← Book details Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 108 OF 206

Sashe 108

Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

fafaffadan ƙirjinshi dake cike mata ido ta kalla sai taga kamar dacan bata gama kiyasce girman jikin sa ba wanda ya bayyana tsantsar kyaun zaratan damatsunsa acikin singlet din dayasaka baka me kauri.

wani irin runtse idanunta tayi sosai cikin tsayuwar cak bata ko motsi jin yana shafata da wani irin yanayi kuma ahankli kwalkwalwarsa ta soma hasko masa yanayin tsarin jikinta da kyawun halittarta dirin jikinta da komai nata har zuwa kan madaidatan boobs dinta dake yawan ruɗar dashi a duk sanda ya kallesu koda suna killace acikin riga.

muryanta dake fita ahankli ta kalleshi dashi da sanyin murya tace "Good morning si..veed, ka tashi lafiya?.

yay murmushi yace "lafiya, yan matan 'veed, kefa? or did we need pain relivers..

dan dauke kanta tay tana turomai baki ganin da tsokana ya fadi yana murmushi daga nan baiko kulata ba yadago gogaggen rigar uniform dinsa ya hau sakawa ajikinshi ta masa damas yadda ta fidda shape din arbs dinsa kamar asace shi.

binshi da kallo kawai take har ya zauna abakin king sized gadon sa sannan ya saka takalman shi irin amour booth innan yana kokarin fixing din gaban rigarsa sai ya mata nuni da badge din ranks dinsa acan kan table nan taje ta dauƙo mishi da ladabi ta dawo.

tana zuwa dashi ya umarceta data fara saka mashi shi da alaman sauri ma yakeyi duk dama bai furta mata hakan ba,..

mikewa tsaye yay suka koma gaban madubi yana karasa shirya kansa ita kuma tana tayashi da jona masa ranks dinsa a kafadunshi.

wani shiru ne ya gifta tsakaninsu dan acikin su babu wanda zuciyarsa take bugawa daidai .

musmn ita wanda duk dama komi na jikin uniform dinsan ya burgeta amma wani irin nakaso takeji agabobin jikinta na rashin son mijinta yay nisa da ita wanda hakan wani obsession ne daharyau take kkrin dannesa da karfi sanin cewa zata sha wahala a duniyanan intace namiji kamr javeed zaina zama mata agida kullum tare da ita kamar yadda ranta yake so wanda tasan hakan bazai taba samowa ba.

danne komi tay aranta ko wani dar dar bataji ba kafin ya hankara wai har ta tayashi ya gama shiryawan shi tsaf

ya tsaya agaban ta suna satan kallon juna turarensa na mufasa noir dake kan mirror taga ya dauko ya fetsa dan kadan ajikin shi qamshin turaren tuni yacika dakin yana mai sauya yanayin iskan dake cikin dakin tare da jefasu cikin wata sabuwar yanayi

jan hular sa ya riƙe ahannu yana kallonta direct yaga taki ta hada idanunta dashi..

dan tabe bakinsa yay yace "Its almost time ni zan tafi inban dawo ba kimin alkwari zaki kulamin dakanki

wani irin garas taji saukar maganan a kunnenta dan batasan sanda ta dago kai da shakuraren muryan kuka tareda wani irin matsnancin fargaba tazuba idanunta acikin nashi ba.

adan masife hawayenta na sauka tace"idan baka dawo ba? "wai meyasa kake cewa haka?

zai magana cikin katsesa da sanyin rudani tace dama ka auroni ne dan na zauna kai ka tafi sai bazaka dawo ba??

da sauri yariko ta jikinshi yana kallon hawayen nata dasuke kan tuluwa yace ya subhanallah, baby ba haka nake nufi ba.

a mugun shagwabe cikin kuka
tace toh me kake nufi? nide
i will not stay alone here, idan bazaka dawo ba saika maida ni gidanmu ai dama bani kakeson aurowa ba..

dan lumshe idonsa yay yace kar mu fara wnn maganan babyna

batace mai komi ba ya saketa ahankli ya juya mata baya yanajin karar shehhskarta

"Baby, i am going into sumting dangerous tafiya ne na ko ayi rai ko a mutu ina gaya miki haka ne sabida incase.

bai karasa ba yaji ta karaso tafado ahankli akan gadon bayansa ta tantamesa tareea lafar dakanta abayansan tana kuka ahankli, muryanta harna sarkafewa tace "nifa bana son haka, jiya ai ba haka kacemin ba u just said zakaje mission. ..

idanunsa a lumshe sosai yace i know,..kuma nayi zaton kece mutum na farko da zaki karamin karfin gwiwa yanxu..

da muryan kukan tace aicewa kayi zakaje ka mutu toh shikenn muje tare dama ai baka so na...

Dan fixgota gabansa yay yana kallonta kamar zai hadiyeta yace "kin taba ganin mijin dabaison matarsa? kuma ai in lokacin mutuwa na yay ko banje can ba zan mutu..all i need is ur trust and..patience, nasan hala bancanci hakan awajenki ba bt pls babyna try for me, banda kuka, banda fada, kici abinci sosai kiy bacci and trust me okay??

dakyar tay controlling tears dinta tay shiru da shagabwen murya tace okay, toh kaje din, amma inka dawo sai ka kaini gidanmu ni de bazan iya cigaba da hakurin ba..

karamar dariya yay yace in aka dawo da gawata amma zakiyi hakuri ina???

bata rai tay hartana jan zuciya taki ta kallesa, sai tace ina dai mutuwar kake so,toh ni babu ruwana. besides, am only concern abt how good i will look in ur funeral dresses.

