← Book details Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 171 OF 206

Sashe 171

Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kirarsa tay within 7 min sai gashi ya iso dan tundaga nesa ya dinga kallonsu ya yanko da wata gudu kamr wanda zai sake stiring motar haka yakeji dayaga nur firdaus a tsaye..

yana yin parking motar agabansu taji javeed ya sake mata hannu ahankli hakan baiwani mata dadi ba takalleshi da soft voice nata tace mishi..
mine baka gaya min amsarka ba fa.. pls can i???..

gyada mata kai kawai yay..

dede adnan ya karaso da flowers din ahannun sa cikin matsanncin zumudi yace "habibty?ohh my god dama dagske JD take zan ganki?

Nur tay masa murmushi me sanyi snn tace "Hi salam alaikum..

yana mata wani irin maitar kallon so ganin yadda gabaki daya tacanza mishi takara haske ga wani irin kyau bakinsa har na rawa rawa da zumudi ya amsa sallamarta snn yamika mata flowers din a hannu
ta karba dakyar sai tay saurin mikawa jadida dake gefenta

kai tsaye adnan ya fara surutu farr farr yana gaya mata yadda yay kewarta sosaaii har da zuwansa KD nemanta dayakeyi gidan kawunta in abun ya ishesa altho dolene adnan ya baka tausayi sabida yadda yake maganan da shaukin sonta da kuma ruwan hawaye dake cika mai idonsa but the fact that he ignore javeed's presence abayanta yasaka batako iya ce masa uhmmm bare uhum uhm ba..

ganin zaifara sakin layi da batun yaba kyaun da tayi jadida tay saurin katsesa da cewa "Adnan pls we dont have all day kaga ai bamu kadai bane anan, she... she just want to talk to u about laylah.

atake annurin fuskar adnan din ya dauke cak yay kamar zai riko hannun nur din sai yaga taja baya da sauri ta dan koma jikin mijinta ta gsaya

sai asannan ya daga ido ya wani kalle javeed din sama da kasa wanda atake yaji ya tsanesa bana wasa ba.

cikin dauke kai da maraice murya yace 'habibity..guduna kikeyi kuma? cant we just see batare da munyi maganan kowa ba.you knw i missed u kuma bazan taba dena sonki ba no matter who i married

at dis point wani irin kallo javeed yake masa wanda su kansu basusan maanansa ba

cikin lumshe ido da budewa nur tace 'Adnan..listen. zaka iya yin shiru muyi magana.

da tsaurin ido yace eh amma ba akan layla ba ko

matsawa tay ajikin javeed din ta dan fuskaceshi snn tace okay fine ba akan laylah ba, but lets talk abt you adnan waime ke faruwane..meye nake ji akanka pls tell me is not true dan Allah

shanye hawayensa yay yace wat did u hear abt me habibity

araunace tace bana son na furtasu a fili cos i just cant belive u cud do this to me..

hawaye ya cike idonta tace Adnan zina? shaye shaye, dukan mata? rashin ji pls tell me none of this is true

hawayen dayake dannewan ya sake su suka zubo sabida yadda yaga nata na xubowa muryansa adan rarrabe yace i am sorry habibity..bazan iya miki karya ba, i am sorry dat u have to hear it dis way amma dan Allah kisani ba haka nake ba..if only i cud turn d hands of clock wallah da saidai na mutu da na auri yar uwarki..habibty
..look at you now, wani namji ne zaiso ya rasaki acikin rayuwrsa what did you fucking want me to do when i knw lost you for life, bana son zaman aure na da layla yay dadi bare har inyi wani rayuwa da ita..i am still hoping she dies, maybe youu and i will still have a chance cos i love you so much habibty

share hawayenta tay cikon karfin hali tace "Adnan pls stop this munringa mun gama maganan nan kuma kamin alkwari cewa zaka kula da laylah..mun amshi qaddarmu so, can you just stop ruining your life for my sake? koda ma babu case din layla in Allah yace bakaine mijina ba we are neva gonna be

hawaye na fita a idonsa muryansa harna rawa rawa yace
habibty..Nur..meyasa kike furta min haka? kode kinsamu wani wanda yafi miki nine a duniyan nan pls just tell me..instead of blaming me for all this shit dat ur absence has put me truu

cikin katsesa nur tace i dint come here to fight you nide nasan inde har kana kaunata da gaskiya bazaka taba fadawa acikin wayannan manyan zunuban wai dan kacire kuncin qaddararmu aranka ba..adnan ana cinye galabar qaddara ne da tsananin haquri, tawakkali, da yafiya da barin ma Allah komi dan shikadai ne yasan daidai, God knws i am not your wife frm d begining shiyasa ya rabamu..so, can you just get over this and stop all this irritating habits, Adnan gaskya kabani mamaki i dint expect dis frm u..wai ina hankalinka yake.. katuna fa kaine kake tunamin Ayoyin Allah inna mance, u protecd me,shield me frm disgrace, fought for me, u trusted me, but just like dat u going to ruin ur life for my sake toh dan Allah meye ribarka? me kake tunanin zanji araina inhar nasan cewa sanadiyata naka rayuwar ya lalace

hawaye na fitowa har ta hancinsa yace okay, to kidena kuka, i wll stop..wallh zan daina duk wani abu da baki so inde har zaki dawo garin nan nina san wallh ke matata ce

a tsime javeed ya fixgo nur baya snn yakalle adnan din yace "is Enough KID. time up!!go in side babyna zanzo na sameki aciki yanxu.

