← Book details Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 167 OF 206

Sashe 167

Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

barinma maman' sa'id datay sauri ta fito bakin gate dinta da daurin kirji talabe taciki tana lekawa ta bulin gate ganin motocin sun kwaryo kwana ta gate din mrs haseena dan tunda mrs haseena ta shiga iddar mutuwar mijinta bakasafai suke ganin ba'ki suna zuwa mata ba, sunyi gulman hakan har sun gaji musmmn yadda kowa ya share tashar mrs haseena

daga shigarta iddar zuwa yau two good months kenan tana cikin wata na ukun amma ko yar cikinta laylan ma dakyar ake ganin wulgawarta in badai wani fitina ne ya kawota ba.

dan haryau walakanci da cin fuska kawai layla take kwasa agidan adnan wanda ya saka ta zama jaka jaka dan wa karuwar sa khaleesat daya kawo gidan ya aje suna zaman dadiro wanda uwarsa kuma ta goya mai baya.

kullum gidan auren layla acikin matsala yake sabida komin dare da zatay awaje haka zatazo tay ma adnan da karuwarsa hidima agida intaki kuma ya jibgeta iya son ranshi gashi yama dena shiga dakinta tun da khaleesat din tazo ta sauya mai rayuwa he is now the big boy he once were kyansa ya dawo yana daukar wanka yana aikinsa sosai yana wasa da kudi amma layla inta ga kudi toh sai in ta sata acikin acct din su na kungiyar siyasa she remain miserable and depressed gasho rashin mrs haseena yasaka da ita kawai hajy mairam take amfani a media yanxu

babu labarin halin da layla take ciki wanda mrs haseena bata sani ba koda ta zauna waje daya ma abun sai yafi ci mata rai duk dama laylan bawani kulawa da ita takeyi ba amma bakaramin ciwon walakncin datake sha agidan adnan takeji aranta ba.

11am on d dot cars din mufasa suka iso kofar gidan mrs haseena wanda ko horn a gate basuyi ba wani murjejen qurd ya fito da master key dinsa ya bude musu gate din lokcin malam liman na zaune a kofar dakinsa kawai sai yaga ana bude gate
kamar wanda akay ma gate din sihiri ta budu..

ahujajan ya taso saidai ganin kalar motoci da kuma fuskokin gurds din dake shigowa gidan yasaka jikinshi ya hau bari da matsanancin fargaba ya ja baya yanata kallonsu

tunda aka haifesa bai taba ganin motoci na alfarma ire iren wnn ba motocin security biyu suna waje sun tsaya heavily armed with guns ata bakin gate.

uku kuma suka shigo cikin harabar tare da nasu javeed da suka sakoshi a tsakiya

malam liman yana ganin gurds sun fito da bindigogi a hannu sun tsare cikin gidan da mugun gudu yay ciki duk ya rude yaje ya samu mrs haseena tay wanka dake idda take fuskartan nan fayau bata shafa mai komi ba tagama hada break fast dinta kenan ta kawo dinning tana jera tea set me dauke da kakkauran tea da toasted bread da indomie wanda ko zaman ci batay ba malam liman ya fado falon ajirgice ya zube a gabanta har yana haki yana furta hajiya hajiya..

a mugun tsorace tahau tambayarsa meye haka malam liman wai dirin me nakeji a gidan nan ne suwaye suka zo

dakyar yay controlling rawa rawan da jikinsa yake yace hajya wallh wasu irin mutane ne suka shigo, nide Allah na kallo ban bude musu kofa ba kawai gani nay sun bude sun shigo da motocinsu hajia sun rike manya manyam bindigogi...

a mugun rude tace me? kace bindiga.. tunbe karasa amsa taba ba amugun tsorace murya na rawa rawa mrs haseena tace kacefa bindigogi agidana? kuma kace nan gidan sukazo amugun rikice tace innallillah nima anzo akashe ni kenan kamr yadda aka kashe mijina wayyo Allah na ma shige uku

kusan tureshi tay ta mike tsaye zata bar kan dinning din ta haura sama da niyyar zata boye kanta

tana mikewa tsaye a mugun daskare ta tsaya cakkk ta kasa motsi jin sautin sallamar nur firdaus daga bakin kofa wanda bazata taba mancewa ba dan nur ce kawai me musu cikakken sallama in zata shigo gidan.

da wani irin kakkarfan shock me tafe da tsananin rudewar tunani tajuyo a daskare ta kalle kofar falon sai caraf suka hade ido da nur firdaus.

wanda tun da suka hade ido mrs haseena ta shiga wani irin shockk dan sai datay akalla minti bakwai masu kyau batako motsi tsabar rikocewa da kuma rudewar da taji kwakwalrta ya fada ciki gadai muryan nur tanaji amma kwata kwata da fuskar da kayan duk beimata kama da na wanda nur firdaus zataji qamshinsa a duniyan nan ba.

daga cikin kokon zuciyarta har ixuwa brain inta tambayarta suke ko anya wann nur firdaus din ne koko wata aljana ne daban tashigo mata gida me tsananin kama da yarta nur firdaus

in speed of secnd sai data mata wani irin kallon tsoron dayakai zagaye hamsin da biyar acikin kwakwalrta tana dada convcing kanta ko wann yar cikinta ne ko ba yar cikinta ba

gani datay nur ta sauya mata gabaki daya tay haske tay bull ga tsabar kyau kamar wata hamshikyar arabian princess infact she dint even look close to nur din data haifa a baya.

daga nur din sai javeed dake bayanta suka shigo cikin falon
duk securities dinsu na waje a harabar gida.