Dariya yay me dan sauti irin wanda sai anjima kafin nan yakeyin irinsa

wani sabon silent tears ya fara sauko mata shikuwa har saida ya gama dariyar snn ya kara jawota jikinshi ya rungumeta

habarta ya dago suka hade ido duk yay jaaa she cant even stand it anymore kirjinta takeji yana bugawa kamar zai faso waje.

bata taɓa yin tsamanin zataji wann tsoron rasashin ba dan akwai wani abu cikin kwayar idonsa dake fizgarta wanda tun ranan haduwar su yahana zuciya da kwakwalwarta samun zama lafiya.

da tausashiyar muryansa ya dinga lallaminta yana bata haquri batacemai komi ba kawai ta tantamesa

ya cigaba da shafata da tarin maganganu abakinsa dayake son yafurta mata amma zciyar sa cike take da mummunan rauni.

harsaida ta tsagaita kukan ta dawo daidai kafin nan ya jawo ta suka nufi wani sashe a dakinsa inda akwai wani katoton five star size Dressing room kusan irin nata ne amma nashi is mega size babu kalar kayan sawa da babu aciki

hannunta na cikin nashi suka shiga gabaki daya ta kasa iya dauke akan abubuwa datake gani the dressing room itself is the reason why the word WoW was invented.

gaban wani ottoman wall sukaje inda akwai hanger da ake jera dogayen coat dinsa tarasa me zasuyi anan sai kawai taga yadan sake mata hannun kamr zai jawo coat sai kuma taga ya zarge su gefe sun basu hanya

wani boyayyan kofa ta gani acikin wardrob din coat din idonta ya kara fitowa waje sai taga yaciro wasu nose mask ya saka mata shima ya saka da clean hand gloves komi shi ya mata a tsanake.

cikin sauri yace come lets go in baby kar muyi latti..

da dan sauri tabishi cikin wall din yakama hannunta ya manna ajikin wani abu kamar glass yay danne danne snn ya gaya mata secret code din yasata tasaka agabansa ya gani wani siririn robot voice taji na cewa welcome mrs mufasa.

kofar na buduwa suka shiga ciki tana kallon dakin tabi ta daskare ta tsaya cak kafafunta suka kasa motsi dan wani irin jiri taji ya rufeta tay luii da baya kamr zata fadi taji tafado akan kirjinsa.

cikin layi layi ta dada mikewa tsaye tana daga jikinsan dakin yana da wani irin girman da yafi karfin ace dashi daki ga wani irin atmosphere da bata saba dashi ba just like irin sanyin banks din nan.

kudiiiiii tagani anyi jere dasu sashe sashe,daki-daki, reshe reshe, tama rasa inda zata fassara komi dan abune da bata taba tsammanin mutum zai iya aje irin wnn dakin kudin a reality ba...

ahnkli yace i will keep my cards for you, in basu isheki ba you can use all the money in dis room...

kafin tace wani abu taji ya jawota suka kai gaban wasu designated drawers ya gaya mata code din ta bude taga shima jeri jero me da blocks in gold aciki daga farko har karshe yabi ykaita inda zata dfrnt piece of duwatsun rare diamonds kowanne acikin mazauninsa..

da few wasu abubuwan wanda yasan tana da bukatr sani kamar takardu da sauransu....

har suka gama suka fito a girgije takejin kanta ga ciwon kai da layi wanda inkanta zaka dauka wani giya ta sha dan sosai kanta yake juya mata tunani take waiko yay akayi ya tara wnn kudin? kuma ahaka wai akwai na banks kenan? what does he realy do for a living cos she knw he is not working in the army for salaries maybe its just for interest nd personality.

suna shigowa Dakin ya sake mata hannu ya bude wani drawer dake gefen gadonsa ya nuna mata duka muhimman Bank cards dinsa guda biyar ya nuna mata su tunda kan wani sabuwar black card taga ni irin wanda ya bata, da Jp morgan infinite visa card, da dubai first royale card, sai coutts silk card, da world elite card na bank of singapore, snn ya bata wani karamin diary of pascodes and access permits ..

kallonshi take tanajin kanta na juyawa dan bata gane komi ba har yagama nuna mata duk abunda yasan inya mutu yafison ace itace kawai zata iya dora hannunta akai saboda future inta yay kyau koda baya raye.

suna gamawa mr aqeel ya shigo nur tana kan gaisawa da mr aqeel javeed ya bude drawar ya dau wani abu ya saka aljihun wandonsa..

nan ya aje ma mr aqeel wani bakar jaka agabansa shikuma ya daukk bakar jakan ya fice dashi waje wanda iyaka explosives da mahaukatan bindigogi da wasu irin chemicls nd venomous allurai na kisa ne aciki.

daukar jakar da Mr aqeel yay yasakashi ya tuna wani abu wajen dayake aje watches dinsa yaje ya dauko wani red colour parcel gidansa kamar gidan dark cokolates ya bata yace ta ajeshi a dakinta na'ima zata gwada mata yadda ake using, ita karba kawai tay da sanyin jiki amma batasan ma bindiga me code dinta bane aciki..ita kanta bata sani ba amma tun ranar da suka fara kwana atare ya dauki few strand of her hair dan kadan take barin sa a comb dashi akayi extracting DNA inta ya samu yay duk wani amfanin da zaiyi dasu.
Chapter 108 · 0% Book details