← Book details Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 126 OF 206

Sashe 126

Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

he explain everything to her bit by bit harda zuwansa wajen kawu da zuwan su neman auren duk ya mata bayanin cewa kawu bai sani ba amma razia ta san komi

yana maganan har yana hawaye yana bata hakuri sosai yace mata duk duniya baiga abunda yay ma javeed wuya kamar rabuwa da ita dayay a waccan lkcin ba, but he jst did what he have to do dan kar enemies dinsu susan wacce ya aura danya kare raywrta cos her life is more important to him than any oda thing

nur tun tana zaune har ta mike tsaye tana kallon bakin sultqn tanajin kamar notiran kanta yake kuncewa dan batasan sanda kukan ya dauke mata cakkk ba...

is now she now fully understand javeed, amma abunda ya mugun girgiza ta shine jin wai razia tana sane da komi dan kusan rudewa taji takarayi wasu sabbin hawaye na sauka mata...

kusan a birkice ta fara masa question sunfi biyar data jera masa a take..

cos she dont belive razia of all ppl will hide things frm her kuma meyasa javeed bai gaya mata komi directly ba, what if razia was killed, meyasa daya aureta bai gaya maya gaskiya ba

sultan duk ya amsata mata yanamai kare fayyace mata physical and spritual dangers din dake cikin harka da nagaza which is the main reason da javeed yaki gaya mata directly yaki kuma ya sakata acikin case din gabaki daya

yace mata is totally razia s choice to be part of this, javeed has even offer her money taki karba but she deemed to use the opputunity leave her parent and chase her dreams and careers, ....yace mata wallh babu hannun javeed acikin tafyr razia, shidai kawai dama itace damuwarsa kuma ma is just to shade his bride's name behind the scene dats all kuma javeed yaso yagaya mata bayan auren sum but dats was the day she insulted his mother and chase him away while yana kan shirin mission din nan..

hakanan sultan ya dinga mata bayani with all the truth but not excat, dole ne dai yasaka all the loops nd holes all the gaslighng nd emotional manipulation har saida yasakata ta gane cewa javeed dinsa was just trying to protect her againt this very ppll da suka rike rayuwarsa yanxu suke azbtar dashi

Duk sai taji ta rude jikin ta yay sanyi gabobinta duk sun sassare dan komi dawowa mata brain inta yake kamar ruwa and is making perfect
sense musmmn wasu abubwn da razia ta dinga yi mata alkcn shirin auren yanxu suke zame mata soo clear ashe ma razzy tasan soyayyarta da javeed tuntuni kuma tasan duk abunda ke faruwa

sulalewa tay kan kujerar tanata kuka kawai tace ma sultan din ya kyaleta she want to be alone to be able to process all this information on her mind..

baice komi ba saida ya share hawayensa zai fita kafin ya kalleta yace mata dama javeed yace ya gayamata cewa koda bai rayu ba she shud knw dat he truly love her very much

kallonshi take idonta na fidda hawaye har ya fice batace mai komi ba yana fita ta fashe da kuka sosai

daga can dakin kuwa dr ruqayya tana cikin magana akan javeed wayar alhaj attah ne ya katsesu yana daukawa kuwa yaji muryan anty suad shiru yay yana dan saurararta yana sauke wayar da wani irin sauri ya juya sai ga sultan nan ya riko hannun sultan din agaggauce yace masa yaje ya kira nur suje kasa falonsa da sauri

snn yace ma dr ruqayya tacigaba da bada javeed jinin kawai suna da enuf of it a blood bank dinsu karta damu..

nur nakan kuka sultan yaxo yace mata tazo yanxun nan is sumting vry urgent abt javeed

tanajin sunan javeed batasan sanda tamike tsaye tafara binsa ba kusan atare suka isa falon alhaj attah taga daga su sai anty suad sai alhaj su hudu kacal an kunna wani katon shared screen share location tagani morocco..

ga mr haidar Ali sai wata tsohuwa fara sol da wani irin dark grey eye ball kamar na kuliya gata kyakkwan kamr ita tay kanta tasaka fararan kaya daga sama har kasa ganin duka manyan gidan sun rusuna sun gaisheta yasaka itama da rusuna har kasa ta gaisheta matar tasassaka musu albarka..

matar tadan kalle fuskar nur kadan tay murmushi snn tafara musu bayani dan acewarta basu da isashen lokcin jira

bayani tahau musu cewa matsalar javeed yana cikin kabarin mijin astah nagaza
cikin daren nan suje subude kabarin su kunce kurwan javeed su rabashi da wann bakaken aljanun sabida cakka mai wukar datayne ta hadashi jini da jini under demonic oath da bakaken aljanu snn zasu zuke jininsa ne har sai sun kashesa a matsayin revenge din familynta dayay wiping ya shafesu a doron kasa,.

itama kanta tace musu dakyar ta samu wann bayanin awajen ancestaral spirit dinsu saida tay kwanaki tana aiki ajeji snn suka gane komi.

komi saida ta gaya musu yadda zasuyi shi dalla dalla in sunje kabarin tareda jadadda musu cewa dolene suje da nur firdaus tunda anbata labarin komi daya faru a wann satin dolene zasu bukaceta wajen kunce javeed sabida aikine wanda baida yawa amma yana da mugun hatsari wanda kwararren me haddar ayoyin qur'ani ne zai iya snn suje da makamai duk abunda ya fita a kabarin su kashesa.

kafin su gama wayar ta sakama nur albarka tace mata tay kokari sosai and she will soon welcome her in their mufasa home in morocco.

da sanyin murya nur tay godiya batare da tasan cewa wnm din itace mother hauwar da ake magana akai ba.

