are...

dan shirune ya gifta tsakaninsu snn yace its unfornate bama son time duk dama Kece mutum na farko da zuciyata yake ywan tunawa Akowani lokci

idonta atake yaciko da ruwan hawaye masu zafin tsiya tuna kalar ukubar datasha abaya na ciwon mummunan qaddara da wanda tashashi ahannun mahaifyrta mrs haseena kamar wacce zatamai kuka cikin katsesa tace "But you left,..u dint even called me...

sai kuma tay shiru dan kawai fada tay amma batama san ma tafurta masa hakan ba...

lumshe idonsa yya ahnkli yabude yana kallon yadda idonta ya ciko da ruwan, dan baiy tsamnin hakan zai dameta ba but he can see it in her eyes dat she misses him even more than he can imagine..

ahnkli yace ive to protect you sumtimes pls dont say dat i left bazaki fahimce komi yanxu ba.

Tana kallon kwayar idanunsa ta hade rai batace masa komi ba kawai tafara masa hawaye sosaiiiiii

inda bata hankara ba saukar sanyin lallausr hannunsa kawai taji akan nata ya lalubo cikin nashi ahnkli suka kama hanun juna cikin sauke ajiyan zuciya me sanyi jin yadda dumin jikinsu yadada gaurayuwa, a cikin sautin lallamin da baisan ya iyaba yace "Hey, no tears okay. toh ya isa mana, ji sharri, dont cry bbygal, well, maybe alittle bit cos u look more sexy wen u cry...

shagwabben kuka ta kara sakar masa cikin bori ahankli tanajin yadda yake murza soft hands dinta acikin nashi..

fuskarsa emotionless yace "i said u look sexy with tears and now u want to kill me with more? you tiny little possesive baby..

tsantsar shagwaba kawai take mai taki ta kulashi...ya tabe baki ahakli..yace okay fine, yarinya sai fitina,..my bad."my apologies ma yarda i left, i dint call my babygal nd bbygirl is now upset with me,..ohh i am gonna die.

..turo mai baki tay a mugun shagwabe dis time hawayen na dada zubowa kamar ruwa

cikeda da shagwabbn bori ayayninta tace nide i am not upset, danma nagaya maka? nd i am not ur babygal

rikota yay da wani irin karfi suka mike tsaye taki sam ta daga ido ta kalleshi sedei wani irin yasashhiyar kallon dayake matan ne ya saka sanda taji kukan nata ya dauke mata cak...
Chapter 24 · 0% Book details