← Book details Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 200 OF 206

Sashe 200

Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

javeed ya xo ya samu alhaj attah da spys dinsa suna kan shirya wasu abubuwa an daure xubaidar ajikin wani karfe jini ya wanke mata fuska daga kalar bugun da yay mata an juyata upside down sabida kar tay choking ta mutu da wuri

alhaj attahh yasaka wasu gloves gayun suna miko masa wasu allurai yanabin vein by vein na jikinta yana zuba mata ruwan alluran guba ajiki har saida yay mata kamar kala takwas a kowani spot na jikinta
snn ya hakura dan basu son ta mutu ayau saitasha azaba

javeed ya nade hannu yana tsaye yanata kallon sa har aka gama snn ya karaso

kallon zubaidan araye ma ji yake kamar wuta ake xuba masa ajikinsa not to think of ji dayay wai itace ma ta kashe ma mum dinsa da guba

baban nashi ne ya masa bayanin kalar azabar da suka shuka mata which will take some days shiyasa yanxu kwata kwata baison su kasheta a lkci guda.

dakyar javeed ya nitsu bayan likitan su acikin spy din yace musu nan da awa goma sha bakwai zata farka

katon flat screen din kawai aka bari a kunne suka barta da gurds kowa ya wuce harkan gabansa.

dagata dayan bangaren a abuja babu yadda didi ta iya face ta fara siyar da wasu kayansu tana hada kudi waikoda zasu zamu su dauki hayar manyan likitoci kodama wani azaban xai ragu ma layla dan kusan kowani rana fuskarta cabewa yake kunar yana neman ya nane mata ido daya sabida babu wani proper medical care da take samu anan inda suke.

banda sadaukarwa da neman gafara babu Abunda layla take dan bakaramin tsorata da gigita hanklinta yay ba

and the worst part shine saida damuwr yay mata yawa ciwon xuciyar da ake guje mata shima ya sako kai bata kwana biyu ba akaita ICU ba.

hanklinsu duk ba akwance yake dis lasr six weeks gabaki daya an cire ma layla rai daga rayuwa.

dakyar da wahala dr surayya ta samu wani lawyer shima saida yay demanding din almost 100million kafin nan yay shige da ficensa yabi hannun prison wokers snn ya samo mata hanyar da zata gana da mrs haseena..

she have to disguise her self as mai kawo abinci wa prisoners da uniformm din kwamnati kafin nan ta samu tashiga saidai duk daurewarta sai da ta fashe da kuka dataga mrs haseena dan kuwa a wani kebetaccen daki aka ajeta ana bata abinci sau daya tal arana ga azaban wari ga sauro ga xazzabi duk sai mrs haseena ta dawo kamar ba ita ba dan wahala da azaba yasaka ta gama ficewa a hayyacinta

tana kuka cikin karaya da samun mafita tahau gaya ma dr surayya duk abunda ke faruwa akan case din da kalar mutanen da ke taimaka ma hjy mairam dan akashe anan cikin ruwan sanyi basai wani yaji ba. tace yanxu axabtar da ita akeyi kullum itake wanke toilet na priisoners din snn so suke sumata kisan mummuke sai a fito media a shimfida wani karya ace ta gudu ko ta kashe kanta.

kalaman nadaman rayuwa dake fita abakin mrs haseena ita kanta dr surayya bata taba tsammanun cewa mr haseena tasan tana aikata hakan makanta ba

dadin karawa datace wai ai kullum tana mafarkin mijinta tasan kuma ta cutar da nur firdaus da layla gashi Allah ya fara dandana mata azaban cin amanan aurenta dana yaranta datay tun tana raye gashi wacce tay mata bautan itace yanzu take walakntata xata kasheta a irin wnn kaskantaccen yanayi she dnt even have the chance to help layla a wann condition din or even ask for nur's forgivenss kafin ta mutu

dr surayya tay kuka ma mrs haseena bana kadan ba saboda kodagajin kalaman bakinta gasan tagama cire rai akan rayuwarta itama sai kuka kawai take irinna shiga ukun nan

dr surya tay iya bakin kkrinta dan ta kwantar mata da hankli koda zasu nemi nur firdaus ta taimaka musu amma haka mrs haseena tadinga kukan nadama tana cewa ai nur tay fushi da ita yanxu dama can nur tay mata baki tace mata inta rabu daita zata ga sakayya kuma bazata kara ganinta ko mijinta ba...

kawai rokon dr surayya tay akan duk kayan sawarta da wayarta da sauran gwalagwalanta duk a dauka asayar ama laylah jinya duk sanda akaga nur firdaus kuma anema mata yafiya ita kan tasan anan zata mutu awalaknce.

basu wani jima da yin magana ba saiga nan wanda ya kawota babu imani ya musu time up suna kuka kamar ransu zai fita haka suka rabu da juna

ranar bakaramin girgiza dr surayya tay ba dan har zazzabi saida ya rufeta dama daya daga cikin dollar cheques din da javeed ya taba aiko mata a asibitin ne take da niyyar canzawa tabiya lawyern sauran su nemawa layla wani asibiti to gashi ma taje taji abunda ya mugun mugun daga mata hankali.

