Sashe 76
Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ata gefen Alhaj attah nur tananike suna dan takunsu atare kamar uba da y'a subiyun su suna nazari akan lamarin da murya kasa kasa saura kadan yasata dariya da hirarsa na aljanu.
Alhaj attah ya riga yasan da akwai abunda zubaida take shirin shiryawa akan yar uwarta kode wani salon haukar kishi ne kawai irinna mata amma sai ya basar.
Da wani irin sauri hajya zubaida take tafiya agabansu suna binta abaya ayayin da zuciyarta ke tafarfasa kamar ruwan volcano
musmmn ma dataji suna yar kus kus.
ji tay takara tsanar nur firdaus aranta dan ko kadan bataji dadin da tabiyosu ba dan dama fa ganin shigar javeed sashen ne yasaka tay maza tazo da wnn makircin,
hasali ma ita tacewa simran tay delay in isowa snn kartasha magani ta tada ciwon nata cikin daren nan sabida ita taje jawo hanklinsu duka biyun suzo suga jikinta dan sosai takeson tay amfani da wani makirtccen salon emotional blackmail ta dauresu da jijiyar wuyarsu agidan dan ataru anajin tausayin simran ace ai ciwon son javeed ne ya jawo mata wnn wahalar datake ciki...
daga haka kuma sai surika demanding din time dinsa har ajawo hanklinsu anty suad akansu dan sugane alakarsu da kyau.
to gashi nan javeed dinma bai taso ba sai wann mayyar yarinyar ce take binsu, wani irin huci take fetsawar taciki tanaji kamar tay ihu ga wani irin zafi datakeji a kirjinta kanta zai kama da wuta
tasan idan har simran taga haduwar nur adaren nan toh babu mamaki ciwon karyan dasuke faking yanxu sai yadawo mata na gaskiya gashi bata isa ta koreta agaban idon alhaj attah ba.
suna bude kofar dakin suka same simran din akasa nasha nasha kamar ankada bijima shanu sai juyi take tana rolling take tana sauke nishi dakyar ta toshe bakinta da wani farin hanky da diso diso jini ya zuba ajiki sai karkarwan karya take bakinta na rawa rawa kamr wacce zazzbi yay mugun shigarta tana kiran jayvee jayveee acikin nishi tana wani irin kukan karya ahankli
su nur suna karasa shigowa dakin hajy zubby tawani zube ajikin yar uwanta ta fashe da makirtaccen kuka tana dan jijijigata
"Alhaj kagani ko wallh tun dazu haka take gashi sai kiran sunan shi kawai takeyi anya bazamu kaita wajensa ba??
Alhaj attah ya karewa simran din kallo daga tsaye cikin basar da hjy zubbyn yace sannu simran lallai kuwa kin kwaso high fever you will be fine my dear..
nur batace komi ba sabida tuni zubaida ta toshe fuskar simran dan bataso taga nur din gashi sosai nur ta kwaso wani irin muguwar damshi damshin qamshin turaren javeed din ajikinta.
itako simran tunda ta shaka sai dago kai take tana so taga ko javeed din ne abayan baban nasa sai taga hajy zuby na dada tosheta tako ta ina
wani hawaye take kamar na me aljanun gaske tafara nishi me qarfi tana rike zuciyar ta da tunanin shine abakin kofa sai ta kara kaimin nishinta tanata jayvee jayveee..
nur duk ta dauka wani yaren garinsu simran takeyi tsabar yadda take make muryan da wani irin salon jakancin shagwaba me cike da raki da abun haushi kai kamarka kamata kamata dukan tsiya..
ahnkli nur tace sorry Allah ya kara sauki..
..hajy zubaida tabita da wani irin hararar kasa kasa tace toh amin. cikin kukkunin kasa kasa ta dinga shafa fuskar simran din da sigar lallashi tncewa ohh Allah sannu simi sorry my dear sorry hmm hmm waini ina javeed din ne kam ai yaci ace shima dayazo maybe she just want to see him shiyasa take kirar sunansa oh ya Allah sannu simi
cikeda share kukkunin nata alhaj attah ya daga wayarsa yay kira ana daukawa yace acema likitar gida yazo marmaza suna da high fever patient..
yana gama sauke wayar ya kalle hajiy zubaida dayaga ta damu da kiran sunan javeed acikin kukkunin ta with serious face babu alamar wasa yace kafin likitan yazo ga doterna nan zata mata addua she is good with qur'an ke sai ki matsa kiyi baya ki bata waje inma aljanune kinga kafin yazo mungani ai sai asan irin temakon da za'a bata zuwa gobe
da wani irin sauri da takaici tace aa haba Alhaj aljanu kuma tab wallh simran bata da wani aljanu nide baza a tabamin yar uwata ba...haba Alhaj wnn wani irin mugun fata ne?
fuskrsa a harde yace banason shashnci ya za'ayi agane hakan bayan kekikece tana kiraye kirayen sunan mutane ko saita fara kirar sunanki zaki bari a dubata please shift frm der ni bana son shirmen banza.
ranta amugun bace ta mike tsaye jikinta na wani irin rawa rawa tsabar ranta ya dagule batasan sanda tahau magnganu kasar wuya da matsanancin bacin rai tana huci ba
ko kulata baiyi ba ya kalle nur yace doter bismillah, pls pray for her kafin likita yazo..kema kiyi hankli kinji...
cikeda ladabi nur tace "yes sir..da wani irin sanyin taku ta karaso kusa da simran din wanda already tun mikewar hajy zuby ta kage wuya tanata kallonta kamar taga aljana ko ince fatalwa dan tun daga reaction din hajy zubby tadan soma gane wani abu game da nur....
