Sashe 2
Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
suna samun zama razia ta hau gaggaya musu duk wani abu daga cikin bukatunta akan yar uwarta nur firdaus batare da ta boye musu asalin labarin dayafaru da ita
ba,duk dama bata iya budewa sosai ba amma 70% of it is out, sabida so take lallai su taru su taimaka ma yar uwarta da zuciya daya tanaso taga sun sauya mata rayuwa da kuma babban burinta nason ta iya kwace freedom inta wajen javeed mufasa.
tana gama basu labarin nur masu tausayin cikinsu jikinsu yay sanyi dan sosai suka jinjina ma kokarinta amma kuma alkwari sukayi cewa bazasu nuna ma nur din ita abar tausayi bane dan karsu kashe mata karfin gwiwa wajen jin zata iya tada rayuwatta..anan suka tsara komi da cewa har sai bayan nur ta warke daga zazzabin datakeyi na mental break down snn zasu fara nasu sessions din da ita.
tun anan suka hau tsara komi har da irin yawam kudaden da zasu kashe wajen cimma hakan, smm kowa ya dauke fannin da yafi kwarewa akai, razia kuwa dama itace chief co-dinator tasan dole itace kawai zata iya koya wa nur wasu mafian etiquette da composure na yadda zata na daukar kanta like a lady of elegance
with refine speech,
dan tasam ba asan hadadiyar mace me aji da yawan surutu ko kuma furta maganan da baida wni amfani ba,first class table manners,harda ma posture na yadda zata zauna ko ta tsaya duk dai body language na manyan mata. cikin shirunsu ko kawo wani batun kantantar shekarunta basuyi ba, kawai de sunsan dolene su hadu su sauya mata rayuwarta tsarinsa me gabaki daya akan lkci.
wajajen karfe goma suka gama hada komi they seem all excited about it sabida hutu sukeyi dama basu da wani kwakwaran aikin yi banda yawon jin dadin rayuwarsu da sukeyi a kasashen waje kullum.
washe gari da safe Bayan likita yazo ya duba jikin nur ya sake mata Allurai tay bacci sai can kafin ta farka
Kanta ta sauke kasa tana boye sautin ajiyar zuciyar daya kufce mata abazata..
nan sai taji motsim sallama ata kofar tay sauri ta jawo dan kwalinta ta dan rufe kanta dashi.
ahnkli aka bude kofar suna hade ido da kawunta yawani sauke boyayyr ajiyar numfashi baice mata uffan ba har sanda yanemi waje a babban kujerar dake gefen gadon ya zauna sann suka fara gaisawa yana mata ya jiki tare da dada tabbatr mata cewa likitansu yace babu cikin sadaat ajikinta yanxu.
duk da mugun nauyinsa datakeji batayi nauyin baki ba tazauna adan rakube akan gadon snn tay masa godiya sosai tanata kuka me sanyi ganin shima hawayen yakeyi yana tuna yadda babanta zaiji mugun zafi aransa inda ace yana raye ne aka mata wann abun.
daga nan shirun minti biyune ya dan gifta a tsakaninsu alokacin ya dena hawayen yay gyaran murya ya juyo yasoma mata magana cikin tausshiyar muryansa wanda yy kama dana lallami da kuma neman yafiya.
kaifin nasihar sa tuni yahau shigar zuciyarta ta yanai mata debi da soyayya irin na uba zuwaga yarsa dayake matukar kauna da kuma jin tausayi, Maganganun sa sosai yasata ta dinga tunowa da nata mahaifin.
hawayene suka sake kwace mata da qarfin gaske daga cikin idanunta sukahau zubowa ta tuna tunda tazo duniya tsakanin ta da mrs haseene dai bata taba nuna mata yanayin tausayi ko soyayyar uwa a agareta ba, saurin share hawayen da sukekin dena zubowa tayi dan ta saurari kalaman kawunta dakyau yadda yake bata assurance na cewa daga yanxu ta zama nasu.
A hankli harta dan samu nitsuwa dan Maganganun dayake mata a fayyace suke babu boye boye da irin feeling din nan na inferiority ko wani superiority irin kace bazaka gayawa mutum gaskiya ba sabida aganinka bai girma ba ko baikai yaji hakan ba ko saboda karkai girman ka ya fado kasa agabnsa
Tabbas Da a akwai babbanci sosai wajen yin magana a tsakanin iyaye da y'ay'an su
musaman ma inya shafi abu na qaddara irin haka.
Shi malam bahaushe yanada wannan dabiar alkunya da kamewa sabida ansan shi da alkunya amma kuma ko da maganan tayi masa nauyi zai fadeta ne a dunkule.
Hakan yasa in alhaj abubkar yay mata waazi sai yace toh ga abunda ya dace dake ga abunda bai dace ba And above all ya cusa mata jin cewa duknsu agidan zasu tayata wajen yaki da duka damuwowin rayuwarta amma badonsu tallafa mata kadai ba,hakan zaisa ta dena kallon kanta a matsayin weak and unintrested with life.
da haka ya rinka karfafa mata jin cewa zataa iya yin sabon rayuwa mai dadi fiye da wanda tayi adacan
tare dasu,he stressed dat she must try and put her fears behind kuma a shirye suke da su tayata mancewa da komi..
Godiya ta rinka masa har tana dan sake kyawawan murmushi cikin hawayen da suke kan sauko mata da alaman ta jijji dadin abunda yagama shawartarta akai kuma zuciyarta a shirye yake daya bita wannan salon don itakanta ta gaji da rayuwar kunci aranta
harso take taga ta dawo kamar da yadda take da kuzarinta da buriirkan ta na rayuwa da komi. Adan lokaci kalililan taji xuciyarta yawani cikke da sbon shaukin dawowa da kanta kamar da can koma fiye amma kuma in wani abun ya fado mata arai sai taji kamar yaune aka fara zubomata zafin sa a zciyarta.