malam liman ma sai kallonsu yake kamar yawu zai sauka a bakinsa jikinsa har yanzu na rawa rawa dan harga Allah kallon aljani yake ma javeed dan shinema yay karfin halin amsa sallamar javeed din dakyar gabaki daya ya manta da cewa ya taba ganinsa agate din sun sau daya

ganin dukkansu sun shiga shock sun kasa motsi yasaka nur tay gyaran murya da ladabi tace Asallamu alaikum mummy can we come in??...

tun kan mrs haseena ta kwaco hanklinta da wani irin mamaki malam liman yace ikon Allah nur..fir--fi...ddausi???

nur ta kalleshi da murmushi me sanyi tace malam liman baka ganeni bane kaima? nice..nur firdaus...ina kwana

hawaye zirrr suka fara sauka masa a idonsa yace tabbas masha Allah Allahu akbar ashe zan sake sakaki a idona nur firdaus kai amma yannan ina kika shiga haka tubarkallah gabaki daya kin canza masha Allah..

dan wnn maganan da sukeyin ne ya dawo ma mrs haseena hanklinta tagane cewa tabbas fa nur firdaus dinne bawai ba

kafin nur tama amsashi
Mrs haseena ta daga ido ta kallesa da wani irin hade rai tace malam liman ka fita ka bani waje....

jikinsa na rawa har ya fita yana kallon nur da tsananin mamakin ganin sauyawarta a idanunsa.

cike da tattaro makai nitsuwa mrs haseena ta kara step daya ta ma nur wani irin kallon tsananin mamaki

a ladabce nur ta tsuguna kasa da sanyin murya tace ina kwana mummy

Cikin tsimewa tace
'Nur firdaus...haka kika dawo? ko ince haka abbakar din ya maidaki?ohh. hmm to what did i owe dis visit....

neman gafara?
danasani?
karya, da burga?
ko kasheni kika zoyi?

tsaye nur ta mike ta kalleta da sanyin murmushi snn tace Ko daya mummy..

cikin katseta damata kallon up and down tana mamakin irin murjewa da kyaun da tay da kuma super expensive kayan data saka ajikinta cikin watsa musu kaskantancen kallo tace

"Toh. And who is this man
dakika shigo min da shi har cikin gidana.

Da murmushi nur ta juya tareda kama hannun javeed lightly tace "mummy, wann shine miji na.

saita kalleshi da sanyin murya tace mine, this is my mum
..please say hi.

javeed ya dan kara step daya zai gaisheta

a mugun daskare mrs Haseena ta kare mai kallo ganinsa namiji har namiji cikin matsanancin mamaki ta karemishi kallo snn tace kai dakata min malam ya isa haka...inka matso kusa dani saina wanka maka mari are u out of ur god damn mind?..

yana daga idonsa ya xuba anata fuskarsa kamar dutsi yace mata.."no..i am not...
Babu wani abu mafi muni da abun tsoro kamar kaci haqqin mutum bakajin ko dar dar aranka littafina ba kyauta bane kudi ake sawa ake karantawa ga wanda imaninsu yakeda saura chat me and pay via 08060712446
[02/07, 16:23] Ladysu: Babu wani abu mafi muni da abun tsoro kamar kaci haqqin mutum bakajin ko dar dar aranka littafina ba kyauta bane kudi ake sawa ake karantawa ga wanda imaninsu yakeda saura chat me and pay via 08060712446

yana gama rufe baki tabishi da harara a tsime tace "then back off man.. harkaine za'a kawo ace min kaine mijin nur firdaus?mtss..makaryatan banza makaryatan wofi.

kallon nur tay tace ke nur fiddaus ki kiyaye ni, wallh ni ba sarar wasanki bane.. ko a tsammaninki banajin duk abunda ke faruwa dakene acan kaduna?abbakar yaje ya lalata ki Ai Allah saiya min sakayya tsakanina dake da kawunki snn harku mutu bazaku ga bayana ba, wato har yagaji da turo min yan jarida suna tutsiyeni agaban mutanena suna neman su tozartani da batunki..ehh yen yen yen ur doter is the owner of this and dat, and so fuck what? dan kawai anuna min ban iya tarbiya ba? kee!! kije ki mallaki duk wani gidan marayu aduk duniyan nan it wont change the fact that naci dubu sai ceto, da ke da kawunkin wallh baku isa ku kuntata min ba karya kikeyi wallah. inba neman gafara ba ne yakawo ki am sure dan kunji labarin cewa wancan salon naku bai haukata ni bane shine aka canzaki aka miki surgery kikazo min da wani kato har cikin gidana wai shine mijinki? Nur fidaus wannan ne zai aureki? just look at ur self wani saurayi ne zai aureki? ko da shike kyan fuska kawai kike dashi yanxu..see, idan miji kike son nunamin quit this games and beat your chest ki daukoshi, dan nariga naji labarin wanda abbkar ya jonaki dashi, layla tace min tsoho kika aura me mata uku kece ma ta hudu, hehehe wato dan kar ince haqqina yakama ki barikije kiyi hayar sutura da namji kyakyawa dan gaye ki kawomin ingani ko?..kina cika 18 Abbakar yakai case dina gaban lawyers yace i am too toxic for u shi zai rikeki ashe iskantaki kawai zaiyi..so why are u soo desprate to impress me now.

cikin share duk wani abunda tafada nur tay murmushi me sanyi snn tace mummy yanxu dai duk ba wann bane ya kawo mu..dama mijina ne yake son muxo nan personlly musanar dake cewa za'ayi official hidimar auren mu in sha Allah gobe anan Abuja.
Chapter 167 · 0% Book details