← Book details Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 125 OF 206

Sashe 125

Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

janet na fita ta bawa na'ima magani sharply ta juyo cikin gidan ta samu dede dr ruqayya tazo kenan hartaje ta duba jikin javeed ta sauko kasa dake su anty suad din sun tsareta tun akan dinning na falo da magana akan oda alternatives na jinyar javeed tace musu sai ta dubasa sosai zasu yanke hukunci

dawowarta kenan daga dubasan suka mata tayin abincin tazauna amma bata kwatanta ci ba suka fara maganan jinyar javeed in daga ita dai anty suad da lady sid
which makes it more confortble for her talk freely atleast tasan da familynsa kawai takey bada zubaida ba

ata dayan bangaren kuwa da uban murna da rawan jiki simran taje kaiwa hajy zubbyn labarin cewa hartakai magani ta ajeshi, nan ita kuma takira mr manny ta gaya masa sun gama aiki suna cikin murna sukaji ana buga musu kofa da kyr suka iya bada izini aka shigo ciki sabida tsabar fargaba

wata mai aikin sashen ne ta shigo musu da wani nice smelling fresh grape home made wine which is their favourite duk suka rasa waya aikota amma haka ta nace musu tace sam ai simran din ne tace ta kawo

caraf simran ta dauka glass din takai bakinta ga kurba jin dadin juice din har brain inta tace ehhh to hala ta manta ne garin sauri tafadi hakan wani waaaa tasake kurba jin yadda aka hada wine din yay mugun dadi...

hajiya zubby tafara tunanin kin shan wine din simran tace sam ta taba ko kadan taji she is sure ita tace akawo kawai dei ta manta lkcin data fadan ne

hakanan ta dauka glass din ta bawa zubby na dole gashi an cika musu kofi simran sai murna take jin komi ya tafi musu daidai javeed zai warke sanadiyarta wayyo Allah, she was soo excited, haka tasaka hajy zubby dake mata kallon shashasha agaba saida suka shanye drink din nan tass har da yin gyasa

anan suka aje cup din suka fito cin abincin rana tare da su anty suad suka zo suka samu anyi fried rice da alot of vegetable dressings couleslow da varieties of ppr chickens and tasty soups

simran ko gaida Dr ruqayya batay ba ta nemi waje ta zauna ata gaban kazar tafara yankawa da hannu tanakaiwa baki

Dr ruqayya tamata wani irin kallon kazanta dake tana da zafin kai irinna anty suad wani tumin harara ta watsa ma simran tana cewa young lady where is ur table manners daga zuwa babu wanke hannu ba komi sai daukar abinci da hannu da faraci? da girmanki.

kai tsaye anty suad tace au wai simran ce ai katuwar kazama ce

da wani irin fushi simi ta aje kazar ta hade ranta sosai

hajy zubby data mugun tsanar dr ruqayya ta budi baki zatay maganan kenan taji cikinta yay wani irin murdawa sai wani buuuuuuttttt sukaji ta saki tusa me azaban karfi....

ihu anty suad tasaka ta mike tsaye idonta awaje tace innalillah wa inna ilaihi rajiun zubaida meyehaka da girmanki fisabilllah

kunya daya gama rufe hajy zubby zata mike tsaye kawai wani katoton tusar burrrrrrrrrrrrr ya sake bajewa daga ramin duwawunta kan kace wani abu wajen yagume da wari kamr na wanda aka kashe mushem mutum acikinta

agaggauce kowa ya bar kan table suka tsaya lady sid taji amai yana shirin barko mata ..

marmaza hyj zubby ta mike da hannu a duwawu tana toshewa aikuwa kamar bomb tafara sake tusosho masu azabam kara ga wani irin gunnutsuron wari tata tatatatatatatata karar yake fita kamar ana fasa knockout...

tsabar warinsu suma lady sid tay anty suad kuma tafara amai kamarr hanjin cikinta zai zuba tana zage zage tana cewa akawo dauki ga bodara bodara bodara wayyo Allah badora sai da ta tara mutane awajen

dr ruqayya ne ma me hankalin data haura sama tafara kwallawa masu aikinsu na prokate kira azo akai haji xubby daki dan ko tafiya bata iyayi ta a kwale take tafiya inta sake tusa sai zaninta yay kamar zai beke dan karfi

dawowarta kenan ta samu simran itama ta kage sai suuuuuuu ta fara zuba wani zzafar zawo ajikinta me fitinannen wari da doyi ga tusarta kamar bomb

wai booom boom boomm take sakewa faratatatatatatata bom

Banda ihu da zaga zage babu abunda ya cika palon anty suad har waje tay da gudu taje tana amai aka daga lady sid ruwa ruwa aka kaita sama aka kure mata AC..

dr rugayya ma tay sauri ta haura sama itama aman ta dingayi
kamar hanjin cikinta zai zuba..

hakanan masu aiki suka kwasheta ooama aka kaita daki duk wanda yazo wajen saida yay amai dan tsabar mugun warin da basu tabajin irinsa ba

dakyar masu aiki suka kwashe komi suka dinga goge wajen ana zuba turarukka da kyar da fitina kafin wajen ya dawo dede haka aka zubar da abincin gabaki daya saboda ya gume da wari

anty suad sam taki dawowa ciki awaje ta zauna ta dinga kuka tana zage zage har saida karfe 6pm ya buga alhaj attah da sultan suka sameta anan nan tahau basu labarim zubaida bodara takuma ce ma alhaj attah karya sake yaje dubasu dan wallah warin tusan zubaida ma kadai zai iya kashesa ga yar uwanta simran ma zawo ta musu awajen cin abinci ta dinga bambami tace an kawo musu kazamai mugaye masu yawo da fitina agindinsu.

