← Book details Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 194 OF 206

Sashe 194

Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ido kawai javeed yay ma mr aqeel ya kira qurds sukazo da body mask suka sakata a body bag aka fitar da ita, the same ppl sukay sanitazing wajen.

javeed dakan sa yakai razia lab din su aka mata allura sabida taba jikin simran din datay kar effect din poison din ya shafeta.

sai a sann labari ya isa kunnen alhaj attah wanda atake ya sauko kasa yaga gawar simran din ransa bakaramin baci yay da ba akirasa ya dandana mata azaba ba, yace sam badai wani wokers dinsu ya taba jikin simran ba. tazo zata kashe mai surkuwansa da jikarsa inda kuwa tay nasaran hakan da sai yay ma kaf zuriarsu kisan walakanci.

marmaza yasaka akan kira zubaida duk inda take aka ce maza tadawo kawai tazo ta fitar musu da gawar yar uwarta agida kafin a kona and they gave her maximum of 6hrs

gargadi alhaj attah yabada akan karda abari nur taji labarin abunda ya faru sabida baison a daga mata hankli ko a saka mata anxiety da tsoro

duk dama ba laifin wancan chef din bane amma saida aka bata 1 week retention.

proper sanitization akay agidan aka dan canza wasu abubuwa
just to be sure everyone is safe

hajy zubaida dake U.S tunda taji labarin wai simran ta rasu bata wani yarda ba amma dai tay sauri ta kamo hanyar dawowa nigeria a ranar batare da ta karasa case dinta da mr manny ba.

saidai ganin time bazai bata daman isowa bfr 6hrs ba yasaka takira chief security na gidan for permission dakyar ya amince aka aiko da mota daga asibitin simran din aka tattara gawar simran din a body bag suka fitar agidan suka kaishi gidan iyayensu dake nan lagos a anguwar ikoyi.Babu wani abu mafi muni da abun tsoro kamar kaci haqqin mutum bakajin ko dar dar aranka littafina ba kyauta bane kudi ake sawa ake karantawa ga wanda imaninsu yakeda saura chat me and pay via 08060712446#surayyahmsSURAYYAHMS
Bayan komi ya lafa a gidan mufasa nur ce kawai bata fahimce komi daga cikin abunda ya faru da simran agidan ba musmmn sabida yadda kowa ya koma kan normal activities dinsa kamar ba ayi kisa agidan ba.

javeed, razia da alhaj attah they all came to cheer nur up sabida zazzabi datakeyi razia tasakata taci abinci sosai kafin nan suka sha iska acan private garden inta tana tayata shirya wasu abubuwa ayyuka daga cikin responsiblity na family charity and philantropism data zata na daukawa.

sosai hakan ya dauke mata hankali sabida razia tafita dadewa tana shiga duniya and due to experience yasa tafita sanin abu me kyau da marar kyau dake kasashen waje. she help her build her own tricks and measures. snn ta kara mata haske akan yadda zatana hada karatu tare da aiki da yadda ake muamala da mutane.

Wani bin har kaga nur tana hawaye aboye tanaji kamar ma ace da mahaifyarsu daya da razia dan bata taba haduwa da wani dan adam wanda ba uwarsu daya ubansu daya dake mugun kaunar cigabanta da gaskiya kamar razzy ba. she neva had that chance with her own mother and blood sister amma sai gashi sumwhere within her family tasamu razia wacce ta zame mata kamar uwa, uba, y'aa, abokiya, da kuma life mentor. a zamansu da baikai ko sati ba amma xuwan razia yasaka ta koyi wasu abubuwan masu dumbin amfani ga rayuwarta har dana aurenta.

dake baifi kwana biyu ya rage razia tawuce kaduna ba hakan ya saka alhaj attah ya bada dama ayi ma Nur firdaus pre baby shower ceremony gobe..

bayan razian ta taya nur sun gama tsara abubuwan aiyukanta they spend the rest of the day planning for thrle small baby party wanda suke so suyi ma nur din just for fun tunda razzy bata taba samun daman halattar wani bidiri na murna daya faru da rayuwar yar uwarta ba

ata fannin mrs haseena kuwa bai wani dauketa dogon lokaci ba sabida dama tay suna da kuma kwarewarta a siyasan yasaka tafara samun gayyata kala kala daga chairmomin political parties na siyasa wanda hakan sosai yakara mata karfin gwiwa najin cewa tabbas zata iya rabuwa da tafiyar hajy mairam shehuri.

tun daga wann ranar mrs haseena ta fara jan ajinta, she cancel meetings, trips, da duk wani abu da suka saba yi akarkashin mairam duk sanda tagama dama sosai tafara ja musu aji tana musu i dont care kuma dama itace gishirin siyasar tasu

wanda hakan sosai ya fara girgiza duk wani cigaban hajy mairam a siyasa dan saninta da mrs haseena bata taba sabawa dokarta ko taki xuwa aiki ba sabida politics has alwys been her life and obsession tasan haseena takan iya ture komi sabida siyasa.

hakan yasaka maza ta tura spies suna bibiyar mata movement din mrs haseena taga ko wasune sukeso so rabasu.

ana tsaka da wann matsalar rayuwar layla agidan adnan ita da khaleesat ya riga ya dada tabarbarewa dan haryau suna cikin ukubar rashin zaman lafya kowaccensu jira kawai take adnan ya dawo wanda haryau bai dawo din ba.

