← Book details Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 80 OF 206

Sashe 80

Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

simran tafarajin kamar kantana ci da wuta but she forces her self to remain cool so javeed bazaima tambayeta ya jikinta bama bare sugaisa sabida yanxu ya kawo wata karuwar banza yar iska, boldy takare ma fresh bountiful jikin nur din kallo tana tuna furucin hajy zubby na cewa nur din cikkyar yar iska ce hmmmmm sai yanxune ta dada tabbatarwa.

tasan dai inta sake ta ma javeed hauka anan babu tantama ko shakku zai iya mugun walkanta ta agaban yarinyar nan..

kawai sai ta share sa ta karaso ta xuba ma nur ido da wani irin harara tare da bude ido tace "yarinya baki sanni ba ko..well, i am Dr. simran. the one and only true love of javeed mufasa..ta saki wani makirtaccen murmushi snn tace and you??

Nur ta mata wani irin zzzafar kallon kazanta daga sama har kasa muryanta ciki ciki tace
"nur..nur firdaus..his one nd only wife....

pausing tay kadan jin yadda yadada shafa mata kugunta dake zagaye da hannunsa ta hade rai coldy tace "..who cares abt first love stories.

cikin katseta da makurarrn haushi simran tace you call ur self his wife? hmm kide tsaya a matsayinki na pretty name for a girl playing with fire...

da wani irin shan qamshi nur tace ohh saidai kin manta some of us are born in dat fire aishi mukaci muka girma ma.

frm the weird look of javeed face reactions zaka iya gane cewa he is really enjoying the hot jelousy filled convesartion.

da wani irin karsashi simran ta matso tace"i see, ure the reason why he started acting coldly on our long term relshp amma kisani wasu abubuwan bazasu taba canzawa ba dan nice nake da real history dashi hahaha ke mekike sani ma.

cikin katse dariyarta nur tace
"but history can be written, changed, forgoten, and even erased. hala baiga amfaninsa bane shiyasa yay aure for real chemistry nd emotional connection,as for history ai inaga babu histoyn masoya daya wuce na rayuwar aurensu inkina raye zaki gani.

wani irin freezing simran her jaw was clenched da zafin maganan amma hakanan tay maintaining steeze dinta na dole while smilling bitterly tace "yarinya kenan. naga kin rude, thinking dat this soft hands and night gown kisses will erase our history?hmm ok Allah ya bada sa'a.

nur tay murmushi tace thanks, amma bana bukartar sa'a saide hala ke dan ive survive more than nightgown kisses nd jelouse women.

karki damu javeed din dakike tunanin kin samu dakansa zai gaya miki dat you can neva replace me...

cike da tsaurin ido nur ta tabe baki muryanta shake da aji tace "and..who wants to replace you? hmmm, Allah ya sawwake min nide. "ni kaina na isa komi..
.inhar hakan kuma ya dameki maybe you shud go and ask ur self why.

idanun simran dayay mugun jaaa ta daga ta dorashi akan javeed dan kusan kiris ya rage tay loosing temperta tafara musu ihu da fashe fashe awajen dan bakaramin tafasa takeyi acikin ranta ba

cikin rasa amsar da zata bawa nur muryanta harna rawa rawa tace "jay vee ina son magana da kai pls can you tell this girl to give us some space??

dahar xay wani magana sai kuma yaga nur din takara juyi tareda mannuwa masa ajiki awani irin shagwabben yanayi..

suna hade ido tace "nide mu tafi daki..lets go..ta dada mairaice mai with her soft comanding voice tace "...ryt now....

kallonta yake sabida mugun mamaki datake bashi dada gyara mata zaman sumanta yay tareda bata dukan attention dinsa akanta da yar ladabi a muryansa yace..as u wish your highness..

murmushi tay tace okay i am after you. pls daukamin hijabi na toh..

ya kara cewa toh
yaje ya dau hijabin ya rike

simran dake kallonsa a fusace kamar zata shakeshi ya kalla zaiyiwa magana nur ta karaso da sauri cikin katseshi da murywn shagwaba tace lets goooo nikam..

sai baice komi ba ya wuce tabishi abaya tareda mugun harde ranta takalle simran din murya ciki ciki tace sai anjima hajiya Doctor..

baki bude simran ta dinga kallon nur tana mai jinjina ma tsaurin ido da muguwar rashin kunyarta wanda ko a mafarki batay tsammanin cin karo da kalarsa ba

kallonta bayanta take hawayen datake dannewa suka hau sauka dan gabaki daya iskancin dake kan yarinyar yakure mata tunani jikinta a ragwabe ta kureta da ido ganin hips dinta sai juyi suke daga nan ma zakasan bakomi akasarta ba..

maganganun nur din ne ya dinga dawo mata kai tareda yanayin datazo ta samesun tafara jin jiri me karfi na wainata har wani duhu duhu take kallo wani irin regreting din binta ahankli tay saidai kuma muguwar tsoron walakancin javeed ne asali yasaka ta nitsuwa bawai dan haka tay niyya ba da dan ubanta har waye ita da zatama tsaya exchanging words da ita da zatana gaya mata irin wnn baqaqen magana haka agaban javeed

tsabar bata cikin hayyacinta bata lura da tsayuwarsu abakin kofar ba dan saida ya saka mata hijabinta tsaf snn ya jawo hannunta suka fita..