Suna cikin wann yar tattaunawar razia ta shigo dakin tay inviting dinsu wajen cin abinci acan dinning area na falo inda aka riga aka shirya musu komi
Bawani sha'awar cin abincin nur takeji ba dakema bata wani jin dadin bakinta amma haka razia ta tuttula mata acikin plates din tasaka mata ido akan sai ta cinye. tafara ci slowly sai kuma taji yana dan shiga ahnkli hade da maganin cin abinci da aka fara dorata akai da yanayin sakewarsu da ita yasa tadan daure ta ci abincin fiye da na kullum.
Sai tsokanarta matan sukey suna sakata murmushin dole ita kuma harga Allah wnn hadin kai da soyayyarsun mai mugun sanyi da take gani a yanayin iyayen yamugun bata sha'awa da mamaki dan harga Allah bata san ma ana irin wannan rayuwa me dadi a family ba duba da yadda suka taso da mrs haseena who is alwys unavailable, passive agressive, harsh and a chronic emotionally dismissive mother.
bayan sun kammala cin abincin Alhaj abubakar yay hamdala yace Alhamdullhi ya kamata Nur wata rana tasoma shiga kitchen din nan itama takoyi Abinci da kyau, it wll be better for her now to get busy, sabida girma takeyi wata rana sai kiji ance zan mata aure
dukansu suka fara dariya hajy bilki tace
"yes ooo good idea my darling, ai nur bazata xauna hakann ba..Ko yaya kikagani nur?
kanta ta dan sunkuyar kasa ta gyada kanta a hankli tana kakalo murmushi.
hajy saadat ta riko hannun mijinta tace "katashi muje karkayi latti, leave evrything to us honey, beside i knw she can cook saidai akoya mata na turawa irin wanda yarka take ci.
yadda razia tayi giggles yasa dukan su sukahau dariya .
Suna mugun jin dadi aransu sukaga Nur tana kkrin yin dariyar itama duk dama da alamar dariyar kawai zaka gani ayanayinta bawai takan sake tayishi bane har can can ranta..
Tsaye ya mike ya doddora wa yarsa Razia kiss asaman goshi ita kuma nur ya rikota jikinsa ya mata addua yana lallabarta data sake jikinta sosai
da haka matan suka rakasa waje dan sunsashi da yawan tafiye tafiye ba lallai ne sugansa anjima ba,
suna dawowa suka samu har razia ta dauketa sun koma can sama dakinta, anan suma sukaje suka samesu a dakin nur din sun zauna kenan abakin gadonta har zasu fara magana ganinsu yasa sukayi shiru, Da dan gyaran murya haj bilki ta karaso itade mamaki takesha yadda taga nur din ta rame skin dinta har yay fayau ya yafara yamushewa kamar ba ita ba..
nan Dukansu suka zauna suna masu jan Nur da hirarrakin rayuwa har tadan sake jikinta da haka suka soma fahimtar me ta iyada dame bata iya ba afannin abincin ma Babu laifi ta dan iya dayawa wasu abun musaman wanda suke ci agidan su ita da layla wasu kuma ta iya amma bata taba gwadawa ba.
Bayan sun kammala Hirar suka fito cikin gidan nan ma hajya bilki ta hau gwada mata yadda ake yin in za'a tsaftace manyan faloka da kayan sawa da sauran wajaje da turarensu na can meduguri har suyi kyalli suna qamshi duk dai wai karsu barta ta zauna cikin kunci.
Dake bawai sabawa tayi ba tuni hartaji ta gaji da qamshin dan
ita kanta hjy bilkin sede in bata wulga ba kointa na tashin wani irin daddaar qamshi.
bayan nan sukay wanka suka ci Abincin rana daga nan masu hutu suka huta nan kowa yafara harkan gabansa, yau Kwata kwata Nur bata wani samu daman yin tunanin kowa ba bare ma ta tuna gida.
amma tana sane da cewa wann satin gabaki daya hidimar bikin layla akeyi da adnan acan Abuja koma ya ake ciki oho
da dare taga wai har cinema club sukeyi acikin dayan falon su, da ita da razia suka kalli film din cruella da wani maleficient nd yet they discuss soo much women power among themselves.
daga haka razia tafara mata recomending wasu fun and original educative movies inda zata na ganin mata masu aji a aikace kai films sun kai goma wanda ta bata wai tana kalla, Wanda tasan it wll defintlly help her mind develop a powerful thought game da rayuwarta na ya mace but nur wasnt really stable for that yet.
Abuja..
Daga Abuja kuwa shagalin biki akeyi wanda kusan ince kowa saida yajishi agarin Abuja, sedai sau dayawa Adnan
yana basu ciwon kai wanda yasha jawo gulmace gulmace yadda wasu tuni suka gane cewa Adnan baiyason auren aransa ko kadan.
dan wasu event din baije ba, sai an shirya sa sai yaje yasha cocaine ya kulle kansa a daki ya dinga bacci har agama hidima sede abige da bada uzurin cewa baida lafya ko ciwon kai.
hakanan akayi su hidiman kamu da liyafa da familynsa suke shiryawa ma musmn dan tarban ango da amarya Adnan duk beije ba.
habaice habaice da raina arziki da rainin wayo da aka dinga jefawa mrs haseena bana kadan ba...