Sashe 129
Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
suna idarwa baija dogon addua ba ya jawota jikinshi da wani irin yunwarta ayanayinsa ya tallabo fuskarta izuwa nashi ya hade bakinsu waje guda yafara kissing inta kamar zautacce
bata hankara ba taji ya mike tsaye da ita cak bakinsu hade cikin juna inda bai tsaya akoina ba sai kan gadon inda suka zube yacigaba da aikin shafata bakinsu a jone yakai 20 min yana kissing inta tare da gaya mata wasu irin kalaman da ita kanta bata tabajin irinsu ba dan kanta ma juyawa kawai yake
tanajin kamar mafarki kawai takeyi dakyar takwace kanta a hannunsa jin ana buga musu kofa tay saurin gyara rigarta daya cukuikuwa matashi
snn ta jawo mayafinta ta rufe sumarta daya barbaje ta karasa kofar kanta na kallon kasa ta budeshi ahnkli
Alhaj attah tagani looking desperate yana a tsaye da dogon carbinsa alaman daga masallaci ya fito suna hade ido yaga ta kara sunkuyar dakanta can kasa dayanayin jin kunyarsa murmushi yay itama ta maida masa me sanyi snn ta bashi hanya ya karaso ciki...
Ata fanninsu simran kuwa dik wata wainar da ake toyawa agidan basu sani ba tukuna dake tunda suka saki abun kunya agaban dinning shikenan ba akara jin duriyarsu a gidan ba.
wani irin mahaukacin ciwom ciki hajiya zubaida ta kwana aciki wanda takeji kamar gwara ma mutuwa kawai yazo ya dauketa tsabar azabarsa
gashi tsabar tusa cikinta sai daya kumbura yay sukutum duk da itace me sakewa wani mugun warin mushe dakin tan ya dingayi ga ciwon ciki me tsanani acikin wnn yanayin azabar ta wuni ta kuma kwana
simran kuwa tanaji tana gani ta kwana a toilet zawo kawai takei
uncontrbble ga wari ga yawa wnn mummunan galabaitar datay shi yasaka tay doguwar suma atsakar toilet din bata farka ba haryanxu..
[04/06, 21:12] BLUE💙: 78 continuation...
acikin nitsuwa alhaj attah ya karaso cikin dakin wanda tun daga kofa yake sakin murmushi me sanyi zuciyarsa cike da dumbin godiya wa Allah dayaga yanayin javeed din ayayinda yake kwance batare da yabude lumsashun idanuwansa ba..
batare da ya karaso gefen gadon ba ya zauna akan chair ta bakin kofa cikin ladabi nur-
firdaus ta taho ta rusuna gefensa kanta na kallon kasa da sanyin murya tace fatan ka tashi lafya father inlaw.
babu yabo babu fallasa Alhaj attah yace lafya kalau my doter hope u too ya kuma jikinsan yanzu?
kanta na kasa tace mishi Alhamdulillah, he is awake.
cikin lumshe ido da budewa Alhaj ya daga hannunsa sama da farin ciki yace Alhamdullahi
mikewa tay batace mai komi snn ta dawota gefen inda javeed din yake kwance tadan taba hannunshi ahankli ganin har ynxu idanunsa a lumshe she wonder why javeed baison kowa yazo itakuma har aranta tana jin tausayin baban nashi
muryanta cikin sanyi tace mishi father inlaw is here...dada runtse idonsa yay kamar zaice mata a'a kasar wuyarsa sai yace okay.. daga wajen ta kalle alhaj tadan gyada mai kai Adan hanzarce Alhaji Attahn ya karaso kusa da gadon dede javeed yana krin mikewa zaune kenan nur tasakamai pillow mai laushi gaske a bayansa yadan jingina dashi sabida kar ciwon yana masa zafi sosai
tun alhaj attah be zauna ba yake dubanshi da ido mai zurfin tsumayi da soyayya irina na uba yana tahowa yana dan murmusawa suna hade ido ya rikosa dam dam ajikinsa da alaman jin tsananin farin ciki, javeed dake kallonsa da tausayi shima ya sakin masa karamin murmushi me sanyi. Alhaj ya gama duba shi tass tass snn yace alhmdlh yau naga soja da yafi karfin mutattu you are highly welcome back general..
javeed yay murmushi, alhaj attah ya shafa kansa yace i am so proud of you Allah ya maka albarka javeed.
javeed ya dada rike hannun baban nasa cikin lumshe ido da budewa ahnkli yace thank you for trusting me baba, in sha Allah bazan taba barin wani abu ya tabaka kowani acikin ahalin mu ba i wll protect you like uve alwys protect me alhaj attah ya zauna kusa da shi ya ɗora hannu akan kafadarsa
yace Kariga ka kara tabbatar mana kaine jagorar wann ahali namu dan Wannan jarumtar taka ba a filin fama ka gamata ba… kacika irin cikakken namiji da zuri’armu take alfahari da shi a kullum..nagaza is now a history to us and humanity...i wish ur mum is here it wud have been her secnd most happiest day..
da nutsuwa javeed yace na gode and All this is possble sabida albarkanka da kulawarka gareni.
nan alhaj Attah ya juyo yana kallon Nur da take gefe dakanta akasa har tafara shirin kokarin basu wuri da girmamawa yay saurin kirawota ta dawo yanuna mata waje tazauna kusa da su da murmushi maicike da alfahari ya dubi javeed yace kaga yadda doter ta canza dakin nan kuwa?...tuni ya koma kamar ɗakin addu’a snn ya kallesu duka yace "God really made u for each other Allah ya miki Albarka y'ata javeed yana dan murmushi ya kalli Nur data sunkuyar dakai he was feeling so proud of her har cikin kokon ranshi..kara sauke kanta can kasa tay sunajin yadda alhaj Attah yake fayyace yadda yay alfahari Nur Firdaus wyann kwanakin yace kin rike ɗana tamkar yadda mahaifiya zata rike jaririnta Allah yabar ku atare kinji
har saida ya gama ta dan sunkuyar da kai da murmushin ladabi tace Na gode sosai.