neman wanda zai canza mata kudin ma wani bala i ne sabida yawansa bataso wani abu ya hadata da sharrin hajy mairam shehuri dan tun da ta fara neman mrs haseena idonsu yake kanta sosai. ta jima da sanin cewa tana juya dollar din da javeed ya bata tabbas saidai taga an hadata da hukumar effcc daga nan kuma nata kuma yakare kenan tunda bawai sanin inda su javeed din suke tay ba.

tunani tay ko zata bawa lawyer ya cire duka sai ya dauki nashi ya bata sauran toh tsoro take kar shima ya gudu da kudin ya cucesu

kayan mrs haseenan dake wajenta ta hau duddubawa koda zata tattara wasu golds da abubuwan masu kauri ta fara sayarwa maybe she can use dat and divert their attention har ta juya kudin.

ranan wuni tay tana duba kayayyakin mr haseena har ta ciro komi datake bukata
ta zubasu ajakarta

ta zauna kenan tana tunanin wanda zata kira ya rakata suje su siyar sai ta tuna cewa ashe mrs haseena tace mata sun taba waya da nur firdaus

she have to use her critical thinking skills ta kunna wayar gashi babu ma cagi sai ta saka
ta dinga bibiyar logs dakyar da wahala amma bata samu komi sabida its been month call history duk ya goge.

washe gari da sassafe ta wuce kasuwa ita da wani dan uwanta data aminta dashi direct yakaita computer villa suka samu wani genious ya zauna yasaka wayar mrs haseenan a system sunfi awa uku kafin ya zakwalo musu lambar mr aqeel aciki shima haka ta debo dan abunda ya rage mata ta biyashi dashi snn suka kama hanyar kasuwa dan sayar da gwalagwaln wanda tun suna hanya tafara jin labarin cewa wai lawyar daya taimaka mata jiya har taga mrs haseena yay mummunann hatsari.

dan uwanta yana jin haka bai wata wata ba ya sakata ta kashe wayarta suka bada ajiyansa ya jasu suka bar garin abujan atake dan yasani itama dole ne nan bada jimawa hajy mairam zata saka abibiyeta anjima.

har saida suka kai niger state snn suka saya karamin waya suka bar kominsu anan awani hotel suka sauya mota suka nufi kebbi state basu san kowa agarin ba wanda tun ahanya suke ta neman layin mr aqeel yanata ringing amma ba'a daga ba haryanxu

fannin nur firdaus kuwa ranan kusan dare ne wanda bazata iya mance shi ba, dan ko na minti daya bata ga javeed ya runtse idonsa ba he is pained and tensed dakyar take iya lallashin sa. wani bin ma baiya kulata
har saiyaga tay abun tausayi tanata kuka sai kaga ya sauko..

aransa babu abunda yafi damunsa kamar barin zubaida da akayi har saida ta tonowa kanta asiri, ata nashi logic din datun da saratu ta kwamso bokantan da tuni ya hadasu ya kashesu koda bata furta komi ba.

shikuma alhaj attah doka ne awajensa baiya jin dadin kashe mutum sai yanada kwakwarn shaida ahannunsa kuma dama baisaka ransa cewa zaiy ma wanda ya kashe masa matarsa kisa me sauki ba dole ne sai ya mata azaba anan duniya kafin taje lahira

shima baiy bacci ba amma adakin da zubaidan take ya zauna akan chair har saida asubah yay zubaida ta farka
taji duk jijiyonta suna konewa taciki, slow, painful, kasusuwan ta suna ragwabuwa cikin excruciting pains all over her body tanajin irin azaban nan da ka gwammci ayanka naman jikinka ana ci agabanka akan gani

ba acikin hayyacinta ba tagansa azaune its not been long ya fara nuna mata screen in da ta asalin gane cewa tuntuni atafin hannunsa take.

duk wann bai girgiza kamar yadda tasan cewa saratu da mr manny datake daukawa enermies din mufasa ne wa alhaj attah suka aiki akanta ba.

her body is drowning in extreme pains and she is paraylising by minutes amma kuma atake ta barke da kuma kamar ranta zai fita tan rokonsa gafara

wanda bama jinta yake ba dan duka azaban duniyan nan daya shirya mata so yake ta dan danashi ruwan acid ya ddiga mata a yatsun kafarta da na hannunta kafin yaje sallah

javeed bai fito sallan yau ba sabida amai da nur ta farka dashi saida ya tsaya ya mata wanka ya bata magani sukay sallan ya sakata bacci.

ayayinda babansa yake sallah yazo ya samu zubaida is busy groaning in pains, da kyar ta iya kallon javeed bcos she knew how much he hate her tasan hala ma kasheta zaiyi

koda ya dauki wani muguwar wuka me sheki tasan kallon dayake mata bana mai imani bane, sakata yay ta memeta masa abunda yake fadawa nur firdaus jiya bakinta na rawa tana rokonsa ba ackin hayyacinta ba ta fada

wanda tana gamawa yasaka gurds din suka wage masa bakinta ya saka gloves ya kama harshenta ya yanke harshen da wuka. tsabar azaban bata san sanda ta dauke ba, daya dinga buga mata wani abu kmr muciya jikinta saida babansa yazo ya karbi abun sabida kakkarya mata kashi dayay.

wani irin wheezing take cos she cant even speak or cry sabida
yanke harshen da yay ga kasusuwanta da suka kakakrye

suna cikin dakin mr aqeel suka dawo daga wajen mrs manny yazo ya gaya masa cewa dr surayya tana nemansa nd its urgent
Chapter 200 · 0% Book details