← Book details Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 85 OF 206

Sashe 85

Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

javeed ya mike yace i am going to check sum files, ya kalle nur tareda rankwafowa muryansa kasa kasa yace baby in tafi ko? ko inkaiki wajen naima takaiki garden u wll be safe nd calm der..

muryanta kasa kasa tace i am coming with you..kai tsaye ya mike ya tsaya kafin nan ta mike
tay musu sallama yajata suka wuce sama basu cewa juna komi ba, yana hadata da naima ya haura wani sashe inda suke aje muhimmn files da secrets na wasu abubuwan daya shafi gold mine dinsu na congo.

kafin kace wani abu masu aiki sun tattara wajen, alhaj attah da anty suad da lady suka koma babban falo suka fara hirar

acikin hirar take tuhumarsa akan lamarin javeed da simran cewar lady sidd ai maganan da javeed ya furta agaban simran yay tsauri, bai kamata ya kawo zancen decency da self respect ba dan yaga matarsa tana rufe jikinta, haka suka dinga kawo wasu maganganu cewa ai an ci zarafin simran kuma soyayyar nan ba lefinta bane javeed ma ai da lefinsa waye waye, ya mata emotional damage, aida sai yay hakuri ya aureta dan dama auren macen da tafi sonka ma yafi dadi akan wacce kafi so..

anty suad tace ai gashi ma har ya fara baza sirrin gidansu agaban matarsa waye waye tun ma ba a krbeta a family ba.

babu kalar compare and contrast da basuyi akan simran da nur ba sai cewa suke asali dai image din javeed da simran ya dace sabida ta girma tay karatu kuma tana sonshi fiye da yadda yake sonta..gata da ladabi da haquri..

alhaj ya dinga kallon su yana kyabe baki sabida agabansa yaga dazu sunyi expressing dissastisfactiomn dinsu da irin dressing in simran amma kuma yanxu sunzo suna kushe nur akanta..

har suka gama baice musu komi akan lamarin nur da javeed ba banda bayanin daya musu na cewa ai yabawa simran din compensation gifts
dan shima yasan tana son javeed sosai.

snn ma anjima zai kirata yabata kudi sabida yasan is not easy amma kuma shi bazai tursasa javeed ya sota ko ya aureta na dole ba beside javeed ya riga ya auro wanda yakeso..

anty suad tace sam ai bazasu yanke hukunci akan haka ba sai face nur ta tabbatar musu da kanta cewa ta cancanta da ahalinsu dan haka sudei zasu na sakawa simran dinma ido suna duba nata halin inhar nur batacika ba kawai gara ama javeed aure da simran

shikam ma dariya kawai yay baice musu komi har aka katse hirar anan dan yasan ko mutuwa zasuy javeed bazai taba amincewa ba

fannin nur kuwa tunda ta koma sashenta bata tabuka komi ba face tunanin ire iren maganan da akayi akan dinning din.

dacan har taji kamar abun zai dameta sai kuma ta tuna cewa javeed ya kareta and he is not even againts her schooling toh meye abun damuwa idan tay schl agabansa tanada aure.

its only even motivate her to think abt it more yadda zatay karatun da zai kara mata amfani a idon duniya bawai dan wasu ba.

canza kaya tay daga cikin wanda naima ta kawo mata nashan iska flowing gown ne na shan iska naima ta kara gyara mata style na sumanta kafin nan sukaje garden shan iska tana zaune naima ta kawo mata ababen tabawa mostly fruit and juice tanajin karar saukar ruwa ayayinda naima take ta mata hirar wani poetry book sama sama.

ata fannin su simran kuwa tunda taje dakin ta fada kan gado take takuka wai har itace javeed zai zageta agaban familynsa da matarsa da kalamr indecency duk uwar kokarin datakeyi dan taga tasaka kaya tay kyau ta burgesa.

koda hajya zuby tazo zata rarrasheta sai rantsuwa take tana cewa wallh wallh duk maganan nan da javeed yay akan dinning da ita yakeyi ita bazata sake ma zuwa kan dinning din ba anraina mata wayo..

babu kalar rarrashinta da hajy zuby batayi ba amma ina dakyar da wahala harsaida alhaj attah ya aika aka kira masa hjya zubyn ya bata wasu kudaden ta bawa simran din snn tay sanyi kafin nan ta fada wanka da niyyar intagama shiri zataje har sashensa tamasa godiya....
[20/05, 19:26] BLUE💙: EPISODE 53
Arewabooks@surayyahms.
Simran tunda tashiga bathrum din saida tafi awa guda tana wanka tana kashe shower ta nufi inda towels dinta ke rataye ta janyo wani orange colour ta goge sassan jikinta da suka jiqe sama sama snn ta daura towel din a kirjinta bayan minti goma tafito waje tana kanshin shower gel da sabulun wanka large towel din ne a jikinta dayan kuma a daure a kanta ta nadeshi tam kamar turban fuskan ta yakara yin jaa ya dan kumbura sabida kukan baqin ciki da tsananin kishi dataci akan javeed awajen wanka.

nan ta karaso gaban mirror dake cike da turararruka da yan kayan kwalliya da na shafe shafe masu tsadan gaske yanxu haka batasan ma ko wnn mayyar yarinyar zata bar javeed yana bata kudin siyan kayan kwalliya ba dan dai komin walakancin sa inta tambayesa kudi ko ta turamai sako a email tanason kudi komin dadewa baiya hanata koda zai jaaa mata aji amma dai yana bata isasshe.