after awhile suna dan hira yana tambayar javeed jikin can sai ga janet da sultan tare mr aqeel sun shigo dan kadan suka rungume juna da sultan cikin workers din kuma kowa ya gaishesa aransu sunata mamakin yadda ya tashi garau yana zaune kamar bashine a ragwabe kamar gawa jiya ba.
matsawar da sultan yay zai koma Abuja yanxu nan yasaka suka sauko kasa suna kkrin
kaiwa falon kenan sai gasu anty suad wujiga wujiga tazo tana sauri zataje dubawa sauri take har tana haqi da jiya cikin dare saida takira mother hauwa a boye dan agaya mata exct time da javeed zai farka ya zamana ita taje dakin tafara tashinsa sabida duk wani credit na jinya ya xamana itace akan gaba
wajen dauka, burinta ace dai tafi kowa kokari...
wani garangatsau ta tsaya tanata kallonsu yadda javeed ya riko hannun nur agefensa suna saukowa ana yar raha tsakanin su da sultan da babanshi
wanda hakan yasaka taji wani abu ya rike mata kirji ta rasa mema zatay kawai sai ta saka kuka me cike da makirci ta taho ta rungume javeed din tafara maganganu tana godiya wa Allah kamar dagske har javeed ya fara rararrshinta amma bata dena kuka ba
kallonta aka tsayayi dan har abunda bai faru dashi ba saida cewa take kullum sune suke zagayeshi suna karatun qur'ani babu dare babu rana adduarta ne ma ya cecesa sautin kukanta ne ya jawo lady sid itama ta karaso danata kinibibin shide javeed baice musu wani abu ba saidai yayi godiya
karshe alhaj attah ne yazo ya dagata ajikin javeed tareda cemata jikinshi bai gama samun karfi ba anan ne ta hakura tay shiruu...
ana kkrin raka sultan saiga kirar mother hauwa alhaj attah ya saka ta a shared screen kowa yana kallonta kafinnqn sauran yan uwansun dukansu suka hau bisa layi acikin girmawa kowa yagaida mother dan kamar itace musu alkalin gidan gabaki daya
dan haka tana sama da kowa nd what ever she says shine final itace take yanke hukunci in mutum ya cancanta ya amsa sunan mufasa ko bai cancanta ba shiyasa haryau ladabin da lady sidddika sadik take mata na daban ne amma kuna haryau bata kirata morocon ba sabida spirit din mufasas bai karbeta ita da zubaida ba.
bayan kowa cikin ahalin mufasa yay ma javeed godiya da jaje
snn mother tay dogon sharhi bisaga lamarin daya xamana babban abun alfahari ga duka familyn mufasah na kawar da nagaza brtherhood a doron kasa snn ta gode ma each and evry person daya taimaka wajen jinyar javeed musmn ma nur firdaus da kuma sultan dake shikam sunjima suna tareda dashi bayan ta gama mr haidar Ali da hjy amira ma nur kawai sukay godiyarsu suka yabe jarumtarta, khaleefa ma mamakin yarinyar yasha, kamil dake yasan uwarsa da hassada yasaka bai wani zake wajen yabon nur din sosai ba sabida already tasha jinjinar yabo me girma awajen mother hauwa
Anty suad tun tana iya boye baqin cikin ta da hassdarta hartaxo ta dena, wani abun in aka fadi saita dinga kushewa tana cewa ai suma basuyin bacci ga azumi duk dai aka barshi awasa ahaka har aka kammala wayar alhaj ya dan tursasa sultan zama aka dan zauna shan shayi shima har aka gama basu kotuno da su hajya zubaida basuyi ba bare simran wanda yau kwanan su daya da wuni kenan suna daki basu fito ba
ana kammala shan shayin anty suad tawuce sama dan batajin zata iya cigaba da daurewa ganin yadda javeed yake narke ma nur, komi itace ke masa ga
kuma sultan da bakinsa baya shiru shike saka nur magana jifa jifa awajen yanata cewa zai dawo ta masa abincin amarya
duk wnn abun na mugun bata haushi kawai sai ta tashi babu sallama ta haura sama can lady sidd itama ta bita. after a while
sukayi sallama da alhaj attah ya haura sama domin amsa wayar superiors din javeed din gameda karin girma da sauran ababen girma da zai samu daga agencies da organisations na kasar wajen for taking down an international criminals mafias yasan ire iren wnn sukan tadawa javeed emotional trauma dinsa dan haka baison ma yasan da zancen har sai ya samu sauki sosai
haurawarsa sama ya rage saura su uku nan suka fito raka sultan dayake sauri zai tafi abuja sabida aiyukka masu muhmmci dake gabansa gashi cewa yake ba lallaine a samesa anan kusa ba..
hannunsu sakale da juna suka rakosa har sama inda ake aje jirgi ita kanta nur ta lura daga irin kallon da javeed yake ma sultan ta kasar ido tasan da akwai magana a bakinsa suna gama yar rahansu ta sakemai hannu ta ja gefe ta basu waje
tana tsaye tanata kallonsu suna magana batasan me sultan yake gayama javeed din ba amma time time zataga sunyi dariya ko taga ya juyo ya kalleta da murmushi me sanyi..