Duk dama anty suad bawai har ranta taso haduwar nur da mother in a good way ba amma dake zancen ceto ran javeed ake sai bata nuna komi a fili ba

they have only 1hr to do everything, sultan, nur da alhaj attah ne zasu tafi kabarin ynxun nan babu bata lkci..

15 minutes kawai ya basu suje su shirya su samesa agaban helicopter...snn yay warning din anty suad karta gaya ma kowa komi har sai sun dawo.

sai yau nur ta koma sashenta a wann lkcin tana shiga na'ima tamike tsaye da mamakin ganinta nur tace ta zabar mata kayan da zata iya shiga jeji dashi dan yadda akayi describing wajen is not dat freindly

nan da nan na'ima kuwa ta kawo mata all black cooperate dats comfortble and perfect for the action

Rigar ciki karami ne amma is thick yana da long chester coat me buttons daya zarce idon gwiwarta da wandonsa dogo ta saka bakin socks da flat booth ta killace kanta da karamin bakin hijab ..

tana fita ta samu sultan ya saka wani irin kananan kaya dark colours da leather jacket he is loaded with guns ya dauko wani katon dagger na tonon kabari ya bawa mr aqeel aka kai jirgi shiya bawa nur black face cap da face mask da gloves da gun yace tasa gun din a aljihunta..

kafin nan alhaj attah ya fito shima sanye da wasu irin comfortable kananan kaya ajikinshi suma bakake he is well loaded too..

17 minutes kwata kwata ya musu suka shiga jirgin, sultan ne yake jansu har suka kai jejin da kabarin yake.......
[02/06, 21:19] BLUE💙: EPISODE 77
AREWABOOKS@SURAYYAHMS.

Suna isowa jejin tun basu sauka izuwa kasa ba nur firdaus taga wajen gabaki daya ya kaure da matsanancin duhu da wani irin sanyin ruwan teku kai kamar ba acikin garin lagos suke ba dan jejin is far far away daga cikin gari almost kusa suke da atlantic ocean acikin wani karamin waje dats filled with terracotas headstones ga tsofin makabarta dasuka riga suka burme suka dawo kamr kogon tsafi wanda basai an gaya maka ba sun jima wajen shekara da shekaru. sacred cemetry ne na early settlers wanda ake rumour cewa spirits din kabarukan yana tashi kowani dare.

akan wani katon fili kusa da ruwan tekun suka aje jirgin nur ta kankame jikinta tana tafiyarta ahankli.

atsakiyarsu take amma duk da haka bakaramin tsoro takeji ba dan hatta sautin iskan dake kadawa awajen is wildly scary
ga karfi ka kara ga sanyi sai yanxu taga asalin amfanin face mask gloves da cap din da sultan ya bata dan har tsikar jikinta tashi yakeyi.

sultan dake gefenta yana rike da jakar daya saka dagger dinsa aciki shikam ko ajikinsa kamar baisan me ake kira tsoro ba, alhaj attah ne ya musu jagora har suka kai wani dullumin hanya acikin jejin snn yace musu su tsaya daga nan

suna tsaye ya ciro wata ligher daga aljihunsa ya kunna hasken asalin wuta yay addua snn ya kutso kanshi cikin hanyar dayake gaba wanda tun suna hango haskensa har ya bace musu battt aciki.

sun fi minti biyar atsaye daga ita sai sultan basuce ma junansu komi dan rawa jikinta yakeyi ahnkli, Duk tama kasa daga idonta sama bare takalle tarin gumakan dake jere ajejin cikin wann uban duhu.

karar wayar sultan ne ya fargan da ita arazane tadaga ido tadan kallesa taga yana amsawa yana saukewa da sanyin murya yace "Amaryanmu is time to go in are u ready?

cikin hadiyar yawun dayazo mata abazata ta gyada kai sn tace uhum..

dan kauda kai yay ahnkli yace okay"..amma..are u sure you wanna do this? ta sake kallonsa yace "kigaya min karki damu is natural to feel scared inkina jin tsoro u can back down..

dan shiruu tay kafin nan ta shanye bugun zuciyar datakeji ahnkli tace "i will do anything to save my husband, kaide inde kanajin tsoro sai ka gayamin i can replace you.

tana rufe bakinta baisan sanda yay dariya ba, girarsa nasama a dage cikin kyabe baki yana dariyar yace hmm okay i am begining to understand why javeed is crazy abt you now lets go and finish this mrs mufasa..

dan karamin murmushi tay batace mai komi ba tafara gaba yay sauri ya jera da ita har suka isa inda alhaj attah yake tsaye

suna isowa ya kallesu hanklinsa adan tashe yace "muyi sauri sauri mubar nan wajen nan babu kyau.. sultan yace yes sir..wani hanya suka bi Alhaj attah ke nunawa ma nur inda zata saka kafarta sabida karta fadi akasa ko ta taka wani burmammen kabarin bare ajata ciki
Chapter 126 · 0% Book details