daga na'ima sai janet suka san me suka kulla musu sabida maganinn su saratun suka juye musu duka acikin wine ko kdan basu damu inzai hallakasu ba haka sukaji anata hirar abun kunyar daya farun atsakanin wokers amma ko ajikinsu sukayi kmr basusan meke faruwa bama.

a bangaren su nur kuwa tunda dazu Dr ruqayya ta sake cire yan wasu default ajikin dressing din tana gyarawa anan ne talura kamar jinin javeed din is droping slowly kamar ana zugewa da straw ne ahankli dacan bata wani aminta ba saida taga abun yana nunawa sosai

daga blood bank dinsu aka dauko jinin babansa aka jona masa direct ajijiyara shima dai yana shigane amma kuma kamar baya shiga tundata shigo abunda sukeyi kenan

tun abun na musu kmr wasa wasa har ya fara daga musu hankli dan gabaki daya nur taji ta tsorata sosai..

dakyar tasha ruwa tay sallahn magrib dr ruqayya ta tsaya akansa daga tasaka mai ledan jinin within five To 10 minutes sai taga yazuke tass jikin jikinsa snn inta gwada sai taga kamarma bata sakamai ba.

ahaka saida tasaka masa leda kamar goma amma babu wani canji sai kawai ta hakura tay alwala taje tay sallan magrib itama

tana idarwa saigasu alhaj attah sun shigo shida sultan bata boye musu komi ba agaban nur tace musu akwai abunda ke shanye jinin javeed and inhar ba a saurin dakartarwa ba toh gaskiyar maganan shine javeed bazai kai safiya gobe rayayye ba but for now zata cigaba da bashi jinin ana addua aga me Allah zaiyi..

tunda tafara maganan nur tafara jin wani irin danbanzan jiri na neman yarda ita dan gabaki daya brain inta yanaso ya kasa cigaba da daukar komi..

tunma kafin tayanki jiki ta fadi tay saurin excusing dinsu ta fita waje cikin karamin falon dake wajen ta zube akasa tafara sabon kukan da bata san ma daga ina ya fito mata dan ji take kamar nauyin duniyar nan tareda baqin cikinsa gabaki daya yasauka akanta a wann moments din

voices din dake yawo a brain inta saice mata suke ita shikenan hakanan raywrta zai kare awahalce? duk wani wanda yake sonta ko ita take sonshi sai yarabu da ita ko ya bar duniyar nan waishin ko dagaske ne ita asalin badluck ce?

kawai kuka takeyi tama rasa me zata rike guda daya...

sultan da ya fito ya biyota ya tsaya a kofa yanata kallonta idonsa ya ciko da ruwa dan koda baisan metake rayawa aranta ba sosai yaji tabashi tausayi....

saida yaga kukan nata na neman zazafafa snn ya karaso ya iso gabanta ya rikota daga kasan inta ta zube ya daurata akan kujera...yanata bata hakuri muryan shima karmar zaiy kukan a lkcin..

dakyar ta rage kukan tadan nitsu tana jin zuciyarta kamar zai fashe dan radadi

sultan yanata bata hakuri tana kuka with intense frustration and anxiety ta fara gaya masa cewa she wish da bata hadu da javeed tasan dadin soyayya ba, she was neva ever even lucky with this things call love and harmony and good peacful life..
her father left, tazo ta rasa adnan, her mum nd her only sister pushed her away, razia ta gudu tabarta, ga nan javeed bayan duk abunda ya faru ya zabi razia, but she till love him very much duk da haka shima yana so ya tafi ya barta..

tace hala laifinta ne datay biyayya ta aureshi da itama guduwa tay kamar razia hala da duk bataga wann baqin cikin ba..

her brain cant even hold it anymore....

tun sultan na bata hakuri har saida yay hawaye shima

zama yay agefenta kamar wani elder brothernta ya fara gaya mata cewa Allah zai fiddasu kuma inhar ba lkcin mutuwarsa bane bazai taba mutuwa no matter what happen, barema javeed yasha shiga matsala ire iren wnn amma bai mutun ba in sha Allah karta cire rai sabida yasani sarai abokinsa will fight this even to be with her.

ahaka harya fara bata haquri yace mata duk abunda ya faru tsakaninta javeed da razia laifinsa ne kuma javeed yaso ya gaya mata itace kawai bata saurareshi ba.

nan ya fara mata labarin daga farko yace mata asalin case din yafara me daga threath da suka samu daga nazaga cewa zasu kashe matar da javeed zai aura aranar aurensu, yace while shikuma ya riga ya kawo sunan razia ma javeed shine ya jawo suka sakata acikin case din bawai dan akwai wani abu tsakaninta da javeed ba

yace hasalima haduwar razia da javeed na farko akanta ne ba akan wani abu dayashafi soyayya ko cin amana ba, bai dai bude mata komi ba but he just said javeed wanted to make sure she is safe, and undisclose to the nagaza brotherhood dan yasan kalar hatsarinsu, yace mata razia is just working with javeed to protect her frm being killed or harmed by the nagaza dan sunyi rantsuwa zasu kashe duk wacce javeed ya aura..
Chapter 125 · 0% Book details