muryanta kasa kasa cikin girmamawa tace 'okay, thank you..

daganan ta sauke kanta kasa ko kallon jadidan batay ba ta juya xata shiga gida

da wani irin baci rai me tattare da ruwan kishi mai tsanani Adnan yamiko hannu zai fizgota jikinshi sai tau yaji anwanka masa wani ginannen mari akan fuskansa hajijiya ya kwashesa zai fadi kasa jadida tay sauri wajen rikeshi.

suna hade ido da nur data tsaya in shock yace baby go inside the house now..

a tsorace ta juya da sauri zata wuce adnan ya fixge kansa ajikin jadida yay gudu yaje ya tarota yana cewa babu inda zakije and u better tell me who d fuck dis guy is da har zai mareni akanki.. ina ruwansa da mu eeh?

tun bata amsa ba javeed ya fincikosa baya yace..kaiiii yaro kana so iyayenka suyi asararka yau ko.. baby go on and tell him who i am to you karyasaka na zaneshi.

a mugun tsorace nur ta share hawayenta taxo gabansu ganin yadda javeed yay ma adnan din wani irin rikon walaknci dana rainin hankli da hannu daya ya jawosa baya da belt din wandon suit dinsa amma ko motsi bayai yay sai huci da gurnani.

muryanta a sanyaye tace "Adnan pls i am begging u dan Allah ka bari. fincikar kansa yake ahannun javeed da karfi hawaye na fita idonsa yace "habibty kawai ki gaya min wann din shi wayene awajenki?

hawayenta na zuba ahankli tace He is my husband.. and i love him so much! kaima inason kay haquri kadau qaddara kasan cewa bazamu taba zamowa abunda kake so muzamaan ba..ive moved on pls u have to move on too.

amugun raunace ya fashe mata da kuka yace Nur mijinki fa kikace min?Nur miji? and u loved him so much, NUR you mean you have moved on how dare you..wallh karya kikey nikikeso noory i knw u love me..in kika rabu da soyayyata kinmin butulciiii

zucyartaa kamar zai fashe dan tausayinsa cikin girgixa kai tace" Adnan bazan taba iya mantawa dakai araina ba bazan taba butulce maka ba..bazan kuma iya sabawa qaddarar da Allah ya shimfida tsakaninmu ba, you are now married to my own blood sister kuma i have accepted it, dan Allah compose urself and accept that we can neva be, no matter how much we wait.

araunace yace amma dai kinaso ko? nur dan Allah kice kina so fiye da wannan mutumin..karki bari kyansa da kudinsa ya rudeki.. i was first.
i love u first dont forget that

Cikin katsesa nur tace its doesnr matter who is first adnan wann mutumin mijina na ne..and i fell in love with him we got married, i am very happy with him...just do the same for urself in har da gaske ne kasoni kuma ina da wani kima a idanunka..inkuma bani da shi then kagaya min in sani sabida incire raina akan irin zaman mutunci da amanar dake tsakanina dakai let me knw dat the adnan i know is Dead..dan you can't ruin ur life this way. in kuma haka zakaci gaba da tfyr da rayuwarka har abada bazan taba yafe maka ba.

tana fadin hakan ta juya da sauri takoma cikin gidan adnan yadinga ihun sunanta kamar zai balla kirjinshi yanayi yana ihu ma javeed yana ce masa ya kwace masa nur dinshi da kudi..

dakyar jadidqh dake kuka sosai tajawo shi cikin motarsa dan ta lura dagangan javeed yake gaya masa wani maganan sabida kishi but she just cant blame him yay kkri ma sabida matarsa ce fa.

adnan har yabar wajen ihu kawai yake ma javeed yana tsine masa akan auren nur firdaus dayayi yana ce masa saiya kwace abarsa kota halin kaka ne.

jadida taso tabishi a motarsan koda zata sassaitashi amma javeed ya hanata sam yace Drivernsa ne zai kaita gida.

ko minti biyar mai kyau adnan baiyi da barin kofar gidan ba
Yana dan shan kwana wasu bakaken motoci suka blocking dinsa kafin yakaiga ganeko su wayene saiji yay an cakkamai allura an saka shi a wata baqar mota anyi gaba dashi motarsan ma duk akabiyosa abaya dashi.

nan kuma javeed ya saka aka kai jadida har gida tare da sakawa agaya mata cewa she is invited to the cultural weding tmrw shizai saka azo a dauketa.Babu wani abu mafi muni da abun tsoro kamar kaci haqqin mutum bakajin ko dar dar aranka littafina ba kyauta bane kudi ake sawa ake karantawa ga wanda imaninsu yakeda saura chat me and pay via 08060712446
[02/07, 16:29] Ladysu: Babu wani abu mafi muni da abun tsoro kamar kaci haqqin mutum bakajin ko dar dar aranka littafina ba kyauta bane kudi ake sawa ake karantawa ga wanda imaninsu yakeda saura chat me and pay via 08060712446
Chapter 171 · 0% Book details