duk sai taji ta rude yar sunan javeed din datake kiran ma take taji ya yanke abakinta cakkk jikinta yafara bari sosai kamar me farfadiya tana wani irin nishi nishi da karfi
wacece wann aljanar daga wani duniya tazo kuma komeyasa ma mahaifin javeed yake ce mata doter oho???
wani runtse idonta tay da karfin azaba da kuma kuntaccen borin kishi da tunanin Allah dai yasaka ba wann bace amaryar javeed din dan kalar rudewar dataji tanayi yanxun ataciki yaci uban wanda taji dataga hoton raxia...
kamar wacce take kkrin shiga labour take sauke numfashi
ta danne hakan aranta
nur tana rusunawa a gefenta aikuwa ta wani irin shaqo qamshin turaren javeed din ajikinta...
kasa daurewa simran tay tasaka irin ihun nan na masu aljanu tafara wani irin tari me mugun karfi tanaji kamr zata mutun da gaske maza maza hjy zubby ta danneta tana ririiketa da karfi..
sai wani hummm hummm hunm takeyi tana jujjuya kai dan batasan zafin kishi na iya yin kisan farar daya ba saida ta soma harsasho nur firdaus a matsayin matar javeed...
nur ta dafata kanta kadan tace mata sannu..
simran dake kallonta akangare tana wani irin numfashi me kara bata ma amsata ba sai uban hawaye datake saukewa, she just cant belive how she look crazy, shock, very ugly and frozen like a decomposng dead body agaban nur firdaus..
toh inde wann ce amaryan javeed to tabbas yau yana daya daga cikin munanan ranakun rayuwarta dan dolene ma ya shiga kundun tarihi bakaken qaddara data gamu dasu.
bataso su hadu da matar javeed ahaka ba musmn ma da babu wani kwalliya a fuskrta gashi patches na surgery din sunfito badau yay wani iri da fuskarta wanda dama asali kwalliyar ne yake mugun rufa mata asiri sosai.
nur ta gama daukawa ko wata tsohuwa ce simran din datake da boyayyen aljani ko tabun hankli.
ficceki ficceke take bata cikin hayyacinta har nur tafara mata adua da muryanta me dadi sai ihu takeyi tanajin kamar zata haukace dan ita ba wann ke damunta ba haduwa da dirin jikin nur kawai take kallo da kuma tsabar irin kyaun fuskartta dan dakyarma ta iya dauke ido akanta tazubashi ma hjy zubby da wani kallon tsananin fushi da haushi wanda ita kadai tagane halin da simran din ke ciki
tasan dolene suyi babban bura uba yau da simran a dakin nan musmmn ma data bar nur firdaus tazo har taganta ahaka a wargaje.
ita kuwa har ranta tana Allah Allah ne su nur din sufita a dakin ace mata badai nur bace amaryan javeed din da akace mata wai mummunace kuma yar karamar yarinya bayan wasu tsayyaun balagagun nonowa take gani tam akirjin yarinya ga kyan fuska ga tsayi ga kuma diri
kai har wani dibi dibi take mata da indian model aishwariya rai lkcin datake karama
alhaj attah kuwa sai suggesting yake ko za'a daure simran din da igiyane kafin doctor yazo dan bai gane ihu da nishi da borin haukar datakeyi ana danneta ba banda ma yaga nur din tana da qarfin kashi hala da tuni sun tureta akasa tafadi.
after like 20 min nur tanakan mata addua sai ganan likitarsu ya iso alhj yay sauri yace ma nur my doter taso kar aljanunta su shafeki kema..
da bacin rai da kuka hajy zuby tace haba Alhaj wallh ba aljanu ne akan simran ba aida ankira javeed da zakaga duk da ba akai nan ba.
cikin katsata yace aiho ai bansan javeed ya zamo babban malami ba toh toh aiganan likitar ma sai ku karasa can...Allah ya bata lafya.
tun kafin ta amsa taga ya saka nur din agaba sun fita waje dan har ransa yafara daukawa aljanun ne dagaske akan simran..
..
tafiya suke atare kusan ko isa kofar sashensa basuyi ba sukaci karo da javeed dayake tahowa da alaman zaizo daukar matarsa fuskansa adan daure..
suna hade ido dashi yace ma janet dake binsa abaya escort her to her room pls..
cikin sauri janet tazo ta same nur tace ecxuse me maam, pls shall we. nur ta kalle mahaifinsa da sanyin murya tace mai saida safe shikuma yace mata Allah ya mata albarka dagan nan suka wuce da janet sashenta.
tun alhaj attah bai bude baki ba cikin tsaresa javeed ya fara masifa yana ce masa "Dad ya kamata kaje ya huta hakanan dare yayi, bawai kana zuwa inda za'a na damunka da hauka ba toh meye amfanin domestic help da suke dashi da dole saishi yaje wajen
nan alhaj attah ya sauke ajiyan zuciya ya fara gayawa masa abunda hjy zubaidan tace masa akan emotional breakdown da simran ta samu ata dalilinsa duk dai yay masa waazi koda ma zai dan dubi wani abu
amma sai yaga javeed din ya dada harzuka da ruwan masifa yana cewa shi baisan da wann maganar banza ba dan haka babu ruwansa aciki shidama bai tabace ma simran yanasonta ba kar a kuskure a dora mai wani laifin da bazai dauka ba inba haka ba kowa sai ransa ya baci agidan nan.