tana jin karar rufewar kofarsun ta razana ta dawo hayyacinta wani jiri me karfi ya rikete luiiii tayanke jiki ta fadi kasa awajen ta suma......
[17/05, 22:19] BLUE💙: EPISODE50
Arewabooks@surayyahms.

fanninsu nur kuwa kusan tafiyar kurame sukayi basucewa juna komi ba suka taho har sashen san hannunsu sakale dana juna duk dama yaga fuskar nur din ya sauya gabaki daya yay jaaaa tabi ta hade ranta kamar wacce zata fashe.

suna shiga dakinsan ta fixge hannunta da karfi anashi tabishi da wani irin borataccen zazzafar harara kamr wata mai aljanu taja baya dashi ta tsaya da dauraren fuska tareda nade hannayenta a kirji tana kallonsa da wani irin bacin rai mai tsanani.

kallo daya yay mata duk dama ya fahimce tsananin kishi ne kawai yake dawainiya da ita amma sai ya basar yay kmr baisan me take ciki ba fuskan sa bayabo ba fallasa yakalleta yace" mene ne kuma?..

idonta tadan rufe da baqar borin kishi a muryanta tace bayan ka gama da anty razia, snn kazo kaina, toh wann din kuma wace ce??tell me right now i am listening..

cikin sauke ajiyan zuciya yace okay, zan gaya miki baby but you have to calm down first...

wani irin kuka ta fashe masa dashi a borance tajanye towel din dake wuyarsan ta gwada masa akirji tace nide bazan jira ba,nd i wll not calm down, how many more secret and lies will i discover abt you? saikata boyemin abu kana min karya
..kana rudi na..is it bcos..is it bcos dan kaga ka girmeni, ka dauka bani da wayo bansan me nakeyi ba just tell me what the fuck is all this is abt i dont quiet understand you

fixgota yay saida ta tsorata muryansa a dan shake yace "i said calm down baby..bana son taurin kai kema kinsani.

tun bai gama rufe baki cikin masa ihu tace nikuma bana son karya..kai ai babu abunda baka sani akaina ba, why dont you tell me cewa kai manemin mata ne??

tsawa ya daka mata saida tay kusan suma yabi ya tarkato ransa a harde yace 'Enuf..bana son nasake jin wannan kalman abakinki very silly girl

wani irin rawa rawa jikinta yakeyi batace mai komi ba sai tulin ruwan hwynta dake sauka dan har yanxu jin dirin tsawar take a kunnenta..

wani huci yy ahankli snn ya kalleta yace Baby i knw ur'e confuse amma kar ki sake kifara wani abunda bazaki iya gamawa ba, nasan kina fushi dani sosai but dont forget its me ure talking to.. am ur god damn husband have some respect, kisan duk abunda kikaga inayi ina da dalilin yinsa..

cikin katsesa da muryan kukan tace"...karya ne, u just wnt to toy around with ny body nd my feelings, kuma aidan baka samu anty razia bane yasaka ka aureni nake zama dakai na dolene...hala ma anrazzy tasan kai mayaudari ne shiyasa taguje maka ranar aurenku toh inbama yaudara ba mesa baka aure wanann tsohuwar mummann budurwar taka ba..? nide wallh ni ba matarka bace gara ma kacireni a wann wasar da kakeyi

wani irin scoofing yay yace to mesa kike ta amsa mata maganar ta dazu kokin manta kece kika gaya mata ke matata ce ?.

ahknkli cikin kukan tace eh toh ina ruwanka dama saina zauna ta zageni akan ka??ta cinyeka mana intana so nide i dont care,..i bet she dint even knw abt anty razia mayaudari kawai...

cikin lumshe ido da budewa yace toh ya isa haka..pls go to ur room baby kije kihuta wnn rikicin ya ishe ni haka.

girgixa mai kai tay tana rabza sheshhka da tsananin kishi a muryanta tace ai ba kaga rikici ba, nide kar kasake tabamin jikina, karkaxo min dakina ka kyaleni ya isa haka sai kowa yay rayuwrsa kawai..ka fita aharka ta nide ai ganan dayan side chick dinka taxo saika dinga binta can inda take ku karata acahn.

taga baice mata komi ba ta kara fashewa da kuka a fusace ta juya tana kukkuni zata barmai dakin ya wani fixxgota tadawo baya

idanunsa sunyi jaaa akanta yace ke wai meke damunki ne??
u just say too much..have u ever ask me abt anything wanda naki gaya miki..?mesa wai bazaki yarda dani bane baby why dont you just trust me dama kema ba so na kikeyi ba.

cikin kokarin fuzge kanta tace "i do love you, soo muchhhh, inka ga dama karka yadda da hakan, is just dat anytime i decided to get close to you i always regret it so much...dan haka ka kyaleni bana son jin komi..da ba yaudarata kayi niya ba baxaka boyemin komi naka ba, we spend many times together baka taba cemin kana da wata budurwan da kuka jima atare ba..the fact that u dint even tell me now dat i am ur wife is making me not trust you more, just stay out of my way bazan tambayekan ba kuma ba barinji bayanin ba.

ahnkli ya saketa tareda juya mata baya jin yadda take kukan kamar dukanta yayi kasar wuyarsa yace.."toh jeki..Allah ya huci zucyarki...

yana fadin hakan ya wuce bathrum da sauri ya barta awajen tana kukanta sai kuma taji haushin kanta sosai da bata tsaya yay mata bayanin komi din ba
Chapter 80 · 0% Book details