infact kusan duk kayanta da cosmetic da rayuwar karya datakeyi yawancin kudin javeed ne yake bata wann daman duk dama tasan baiya kaunarta ita tunani take inama ace itadinne matarsan ayanxu tasan da za tay wanka acikin duniyar kudi snn zatay duk abunda tagama a duniyan nan da mutane.

cikin jan tsaki ta jawo stool din gaban mirror ta zauna sannan ta dauko man sabulunta me karfin qamshin ahankali tarinka
shafa man kamar bazata gama ba..

gashi bata iya komi dakanta amma yau haka kawai taji bata kaunar taga kowa akusa da ita duk dama tasan masu aikin gidan nan suna mata biyayya, komi tace suyi zasuyishi da ladabi wasu harna jin tsoronta sabida gadara da javeed datake musu saidai kuma tanakan jin haushin cewa haryau dai ba abata private maid nata nakanta irinna su nur firdaus ba.

bayan tagama ne ta karasa walk in closet din kayanta ta bude ta dauko wani abaya zata saka harta fito dashi sai kuma ta mayar da tunanin kar ace mata tafara kwaikwyon irin shigar nur firdaus

wani dan banzan riga da skirt mai tsagu agefe da gefe sky blue ta ciro tasaka à jikinta snn ta dau wani red shit mai tsagu a wuya tun daga wuyan nata har zuwa matsagar nonowarta ana kallo a waje tasaka wani yar hular black bone straight wig akanta ta daura masa hair band kalar skirt din ta sauke jelar attachment din abaya ya sauka yana reto har kan male malen duwawunta dayay kato tsabar yaji surgery sai yadawo kamr ma baida wani takaimammen shape.

komawa gaban madubin tayi ta shafa makeup a fuskarta sannan tasaka jan kwalli a idonta ta shafa jan lipstick a bakinta ta bude costume box dinta dake kan madubin daga gefe ta dauko dankunne da sarka thin diamonds masu duwatsu a jiki sai abun hannu da zobe sannan ta fesa turaren tamai qarfi tawani kalli kanta a madubin tareda jan tsaki snan ta koma ta zauna a kan gadonta tare da daukan wani roban magani nan tabude taciro wasu kananan kwayoyi aciki sun kai takwas zata afa abakinta sai kuma taji kwuiwar mikewa ta dauko gorar ruwa.

akan drawrta taga jakar data dawo daga kasar waje dashi jawosa tay ta bude ta dau wani karamin kwalban giya wanda tunda akace mata javeed yay aure shi take yawansha acan datake ciwon nan dan goyar yana rage mata tunani sosai

tana kkrin bude kwalban kenan yay dede da shigowar hajy zuby dake amsa waya

datse wayar tay cikin sauri tare da saurin buge hannun simran dake shirin kai wine din bakinta da drugs duka suka zube akasa

adan razane simran ta mike tsaye Oh my god ya zuby meye haka dan Allah, dan kadan fa zansha..

da bacin rai hajy zuby tace "Ke simran zanci ubanki..bana hanaki kusantar wani abu me kama da giya agidan nan ba, toh ranar da aka kamaki da giya agidan nan wllh u will be thrown out like a stray dog waimesa baki da hankline simran
...tafada tana bude mata ido kmr zata mareta.

Dada yamutsa fuska simran tay cikin kukkuni "just litle fa, ni yaushe nace miki ina shan giyar ma inba yau ba, bare ma magani fa kawai zan...

"ke dallah rufamin baki..Keep quiet karki sake magana anan
wai Inkuna cikin tashin hankli bazaku iya dannesa da karfn kwakwlwarku na dan adam ba saida giya? yar iska kawai kina neman ki jawomin abun magana agidan nan gacan hajy mamy da alhaji attah sunata ririta ilimin matar javeed ana cewa wai ita din mahadacciyr alqur'ani ne kekuma sai ace miki shugabr yan shaye shaye kenan ko

yaa zuby daga an fara magana saiki fara hadani da wancan kazamar yarinyar qur'ani fa ta haddace kawai nida nai karatun medicine fa..

hajy xuby tace dan Allah kimin shiru waye baisan cewa da taimakon baba kikayi karatun ba, you lazy brats who only know how to slag...

simran ta wara idanu tana nuna kanta yaa zuby are u saying im just useless kawai dan na dan sha giya dats not fair

tace no, Cewa nake bakisan meke miki ciwo ba, snn yarinyar dakike cewa kazama kingani ai ta iya rike zuciyar namiji kamr javeed,you, you..misss doctor medicine woman kefa?ko gama warwarewa jikin ki baiyi ba kinxo kinashan giya hm

"yaa zubby pls is enuf nowww haba, my hrtt is breaking amma lefin komi saikice nine awajenki, u dont even pity me, toh menene kuma banyi ba?ni wllh gaskiya nagaji ranar ma haka....

hajy zubyn bata bari ta karasa ba tace toh muje ki ma alhaj godiya yana falonsa kuma he is alone tun kafin wayancn matayen sufito susan ma ya baki wani abu.

dan rau da ido simran tay cikin dedeta nitsuwarta tareda sauke ajiyan zuciya tace wai nawane ma yabanin ne nifa banko bude nagani ba.

batare da hajya tace komi ba ta dau wata envelope ta mika mata tana cewa ohh dama sai kinsan nawa ya baki kafin nan kimasa godiya ko.
Chapter 85 · 0% Book details