shidai tun da yay freeing kansa dasu yabar kasa dukufa yay wajen neman yafiyar Allah, musmn ma da iyayen sadaat suka asalin yafe masa dan koda yaje gidansun shibai boye musu gaskiyarsa ko ya jefesu da kudi ba

a hikimce yabasu labarin dik abunda ya afku tareda nuna musu nadamarsa wanda yasaka suka yafe masa sabida a kalamansa ne suka gane kuskurensu suma. da can na kamr bazasu amshi diyyar ba amma hakanan ya tursasa musu cewa su karba. koba komi sufita atalauci, suyi sadaka, suyi ilimin addini dana boko snn suyi sana'a, yasan zama cikin jahilci da mutuwar zuciya shine asali yake jawowa mana fitina da bala'i dazai kai har iyaye su sadakar da yayansu wa wasu mugaye, wanda shine yasaka a'lummar musulmi kullum yake mutuwa da mumman tabo a duniya har ila yau.

zuwansa gidan su sadaat sosai ya kara masa samun kwanciyar hankli da cire guilt aransa
wanda shiyasaka ya fara sabuwar ryuwa mai cike da nitsuwa wanda yafi na dacan
ma sauki da dadi

inkaga baiy bacci ba toh sallahn dare kawai yay yana neman yafiya Allah duk dama baigaya ma iyayensa komi da komi ba amma kuma ya neme gafararsu akan wasu abubuwan da suka faru saiya cigaba da rayuwrsa acan.

daga fannin hajya zubaida kuwa frm new york to lagos ta iso nigeria ne wajajen karfe 2:30am na tsakar dare driver daga gidansu na ikoyi datuntuni yake jiranta tana isowa ya dauketa suka wuce gida

throut the journey she is totally confused on what to expect har saida suka iso gidan ta samu mahaifinta cirko ciko a dakin sa yanakan bula giya da maganin hawan jini yanakaiwa baki

ko sallama batay masa ba ta kwace kwalban giya ayayinda ta jefar akasa ta tarosa daga layin dayake ta zaunar dashi akan gado

maganganu ya fara mata acikin maye yana cewa zubaida gashi can an kawo wata dabba acikin jaka anace min wai auta ta ce aciki, ni kuma nace musu bansanta ba, kibani giyata, kema kije ki duba snn a fiiiitarrrr min da wanncan dabbar agidana kafin..kafin na hadaku duka naci ubanku...

rai a mugun bace hajy zubaida tace haba baba haba baba, da tsakar dare amma ka dubeka fa???ana batun yarka ta mutu an kasheta amma kana nan kana zaune kana snacking da maganin hawan jini da giya?
baba are you for reall?

cikin daka mata tsawa ya mike tsaye jikin shi harna rawa rawa yana cewa kimin shuru zubaida u alwys whine like ur mother pretending u care amma cikin zuciyarku baki kirin yake baki kulawa dani zubaida, nabaki kanwarki simran ma kinje kin kasheta da baqin zuciyarki, kin saka rayuwarta acikin mugun hali to wallh ki nemo min yata ko kema inkasheki kamar yadda na kasheki uwarki da baqin ciki

tsaki taja masa tana ficewa yahau binta abaya yana layi dakin da aka aje gawar simran din suka nufa ko hutawa batay ba

wanda tsabar wari dake fita a dakin saida giyar dake kansa ya watseka, dakyar hajy zubaida data toshe hancin ta dauki sanda ta zarge zip din duka dead body din simran din ya fito fili tana sauke ido akanta da wani irin tsorattacen yanayi tasake sandan akasa taja baya a dimauce tabi ta mannu da bango

due to poison of black mamba snake gawar simran gabaki daya babu kyan gani,she have this neurotoxic paralysis take nonon suka sace kamar paipayin paper due to poison effect, yatsun hannu da kafa duk sunyi dirty purplish colour sabida lack of oxygen, lippo sunction da artifcial fillers datay ma lips dinta tuni sukay jaa suka tashi sukutum suka kunbura sabida tissure collapes, botox din da akay ma fuskar
tata shima atake ya zube ya zamar da ita kamar wata tsohuwar zombie, she look stiff and frozen, surgical countouring da aka mata ma duk sun mokade wasu wajajen sun rushe wasu kuma sunyi sakwa sakwa haryanxu jini na fita a hancinta shima baki kirin.

with her eyes fixed and wide open she looked a 1000yrs old vampire musmmn da fatar jikinta wanda tsabar yay green har ya fara dawowa baki baki.

her once glamorous perfect body is now a fitlhy accusation of a soul dat chased artifcial beauty too far witout reward.

dama can can koda aka kawo gawarta gidansu mahaifintan dake yana mutuwar sonta ya gani amma ko kadan bai aminta wai simran bace akwance sai yanxu da hajy zubaida tazo....

itakam abugu daya ta gane simran ce, tafi minti goma tana tsandare ajikin bango wanda ko iya rufe gawar batay ba taja baban nasu suka fita waje.

nan muhawa me zafi ya kaure tsakaninsu yana cewa ba yarsa bace ita kuma tana fayyace masa cewa yarsan ce.

kai tun tana iya gintse baqin ciki har ta dena,she had to burst into emotions. tay kukan mutuwar simran a wann yanayin bana kadan ba saidai rashin aminta da gawar da babansu yay yasaka tun asuba ta biya kudi me shegen yawa aka mata fast autopsy result tasan in giyar ya watse masa da safe in yaga post mortem report ai dole ne zai aminta..
Chapter 194 · 0% Book details